Sabbin Posting

Posted in JAWAHEER COMPLETE

JAWAHEER CHAPTER 5

JAWAHEER CHAPTER 5 Kallonshi tayi ya sakar mata murmushi tare da daga mata gira, yace jawaheer banso ana damunki sai yasa na canza miki sim…

Posted in TANTIRIN NAMIJI COMPLETE

TANTIRIN NAMIJI CHAPTER 4

TANTIRIN NAMIJI CHAPTER 4 Innalillahi wainna’ilaihir raji’un, Hajiya! Hajiya ta! girgiza ta yake iya karfin sa, ya sungume ta yai waje da gudu. Haruna! Haruna!…

Posted in MAIRO COMPLETE

MAIRO CHAPTER 5 KARSHE

MAIRO CHAPTER 5 KARSHE Sai da Mairo ta tabbatar da sun gama gyare-gayarensu su tafi, sannan ta fito ta shiga kitchen. Tana kare girkin ta…

Posted in QADDARAR SUMAYYAH COMPLETE MP3

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 26 MP3

QADDARAR SUMAYYAH CHAPTER 26 MP3 DOWN LOAD👈

Posted in BAKAR MACE COMPLETE MP3

BAKAR MACE CHAPTER 17 MP3

BAKAR MACE CHAPTER 17 MP3 DOWN LOAD 👈

Posted in CONEL AHMARD COMPLETE

CONEL AHMARD CHAPTER 1

CONEL AHMARD CHAPTER 1 _*Bismillahir rahmanir rahim*_ CYPRUS……. Tafiya yake cikin izza da tak’ama had’e da alfahari, sanye yake da gajeren wando iya guiwa da…

Posted in BAKAR MACE COMPLETE MP3

BAKAR MACE CHAPTER 16 MP3

BAKAR MACE CHAPTER 16 MP3 DOWN LOAD 👈

Posted in AMAL COMPLETE

AMAL CHAPTER 7 KARSHE

AMAL CHAPTER 7 KARSHE *Muna da magani Kala Kala kaman su…. Sa kishiya tagumi, uku bala’i, ci da kifi, ci da nama, da sauransu, akwai…

Posted in HUTU COMPLETE

HUTU CHAPTER 10

HUTU CHAPTER 10 Wuyan abu a farashi, wasa wasa su Zeena sunyi nisa a waec dinsu sun kusa gamawa inda en js3 su Binta kenan…

Posted in JAWAHEER COMPLETE

JAWAHEER CHAPTER 4

JAWAHEER CHAPTER 4 Sai wajan karfe biyu jirginsu ya sauka a airport dake yola, fita sukayi, suka fara tafiya yayin da security dinshi ke zagaye…

Posted in KAWUNA COMPLETE

KAWUNA CHAPTER 8 KARSHE

KAWUNA CHAPTER 8. KARSHE A hankali ta ɗago da idanuwanta ta sauke su a kan Hammad, Wanda Shi ɗin ma ita yake kallo da alamun…

Posted in MAIRO COMPLETE

MAIRO CHAPTER 4

MAIRO CHAPTER 4 Kuka Mairo take sosai kanta na saman ciyar Gwaggo sai yanzu take jin ba daɗi kamar kar su Gwaggo su tafi. “Kiyi…