WA NAKE SO CHAPTER 23
Www.bankinhausanovels.com.ng
Tinda Fauwaz ya tafi sai ta fara jin ba dadi. Dan ma da aiki dan ranar yini sukai waya da juna su. Tinda bata fara ganin marasa lafiya ba.+
Karfe biyar ta koma gida mai aiki tai mata komai tayi girkin ta. wanka tayo ta fito ta saka kaya marasa nauyi. Kitchen ta shiga Abinda zata dafa ta dan daura kan magariba ta gama.
San da tayi magariba bata tashi a wajen ba zama tayi tai addu’a. Har akai isha’i tana kan sallaya tana addu’o’in ta sai da ta idar taje taci abinci zama tayi falo tana dan kallo tana research a system din ta.
Wayar ta ce tayi kara ta dauka tana sakin murmushi ta kai kunnen ta. Sallama tayi ya lumshe ido yana fadin
“Baki bacci ba?”
“Ina aiki tukkuna.”
“Uhmm ya aikin?”
“Alhamdulillah!”
“Kin dawo lpy?”
“Lafiya.”
“Ba dai mafsala ko?”
“Babu Yaya.”
“Good.”
“Yasu Annur da Mami da sister?”
“Duk suna lafiya lou!”
“Masha Allah!”
“Dare fa yayi kije ki kwanta Baby!”
“Yaya goma da rabi fa.”
“Karfe nawa muke kwanciyya.”
“Yaya ai a time din muna tare kuma baka bari muyi bacci sai wajen twelve yanzu in na kwata juyin missing kawai zan nayi.”
“To nima ai haka na kwanta ina fama.”
“Kai kaga zaka iya ai.”
“To me zanyi?”
“Kaje gun matar ka.”
Tai murnushi yace
“Ta min nisa amman da yau ban barin ta tai bacci.”
“Ai ba yau ka sababa jiyan ma bacci ka barni nayi?”
Yai dariya yace
“Kadan ma kika gani duk ranar da nazo sai nayi ramuwar wannan!”
“Nidai A’ah tuba nake. Kai Yaya baka gajiya ne?”
“Ai ke din ce dadin ki bai mislatuwa kullum da na dandanaki nake karajin wani sindarin na daban dadin yau yafi na gobe na gobe yafi na jibi tayaya zan gaji ai dole naso abun dadi. My milk and honey. Ke ta daban ce a kullum sabuwar nake jin ki Honey Bae kinsan da haka ko?”
“Dadin baki. Ni ban sani ba”
“Wallahi Allah da gaske nake Honey bae kinga na rantse miki ai kema kin sani.”
“Gaskiya shiyasa kake min kuka kar na barka.”
Yai dariya yace
“Ashe kin gane.”
Haka suka dinga soyayyar su. Har ta kashe kallon ta kwashe kayan ta ta rufe kofa tayi dakin baccin ta kwanciyya tayi suna wayar sai da taji bacci na dibar ta sannan sukai sallama kamar karsu rabu.
Wani abun mamaki suna gama waya sai bacci ya tafi haka ta dinga juye juye har wajen daya sannan tayi baccin da kyar.
Kuma tin asuba da ta tashi bata koma ba tai wanka ta dan hada abinda zataci taci karfe takwas ta fice bayan ta gyara bangaren ta tas.
Tana tafiya a mota suna hira har ta karasa office din ta dan sai dagawa masu gaishe ta hannu ta dinga yi. Sai da ta shiga sukai sallama. Tana zuwa aka kawo mata list patient din da sukai booking a jiya.
Story continues below

Sha daya bayan tayi walha ta fara duba su. Har karfe biyu sannan ta kara sallah. Kan ta koma dubasu Fauwaz ya kira ta dauka tace
“Yaya ya aiki?”
“Alhamduliah dear ya naki?”
“Alhamdulillah.”
“Good kinci abinci?”
“Bana jin yunwa sai na koma gida tukunna!”
“No ban yadda ba ki samu kici wani abu yanzun nan!”
“Insha Allahu.”
Nan ta kira massenger ta, ta bashi kudi ya siyo mata lemo da snacks. Sai da ta ci sannan ta fara duba patient din ta. Yau ma karfe biyar ta tashi.
Haka suke kullum zasuyi waya da safe da rana da dare kuwa kamar ba zasu rabu da juna ba haka suke raba dare waya.
*
Tsakanin sa da Gloria kuwa ido abin har mamaki yake basa domin ta canja lokaci guda kuma ba kowa ya kara sata a hanya ba sai Mom dinta. Duk da itama tana son mijin ta amman Mom dinta tace in batai haka ba, ba zai dawo dai dai ba. Haka yasa take kin sauraron sa.
Da ya fita aiki bai dawo ba sai dare shima sai yai dakin sa yai wanka ya fita sallah. acan yake cin abinci kwanciyyar bacci ke shigo dashi in kuwa bai fita ba yana dakin sa.
Duk shima ya ajiye ta agefe tinda ya ga bata bukatar sa duk lokacin da ta bukace shi yaje gareta.
Ranar da zai taho yaje yai mata sallama akan zai je wajen Fateema Kano. Ko magana batai masa ba ya dire mata kudi ya tafi. Wanda sai da ya fita ta dinga rusa kuka kamar zata mutu.
*
Kamar yadda ya fada mata friday zai dira dan haka karfe sha biyu ta baro asibiti. Tazo ta fara gyara gidan duk da ba abinda yayi ta shiga kitchen ta fara girki. Karfe hudu saura ta gama ta jere a dining gidan sai kamshin turaren wuta yake.
Wanka ta shiga ta yi ta fito tai kwalliya wacce tinda sukai aure bata taba irin ta ba duk da jan baki ne kadai da hoda sai kwalli. Amman tayi kyau ta shirya cikin wani army green kalar less wanda akaiwa ado da bakin zare yai mata kyau dinkin bubu ce ta zauna a jikin ta tai daurin ta mai kyau sai zuba kamshin turare ta.
Tana kallon mudubi taji an bude gate. Fuskar ta, ta kara gyarawa sannan ta fita da sauri. Patking lot ta karasa lokacin da yake fitowa daga bayan mota kenan bata san lokacin da ta fada jikina ta rumgume shi ba tana masa oyoyo shima rumgume ta yayi ya jata suka shige ciki.
Dago ta yayi yana fadin
“Masha tubarkallah. Kinyi kyau Baby na. I miss you.”
” miss you more.”
Suka zube a kujera. Dukawa tayi ta fara cire masa takalmin kafar sa da safa ta gama ta dago kafar ya sauka akan hannun kujera tana momotsa su. Mikewa tayi ta kwashe takalman ta shiga ta hada masa ruwan wanka sannan ta fito. Ta kamo hannun sa tana fadin
“Kaima Yaya da ka bari sai gobe amman yau bayan kaje aiki ai gashi nan duk ka gajiyar min da jiki na.”
Dariya yayi yace
“Yanzu zaki sauken gajiyar ai ko?”
“Ni dai Yaya……”
Ya dauke ta cak ya dire akan gado ya fara cire rigar jikin sa. Tana kokarin mikewa ya danne ta yana fadin
“Ai ki bari kawai ki sauken gajiyar nan.”
Daga nan ya fara kissing nata ko ta ina. Sallah magariba da sukaji ana yi ita ta dakartar dashi ya dauke ta suka shiga sukai wanka cikin sauri suka fito sai dai kan ya shirya har an idar dan haka shi ya jata sukai sallah adaki.
Suna idarwa ta kama hannun sa sukai diming anan ta cika masa ciki da abinci sai santi yake mata. A falo suka zauna suna hira har akai isha’i ya tafi masallaci.
*
Sadiya ta kaiwa Jidda rubutun kuma ta fara bashi. Ranar friday da kanta taje tai musu booking ganin Dr Fateema. da taje akace ta dawo shine tayi booking under her amman da taje dan su gaisa aka ce ta tafi tin dazu.
Story continues below

*
Weekend din nan sun raya shi sosai ba inda suke fita in ba masallaci ba. Sosai suka sha soyayyar su. Ran monday kuwa tare suka fita ta dire shi a airport ita kuma ta wuce asibiti.
*
List din wanda zata gani aka kawo mata. Ta fara dubawa mutum takwas ne. Tana zuwa kan na biyar gaban ta ya yanke ya fadi saboda sunan da ta gani Ahmad Yahya Ahmad. Duk da bata tabbatar shi bane amman ta shiga wani yanayi. Haka ta fara duba patient din ta.
Ana zuwa kan na biyar gaban ta ya fara faduwa tana jiran taga su Ahmad wato Aslam sun shigo sai taga akasin haka. Har ta gama duba mutum bakwai na takwas din basu zo ba wato Ahmad Yahya Ahmad.
*
Lokacin da tace ya taso suje asibiti ki yayi sai da dabara da tace itace bata da lafiya wannan yasa ya tukosu ta fada masa asibitin da zasu. Tin da ya shigo asibitin gaban sa ke faduwa har yayi parking ya fito. Harabar asibitin ya fara kalla take lokacin da ya wuce ya fara dawo masa yadda yai rayuwa a cikin asibitin.
Kan sa ne ya sara masa. Jidda tayi gaba ya bi bayan ta har suka isa kofar office din Fateema. Fateema dake ciki tana hada kayan ta zata tafi taji ana knocking bada izini tayi. Meessenger ta ta shigo tace
“Dr last patient din ne suka zo.”
“Cene ya shigo.”
Ta fada tana bata fuska dan bata san da mai zai zo mata ba in har shine. Sai kace ada ba shigowa yake batare da ya nemi izini ba. Wani balck space ta dauka ta saka a idon ta.
Da sallama suka shigo Jidda a gaba Aslam a baya. Fateema ta amsa tace
“Bismillah ba tare da ta kalle ta ba.”
Zama tayi ta kalli Aslam da ya zubawa Fateema ido ya kasa gaba ya kasa baya. Tace
‘Honey kazo ka zauna mabana.”
Bai ma san tana yi ba ta mike ta kamo hannun sa ta zaunar dashi tana fadin
“Dear!”
Ya dago yana kallon ta sai ya kalli Fateema da kan ta ke kasa tana rubuce rubuce. Gaba daya kamshin turaren sa ya tada mata hankali yana tino mata da rayuwar su ta baya. Da kyar ta saisaita kan ta, Can ta dago ta kalli Jidda tace
“Yauwah ya gida ya jiki?”
“Alhamdulillah!”
“Waye ba lafiya?”
“Shine Dr.”
Gaban tane ya fadi. Dan yadda take a rikice da ba glass a idon ra da ba abinda xai hana su gane a rikice take.
“Me yake damun sa?”
“Wallahi Dr tin da ya samu shock ya fadi shikenan ya koma sai a hankali.”
“Me ya faru dashi!”
“Auren budurwar sa akai to da yaji shine fa ya samu shock din ya fadi daga lokacin ya daina wata magana ko aiki baya zuwa yafi son ya kadaita kansa.”
Rubutu ta fara a paper tace
“Dan Allah kuyi hakuri ku nemi Dr Auwal zai duba ki.”
“To Dr Nagode!”
Jidda ta mike. Aslam yace
“Fateema duk tsanar da kikai min ce tasa ba zaki iya bani magani ba?”
Tsaye Jidda tayi ta bishi da kallo cikin mamaki ya mike ya tsaya a gaban ta yace
“
*
**
***
****
*****
******
*******
********
*********
Kaya Ammi ta dauko mata ta saka sannan ta shafa mai ta shafa turare sai gata ta dawo ras da ita. Ko dan zazzabin da take ji ya gudu. Maryama ce ta shigo rike da katon tray ta ajiye sannan ta juya ta fita. A bakin kofa suka hadu da Yaa AK ya shigo hannun sa rike da leda. Wucewa yayi ya nufi dakin. Ammi ya gani na hada mata abu a cup. Ta dago tace
“Yauwah mai gidan za a samu zuma da madara anan ko?”
“Eh Ammi. Bari a kawo ya juya ya fita.”
Ta mika mata maganin da ta hada da ruwan dumi ta amsa ta shanye. Dakin ya shigo rike da katon jarka na madara da zuma. Ajiye mata yayi ta dauka ta hada mata wani maganin da madara sannan ta bata amsa tayi tana sha tana ya mutsa fuska. Ledar hannun sa ya mikawa Ammi yace
“Ammi ga magani nan a bata ta sha.”
“Wane magani kuma Mai gida wannan ma ai kadai ya ishe ta.”
“Ammi har da zazzabi fa a bata in tasha zata kara jin sauki.”
“To shikenan!”
Ta amsa ta mika mata budewa tayi ta duba ta balla ta sha. Pepper soup din da Mamah tayo mata ta mika mata tace
“Maza ki cinye!”
Story continues below

Amsa tayi ta dauki spoon sai ta dago tana kallon Aliyu. Tace
“Yaya kai ka karya ne!”
“Ni na manta ma wallahi.”
“To taho muci!”
Ya kalli Ammi yaga tana hada mata kunun da Mamah tai mata ta saka madara ta mika mata tace
“Kici manw Aisha.”
Amsa tayi tace
“Taho muci.”
Ya karasa ya zauna sai ta mika masa cup din amsa yayi ya dauki spoon ya bata ta sha ya kuma debowa zai bata ta girgiza kai yace
“Menene?”
“Kaima ka sha!”
“A’ah ki gama sha dai.”
Kafada ta make ya diba ya sha. Ammi na kallon su ta mike ta fita. Haka ya dinga ci yana bata tana ci har ta gama. Sannan ya ajiye kayan.
“Sannu my love Allah miki albarka!”
Kai tayi kasa dashi. Yace
“Kin biyani kin jiyar dani dadin da ban taba ji ba Baby love ji nake ba zan iya rayuwa babu ke ba. I love you Baby love kece bugun zuciya ta, kece rayuwata, buri na hasken rayuwata hasken idaniyya ta abar alfahari na Allah bani ikon kula dake da kyautata miki har karshen rayuwa ta.”
“Amin Yaa AK nagode da soyayyar da kake min!”
Ammi ce ta shigo wannan yasa ya saki hannun ta ya mike yana kallon agogo daya saura sai ya koma ya durkusa a gaban ta yace
“Baby bari naje nai sallah!”
“Allah tsare ayi mana addu’a!”
“Wacce iri kike so?”
“Duk wacce kai min godiya nake.”
Kanta ya daura hannun sa akai yace
“Allah miki albarka.”
“Amin!”
Sannan yai mata kiss a goshi ya mike ya fita. Ammi ta karaso ta zauna tace
“Aisha, Aliyu na son ki dan haka dole ki dage wajen masa biyayya da kula dashi bayan nan ki daure kina kokari wajen biya masa bukatun sa, bayan nan yadda nake Mai gidan nan nawa yake na tabbata zai yi jaraba dole ki tashi tsaye wajen kula da kanki. Da shan abun da zai na kawo miki ni’ima da dauriyya. Ki dimanci shan kayan itatuwa sosai domin yana taimakawa sannan ga abubuwan gina jiki nan ki na samun aya, kwakwa, gyada dafaffiya kina cin su. Kinga kanumfari. Wallahi Kanunfari kaɗai kika riƙe zaki samu canji a aurenki. Kanunfari yana da powers da shi kaɗai zai iya miki maganin abubuwa da yawa na matsalolin da ya shafi jikinki. Ba wai a shayi ko girki bane kaɗai yake da amfani ba. Mai wuyan shine bama iya jure aiki da abu kullum kuma bamu san hanyoyin sarrafashi ya zama effective ba.
1. Yana hana warin gaba. yana sanya ƙamshin gaba, yana kuma matsesa.
2. Yana wanko ciwukan da suke tattare da wurin, yana ɗauke da antibacterial properties da suke kashe vaginal infections.
3. Yana saukar da diabetes, yana hana samuwar cholera. Yana bayar da ƙarfin ƙashi. Sannan yana boosting immune system.
4. Yana rage zafin ciwo da kumburi. Da kuma ciwon kai mai tsanani.
5. Yana taimakawa wurin samun kuzarin sex da saukar ni’ima sosai.
6. Yana rage warin baki yana iya curing gembon ciki (mouth ulcer). Yana warkar da ciwon haƙori.
Zaki iya hadiyan kanunfari ko kuma ko ki tauna shi. Sannan zaki iya diban shi ki zuba a ruwa ya kwana ki rinƙa sha kofi ɗaya da daddare kafin ki kwanta ko da safe kafin ki ci komai. Yana cleansing jiki da matse farji da kashe cutuka fiye da tsammaninki. Yana ƙara miki dadi most of maganin mata dashi a ciki.
Sannan ga mai fama da diabetes ko mai son rage kiba su jika shi tare da cinnamon (girfa) su rinƙa sha.
Yanda nake nawa haďin da nake sha ko da safe ko yamma kullum:
Ina samun ruwa a gora sai na zuba kanunfari, na zuba busashshen na’a na’a (mint), na saka girfa (cinnamon) sai na watsa Habhan ko Habbahan (cardamom). To wani lokacin sai ina yi ina yin tsallaken ranaku. Saboda zai ƙara miki ni’ima sosai, sha’awa, ga kashe cutuka marasa adadi har da asthma yana ragewa. In kina Numfashi zaki ji iskan numfashinki na da daɗi. Haka nan bake ba warin gaba sai dai kiji wata na ƙorafi.
Mai wuyan shine ki san sirrikan sarrafa kanunfari da abubuwan da ake sarrafata. Ba wai yin tsugunon hayaƙinta tare da bagaruwa bane kaɗai amfaninta a’a akwai wasu wallahi da yawa da masu baku magani kaɗai suka sanshi.
Kanumfari aiki yake a jikin dan adam ba kakkauwatawa. Idan kikai aiki dashi nan da nan yake shiga cikin jini ko jiki ya gudanar da aikin sa. Ga wani siriin ki samu
Dabino mai kyau kofi daya sai ki samu kanumfari cokali daya da rabi. Sai ki cire kwallayen ki shanya su a daki su bushe sanyar inuwa kenan in sun bushe sai ki dake su waje daya. In ya zama gari sai ki dibi teaspoon kina zubawa a madara ko nono ko zuma kina sha. Fa’idar sa da aikin sa ke zaki bada labari dan ya wuce duk abinda zan fada miki.
Kinga kanumfari yana hana ciwon mara kuma yana taimakwa wajen kawo haihu mai suaki.
Ga wan8 ma ki samu man hulba, man habba, man na’a na’a, da man tafarnuwa. Idan kika same su sai kihada da zaitu labus ana samun sa a isilamic chemist zaki hada su waje daya kina shan spoon daya (na matan aure ne kadai) idan kin sha zaki minti sha biyar ko ashirin a tsaye kan ki zauna zaki ji abu yana fitowa daga jikin ki, wannan kenan yayi.
(Sirrikan suna da yawa in nace zan ta fada zai kwashe mana shafuka da yawa amman dai kuna rage siyan maganin mata kuma hadawa da kanku yafi kasan me kaci me kasha kasan ingancin tsafar sa. game son yana samun wani sirrikan to yayi kokari yai joining group din mu na kasaitattun mata dan samun wasu sirrikan da yawa.)
Haka Ammi ta dinga bata sirrika na mata wandan Aisha duk kunya ta kamata dan ba abinda bata fada mata da koya mata ba har na’oin kwanciyya kala kala iri. Aisha kanta a kasa. Jin ana kiran Sallah yasa Ammi taje tayo alwala. Itama Aisha mikewa tayi tayo alwala tazo ta tada sallah.
*
Sai a masallaci Yaa AK suka hadu da Yaa Muhammad tin jiya. Yaa Muhammad yace
“A’ah mutumin yau ko da asuba bamu hadu.”
Kai ya shafa yace
“Na makara ne ya kake ya gidan?”
“Alhamdulillah.”
Suka fito. Abba da Abbi ne suka fito suka karasa suka gaishe su. Abbah yace
“Ya me jikin kuwa?”
Kan Aliyu a kasa yace
“Da sauki.”
Abbi yace
“Muje na dubota ko dan gobe da safe zamu daga.”
Nan suka dunguma bangaren Aliyu gaba dayan su. A main falo suka zauna ya nufi dakin Aisha. Ammi da Aisha ya sama zaune Ammi na dada bata shawarwari da siriika. Yana shiga tai shiru ta dago tana kallonsa. Aisha kuwa kan ta na a kasa. Ya dan shafa kai yace
“Am daman Abbi ne suka zo duba ta.”
“To tashi kije Aisha.”
Ta mike ta bude wardrone ta dauki katon hijab har kasa. Gaba yayi tabi bayan sa a bakin kofa ta same shi ya kama hannun ta suna tafiya a hankali har suka fito falon.
Anan kasa ta durkusa ta gaishe da su. Sukai mata ya jiki ta amsa. Yaa Muhammad mata suka gaisa. Abbi ya karai musu nasiha da saka musu albarka sun mike zasu tafi Mamah da Mama suka shigo.
Nan suma sukai mata sannu anan Ammi ta fito duk suka zauna. suna zaune Momy ta shigo duba ta itama. Tai mata ya jiki ta fita.
Ranar dai tare suka yini da Ammi wanda ba karamin darasi ta samu ba dan daga baya littafi ta dauko da biro tana rubuta abubuwan da Ammi ke fada mata.
Ana magariba ta bar bangaren bayan tasa an gyara an saka turaren wuta. wanka Aisha ta shiga tayi ta fito ta shirya cikin wani boyel less wanda yake ash kala an masa ado da zare red. Dinkin riga da zani ne sai bubu ta daura dankwalin ta ta shafa hoda ta saka jan baki kadan ta shafa turarukan ta sannan ta tada sallah.
Har akai isha’i tana wajen tana tasbihi. Yana fitowa daga masallaci bayan isha’i ya tafi sashen sa dakin ta ya nufa ta same ta zaune ta daga hannu sama tana addu’a. Sallama yayi ya shiga ya zauna a gefen ta. Shafawa tayi yace
“Me kika roka?”
“Komai da komai!”
“Insha Allahu kin samu Baby na. Ina Ammi?”
“Ta tafi.”
“Kinci abinci!”
“Naci!”
“Uhmm tin rana ko?”
“A’ah dazu Ammi ta ban nono nasha fa.”
Mikewa yayi yace
“Bari nai wanka ko zaki tayani?”
Kai tayi kasa dashi ya fita yana murmushi. Wanka yayi ya shirya ya fito dakin ta ya shiga ya same ta a inda take. Daga ta yayi ya zare mata hijab din jikin ta. Kallon ta ya tsaya yi yace
“Baby love kinyi kyau.”
Tai murmushi ya kama hannunta sukai falo. A dining ya zaunar da ita ya mike zai serving ta mike tace
“Baro nai maka.”
“No no yi zaman ki My heartbeat.”
“Please Yaya!”
“No kefa Amarya ce ai amarya bata aiki.”
Ta zauna ya zuba musu yana ci yana bata har suka gama Falo suka koma ya zauna tana gefen sa kan ta akan kafadar sa. Suna hira a hankali. Wanda suke yawanci akan yadda hake son tane.
Daga baya zamewa tayi ta kwanta akan cinyar sa. Ya same dan kwalin ta yana shafa kan ta ahankali a hankali. Bacci ya dauke ta.
Daukar ta yayi ya kai ta daki ya bide wardrobe ya dauko mata kayan bacci. Zama yayi ya kuncemata zanin sannan ya cire mata riga. Kamisol din jikin ta ya yaye zai cire ta bude ido da sauri ta mike zaune tana dunkulewa waje daya. Kallon ta ya tsaya yi jin shirun yasa ta dago tana kallon sa yace
“Me kenan?”
” ni ka bani na saka.”
“Ni zan saka miki dan haka mike kawai.”
“Uhmm uhmm ni Yaa…”
“Ke me?”
“Ni kunya nake ji.”
Ta fada tana kifa kanta akan gado. Yai murmushi ya dago ta ya dire ta akasa ya tsayar da ita. Kai tayi kasa dashi. Hannu yasa ya dago rigar wanda taji wani shock da ya taba ta. Yana zarewa ta fada jikin sa. Wata ajiyar zuciya yaji tare da wani feeling dake taso masa. Take yaji abar sa ta mike tana gogar Aisha.