WANNAN RAYUWAR CHAPTER 15 KARSHE
Da ta farka ta same shi zaune a dakin ta lumshe ido ya mike ya karaso ya kama hannun ta yace
“Sannu My love!”
Kai ta gyada kawai dan da ta bude ido hawaye ne zai zubo, juyo da fuskar ta yayi yace
“Bude idon mana.”+
Bata motsa ba yace
“My life!”
A hankali ta bude idon ta dake cike da hawaye ai kuwa take ya wanke fuskar ta ya hau zube yace
“Ya salam kuka kuma.”
Nan ya hau goge mata fuska zatai magana Sadiya ta shigo dakin rike da katon plate da ta dauro fulas fulas na abinci. Ajiyewa taui ta karaso tana fadin
“Jikin ne?”
Goge hawayen yayi yace
“A’ah!”
“Ok. Sannu!”
“Yauwah.”
“Ga abinci fa.”
“Ni na koshi.”
“A’ah ki kada ci ko kadan ne.”
Kai ta girgiza. Sadiya tace
“Ko sai anjima.”
Kai ta gyada. Ta kalli Kabir tace
“Kai fa?”
“Nima sai anjima.”
“Ok bari naje.”
“Ina zaki?”
“Daki.”
“Me zakiyi?”
“Ba komai “
“To xauna kawai.”
Kallon Halima tayi ta zauna mikewa zaune tayi Halima sai ta dafe kan ta Kabir yace
“Sannu!”
Kai ta gyada ta mike ta shiga daki kan gado ta kwanta take kuma wani baccin ya kara dauke ta.
Kiran sallah magariba ne ya tashe ta ta mike tayi alwala sannan ta shiga tayi wanka tare da dauro alwala. Ta fito ta saka doguwat riga ta tada sallah tana idarwa ta fita falo ba kowa dan haka ta koma daki ta dauki alkurani tana karantawa. Tana zaune akai isha’i shima ta mike tayi sallah ta zauna tana addu’a.
Ta daga hannun ta sama tana kai kukan ta ga rabil Alamin aka budo daki bata dago ba ta cugaba da addu’ar ta har da hawaye a idon ta. Shafawa tayi sannan ta rufe alkur’anin gaban ta ta maida wajen da yake sannan ta juyo. Yana tsaye a bakin kofa ya shigo ya durkusa a gaban ta yace
“Dan Allah na rokeki ki daina kukan nan da saka damuwa kukan ba menene to?”
Yana fada ta fashe da wani kukan da sauri ya mike ya kamo ta yana lallashinta yace
“Please kiyi hakuri kinji?”
Kai ta gyada ya goge mata hawayen sannan ya mike ya fita. Kwanukan da Sadiya ta kawo ya kwaso ya shigo dasu ya ajiye sannan ya dauko ledar da ya siyo musu nama da fura ya dauki na Sadiya yace
“Ina zuwa.”
Ya mike ya fita. Bai jima ba ya dawo ya kamo hannun ta ya zaunar akan karfet ya zuba mata abinci sannan ya dauki spoon ya bata, amsa tayi kadan taci tace ta koshi ya bata nama da furar ta sha furar naman biyu taci tace bata ci. Magani ya bata ta sha sannan yaci abincin bayan ya gama ya kwashe kwanukan wanka yaje yayi ya saka kayan bacci sannan yaje yaiwa Sadiya sai da safe. Dakin Halima ya shiga ya same ta a gefen gado yace
“Ya jikin?”
“Naji sauki.”
“Allah kara sauki ni zanje na kwanta sai da safe!”
Kallon sa ta tsaya yi har ya juya ya juyo yace
“Menene?”
Kai ta girgiza kawai. Ya juya ya fita ta koma ta kwanta hawaye na bin fuskar ta. Bacci ne ya dauke ta sai wajen uku ta farka tayo alwala ta tada sallah tana zaune tana lazumi har aka kira assalatu. Kabir ya shigo dakin ya same ta akan sallaya. Juyawa yayi yaje ya tashi Sadiya sannan ya tafi masallaci. Tana idar da sallah tayi azkar sannan ta shiga kitchen. Shigowa yayi yana jin motsin ta a kitchen ya shiga.
STORY CONTINUES BELOW
Tana ganin sa ta durkusa tace
‘Ina kwana?”
“Lafiya ya jikin?”
“Da sauki.”
“Allah kara sauki “
“Amin!”
“Me xakiyi?”
“Zan hada abin kari ne.”
“A’ah ke da baki da lafiya “
“Ai naji sauki.”
“Duk da haka muje Sadiya na can na hado mana.”
“Toh!”
Ta bi bayan sa. Anan falo ya zauna ya kai Sunnah TV ita kuma tayi daki ta gyara ta fito lokacin ya bar falon sai karatu dake tashi. Ta gyara falon ta daka turaren wuta sannan ta koma tayi wanka.
Tana gaban mirrow tana shiryawa wajen karfe tara saura ya shigo cikin shirin sa na kananun kaya yai kyau sai tashin kamshi yake. Dankunne ta saka ta juyo yace
“Kinyi kyau.”
“Nagode.”
Ta mike yace
“Muje mu karya ko?”
Ta fita ta kalle shi tace
“Ina Sadiyan?”
“Taci nata.”
“Amman dan me ai da mun karya tare ko?”
Kujera ya ja mata ta zauba ya zagaya ya zauna ya zuba mata komai ta fara ci shima haka tana gamawa ya bata magani ta sha sannan suka koma falo. Karfe sha biyu Sadiya ta shigo ta yi maga ya jiki sannan tace
“Akwai abinda kike so a dafa miki?”
“Sister naji sauki fa kuma bana bukatar komai.”
“Duk da haka ni zan yi girkin”
Halima tai murmush tace
“Nagode to.”
*
Da dare suna cin abinci bayan sun gama Sadiya ta kalle su tace
“Ni zan tafi kai ka zauna ka kula da ita tinda bata da lafiya.”
“A’ah ni naji sauki ku tafi kawai dan Allah.”
“A’ah gwara ya xauna dake kinga baki da lafiya.”
“Ni fa naji sauki Sister kuyi tafiyar ku “
Kabir na zaunr suka dinga yi yai gyaran murya tare da fadin
“Sadiya jeki gani nan.”
“To sai da safe.”
Ta juya ta fita ya juyo ya kalle ta sannan ya mike yace
“Sai da safe ko akwai abinda kike bukata?”
Kai ta girgiza ya mike yace
“To sai da safe.”
“Kasa amsawa tayi ya fita ta mike ya rufe kofar sannan ta koma ta zauna sai hawaye wato baya son ya kwana da ita dan ba abinda zata bashi ko? Mikewa tayi tai daki ta fada kan gado tana kuka.
Shima yana fita ya tsaya yana fadin
” saboda bata sona an bata kwana ma wai bata so, Halima bata san ko ba zan kusance ta ba zan ta son ta ne. Kallon ta kadai yana sani nutsuwa shin bata san da haka ba har da aka bata kwana dani taki amsa.”
Baki ya cije ya shiga bangaren Sadiya kofa ya rufe ya shiga bedroom din ta yace
“Saboda bakwa so na kuke min haka ko?”
“Me muka?”
“Gashi nan ke kina in kwana ita tana bata so! Au ko dan nace ki shirya zan amshi hakki na yau, ina fatan kin shirya “
Janye jikin ta tayi tace
“Kai dan Allah.”
Ya mike yana cire kayan sa ya shiga wanka ya fito ya same ta har ta shige bargo yai murmushi ya isa gaban mirrow ya hau shiryawa ya shafa turare sannan ya nufi gadon yana fadin
“Ba dai bacci ba.”
Batai magana ba dan haka ya hau yana fadin
“Au bacci ai kuwa yau ba bacci.’
Ya shiga bargon yana mata cakulkili take ta hau dariya ya rumgumo ta yana fadin
” ashe dai ba bacci kike ba.”
Kissing dinta ya fara yana aika mata da sakoni, sai daya tabbatar ya kashewa Sadiya jiki yacire kayansa, yacire wmata natakayanta, Sadiya ta fara hawaye dan tasan yau babu gudu babu ja da baya, ahankali ya ringa sarrafata, har yafara kokarin shigarta, yaji babu hanya, a haka yayi ta kokari yaji ina babu hanya, Sadiya kuwa wani zafi taji yafara ratsata tun bai shigeta ba, Kabir kuwa a matsayinsa na farin shiga, bai taba sanin mace ba, yasa ya shigeta da iya karfinsa, wani wawan ihu Sadiya tasaki, Kabir kuma ya lumshe ido yana ambaton suna Allah. Saboda yaji ya shiga wani duniya na daban, ihun da Sadiya tayi ne yasa Halima dake zaune tana Jan carbi ta mike tsaya dan ta tsorata, sallati taringayi tana tunanin mai yasa Sadiya ihu, Kabir kuwa rufe ido yayi yana abu daya, Sadiya kuwa sai hawaye take yi. Kabir kuwa sai daya samu biyan bukatarsa ya dagata. Rungumo Sadiya yayi hawaye na zubo mishi yace
“Allah ya miki albarka, Allah yasaka miki da aljanatul Firdausi hakika yau kin faranta min rai, kin yi min kyautar da kudi bazai Iya siyansa ba, I love you Sadiya, i so much love you.”
Ya fada yana kissing din goshinta. Ya kara rungumeta ajikinsa yana Shafa gashin kanta, ita dai sai ajiyar zuciya take sabida kukan data sha,
“Baby love am sorry kinji, ina zuwa bari na hada miki ruwan zafi kiyi wanka kinji, Sweety.”
STORY CONTINUES BELOW
Ido ta lumshe jin sunayen da yake kiran ta dasu masu dadi, kwantar da ita yayi ya lullubeta da bargo, yayi hanyar bandaki ya hada mata ruwan zafi, yadawo ya dagata ta tashi ya mika mata towel din hanunsa, ta karba ta daura, ta ware kafata tafara dingishi tausayinta ne ya kamashi ya dauketa ya kaita bandakin yafara kokarin sata a ruwan zafin yana kwance towel din jikinta, ta rike towel din ta kalleshi, tace
“Hubby kabarni zanyi da kaina,”
“Zan barki amma ki bari na saki aruwan zafin please kar na fita ki ki shiga.”
Ya amshe towel din ya sata a ruwan zafin ta runtse idanta dan wani zafi dataji yakara ratsata, sannu yaringa jera mata sai da ta samu 10 minutes a ruwan yakara dagata ya tari wani ruwan zafin ya kara maidata, sai data kara samun 5 minutes. Sau uku yai mata sannan tace
“Hubby ka barni nayi wankan!”
“Toh!”
Yai kissing goshin ta da kumatun ta sannan ya juya ya isa kofa ya juyo yana kallon ta tayi kasa da kai ya juya ya fita.
Yana fita ta kara gyara jikin ta ta bude firstaid ta dauki magani ta sha sannan ta kara wanka ta fito. Har ya canja zanin gado yana ganin ta ya karaso ya kamata ya zaunar a gefen gado sannan ya dauko mata rigar bacci ta saka ya kwantar da ita ya shiga ya wanke zanin gadon ya fita ya shanya sannan ya dawo ya same ta har tayi bacci, gyara mata kwanciyya yayi ya shiga bandaki yayi wankan tsarki yazo ya kwantar ya rungume Sadiya a jikin sa bacci mai dadi yayi awon gaba dashi.
Halima kuwa tinda ta jiyo ihun Sadiya ta tsorata amman sai ta tuna abinda Sadiya ta fada mata ita tinda sunyi first night ta cigaba da bashi kula dan tana tunanin jiya tsoro yasa Haliman kin bashi kanta har yaje dakin ta me ya faru acan bata sani ba amman daga yadda Sadiya tai mata bayanin ta gane ba abinda ya shiga tsakanin su kenan yanzu ya amshi budurcin ta ne ko yaya? Wani kishi da bakinciki daya lullubeta.
Sai ta hau tuna lokacin da Isma’il ya rabata da mutuncin ta wato budurcin ta ba sadaki ba komai ido ta runtse tana fadin
“Ina ma nima na kawowa Kabir Budurci na ina ma.”
Sai kuka tana fadin dan me Kabir zai kusanci Sadiya. Sai kuma tace
“Menene aibun Kabir tinda ya nemi ki bashi hakkin sa kinki menene dan Sadiya ta bashi.”
Amman kasan zuciyar ta zafi yake mata sosai. Alkura’ni ta dauko ta fara karantawa take taji sanyi a ranta ta na ratsa ta a haka ta tara jin ,kiraye kirayen sallar asuba. Ta mike ta kara dauro alwala ta tada sallah. Idon ta duk ya kumbura saboda rashin bacci ga kuka.
Kabir na tashu daga bacci ya mike yaje ya dauro alwala, yazo ya tashi Sadiya ta Mike dakyar itama tayi bandaki, fita yayi daga dakin yanufi bangaren Halima dan ya tasheta tayi sallah, yana tura kofar dakin ta yagan ta zaune akan sallaya, tana kan carbi ko dagowa batayi ba, dan tasan shine, sh ikuwa ganin bata dago ba yasa ya koma bangaren Sadiya yaje ya tarar itama tayi alwalar tana kokarin sa hijabi, kusa da ita yaje ya tsaya yace
“Ya jikin Sweety?”
“Da sauki.”
Ta fada cikin kunya. Yace
“Allah kara sauki.”
“Amin nagode.”
“Bari naje masallaci.”
“Allah kiyaye hanya.”
“Amin!”
Ya fada ya juya ya tafi massalaci,
Sadiya kuma ta hau kan sallaya ta tada sallah, Halima na idar da sallah tayi azhkar sannan ta shiga gyara dakin nata bayan ta gama ta wanke Hijab din ta na sallaha ta fita baya dan ta shanya, zanin gado ta gani a shanye da sauri ta juya ta koma sashen ta. A bandaki ga ajiye ta dawo kan gafo ta zauna ta jingina da gado tare da lumshe idon ta.
Kabir na dawowa ya wuce bangarn Halima ya shiga ya same ta a haka. Karasawa yayi ya durkusa a kasa yace
“My life!”
Ido ta bude yace
“Yaya dai ko jikin ne?”
Kai ta girgiza ya mike yace
“Ya bakiyi wanka ba ke da kike wanka da wuri.”
Ya mije ya shiga bandakin ymyaga bucket a ajiye yana dubawa yaga wanki tayi. Ruwan wanka ya hada mata sannan ya dawo yace
“Ki shiga kiyi wankan bari na shanya miki.”
STORY CONTINUES BELOW
Ya juya ya fita. Yana zagayawa baya yaga zanin gadon da ta shanya ya bushe ya dauke ya ninke sannan ya shanya mata hijab dinya dawo mata da bucket din har lokacin bata fito ba. Bangaren Sadiya ya nufa dan yai wanka yaje ya samar musu abin kari amman sai ya ganta a kitchen.
Ta baya ya rumgune ta yaba fadin
“Baby love baki gaji ba.”
“Kai Hubby wacce gajiya.”
“Ta jiya mana.”
“Fuska ta rufe a jikin sa.”
Yace
“Wai kunya ai mun zama daya.”
“Hmmm!”
“Bari nayi wanka naga Baby kamar jikin ne dan Allah kiyi da ita.”
“Ba komai.”
Ya shiga yai wanka. Kan ya fito ta gama ta shiga tayi wanka ta kara gasa jikin ta sannan ta fito ya kamo ta yace
“Bari na kirata ko?”
“Da ka kai mata.”
“Eh but kinga ai bata jin dadi in ta zo nan zata dan ji dadi akan acan ita kadai ko?”
“Haka ne.”
Ya nufi sashen Halima tana zaune a gefen gado sanye da riga da siket batai kwalliya ba daga mai sai hoda kana ganin ta zaka gane tana da damuwa ya karasa ya durkusa yace
“Ya jikin?”
“Naji sauki.”
Ya daura hannu akan ta yace
“Kan fa.”
“Shima haka.”
“Allah kara sauki tashi muje muci abinci.”
“Nifa bana jin yunwa.”
Mikewa yayi ya dauki magungunan ta sannan ya zo gab da ita yace
“Allah in baki tashi ba daukar ki zanyi.”
Da sauri ta mije ta dauki hijab ta saka sannan suka fita.
Suna shiha falon ya kalla yaga ba Sadiya ya matso wajen Halima ya rungumeta yana fadin
“Taho ki zauna.”
Tureshi tayi tana fadin
“Ina Sister?”
“Tana ciki bari na kira ta.”
Ya kamo hannun ta yace
“Zo ki zauna.”
Kofa aka bude Sadiya ta fito cikin kaya masu kyau tayi light makeup Kabir na ganin ta ya saki Halima ta taho tana musu murmushi tana dan dingishi idon Halima akan tafiyar Kabir ma ya lura ya jarasa wajen ta da sauri yana fadin
“Ya naga kina dingishi Sweety?”
Yana kama hannun ta, ta zaame hannun ta ta kalli Halima tace
“Sister ina kwana?”
“Lafiya lou! Me yasamu kafar taki?”
“Bugewa nayi. Ya jikin?”
“Sweety garin yaya naga?”
Gaban Halima ne ya kara faduwa jin suna da ya kira ta dashi ga wani rawar jiki da yake akan Sadiyar.
“A’ah Hubby ai ya daina zafin ma. Ga breakfast din muje muci ko?”
Ita tai serving nasu idon Kabir akan ta duk motsin ta Halima na lura dashi. Bayah ta gama ta zauna kowa ya fara ci amman ita sai taji bakin ta ba test kallon ta Kabir yayi yace
“Ya bakya ci!”
Kai ta langwabewa Kabir yace
“Ko na baki?”
“A’ah zanci.”
Ta dauki spoon ta fara ci yana ci yana kallon ta.
Halima kuwa ajiye spoon din hannun ta tayi tai kasa da kai juyowa Kabir yayi ya kalle ya yaga ta bashi tausayi dan ta rame.
Mikewa Halima tayi ta fita da sauri. Sadiya ta kalle shi tace
“Menene?”
Mikewa yayi yabi bayan ta da sauri.
*
Halima na fita zata shiga sashen ta taga tsaye yayi ya zuba mata ido, dan ganin wani kyau da Halima tayi duk da Hijab ne a jikin ta ta kara haske, kai ta dauke tayi gaba. Kabir da ya fito ya ga kalon da Isma’il ke mata da sauri ya karasa ya kare ta. Ta shige ciki kallon sa ya tsaya ya mika masa hannu yana fadin
“Ya gidan?”
“Alhamdulillah!”
“Ya amarya?”
“Uhmm kasan me kuwa”
“Me ya faru?”
Baki ya cije yace
“Humaira ta cuce ni Kabir ba zan iya cigaba da zama da ita ba.”
“Saboda me?”
“Kabir she is not virgin karuwa ce. Kasan me? Wallahi yadda take a bude tamkar kofat taxi.”
Dariya Kabir ya fara kyalkyale har yana rike ciki, wani irin bakin ciki ne ya rufe Isma’il, Isma’il yace
“Wannan wane irin wulakancine inzo ingaya maka magana ka hau yimin dariya, me abun dariya nan?”
Ciki Kabir ya dafe yace
“Me kake so nayi kuka? abinda ka shuka shi kafara girba tun yanzu, ko ban sha fada maka ka daina lalata ya’yan mutane ba, suma wayanda ka lalata zasuyi aure, exactly abinda kaji yanzu suma haka mazajensu zasuji, saboda haka hakkin ya’yan mutane ne ya kamaka.”
Kallon sa Isma’il ua cigaba dayi. Kabir yace
“Ai Isma’il fasiki sai fasika, Allah ne ya nuna maka ishara tun agidan duniya, sai ka fara istigifari tin yanzu Allah ya tsayar a iya haka.”
Abinda Kabir ke fada gaskiya ne amman sai yaji ran sa na dada baci da kalaman sa, dafasa Kabir yayi Isma’il ya dago yana kallon sa yace
“Naji amman duk wayanda na lalata su sukawo kafarsu wajena ban bisu har gidan iyayensu ba, ciki kua harda matarka Halima.”
“Haka ne amman kasan kaddara da harabawar rayuwa da Allah ya hada ta da dan akuya ko? Kai kace matar ka tamkar kofar taxi tawa kuwa a rufe take ruf kaga kenan taka ta gama karuwanci tawa fa dan akuyan da ya yadaure ta kadai ne ua shiga oai fa wa kasan ya shiga.”
Wani irin bacin rai ne yakara rufe Isma’il.
“Ba komai zan auro nima nagartaciyar!”
“Ta ina kai ka soma kana zaton za kayiwa Allah wayo ne ka lalata ya’yan mutane kai ka auri nagartaciya. Hmmm wallahi kaje ka tuba, tuba mai kyau sannan kayi addu’a Allah yasa ya tsaya a iya haka dan abin ba kadan kayi ba.”
Juyawa yayi ya nufi gate. Kabir yace
“Ah ah ya da tafiya bayan baka shigo ba kuma ko sallama.”
Ko juyowa bai ba ya fice. Kabir yace
“Isma’il kenan Allah gabar da kai yasa silar shiryuwar kace.”
Isma’il kuwa yana barin gidan Kabir gidansa ya tafi rai abace, yana driving yana tunanin maganganun Kabir. Bama wannan ba kalaman Kabir da yace Halima a rufe take ruf shi yasan wace Halima tabbas a rufe take irin matan nan ne masu baiwa wanda da an kusance su wajen ke kara rufewa hakika Kabir yayi sa’a shin me yasa yaki Halima. Meyasa yaki Halima da wannan Humairan ai gwara Halima sau dubu gaskiyar Kabir ce da yace ya lalata ya’yan mutane amman shima Allah zai basa wata dan gaskiya ba zai iya zama da Humaira a haka ba ko zai zauna da ita tabbas sai ya kai ta an mata aiki ace aba a bude ba zai iya ba. Lalacewa takai lallacewa.
In ya lumshe ido ba wacce yake hangowa sai Halima ta kara kyau baki ya cije yaba fadin
“ko ya zanga Sadiya duk da Halima ta fita kyau da komai nasan itama ta kara kyau “
Humaira kuwa tana komawa ta hau gyara kanta dan tana son ta kama Isma’il a hannu ba xata jure abinda yake mata ba wanka tayi ta fito ta shirya cikin kananun kaya. Tinda ya jiyo shigowar sa ta fito amman yafi minti goma a mota sannan da kyar ya fito yayo cikin gidan. Yana shiga ya saki baki yana kallonta duk bacin ran daya taho dashi ya nemeshi yarasa, dan bakaramin tafiya tayi da imaninsa ba, ita kuwa ganin hakan ne yasa takarsa inda yake a tsaye tana girgiza kirji, hura mishi iska tayi a idanshi, takamo hannunsa takai shi kan kujera ya zauna, tazauna akan cinyarshi tafara aika mishi da sako cikin kwarewa, nan da nan Isma’il ya fita a hayyacinsa dan tunda yake muamalla da mata bai taba haduwa da kwararriya irin Humaira ba, rabashi tayi da kayan jikinsa gaba daya sanan itama ta cire kayan jikinta, ta janyo ta fara aika masa da wasu sakonnin.
Yana shigar ta ya lumshe ido kawai dan bakin ciki yadda yake jin sha’awar abin ne yasa kawai ya biye mata, amman taci gidan su dan ba da kadan ya dingai mata ba tin tana jin dadin abun har ta gaji dan ko sau daya bai bata dama ba shima ya nuna mata shi ma dan duniyar ne. Yana sauka akan ga ya shiga yai wanka kan gadon sa ya zauna yana dafe kan sa. Da kayr ya shirya ya fito falo ya same ya sanye da wasu kananun kayan.
Kai ya dauke dan ya gane da gayya take masa haka dan kawai ta gane shi jarababe ne. Mikewa tayi ta karaso wajen sa tana wani shafa sa. Ture ta yayi kawai ya fice a dakin tace
“Zama ka dawo ne.”Hafsat Sallama taje tayiwa Dady ya dibi kudi Mai yawa ya bata Amman taki amsa sai da Mami da Ahmad sukai magana sannan ta amsa tana Masa godiya. Suka fito zasu tafi Basma ta rako su sannan sukai sallama. Washe gari da safe suka daga burin tarayya.
Hakika yaji dadin zuwa da Hafsa Dan kowa kan ya dawo an gama gyara gida an saka turare da yai wanka ya tafi masallaci yana dawowa za a bashi abinci taci ya koshi daga nan zata hau faranta mada washe gari kan ya tafi an gama breakfast an hada Masa ruwan wanka da yai wanka zai ci ya koshi ya tafi aiki kan ya dawo ma haka duk abinda ya kawo Mata zata amsa hannu biyu Tai Masa godiya. Haka suka cigaba da gudanar da rayuwar su a Abuja. Ya kai ta wajen Sakina sun yini Dan Sai da ya dawo ya dauko ta.+
Itama Sakinan tazo Mata sau biyu, suna zumuncin su. Watan su daya a Abuja sai dai suyi waya da gida Sam yaki yaje Wanda ita ma tana Masa magana amman sai yace aiki.
Watan su biyu Basu je gida ba Sam Wanda Hannah har ta gaji tana son ta koma dakin ta Dan Sai yanzu ta gane kawayen ta zuga ta kawai suke. Taje gidan daya daga cikin kawayen ta tasamu mijin ta na dukan ta Amman duk da haka biyayya take Masa da kula da shi. Dayar baci ba Sha Amman a haka take zaune tana masa biyayya, dayar auren take so ko da waye amman mijin ya gagare ta matsala kowa da itashi. To Shin ita me mijin ta ya rage ta dashi komai akwai sai abinda ta zaba da anyi albashi xataji alert banda ya kaita shopping duk karahen wata ta siyi abinda take so.
Lallai ta biyewa zugar kawaye sun Kai ta sun baro ta hakika tayi da ta sani da tin farkon auren su ta kula dashi kila ba wani aure da zai Yi yanzu gashi saboda Bata Masa komai ko damuwa da ita bayayi. Ya zatayi.
Mami ta sama tana kuka tana Bata hakuri Mami tace
“Abinda nake so ki gane kenan tinda kin gane zanyiwa Hafsa waya duk yadda za ai suzo gida ni in nace yaushe zai zo sai yai tacewa aiki aiki.”
“Nagode Mami.”
Bayan sun rabu Mami ta Kira Hafsa kamar yadda suka Saba duk Bayan kwana biyu suna Kiran Junan su, bayan ta Kira suka gaisa Hafsa tace
“Mami ya gidan?”
“Alhamdulillah yaushe zaku zo me?”
“Mami Nima Ina son nazo Amman sai yace aiki Zan Karai Masa maganar.”
“To shikenan. Ki gaishe shi.”
“Zai ji ina Basma?”
“Ta fita!”
“Agaishe ta in ta dawo da Dady.”
“Zasu ji.”
Ta kashe wayar bayan sunyi sallama.
Da dare Bayan sun kwanta tace
“Deedat Ina son nai maka magana akan Abu biyu.”
Kallon ta yayi yace
“Ina Jin ki.”
“Akan matar ka ya kamata ta dawo dakin ta.”
“Ni na kore ta in taga zata dawo Bismillah.”
“Haba Deedat ya zakace haka duk da ba Kai ka Kore ta ba Amman kayi bikon ta in kana Mata wani Abu Nima fa wata Rana Sai naji zakai iyai min haka.”
“No Hafsat ba xan Miki ba itama da dalili.”
“To naji kayi hakuri.”
“Menene na biyun?”
“Ina son muje Kano Naga Yan gida ko”
STORY CONTINUES BELOW
“Ni na zata wani Abu kike so. Baki taba ce min kina son wani Abu ba Baby!”
“To me Zan so Deedat duk abinda Zan bukata kana min me zan bukata.”
“Ko wani ne kisa nai Masa Abu.”
“In akwai me bukatar taimako zan maka magana. Amman yanzu babu Ina godiya da kulawar ka.”
“Nima haka Dan ke kike kulawa Dani ni da kullum Ina aiki.”
“Haba dai ai Dan mu kake Yi.”
Ya rumgume ta yace
“Ina sonki.”
Daga haka suka hau farantawa Junan su.
Washe gari da safe da zazzabi ta tashi Amman a haka ta gyara gidan ta hada Masa abun Kari. Yana tashi ya ganta wani iri tana shirya da ya kalle ta yace
“Ya na ganki haka?”
“Missing din gida nake Yi.”
Hancin ta yaja yace
“Ki kwantar da hankalin ki jibi zamu tafi naso nai surprising naki ne.”
Rumgume shi tayi tace
“Thank you.”
Ta Gama ta rako sa ya Shiga mota ya tafi aiki.
Haka ta fara shirye shiryen tafiya gida har Allah Allah take jibi tayi Dan ma tana fama da zazzabi zazzabi amman taki fadawa Ahmad. A haka suka tafi lokacin da suka Isa gida tana fita a mota ta hau amai Dan yadda take Jin ta gaji.
Nan ya dauke ta ya Shiga ya gyara Mata jiki. Abinci ya siyo ya Bata taci ta sha magani sai Bacci.
Sai yamma ta mike lokacin ya tafi masallaci Tai wanka ta shirya ta hau kan sallaya.
Tana sallah ya shigo ya zauna a gefen gado ta a idarwa tayi addu’a ta shafa tace
“Deedat muje mu gaida Mami ko?”
“Da so nayi in mun je asibiti.”
“Me zamuyi a asibiti?”
“Ke za a duba min.”
“Ni Kuma?”
Kai ya gyada tace
“Me yake damu na?”
“Gashi Nan kina ta amai!”
“Kai Deedat tafiyar hanya ce fa kawai.”
“Kin tabbata!”
Kai ta gyada yace
“Muje to.”
Ta mike ta gyara jikin ta suka tafi. A mota ma Sai Hira suke doya da dankali da yayi tsaraba har ya aika gidan su Hafsa yanzu suka tafi da na gida.
Suna Shiga Basma ta mike ta rumgume Hafsa tana murna. Ahmad yace
“Kada ki Yar min da Mata.”
Suka zauna Hannah na gefen Mami. Suka gaishe da Mami ta kalle su tana tambayar ya hanya suka amsa Mata yace
“Madallah.”
Hannah tace
“Ina yini Yaa Ahmad?”
“Lafiya.”
Hafsa ta gaishe ta ta amsa Yana fadin
“Ya hanya?”
“Alhamdulillah!”
Nan sukaje suka gaishe da Dady suka dawo Nan suna ta Hira da Basma da Hafsa saboda sun Saba ko tana can takan Kira susha hirar su. Sai dare suka tafi.
*
**
***
****
*****
******
*******
********
*********
Halima kuwa tana shiga dakin sauri ta goge hawayen dake zubo mata ta ringa addu’a azuciyarta, na Allah ya bata ikon daurewa duk abinda zata gani, ta samu gefen gado ta zauna.
Kabir ma Isma’il na fita yayo Bangaren Halima dai dai fitowar Sadiya yana shiga itama ta shiga da sallama suka amsa tace
“Ai na ganka da bako har yatafi ne?”
“Eh ya tafi.”
Ledar maganin Halima ta mika mada ya mike ya dauko ruwa ya zo ya dauki cup ya bude ya zuba sannan ya ballo magani ya mika mata. Bata amsa ba yace
“My life amshi mana.”
Dagowa tayi ta kalle shi sai ta mika hannu ya saka mata sannan ya bata ruwan ta zuba maganin tare da kora ruwa sannan ta jingina da kujera.
“Naga baki ci abinci ba ko akwai abinda kike so?”
Ta tambaya. Kafada ta noke tace
“Ba komai.”
Sadiya sai taji wani iri ita da zao tarairaya amman waya yake tarairaya bayan ita tafi bukatar haka wannan yasa ta mike tace
“Allah yakara sauki ni zanje in danyi gyare gyare, anjima zan dawo inga in akwai abinda zan taimaka miki dashi.”
STORY CONTINUES BELOW
“Nagode Sis amman naji saiki zanyi ma Allah saka da alheri.”
Ta mike ta fita itama Halima mikewa tayi tai ciki Kabir ya bita da kallo dan ko kallonsa ya lura bata so tayi.
Tashi yayi yabi bayan ta a kwance ya ganta ta lumshe ido, tana karkada kafa, sallama yayi ta amsa, yakarasa kan gadon ya zauna,
“My life menene ko jikin ne?”
Kai ta girgiza tace
“A’ah naji sauki.”
“To na miki wani abun ne?”
“Me zakai min?”
“Ai kisan dan adam ajizi ne.”
“Bakai min komai ba.”
Hannun ta ya kamo wannan yasa ta bude idon ta dan duk maganar da suke idon ta a rufe yake. Yace
“In na bata miki kiyi hakuru My Love.”
Murmushi ta sakar masa kawai ta dauke ido daga kallon sa. Yace
“Please My love.”
“Bakai min komai ba.”
Rumgume ta yayi a jikin sa yana sauke ajiyar zuciya ganin yaki ya sake ta tace
“Ka bar ta ita kadai fa.”
Sakin ta yayi ya mike yace
“Fita ma zanyi “
“Ina zaki?”
“Zan shiga kasuwa daga nan zani wajen Hajiya!”
“Oh mu yaushe zamu mu gaishe ta?”
“Sai kin zama babba a gidan nan.”
“Me kenan?”
Ido ya kanne mata ya mike yace
“Sai na dawo ki kular min da kanki.”
“Insha Allah. Allah taare ya bada sa’a ka gaishe da Hajiya.”
“Zataji.”
Har ya juya ya dawo yai kissing goshin ta da kumatun ta ya dafe goshin sa da nata yana kallon cikin idon ta bakin sa ya daura akan nata yana kissing nata ido ta lumshe sai da yayi iya yin sa sannan ya zare bakin sa yai kissing lips din ta yace
“I love you my love.”
Ido ta bude tace
“Thank you “
Ya mike yace
“Bye!”
Ya daga mata hannu sannan ya fita ta saki murmushi tana bin bayan sa da kallo, sanshi na rasata, kwanciya tayi tafara tunanin ranar Isma’il yakarbi virginity dinta.
Ido ta runtse tana son kawar da tunanin abun take kuma Allah ya kawo bacci ya dauke ta.
Yana shiga ya samu Sadiya zaune ya karasa yace
“Baby love kince kafar ki na ciwo abin ne?”
Kai ta girgiza ya ce
“Naga kafar?”
Ta dago da ita ta daura akan kujera ya hau matsa mata yace
“Ba abinda yake miki ciwo!”
Murmushi ta dan saki tace
“Kada ka damu babu in akwai zan kula da kai na.”
“No ni zan kula dake in akwai ki fada min”
“Babu Hubby!”
“Good!”
Ya mike yace
“Bari na shirya zan fita”
Mikewa tayi tace
“Ina zaka?”
“Kasuwa da gun Hajiya.”
“Ok muje na taya ka ko?”
Suka shiga ta taya sa ya shirya sannan ya fito ya mata kiss a goshu yace
“Sai na dawo ki kular min da kanki.”
“Baka da matsala!”
Suka fita dan ta rakashi ya kallu sashen Halima ya kalle ta yace
“Bari na leka naga.”
“Ok sai ka dawo “
Tana fada ta juya ya buta da kallo yana girgiza kai shiva yayi ya same ta tana bacci ya ja mata abun rufa sannan yai kissing goshin ta ya mike ya fito ya shiga mota. Sadiya na tsaye a bakin window sai da taga fitar sa sannan ta saki labulen ta koma ciki.
*
Sai yamma Kabir ya dawo, bangaren Halima ya fara shiga ya same ta zaune a falo sanye da dogon siket da riga takamata sai gashin ta dake fake a rsakiyar kanta, ya kwanto har gadob bayan ta, gaban ta cup da ledar magani da ta dauko zata sha ta kasa sha. Tana jin sallanar sa ta mike a guhe ta fada jikin sa ya rungume ta yana fadin
“Ya gidan Princess?”
“Alhamdulillah ya hanya ya Hajiya?”
“Tana gaishe ku.”
Ya dago ta a jikin sa yana fadin
“Me kika ci?”
“Tea na sha.”
“Tea kawai!”
“Bana son cin konai “
Ya kamo hannun ta suka zauna a falon ya ajiye mata leda yace
“Har wannan?”
Bude ledar tayi taga fura ce ta Rufaida da Ice cream sai shawarma da nama a ciki tai murmushi yace
“To kici sai kisha magani nasan baki sha ba.”
Gaban ta ta kalla shima ya kalla yace
“Af ai na sani shiyasa ina can hankali na ja wajen ki.”
“Kai Kaji ka Sister ma ta kawon abinci bana son ci ne kawai fa.”
“To maza ki cinye wannan dukka.”
Ido ta zaro tace
“Ka rufan asiri zanci dai abinda zan iya ci.”
“To aci amman da yawa.”
Ta dauki shawar ma daya ta fara ci tana gamawa ta dauki ice cream rabi ta sha ta ajiye tace
“Na koshi.”
“Haba dai ki karasa shi sai kisha magani.”
“Bari na fara shan magani.”
Ya mike ya ballar mata ya bata sannan ta amsa ta sha ta dauki ice cream din ta cigaba da sha. Sai da ta gama ya mike da dayar ledar yace
“To bari naje.”
Ya mike ya nufi kofa sai da ya isa bakin kofa tace
“Nagode!”
Ya juyo ya sakar mata murmushi ya fice.
Daukar sauran tayi ta sa a firij ta dawo ta kai sunna TV tana bin azkar din da suke. Yana shiga ya samu Sadiya zaune taci kwalliya tana ganin sa ya mike ya karasa ya rumgume ta yana fadin
“Ya Baby na take?”
“Lafiya ya hanya?”
“Ina can ina ta tunanin mata na.”
“Ko?”
“Muje ka rage kaya yanzu zakaji magariba.”
Ledar ta amsa yace
“Taki ce ma.”
“Thanks!”
Yai mata murmushi ta ajiye sukai dakin sa ta taya sa ya cire kaya sannan ya watsa ruwa ya fito ya sa kaya ya tafi masallaci. Sai da akai isha’i sannan ya dawo ta bashi abinci yaci ya koshi.
Karfe tara da rabi yaje yiwa Halima sallama har ta kwanta ya same ta a daki ya zauna a gefen gadob yana fadin
“Har me?”
“Wannan maganin na sani bacci “
“Sannu ya jikin?”
“Naji sauki fa.”
“Allah kara sauki kinyi addu’a?”
Kai ta gyada yai mata addu’a ya tofa sannan yai kissing goshin ta ya mike yace
“Sai da safe i love you.”
“Thank you.”
Ta mike ya fita ta bishi da kallo tana tunanin wane irin mutum ne Kabir tai masa laifi amman kamar batai masa ba dubi yadda yake kula dashi ai gobe zai dawo wajen ta zata bashi hakuri insha Allah. Ta lumshe idon ta.