WANNAN RAYUWAR CHAPTER 7
Washe gari da safe yana tashi wayar sa ya duba ko zai ga reply din ta amman bai gani ba sai ya kawo hakan ko da jan aji ne na mata. Wanka ya shiga ya fito ya hau shiryawa. Gajeren wando ya saka da singlet yana zaune yana neman layin Hafsa. Basma ta shigo da sallama. Hannun ta rike da basket na kayan karin Yayan nata.
“Ina kwana Yaya?”
“Lafiya.”
Ya fada yana cigaba da danna wayar sa. Kallon sa tayi dan ba haka ya saba amsa mata gaisuwa ba. Wannan yasa ta hada masa tea din sannan ta mika masa tana fadin
“Ga tea din.”
“Ajiye.”
Ya fada yana kara trying number Hafsa da ake cewa a kashe take amman yaki yadda yana tunanin ko matsalar network ne.
“Yaya wa kake nema haka ne?”
Wayar ya ajiye yana kallon ta sai ya saki murmushi yana fadin
“Antyn ki “
“Anty nah?”
Ta tambaya. Kai ya gyada yace
“Eh Amarya ta mai zuwa ba.”
“Oh tana lafiya? Ko kishi take zaka angwance yau.”
“Hmmm!”
Kawai ya fada yana daukar tea da ta hada masa. Sha ya fara yi ya bude flask din cheaps ne da kwai kadan yaci ya mike yana duba agogon wayar sa karfe goma da minti ashirin.
Wajen wadrobe ya nufa zai saka kaya lokacin da Momy ta shigo dakin hannun ta rike da wata sabuwar farar shadda yar gaske an mata aiki da farin zare. Yana ganin Mommy ya durkusa ya gaishe da ita. Amsawa tayi ta mika masa kayan tace
“Maza ka saka ka fito lokaci na tafiya kasan karfe sha daya ne daurin auren ko?”
Kai ya gyada ya amsa ya saka sannan ya feshe jikin sa da turare. Wani kyau yayi ya fito a angon sa. Agogo ya saka na azurfa ya saka bakin takalmi da bakar hula. Tare suka fita da Basma da Momy.
Yana fitowa Dady na fitowa daga dakin sa cikin shigar sa ta manyan kaya yar ciki da babbar riga milk tai masa kyau. Gun Dady yayi ya durkusa yana fadin
“Barka da asuba.”
“An tashi lafiya?”
“Alhamdulillah.”
Basma ce ta matso tana daukar su a hoto. Nan suka saka Momy a tsakiya sannan suka shiga dukkan su sannan akaiwa Momy da Dady. Daga nan suka shiga mota tare da duk masu aikin gidan maza suka tafi inda za a daura auren.
Karfe sha daya saura suka karasa. Nan aka zazzauna. Karfe 11am dai dai aka daura auren Ahmad da Hannah Akan sadakin dubu dari. Ana shaidawa aka wuce gun da za ai reception.
Ahmad kuwa Allah Allah yakoma gida ya kira Hafsa amman ba shi ya samu kan sa ba sai karfe biyu suka koma gida. Yana shiga gidan a cike yake dan yan yini sun fara zuwa. Da kyar yayi cikin dakin sa yana shiga ya cire kayan jikin sa. Ruwa ya watsa sannan ya fito ya zauna agefen gado yana kara neman layin nata. Amman still a kashe mamaki yake anya kuwa number tace ba wrong ta bashi ba.
Murmushi yayi yace
“In ba ma dai dai ta ban ba anjima zata ganni.”
Ya fada yana kwanciyya nan bacci ya dauke shi. Momy da tin da aka dawo daga daurin aure take neman Ahmad bata ganshi ba dan ayi hotu na. Har akai la’asar dakin sa ta nufa dan dauko abu amman tana shiga ta ganshi yana ta bacci.
STORY CONTINUES BELOW

“Ahmad! Ahmad!!”
Ta kira sa. Ido ya bude yana kallo ta.
“Daman kana gidan ne?”
“Eh tinda muka dawo na shigo na kwanta.”
“To maza ka tashi ka shirya.”
“Me kuma za ai?”
“Uwar ka za ai.”
Ta fada tana hararar sa. Mikewa yayi ya shige bandaki ya watsa ruwa ya dauro alwala yana fitowa bata dakin. jallabiyya ya saka ya tada sallah. Yana idarwa Basma ta shigo hannun ta rike da kayan sa. Kallon ta yayi yace
“Wai me za ayi ne?”
“Yini za ai.”
“Yini kuma sai dani?”
“Haba Yaya ai yanzu haka ake yi “
Tsaki yayi ya amshi kayan dan an bata masa lissafi so yake yaje yaga Hafsa amman in har yini za ai tayaya zai fita.
Kayan ya saka ya samu waje ya zauna. Basma tace
“Kai Yaya kayi kyau wallahi. Mony tace in ka shirya ka fito.”
“Jeki ina zuwa.”
Ta mike ta fita. Falon ta tadda abokan sa su kusan shida wannan yasa ta koma ta sanar masa ta fita.
Mikewa yayi ya fito. Yana fitowa suka hau tsokanar sa Ango Ango. Murmushin yake kawai yake musu a haka suka fice can harabar gidan inda akai decoration wajen ango da amarya.
Nan sukai gefe shi da abokan sa suka zauna shima ya zauna a kusa da Hannah da aka tanadar masa wajen zaman sa. Hannah ta hadu har ta gaji da haduwa. Haka aka fara gudanar da yinin bikin.
Nan cousin nasa suka ce a fito musu da ango da amarya. Fili suka shiga suna rawa sunawa yan uwan nasu liki. Matan na kama hannun Ahmad wai sai yayi rawa shi dai sai ya’ke yake. Hannah kuwa ta zage sai rawar ta take sha da yan uwan ta. A haka Ahmad ya samu ya zame ya koma gun abokan sa.
Karfe shida aka tashi daga yini a aka shige da amarya dan ta shirya za a kai ta gidan ta. Su kuma suka wuce masallavi sjna dawowa sukai dakin Ahmad dan sai sun raka shi zasu tafi gida.
Karfe bakwai da rabi aka wuce da amarya gidan ta. Bayan an mata nasiha da fada. Ahamd da ya shirya gun su Dady yaje yi musu sallama. Sosai Dady yai masa nasiha kuma ya fada masa indai yana son yai masa aure sai yaga yadda ya rike matar sa tukkuna dan haka ya kiyaye hakokinnta dake kan sa. Nan Momy tazo itama tai masa nasiha sannan suka saka masa albarka ya fito ya bar su.
Daki ya koma gun abokan sa Sai karfe tara Ahmad da abokan sa suka tafi rakashi. Tin akan hanya suka tsaya suka siya masa kaza da wasu kayan amfanin gida sannan suka rakashi gidan.
A falo suka zauna ya shiga daki ya kira Hannah da ko kukan da amare suke batayi ba. A nan falo suka zauna. abokan ango sukai musu addu’a da nasiha sannan suka tafi.
Rakasu yayi ya dawo ya tadda ita tana zaune. Baki ya tabe yayi dakin sa. Wanka yayi ya saka jallabiyya sannan ya dawo falo. Tana zaune a inda take.
“Je ki dauko plate da cups.”
Fuska ta shagwabe tace
“Amman fa Yaa Ahmad ba haka ake ba.”
************************************************************************************************************************************
Yaya Babba kam ba ruwan ta harkar barar ta take tukuru Hajara da Halima su je su samo su kawo mata rabon ta su rike sauran.
Ita kuma ta fita da ita da Halifa, Arfat da Mu’azam. Halifa shekara sa bakwai, Arfat shekara tara sai Mu’azam dan shekara goma Bayan wanda ya rasu Ishaq.
Yau ma ta xauna a inda take zama ta kada yaran su shiga cikin gari su samo mata sadaka. Kowa hanyar sa yayi. Halifa da Arfat suka wani layi. Mu’azam ma yayi wani lungu da ba kowa sai wani mutum dake zaune a gefen wani shago.
Mu’azam ne ya karasa yana fadin
“Dan Allah ka taimaka mana da abida zamuci yunwa nake ji.”
Kallonsa mutumin yayi yace
“Yunwa kake ji?”
STORY CONTINUES BELOW

Kai ya gyada masa. Unguwar ya fara kale kale yaga ba kowa dan haka yace
“Zo muje na baka abinci sai in baka ko hamsin ce ko?”
Kai ya gyada mutumin ya kama shi suka shiga shagonsa. Leda ya janyo da nama da gurasa a ciki. Bashi yayi ya fara ci yana gamawa ya bashi lemo sha yayi yai gyatsa.
Mutumin yace
“Ka koshi?”
Kai ya gyada masa yace
“To in dai kana so kullum ina maka nama da lemo da kudi sai in ka yadda da abinda zan maka.”
Kai Mu’azam ya gyada yace
“To cire wandon ka.”
Mu’azam ba tsoro ya cire wandon sa. Nan mutumin ma ya cire nashi yace kaga wannan kama min ita da kyau. Nanya kama masa ……………………………………………………………….
Nan dai ya fara koya masa abu in yai nasa yace da dadi Mu’azam ya gyada kai. A lokacin ya samu ya biya bukatar sa da Mu’azam ta baya. Abandakin shagon ya gyara mu’azam sannan da zai tafi ya bashi dari biyu yace gobe ya dawo shagon.
Nan Mu’azam ya tafi yana ta murna abinsa. A haka ya ckgaba bin layi layi yana bin yawon sadaka.
Halifa da Arfat kuwa suna shan kwana suka ga yan shaye shaye gun suka nufa suka zauna suna wasan su. su kuwa sai karawa sama hazo suke da ta bugar da Halifa ya bingere yana bacci.
Arfat kuwa ganin yana bacci ya tafi yawon barar sa. Sai da yamma tayi ya nufo wajen Mama nan ya same ta ya bata abinda ya samo ta kalli shi tace
“Ina Halifa da Mu’azam?”
“Halifa na barshi tin dazu acan yana bacci “
“Maza je ka taso shi.”
Tafiya yayi kan ya dawo Mu’azam ya dawo dan haka ya bata kudin ya zauna suna jiran Halifa da Arfat sun jima sai ga Arfat ya dawo bai ga Halifa ba. Nan suk baza neman sa amman bashi ba alamar ba. Mama kuka take tana neman sa amman bashi gidan mai unguwa suka je suka bada cigiya yace ba a kawo kowa ba amman in an kawo zai ajuye mata shi.
Hakasuka koma gida hankalin su a tashe.
************** ************* *************
*************** ************** **************
*************** ************** **************
Tin daga lokain Fauziyya ta fara gyaran jiki da na ni’ima bata da matsalar matsi domin bata manta dawowar su da Kamal ba an mata dinki an mai da ta sabuwa wanda ba karamin kudi Kamal ya biya ba kuma ba shi zai mora ba.
Bata fadawa kowa ba zancen auren nata ba har Hafsa ta fiso sai abun ya tabbata sannan aji ita kadai take abinta.
Muhammad kanzo da yamma suyi hira ya tafi. A cikin lokaci kadan suka shaku da juna kuma kowa yana son dan uwan sa. In ka gansu sai sun burge ka. Domin kuwa sun dace da juna.
Bayan kwana biyar da Zuwan Muhammad gun Baba Wikilan Muhammad suka zo wajen Baba Manyan mutane dasu. Nan suka bada kudin sadaki dubu dari Baba ya kira makwabtan sa su uku da wasu samari dake layin suka shaida aka daura auren a take amman sunce sai nan da sati daya ango zai zo ya dauke amaryar sa su tafi.
Da dare Baba ya aika aka kira Fauziyya. Fauziyya cikin faduwar gaba taje ta durkusa a gaban sa ta gaishe shi ya amsa yana sakin fuska ta manta yaushe rabon taga hakoran sa in ba yau ba.
Kan ta a kasa yace
“An daura miki aure yau kinga sadakin ki dubu dari mijin baya bukatar koman ki dan haka nan da rana i yau zai zo ya dauke ki ki tafi. Allah bada sa’a “
Kan ta a kasa ta kasa magana shin daman haka ake aurar da mace ba za a kira ta aji tana son sa ba shin in da bata san waye ba haka mahaifin nasu zai mata. Sannan ba wata nasiha bare addu’a. Lallai su kuwa basuyi dacen Iyaye ba. Uba son kudi wanda ya jefa iyayen su a neman kudi ko ta wacce hanya.
Ita ina Maman ta a kalla tayi wajen wata shida zuwa bakwai bata s mahaifiyar ta a ido ba. To ko tana nan ai bama yadda zatai da da auren ba.
Kai ta girgiza hawaye na zubo mata. Bai lura ba yace
“Tashi kijr.”
Mikewa tayi jiki a sanyaye ta koma daki ta kwanta tana tunanin *wannan rayuwar* ta gidan su.
Tin daga ranar bata kara saka Muhammad a idon ta ba sai dai zai mata text ko ta kira kuma zataji wayar a kashe abin ya fara damun ta shin anya kuwa Mubammad yana son ta. To ita taji ta yadda ko baya son ta zata je tayi biyayya a gidan mijin ta ko Allah yasa ta mutu a dakin fa miji ta ya kai ta kabari da hannun sa. Domin a yanzu rayuwa duk ta fita a ranta.
Tunani take yanzu da Muhammad yasan ita budurwa ce yaji an daura aure yadda zai na mata rawar kafa ai tin a gida zai na nuna zalamar sa bama da yasan an daura aure amman shi ana daura auren yama ki yazo ya ganta bayan yanzu ta zama mallakinsa.
Bata fadawa kowa ba sai ita kadai da ta bar abin a zuciyar ta tana kuka ita kadai da addu’a Allah ya shige mata gaba ya yafe mata.
Duk sai ta kara ramewa sai haske da take yi dan gyaran da ta fara ma ta daina ta koma sai kuka da kai kukan ta ga Allah kawai.
Zaune suke a falo suna hira. Yaa Suleiman da Anty Zainab sai Ummu. Yaa Suleiman ne ya kalli Ummu yace
“Amarya ki rubuta duk abinda kike so dan a fara tanadar miki bai fi wata uku ba mai gidan ya dawo ko?”
Fuska ta boye a tafin hannun ta. Yai murmushi yace
“My D kiyi total na bada kudi kan wani month din akara siyowa. Dan Ummu kamar ‘ya tace ni zan mata komai. Abba yai min kawaici akan ta sosai.”
Murmushi Anty Zainab tayi tace
“An gama Oga. Allah ya kara budi.”
“Amin My D. Dazu ai munyi waya da Muhammad din. Kullum sai yai min godiya da yadda na rike Ummu. Haka addu’ar sa bata karewa ga Abba dan yace ya dauki Abba amatsayin uban da ya haife shi dan ya masa abinda bai taba zato ba yaso shi ya bashi ko wacce dama. A yanzu ne yace shi kuma lokacin da zai saka masa insha Allah.”
“Allah sarki Muhammad kenan kullum maganar sa kenan karamcin Abba. Haka Shi Abba yake ya fison ku ma akan mu.”
Anty Zainab ta fada.
Gwalo Yaa Suleiman yai mata yace
“Yeee mun kwace musu Abba.”
Dadiya Ummu tayi tace
“Mun bar maka tinda muna dakai.”
Yai dariya yace
“Tinda kuna dani ba kuyin kukan komai.”
Murmushi tayi tace
“Allah Yaa Suleiman na dauke a matsayin uba ji fa abinda kake min. Ni ban maka kallon Yaya domin kamin komai ba abinda zance sai dai Allah yayi tukwici da gidan Aljanna. Allah ya biya ka ya bani ikon faranta maka kamar yadda kake mana Ni da Iyayena da Anty nah.”
“Kar ki damu ai nauyi nane “
Ya fada yana murmushi. Haka suka cigaba da hirar su har goma kowa yayi daki dan ya kwanta.
*
Yadda Muhammad yake yawan kiran Ummu da kulawar sa a gare ta sai yake burgeta tana jin dadi dan in har bai kira ba har shiga damuwa takeyi. Wasa wasa dai sun shaku da junan su. Dan ma Ummu akwai kunya in yana mata wasu maganganun ji take kamar ta nitse sai tai ta mamaki daman haka Yaa Muhammad yake.
Ita kam Anty Rukaiyya mai ya kaita rabuwa da wannan mutumin mai mutunci, sanin ya kamata, hankali, nustuwa, ilimi tana mamaki dan ya iya soyayya tin a yanzu ina ga mutum yana tare dashi.
Ido ta lumshe tana mai fadin
“Kaddarar su kenan. Allah ka daura mana abinda zamu iya. Ina fatan mutuwa ce zata raba ni da miji na. Allah ka ban ikon yin biyayya a gare shi da Iyaye na.”
A hankali ta hude idon ta. Dakin ta kalla sai kuma Mike a hankali tayi ta shige bandakin dakin ta. Wanka tayi ta fito daure da Alwala. Tana fitowa ta shafa turare ta saka kayan baccin ta. Kan gado ta hau ta dauki hisinun musilim tana karantawa.
Karar wayar ta taji ko bata tambaya ba tasan ba mai kiran ta a wannan lokacin sai Muhammad wannan yasa ta gyara zama sannan ta dauki wayar ta kara a kunnen ta.
“Yan mata nah!”
Ido ta lumshe tace
“Uhmm Yaya nah ina yinI?”
“Lafiya Alhamdulilah ya ckul din?”
“Alhamdulillah!”
STORY CONTINUES BELOW

“Anyi fixing time table din ne?”
“Eh nan da one week zamu fara exam with in two week mun gama dan ma sun saka mana interval.”
“Masha Allah ana ganawa sai ki zauna jiran Ango kenan!”
“Hmmm!”
Ta fada kawai. Murmushi yayi yace
“Da ina tunanin kan na dawo ki tare amman menene shawarar ki?”
“Yaya na duk yadda kace yayi ai.”
Ta fada tana kwanciyya duk da bata so hakan ba.
Murmushi Muhammad yayi yace
“Yan mata nah kina burge ni da wannan saukin kan naki. Da wasa nake. Zan var ki ki huta wato nima na dan yi sati sai mu tare ko?”
“Eh!”
Dariya yayi yace
“Kaji ki da saurin ki wai Eh. To gaskiya ba zan iya zama har sati daya ban ganki a kusa dani ba.”
“Kai Yaya na kullum kazo gida zamu kasance a tare.”
Ajiyar zuciya ya sauke yace
“My Ummu kenan. Special one nake so.”
“Uhmm Yaya nah ban da tacewa duk yadda ka yanke yayi. Allah ya sa albarka.”
Yana jin dadi in tana bashu dama akan komai duk da yasa ba hakan taso ba.
Lallai ko a ta nan yana ganin bambamci tsakanin Ummu da Rukayya.
“My Ummu ki kwantar da hankalin ki. Ki soni dan Allah zan kasance a duk yadda zaki so ko wanne irin da namiji. “
“Yaya na ka daina fadin wai na soka dan Allah kai dan uwa nane musulmi kuma tinda Abba ya zaba min kai nasan ka cancan ca dan haka tin daga lokacin nasa son ka a zuciya ta.”
Ajiyar zuciya ya sauke dan shi ya gama yadda ya tsunduma cikin kogin so Ummu.
“In tambaye ki man Ummu?”
“Allah yasa na sani.”
Murmushi yayi yace
“Ina son ki fada min dabi’un irin namijin da kike so?”
Shiru Ummu tayi. Yai murmushi yace
“Please ki fada min kada kiji komai?”
“Yaa Muhammad ina son na miji mai tsoron Allah da addin mai ilimi da kuma amfani dashi.”
“Shikenan ke bakya son miji mai kudi?”
Yar dariya tayi tace
“Rufin asiri muke nema. Dan in da rufin asiri komai mai sauki ne. wani kudin dasu amman ba kwanciyyar hankalu da haka gwara babu su. Haka nan wasu kudin dasu amman ba a abibda Allah yace ayi dasu kaga kuwa da haka shuma gwara babu su. A koda yaushe ina addu’a Allah kada ya ban kudi in har ba zan bauta masa dasu in taimakawa mabukata ba.”
Tin da ta fara magana yake gyada kai yana mai jin son Ummu na kara shiga dukkan sassan jikin sa. Ido ya lumahe ya bude yace
“Masha Allah! A yanayin hallita fa?”
“Yaa Muhammad ban da zabi.”
“A’ah Ummu ko dai bana cikin irin mazan da kike so ne?”
“Ya salam! Dan Allah kada kace haka man.”
“In bakya son nace haka to fada min!”
Ido ta lumshe tana hasaso surar Yaa Muhammad wacce ta jima da son miji mai irin sa.
“Ina son namiji dogo ba mai kiba ba dai dai misali kamar ka. Ina son namiji mai idanu ma’abocin murmushi da fara’a. Ina son namiji mai gashin baki kamar naka. Yaa Muhammad duk abinda kake dashi ina son namiji mai irin su.”
“Ummu wannan dai wayoo kikai min kawai dan na takuramuki shine kike fadar abinda nake dashi ko?”
“Wallahi Yaa Muhamad ba tin yau ba nake son namiji mai irin wadan nan surar.”
“Kice kin jima kina so na?”
Ya fada yana dariya.
Ido ta zaro ta dafe baki sau kuma ta kashe wayar tana kifa kan ta akan gafo dan taji kunya sosai. Yana jin ta kashe ya fashe da dariya dan yasan daman zata kashe din dan haka ya tyra mata da sako kanar haka.
“Haba My Ma’ul ayni ki daina kunya ta please. Naji kina son miji mai irin sura ta kuma gashi Alah ya baki dan haka ki godewa Allah sannan gani nan ki rike amana kar ki bari kowa ya rabeni. Ki sani ni naki ne ke kadai har abada zan kasance miki a duk yadda kike so na da yaddar Allah. Nima zan fada miki kalar macen da nake so. Amman sai wata rana in na manta ki tuna min. Ki kwanta kiyi bacci mai dadi tare dani a tare dake.”
STORY CONTINUES BELOW

Tana gama karantawa ta kwanta tana mai sakin murmushi. Juyi ta dinga akan gado tana jin son mijin ta a ranta. A haka bacci ya dauke ta.
***************************************************************************************************************************
Dr Hauwa ce zaune ita da Ahmad tana masa tambayoyi. Tace
“Ahmad ya akai kaje mata da karfi haka?”
Kai yayi kasa dashi yana sosa keya yace
“Wallahi ban san ya hakan ta faru ba.”
“Ka taba aure ne?”
“A’ah.”
“No wonder a gaskiya ka mata rauni kuma ta wahala dan a yadda na lura da jima kana abu daya.”
“Haka ne.”
Kai ta girgiza tace
“Kasha wani abun kara karfi ne?”
Kai ya girgiza yace
“Wallahi ba abinda nasha. Kawai ni bansan ya akai haka ba. Na kasa controlling kai na.”
“Kar ka damu amman dai yanzu dole ka barta ta huta for a week dan har dinki nai mata. Kuma tana amfani da ruwa mai dumi.”
“Nagode.”
“Yauwah bari naje naga ko ta farka.”
Ta fada tana fita a office din ta nufi dakin da Hannah take.
Ta farka amman tana kwance dan bata da karfin da zata iya tashi. Zama Dr Hauwa tayi tace
“Sannu Hannah.”
Kai ta gyada mata tace
“Nayiwa mijin ki tambayoyi akan abinda ya faru kuma ya ban amsa ina son kema ki ban amsar tambayar da zan miki.”
Kai ta gyada. Dr Hauwa tace
“A gida kan auren ki nasan ana miki gyara da baki wasu abubuwan ko?”
Kai ta gyada. Kai Dr Hauwa ta jinjina tace
“Ki fadan gaskiya a cikin kawayen ki akwai wacce ta baki wani magani tace kina sha.”
“Sosai ma. Nasha magunguna da yawa da kawaye na suke bani.”
“Saboda me kika sha?”
“Saboda na kara samun ni’ima kuma na kara tsukewa.”
“Are u not virgin? (Ke ba budurwa bace)”
“Ni budurwa ce.”
“But kina mu’amala da namiji ko an miki fyade?”
“A’ah!”
Kallon ta Dr Hauwa ta cigaba dayi tace
“Wannan shine matsalar duk mace tana da tata kalar ni’ima a jikin ra sai dai ko in tana da matsalar infection (sanyi) ta ragu amman ba wai babu ba. Wannan shine ya janyo miki haka ba ace kar ki nemi maganin sanyi ba. da na kara niima ba nasan na gida da ake baki na masu hankali ne ba kamar na kawaye da basu san ka’idar abu ba. Sai abu na biyu maganin matsi da kikai amfani dashi indai ba fyade akai miki ba ko mu’amala da namiji (zina) ko madigo (lesbian) banga dan me zaki amfani da maganin matsi ba saboda daman can a matse kike ina kuma da kin kara matse kanki.”
Dagowa tayi tana kallon Hannah tace
“Laifin ki ne ke kika saka mijin ki yaji miki ciwo haka domin kuwa shi sabon hannu ne a yadda na lura wanda ni’imar ki da yaji ita ta ja shin har ya kasa controling kansa wajen sex sannan a yadda yaji ki a matse ya sa karfe ya bude ki dan haka laifin ki ne. Ban san me yasa yan matan yanzu tin suna gida wai sun san suna neman maganin mata ba. Ke tsaya kiji ni kinganni nan ni da yaye na mu uku mahaifiyar mu ta haifa wallahi Babar yayar Mu Anty Maryam ita ta fara aure zan fada miki bata taba amfani da maganin mata ba. Zata ci abinda zai gina mata jiki da karin ni’ima but natural one. Ko fruit kike amfani dasu is ok. Gasu man habbatus sauda hulba ko hadiya kike gyara jiki take ba sai kinje kin kashe kudi ba. Wannan yasa ta daura Yaya ta Nusaiba akai kuma nima suka daura ni bama da nai karatun nan nasan ilar wasu abubuwan. Yana da kyau yaye da iyaye kuna jan hankulan ya’yan ku da kannen ku akan irin wannan fanin domin daga haka duk ake fadawa halaka. In har yaya zata zo ta nuna kukawar ta ga kanwar ta da zatai aure tana gyara ta to duk wani abu ba zata nema ba ko a waje za a bata zata ce ai ana mata a gida. Kusan mata da yawa in zasuyu aure kan su na rawa su alallai sau sun gyara kan su bayan a gyare suke sai dai in matsala aka samu ta ko an miki fyade ko kina lesbian shine nake ganin zaki iya rada budurcin ki amman in ba haka ba me zaki ne sai maganin sanyi da yanzu ke damun mu mata wanda shima ki kiyaye ki san wanda zaki nema. Allah yasa ku dace.”
Numfashi Dr Hauwa’u taja tace
“An kawon cases akan maganin mata wannan asibitin yafi a kirga a ciki a kwai wacce mijin ta ya mutu saboda tin ruwan shi yana fita har ya kare ya koma jini. Tayi amfani da maganin mata yaje mata kuma ita amarya ce kuma virgin tin yana fitar da sperm yana jin dadin sex da ita har ya daina ji ya dinga zubar da jini duk da haka bai daina ba har jinin jikin sa ya kare ke har rana tayi yana abu daya tin dare matar ta suma yafi sau nawa azaba na dawo da ita. Tin tana ihu har ta daina daga karshe dai yan uwan amarya su sukaje suka same su a wannan halin suka kawo shi asibiti yai mata kaca kaca. Shima ba jini a jikin sa. Bayan mun samasa jini da ruwa ne Allah ya amshi abun sa. Ita ma aiki mukai mata sosai dan har dinki uku nai mata yanzu ita wa gari ya waya?”
“Sai wata ma mai irin case din itama mijin da ita a makale aka kawo mana su Allhj yayi da sauran kwanan su. Duk da na tambaye su maganin mata shi ya jawobmusu haka. Shin ina amfani anan mijin ki ya mutu a washe garin auren ku. Ko acevkuna asibiti a washe garin auren ku dukkan ku ba lafiya.”
“Kai Hannah ta girgixa.
Dr Hauwa tace
“Bance maganin mata yana da aibu ba amman gaskiya ko maganin likita yana da side effect bare wani can da kila bashi da NAFDAC bare ja’idar yadda zaki sha shi. dan haka komai zakiyi kina hadawa da kanki. Ina ce an taba kawo case din wata nata da ake kai wa maganin mata suke sawa a jkin su ashe mai hadawar tana da HIV da abin jikin ta ta hada ta kawo.musu suka siya duk suka shafi cutar.”
Ido Hannah ta zaro. KaiDr Hauwa ta gyada tace
“Dan haka hadawa da kanki yafi. Kika hada kankana da madara zakiji yadda ni’ima zata zo miki ko kwakwa da dabino ko dan romo kiyi na kaza in ba hali ko na kifi ke ko yar aya kika siya kika cin ko gyada wallahi zata kara miki wani abu ba sai kinje kin sha dubunai ba. Haka nan yar alkamar ki ki dama ta ki saka maara ki sha ko kunun gyada da sauransu. Su gyara miki jiki kuma kiji koshi ke hatta fatar ki gyariwa zatayi indai zaki na amfani da irin wadan nan abubuwa. Sai tsabta da tsarki da ruwan dumi ke ko mai kina yi da ruwan dumi wallahi zaki ga yadda zaki kara lafiya da ni’ima. Har yan mata ma suna amfani da ruwan dumi domin jikin mace duninyake bujata shi yake maintaining na ni’imar mu. Dan Allah mata mu kiyaye.”
“Nagode Doctor Allah ya saka insha Allahu zan kiyaye!”
“To Allah kara sauki. Zan rubura magunguna sai ya siyo zaku iya tafiya. Amman ki kiyaye ya barki ki dann huta ko na sati ne kina amfani da ruwan dumi ba mai zafi ba. Allah kiyaye gaba!”
“Amin nagode!”
Kanta Dr Hauwa ta shafa ta mike ta fita. Da kallo Hanna ta buta dan Dr r Hauwa ba wata babba bace amman tana da ilimi gata kyakwawa ga fara ga mutunci.
Hawaye ne ya zubowa Hannah tana danasin abun da ta aikata.Mama kuwa wato Yaya Babba cikin tashin hankali ta shigo gidan bata fadawa kowa ba kuma ta kwabi yaran a gida akan kar su ce Halifa ya bata su bari zuwa washe gari.+
Ai kuwa ba wanda ya lura da haka dan yaran suna dawowa suka shiga wasan su sai ita kadai da ta zauna a daki ta zuba tagumi.
Hajara ce ta shigo da sallama. Zama tayi ta zauna kusa da Maman tata tace
“Mama kun dawo?”
Kallln ta tayi tace
“Eh ina Halima ne?”
“Anty Halima na daki yau bata fita ba ma wai bata da lafiya.”
Baki Mama ta tabe tace
“Me kika samo mana to?”
Kudi ta mika mata dubu daya da dari biyar. wani kallo Mama ta yi mata tace
“Menene wannan? Dan abinda kika samo kenan?”
“Mama kinsan garin yanzu duk ba kudi wannan ma baki ga wahalar da nasha ba wallahi……”
“Ke rufe min baki daman ai na lura ba son fitar nan kike ba to wallahi tallahi sai kin fita kin nemo uban ku bai bayar ma ni tayaya zan samo in baku tallafa min ba. A cikin ku ba wanda nake jin dadi kamar Sakina duk ta fiye mun ku a wata tana dire min fin dubu hamsin amman ku a rana dubu daya ma yanzu tana son ta gagarr ku hadawa to wallahi daga yau kuka kara dawowa da kasa da dubu biyu wallahi sai kun koma. Tashi ki bani waje.”
Mikewa Hajara tayi ta shige daki tana hawaye ita kam ya tayawa da *wannan rayuwar* gidan nasu. Daki ta shiga ta samu Halima na kwance dafe da kan ta.
“Anty kan ne har yanzu?”
Ta fada tana dago ta. Hawaye na fitowa daga idon Halima.
“Ai ke Anty haka kike kiyi ta kuka kina ciwo ba dole kan ki yayi ta ciwo ba dan Allah tashi in hada miki ruwa ki sha magani.”
Ta dage hijab din ta ta ciro wata leda tana fadin kiyi wanka ga doya da kwai kizo kici ki sha magani da Allah k daina kukan nanni hankali na tashi yake ko akwai wani abu bayan ciwon. In da wata matsalar ma kina addu’a maganin ko wacce damuwa addu’a kinji Anty.”
Tana fada ta mike ta fice ta hada mata ruwa ta dawo ta raka ta tayi ta dauro alwalar magariba. Tana dawowa ta saka riga tayo sallah. Ledar Hajara ta miko mata ta ajiye ta dauko ruwa da magani nan ta tasa ta a gaba taci. Kadan taci tace koshi dan haka ta bata magani ta sha ta koma ta kwanta.
Wayar Halima ta jawo jin tana vibrating ganin an saka My love ne yasa ta mikawa Halima gaba fadin
“Anty ga Angln ki fa!
Ta mika mata wayar
“Kyale shi “
Kan Hajara tai magaba ta tsinke kallon Halima tayi tace
“Wai meyasa kike haka kun samu wanda ke son ki kikr masa haka kin f son irin *wannan rayuwar* ta cikin gidan mu ko?”
Kallon ta Halima tayi tace
“Haba Hajara ko na kula Isma’il kinsan Baba ba aure zai mana a yanzu ba ko?”
“Shine me? Tinda yana son ki ai zai jira ki har Baba ya yadda.”
“Uhmm Hajara kenan kin tsanar Isma’il nake a zuciya ta.”
Ido Hajara ta zaro tace
“Me ya faru?”
Zatai magana sai ta fara lokacin kuma kiran Isma’il ya kara shigowa. Hajara tace
“Dan Allah Anty ki dauka tin dazu fa yake kiran ki.”
STORY CONTINUES BELOW

Tsaki tayi tace
“Allah bazan dauka ba”
Hajara ce ta dauka da sallama yana jin muryar Hajara yace
“Sister ina My love din?”
Kallon Halima tayi data lunshe ido tace
“Yaa Isma’il tana kwance ba lafiya ne?”
“Ya salam! Ya jikin nata ko nazo muje asibiti ne?”
“Dadai yafi dan tin jiya take shan paracetamol amman har yanzu sai a hankali.”
“Alright gani nan zuwa. Please ki kular min da ita “
Ya kashe wayar hankal a tsahe.
Kallon Halima tayi tace
“Kinga ko Anty duk ya tada hankalinsa daga yaji baku da lafiya wallahi Yaa Isma’il ne son kine kada ki bari shaidan ya raba ku dan naga alamar shaidan ne ke miki huduba “
Halima dai banza tau mata bata tanka ba. Ba a fi minti goma ba sai ga kiran Isma’il nan yazo. Waya ya kira ta amman Hajara ce ta dauka yace su fito su tafi asibiti.
Halima ta kalla tace
“Anty tashi mu tafi asibitin.”
“Ba inda zani…”
Mama ce ta shigo tace
“Ina zaku?”
Hajara ce tace
“Mama daman saurayin Antu Halima ne yazo yace zai kai mu asibiti to wai ba zata je ba.”
Mama tace
“Tashi maza ki wuce kuje. Ina in kin zauna me uban naki zai baki in a tarkace ba. Wallahi ki tashi tin raina bai baci ba. Ace tin kan ki shiga ya damu da ciwon ki ina kjma ga ya aure ki tashi maza ku tafi.”
Halima baki ta turo ta mike tana hawaye dan bata so zuwa ba haka ta fita Hajara na binta a baya. Suna fita ta tsaya a kofar gida tana hararar Hajara. Isma’il ne ya fito da sauri yana fadin
“Sannu my love.”
Bango ta dafe tana cije baki amman a haka ta dago tana zabga masa wata uwar harara.
“Muje ko?”
Ya fada yana yin gun motar sa. Gidan gaba ya bude mata amman ta shiga gidan baya. Sai Hajara ce ta shiga gudan gaban suka kama hanyar asibiti. Wajen wani abokin sa yai masa waya kan zai zo da pateint wannan yasa suna zuwa akayi musu iso.
Hajara a waje ta zauna Halima da Isma’il suka shiga cikin office din. Suna shiga ta samu waje ta zauna tana daura kan ta a kan table din dake gaban ta. Gaisawa Isma’il da Dr sukai sannan ya kalli Halima yace
“Sannu Madam ya jikin?”
Bata kula shi ba sai idon ta da ta lumshe.
“Ciwon kai take yi.”
Mikewa yayi zo ya ce
“Naga hannun ki.”
Mika masa tayi ya auna BP ta sannan ya dibi jinin ta yace yana zuwa. Ya fita ya barsu a office din.
***
Fauziyya ce kwance hawaye na zuba a cikin idon ta. Bata kara yadda tana son Muhammad ba sai a yanzu domin kuwa rashin shi na kwana biyu duk ta damu ta shiga damuwa.
Tabbas ta tafka babban kuskure a baya tana zaton Allah ya barta ashe akwai sauran rina a kaba. Domin wannan kadai tayyada a yana daya daga cikin hukuncin da Allah yake mata akan abun da ta aikata.
Addu’a take kawai Allah ya bashi ikon cinye wannan jarrabawar ta rayuwar su amman hakika *Wannan Rayuwar* bata da tabbas ka aikata na gari ko ka samu tsira a gobe kiyama.
Ita tana mai godiya da Allah ya ganar da ita bai kyale ta a yadda take ba tinda gashi bata mutu tana kan sabon Allah ba ta tuba kuma har kullum a cikin tuba take.
Mikewa tayi zaune ta shiga bandaki ta dauro alwala mikewa tayi ta saka hijab har ta isa soro sai kuma tayi tunanin a yanzu an daura auren ta dole sai da izinin mijin ta zata fita taje duk inda zataje. Kallo waje ta dinga yi daga baya kuma ta juyo zata koma ciki.
“Yan mata!”
Ta ji muryar wannan almajirar zata wuce da sauri ta juyo tana ganin ta, ta saki murmushi tana fadin
“Baba sannu da zuwa karaso daga ciki”
Ta taimaka mata ta shigo dakin su ta riko ta suka nufa. Suna shiga ta shimfida mata tabarma sannan ta kawo mata ruwa har da abinci. Ruwan kadai ta sha tace
“Alhamdulilah!”
Fauziyya ta kalle ta tace
“Wajen ki zani fa sai na fasa kuma”
“Saboda me to?”
“Uhmm Baba ina cikin damuwa ban da wanda zan fadawa damuwa ta sai kanwa ta Hafsa ita kuma bana son na fada mata ta kara shiga cikin damuwa Mahaifiyar mu watan ta kusan biyar baya gidan nan duk na shiga damuwa wallahi.”
“Ki kwantar da hankalin ki, ki nutsu maganin komai Allah dan haka ki daina sa damuwa da karancin shekarun ki ki kamu da wani ciwo baki da me yaye miki damuwar nan sai Allah shi zaki ta kaiwa kukan ki kuma insha Allahu zai dube ki ya yaye miki kome ke damun ki.”
“Hakika Baba na tafka babban kuskure gani nake kamar Allah bazai yafe min ba.”
“Kul kada ki kara ai Allahu gafuru rahim. Dan haka ki dai cigaba da kai masa kukan ki a sannu Allah zai haskaka rayuwar ki. Kinga yadda nake kuma kinsan na baki dukkan labari na. Ni a yanzu da Allah ya barni a yadda nakr ina mai masa godiya domin kuwa da Ina cikin wadata da jin dadi ba lallai bane ina bauta masa kamar yadda nake bauta masa a yanzu sannan kuma da ya barni da raina ina mai godiya domin kuwa kullum ina addu’a akan Allah ya yafe min. Bare ke da kuruciyar ki a yanzu nasan ba zaki rasa manema ba.”
Hawaye ne ha fara zubowa daga idon Fauziyya tana fadin
“Haka ne amman Baba domin ko kuftar dani da kikai Allah zai baki lada mai yawa kila ta sanasiyar haka ma ki sjiga gidan aljanna. Amman kinsan yau kwana biyu da daura min aure kenan?”
“Kai da Allah. Alhamdulilah wane mai sa’a ne wannan”
“Me sa’a kuma Baba. Mara sa’a dai saurayi ne gani nake kamar na cuce shi ace ya aure ni bayan na gama…”
Sai ta fashe da kuka. Nan Baba Ni’ima ta hau lallashin ta tana fadin
“Haba Fauziyya menene a ciki. Kowa ya ganki yaga yarinya kyakyawa mai hankali da nutsuwa wacce zai burin sama. Kaddara ce kawqi da ta fada miki amman kuma a yanzu ta wuce tinda gashi kin tuba. Wallahi Fauziyya ina miki fatan samun jin dadin da kika rasa a rayuwa a nan gaba.”
“Anya kuwa Baba. Kwana biyu da daura aure ba waya daga miji bare zuwa. Ko dan daukin nan da ake sam bai ba nasan duk dan yasan ni ba budurwa bace. shin me yasa na yadda nabi son zuciya ta.”
“Ke kika ce ya aure ki?”
Kai Fauziyya ta girgiza tana kuka. Tace
“Shi yazo ya nemi da na amince yasan komai akai na kan yazo waje na.”
“Masha Allah kinga ba sauran inda inda kenan. Sai ki san yadda zakiyi ki damke ahi a hannu. A bangaren auratayya ba zanfada miki komai ba domin kin dandani rayuwar bariki nasan kina da ilimi mai yawa akan wannan bangaren kar kiyi sanya wajen faran ta masa. A da ma mukai wa na waje na banza bare a yanzu ki daure ki cire kunya kina faranta masa ta wannan kadai zaki kara samun daraja a gun sa. Ladabi sa biyayyar kar kiyi sanya a gunsa kome zai miki ki masa biyayya wata rana sai labari zaki tsince alheri a gaba in ga cuce ki akwai Allah fata na dai ke kar ki cuce shi. Wallahi Fauziyya na ji miki dadi sosai. Allahu ya sa mutu ka raba ya barki dashi ya baki ikon rike ki da amana.”
Shru Fauziyya tayi tana jin dadin addu’ar da take mata da fatan alheri sai da ta gama ta amsa da Amin Amin.
Nan tai tai mata nasiha da kowa mata wasu kissar Fauziyya dai na jin ta wani tai murmushi wani tai hawaye a haka suka jima suna tattaunawa. Sosai ta kwantar mata da hankali.
Sannan ta mike zata tafi. Daki Fauziyya ta shiga ta dauko mata kudi da akayan ciye ciye sannan ta juye mata abincin ta bata ta tafi tana ta sawa Fauziyya albarka.
Tin daga lokacin Fauziyya ta cire damuwa a ranta ta kuma mika komai ga Allah tana mai addu’a ai kam ta samu nutsuwa sai dai ramar da tayi ne kawai.
***
Antyn su kuwa Matar Baban su ta uku sam bata zama a gida da safiyya take ficewa bata dawowa sai dare.
Likafa tayi gaba sai sheke ayar ta take yi bata da damuwar komai sun kulle da Farisa sosai. Sai dai tana kallon su Fauziyya a marasa rabo ita da Hafsa domin kuwa itama har kasar take bari ta fita waje ita da samarin su.
Domin kuwa group din su duk na matan aure ne in kunga yadda suke ba zaka ce yan matana aure bane sai ka rantse yan mata ne dan jin su suke har sun fi yan matan ma.
Allah ya shirya yafi karfin zuciyar mu. Amin
Doctor na fita Isma’il ya mike ya dawo gaban Halima a kasa ya durkusa gwiwar sa a kasa. Hannun ta ya kamo yana mai zubar da hawaye. Dagowa tayi tana kallon sa idon ta jajir dan yadda kan ta ke ciwo har jijiyoyin kan ta sun tashi.
“Halima ki yafe min dan girman Allah wallahi bana jin dadin yadda kike min tin jiya kin ki dauki waya ta kin bar ni a cikin tashin hankali ashe baki da lafiya baki fada min ba. Halima wallahi da gaske nake son ki ba zan taba son abin da zai cutar dake ba. Wallahi wallahi Halima na shiga damuwa na ganin kema kina cikin damuwa a ta dalili na nayi da na sanin yin abinda nayi da na sani mutuwar nayi da wannan halin da kike ciki….”
“In ka mutu ka bar ni da wa Isma’il bayan kasan yanzu ban da abinda wani ‘da namiji xai yi alfahari dashi a waje na. In har ka mutu to ka sani nima mutuwa zanyi dan ban san ya zanyi da son ka da kuma halin da nake ciki ba. Kasan na rasa martaba ta kai kadai nasan zaka amshe ni a yadda nake in kuwa ka mutu in doshi wa?”
Ta gama magana tana kifa kan ta akan table din gaban ta.
“Ya isa daina kukan ba zan mutu ba ina tare dake har karshen rayuwa ta amman dan Allah kina min uzuri kome nake *son ki ne sanadi* dan a dalilin sa nake kasa controlling feeling dina. I love u Halima. I love u wit all my mind u re my happiness my life my everything i can’t do with out u. U re my soul mate Baby i will never leave u dis is a promise with my heart and my god i will never…..”
Sai kuma yai shiru yana kallon ta. Hawaye take tana mai murmushi. Kalaman isma’il ya sanyaya mata rai kuma yadda yake daukar mata wadan nan alkawarurukan ta yadda dasu dari bisa dari dan haka sai ta saki kuka tana fadin
“Wane irin so kake min haka Isma’il na yadda na aminta dakai dan Allah kar ka juyan baya ko ka cutar dani zuciya da kai ta saba da kai ta yadda dan Allah Isma’il ka rike ni amana na maka alkawarin yi maka kome kake so in har zamu kasance tare har karshen rayuwar mu.”
Kuka ta fashe masa dashi. Tashi yayi ya karasa wajen ta. Rumgume ta yayi yana lallashin hadi da bubbuga bayan ta.
“Kar ki damu kinji. Fatana Baba yace ya yadda a turo da zancen auren mu daga nan ne zaki gane irin son da nake miki.”
Ya fada yana goge mata hawaye. Dr ne ya shigo yana ganinsu a haka yace
“Kai Isma’il kai fa dan love ne ka kyale ta bata da lafiya ma sai ka takura mata.”
Murmushi Isma’il yayi yana fadin
“Mu ka bamu magani mu tafi na damu naga my life ta warke wallahi.”
Murmushi Dr yayi yace
“Anyi test amman ba wata matsala sai dai jini ta da ya hau shi yake causing mata headach din nan. Me take sawa a ranta da ta ke shiga wannan halin har jininnta ya hau. Any way dai ya kamata ta daina saka damuwa a ran ta komai na duniya a bishi a sannu. Zan bata magani sai ana kulawa kinji?”
Ya fada yana kallon Halima. Kai ta gyada ya saki murmushi ya rubuta mata magami ya bawa Isma’il suka fita. Yana masa godiya. A compound din asibitin ya shiga dasu cikin mota shi kuma ya tafi ya siya mata magunguna sannan ya dawo zai shiga mota kenan sai ga kiran Kabir nan.
Mota ya shiga Halima ta shiga gaba sannan ya dauki wayar tashi.
“Hello guy ya kake ne?”
“Lafiya kana ina ne?”
“Gani na kawo Halima asibiti bata da lafiya.”
STORY CONTINUES BELOW

Gaban Kabir ne ya fadi yace
“Me yake damun ta?”
Yai tambayar cikin tashin hankali.
Kallon Halima Isma’il yayi yace
“Ciwon kai ne amman da sauki.”
“Ayyah bani nai mata sannu.”
Wayar Isma’il ya mika mata sannan ya tada motar suka dau hanya.
“Assalamu alaikum!”
Halima tayi sallama cikin sanyin murya.
Tsikar jikin Kabir ce ta tashi. Ido ya lumshe kafin ya amsa mata sallamar.
“Wa’alaikum salm! Halima ya kike ya jikin?”
“Alhamdulilah! Ina yini?”
“Lafiya lou! Yanzu ya kike ji?”
“Da sauki!”
“Allah kara sauki sannu kinji.”
“Nagode Sosai Kabir.”
“Ba komai sai anjima!”
Ta mikawa Isma’il wayar amsa yayi yace
“Bari na kai su gida zan kira ka.”
“Alright!”
Ya kashe wayar. wani wajen gashi kaza ya gani a hanya wannan yasa ya fita ya siyo musu kaji manya guda uku da lemuka kala kala. Sannan ya dawo cikin motar.
Suna tafe yanawa Halima sannu har suka karasa kofar gida. Hajara ta fita ya mika mata abunda ya siyo mata da magungunan sannan tayi cikin gida.
Hannun Halima ya kama yana fadin
“Yanzu me yake miki ciwo?”
“Kan ne amman da sauki!”
“Kin tabbata?”
Kai ta gyada.
“Gud yanzu kije kisha magani ki kwanta kiyi bacci da safe zamuyi waya kinji.”
Kai ta gyada masa. Janyo ta yayi ya rumgume ta sannan ya kissing wuyan ta wanda ya kara haifar mata da wata mutuwar jikin. Haka ya kara kissing bakin ta sannan ya sake ta ya fito ya bude mata kofa. Har soro ya kai ta ta shiga sannan ya juyo ya koma ciki mota yana sakin wani murmushi.
*
Hajara na shiga Mama ta bita da kallo zata shige daki tace
“Zo nan menene a hannun ki?”
“Abun Anty Halima ne.”
“Kawo nan!”
Ta fada.
Ajiyewa tayi ta tsaya kallon ta. Ledar maganin ta leka taga magani ne sai ta matsar. Ledar kajin ta jayo tana jin dumi da kamshi ta hau washe baki. Budewa tayi taga har guda uku wannan yasa ta dauki biyu ta mika mata daya tace
“Maci wannan ni da kannen ku.”
Ta dauki lemo roba uku ta mika mata tace
“Shige ki ban waje.”
Ciki Hajara tayi tana girgiza kai kawai.
Bayan minti goma sai ga Halima na na tafe dafe da bango kallon ta Mama tayi tana fadin
“Sannu!”
“Yauwah mama.”
Tayi cikin dakin su. Kwanciyya tayi Hajara ta bude magungunan ta ballar mata da dauko ruwa ta bata ta sha bata san lokacin da bacci ya dauke ta ba
Hajara ta ajiye magunguna ta zo ta kwanta itama.
****
Washe gari Mama tin safe ta fice ta wuce yawon barar ta. Gidan mai unguwa ta koma aka ce mata har lokacin ba a samu Halifa ba amman insha Allahu za a same shi.
Inda ta saba zama ta koma ta zauna ta kara kada yaran nata. Arfat da Mu’azam. Arfat ya kara yankar hanya shi kuma Mu’azam gun wanda yaje jiya ya koma nan yayi lalata da yaron ya bashi abinci yaci sannan ya bashi dari biyar. Dan ranar har yamma suna tare sai da yaji anyi la’asar ya barshi.
Mu’azam ranar da kyar yake tafiya a haka ya karasa wajen bara sam Mama bata damu da duba yanayin sa ba ita ta kudi kawai take. Shi kuwa yana zaune yana jin azaba amman yaki ya fadawa uwar.
Suna zaune Arfat ya dawo shima da dan kudin sa ko dari uku bai kai ba sai lemo da yake sha wanda wani dan daba ne ya gama sha ya bashi ragowar.
Suna dawowa ta mike tace suje gidan mai unguwa haka sukaje amman shiru har lokacin ba a kawo Halifa ba haka suka tafi gida Mama hankalin ta a tashe.
STORY CONTINUES BELOW

*
Halima da safe bayan ta tashi tai wanka ta karya ta sha magani sai taji dama dama sosai. Dan da sukai waya da Isma’il ma yai mata sannu sannan yace anjima zasu zo shi da Kabur su duba ta.
Karbe biyar suka iso gidan shi da Kabir waya yai mata. Mikewa tayi ta saka hijab din ta. Ta fito suna tsaye a jikin mota. Isma’il na ganin ta fito ya saki murmushi yana fadin
“Eh lallai na yadda jiki yai sauki!”
Kai tayi kasa dashi yace
“Ya jikin?”
“Gashi nan ka gani.”
“Alhamdulilah. Allah kara sauki.”
“Amin!”
Kabir na daga can gefe yana waya amman duk hankalin sa na akan Halima wayar ya gama sannan ya karaso wajen nasu. Kallon ta yayi gaban sa na faduwa itama tana dagowa suka hada ido gaban ta ya hau faduwa dan haka cikin rawar murya tace
“Ina yini?”
“Lafiya lou!”
Ya fada yana basarwa sannan yace
“Ya jikin?”
“Alhamdulillah!”
“Allah kara sauki!”
“Amin!”
Ta fada. Mota ya koma ya basu waje. Nan ta kalli Isma’il tace
“Yanzu abokin ka yana son ka danine?”
Kallon motar yayi ya tabe baki yace
“Dama can ai yana son mu.”
“Uhmm me yasa yake hada rai in ya ganni a gunka.”
Murmsuhi Isma’il yayi ya basar dan yasan dan Kabir yasan ko waye shi yake haka baya son ya cutar da Halima ita kuma bata gane haka ba dan haka yace
“Share kawai.”
Kai ta gyada tace
“Shikenan!”
Nan suka cigaba da hirar su.
*
Mama suna tafe a hanya Arfat sai hada hanya yake amman sam Mama bata lura ba domin hankalin ta gaba daya baya jikin ta ace kwana biyu kenan ba yaron ta. A haka suka karaso gida.
Motar da ta gani a kofar gidan su tabi da kallo ta shiga soro. Tana ganin Halima da Isma’il ta washe baki. Halima tace
“Sannu da Zuwa Mama!”
“Yauwah!”
Isma’il yai saurin durkusawa yana gaishe da Mama ta amsa da fara’a zata shige ya kira Mu’zam akan yazo. Kudi ya zaro masu yawa ya mikawa Mu’azam yace kaiwa Mama. Halima tayi godiya.
“Maman mu ce fa shine zaki min godiya!”
Murmushi kawai Halima tayi.
“Kinga tare muke da Kabir kar na barshi shi kadai. Kila anjima na dawo me kike so?”
Kai ta girgixa tace
“Ba komai!”
“Shikenan! Muje kuyi sallama kinji.”
Suka fita a tare. Mota ya bude yace
“Tazo tai maka sallama.”
Dagowa Kabir yayi ya dan dube ta ya dauke kai yace
“To Halima Allah kara sauki. Ga fruit nan ba yawa!”
Ya fada yana mika mata wata katuwar leda wacce take cike da fruit da yawa lemo ne da ayaba da kankana da abarba har da Apples da yawa. Amsa tayi tana fadin
“Nagode Allah ya saka da alheri.”
Yai murmushi ya dauke kan sa. Isma’il yace
“Bye Baby miss u.”
Hannu ta daga masa ya tada motar ya tafi itama ta shige gida. Mama ta sama xaune a falon ta Arfat na bacci Mu’azam na zaune. Mama gaban ta tana hada kudin barar su. Bayan ta gama ta dauki wanda Isma’il ya bata ta kirga taga har dubu goma nan ta kara washe baki tana saka masa albatka dai dai lokacin da Halima ta shigo hannun ta rike da leda.
A gaban Mama ta ajiye tayi cikin daki sai da Mama taci iya cin ta sannan ta kara diba ta ajiye ta mikawa Halima sauran amsa tayi ta koma ta kwanta.
*
Mu’azam ne ya fita zai fita wasa Fauziyya dake sharar tsakar gidan ta bishi da kallo ganin yadda yake tafiya har ya fice ta kira sa. Dawowa yayi daki ta shiga dashi tana fadin
“Meya same ka kake wannan irin tafiyar?”
Ido ya zaro sai ya tina me wannan mutumin ya fada masa. Dan haka yace
“Faduwa nayi!”
“A garin yaya kuma shine kake irin wannan tafiyar ka fadawa Mama?”
Kai ya gyada. Tace
“Shikenan tashi ka tafi ina Halima ne jiya da yau banji duriyar ta ba?.”
“Tana daki bata da lafiya.”
Fita yayi ta fita ta cigaba da sharar ta. Tana gamawa ta shiga dakin Mama. Ganin ta da tayi ta mike zaune tana fadin
“Fauziyya yau kece a daki na.”
Zama tayi tace
“Ina yini Mama?”
“Lafiya lou!”
“Halima tana ciki ne?”
“Eh!”
Mikewa tayi tana fadin
“Bari na dubo ta.”
Tana kwance Fauziyya ta shiga tana ganin ta ta mike tana fadin
“Anty Fauziyya ina yini?”
“Lafiya lou. Ashe baki da lafiya.”
“Naji sauki.”
“To Allah kara sauki.”
“Amin nagode.”
Ta mike tace
“Bari naje na aiki Hafsa nasan yanzu zata dawo.”
Ta mike ta fita.
Mama ta ce
“Ina Hafsa ne? Yarinyar nan sam ta daina shigowa dakin nan.”
“Ai Mama taga ni kadai ce acan shiyasa.”
Baki Mama ta tabe tace
“Na rasa irin Babar ku ai ta tafi tayi zaman ta kamar an aiki bawa garin su.”
Take mood din Fauziyya ya canja domin itama tana bakin cikin inda Mahaifiyar sh ta tafi ta manta dasu. Dan haka Tace
“Bari naje!”
Ta fice kawai. Da kallo ta bita tace
“Itama Hafsa da tana samon wani abu yanzu ta daina. In nace tai barar ma bayi za tai ba ai da itama tana bin su Haliman. Ga dai Farisa nan da Sakina sai yadda sukai da kudi. Allah kara sa musu albarka a kudin su. Amin dai.”
*
Daki ta shiga taga Hafsa na cire Hijab.
“Kin dawo ashe?”
Fauziyya ta fada tana mai samun waje ta zauna.
“Na dawo!”
Ta fada tana tura mata ledar. Budewa tayi tace
“Ashe ya dinki dai nagode.”
“Wallahi nima ban san zai yi ba.”
Ta bude jakar ta ta dauko leda ta ajiyewa Yayar tata. Budewa tayi taga nama ne a ciki.
Ajiyewa tayi tace
“Je kiyiwa yar uwar ki ya jiki ki dawo.”
Mikewa Hafsa tayi tace
“wace ba lafiya?”
“Halima ce.”
Ta fada tana mikewa rike da ledojin tayi dakin ta.
Fita Hafsat tayi ta nufi dakin nasu.
*Nasan wannan littafin nawa yana da masoya da yawa. Toh Alhamdulilah ina godiya da yadda kuke bibiyar sa duk da ina samun lokaci kan nayi typing nasa amman insha Allah zan daure ina muku sau hudu a sati. In nayi monday ba zanyi tuesday ba sai wenesday in nayi wenesday kuma sai Saturday and sunday insha Allah. Kuyi hakuri dani kuma kucigaba da bibiyar labarin nagode nagode Allah bar kauna.*