MIJIN ARO COMPLETE

 MIJIN ARO COMPLETE

Bakin daki! shine sunan da Aneesa ta
lakaba wa dakin da take takure a cikinsa tana
tilawar kuka tun wayewar garin yau... a
sakamakon shardadin da mahaifinta ya
gindaya mata a wannan rana kafin ya fita zuwa
aiki$ idan ta tuno da kalaman nasa takan sake
tsinkewa da kuka saboda tsananin tausayin da
takewa mahaifiyarta wanda a dalilinta ne
komai ke faruwa... shin wai me mahaifiyarta
tayi wa babanta ne da har baya tausayinta?
shin ko tun asalai dama baya son tana ne lika
masa ita akayi shine asalin. wannan wane irin
zamn aure ne? ita yadda malamin islmiyarsu
ya gaya musu ginshikin auratayya yace farko
akawai soyayyaa da tausayi, to ita kam bata
gani a gurin mahaifinta, shin meye dalili? ta
tashi jiki a mace ta leka ta window ta hango
mahaifiyarta a zaune a akan kujera ta tasa
bahon kayan kanninta tana wankewa wanda
kafin hakan wannan aikin ne da ita Aneesa ta
daukarwa kanta, a ko wace safiya da ta idar da
sallah subahi da shi take farawa, da ta gama
shanyawa zata tafi. rijiyar kofar gidansu ta
debo ruwa, in babu ruwan fanfo kenan saboda
akwai fanfo gidansu. sai tabi dukkan manyan
robobin xuba ruwansu ta cika, sannan ta shiga
kitchen ta hada musu abin karyawa in koko ne
ta dama ta rufe, idan tea ne ta dafa ruwan zafi
ta zua flasks. daga baya tayi sharar tsakar
gidan tsa da dakin mama, idan kuma maman
taga aneesa tayi leetin zuwa sch sai tace bar
wasu ayyunkan tayi ita. wannan kauna da
tausayi da ke tsakanin uwa da 'yarta shine
mahaifin baya so, shi acewarsa wannan ba
aikin yarinya mai karancin shekaru kamar
Aanasa bane wadda ko shekaru sha biyar bata
gama cikawa ba. a safiyar yau din ne ya ya
kirata ita da maman....
5) Fatima me nagaya miki game da ayyukan
da kike jibgama Aneesa a gidan nan? ina ce na
hana? idanunsa kyar a kan mahaifiyar Aneesa.
Ta risinar da kai kasa tace, yadda kace in
daina sa ta na daina kuma ko dama bani ke
sata ba, itace take taimka mini, wni tym din
kafin in fito zanga ta kama ayyukan, ko dazu
da ka dawo masallaci ka iske ta soma wanki
ban sata ba, amma kayi hkr ba za asake ba. ya
soma sababi, na dai gaya miki ba zai iwu ba
Aneesa yace kuma ke kika haifeta, ba baiwa ba
ce balle ace duk ayyukan gidan ita ce mai yinsa
dubeta yarinya fara kyakkyawa mai garin jiki
amma duk ta kekashe ta bushe saboda aikin
wahala, tun bata yi aure ba ta iya ayyukan
iyaye mata ta horu da wahala. idan kika haihu
tamkar ita kika haifawa itace koman su bacci
kawai ke hada ki da 'ya'yan, da mai saurin
Nonuwa ce da yanxun sun xube sabida goyo,
to wlh sam! ba zaiyuwa ba, na kashe wannan
ayyukan kwata2. ya juya yana hci idanunsa
akan Aneesa yace, ke kuma mai kunnen kashi.
idan na hanaki aikin wahala ba kya bari ke a
dole ga mai tausayin uwa to zauna anakasa
miki rayuwa ki tun baki je gidan naki mijinba, in
har zaki cigaba da rayuwar wahala to ba yadda
z aayi namiji ya ganki yayi sha'awar ya so ki
balle har ya aure ki. jiya duk an gaya min aikin
da kika yi bayan dawowar ki makaranta,
saboda haka yau zanyi maganinki ba zaki
makarantar ba balle ki dawo kiyi bauta kulleki
zanyi acan dakin har sai na dawo zan bude ki.
ta soma zubda hawaye shar2 tace, Abba don
Allah kayi hkr idan ta haihu ta sami lfy sai in
daina tayata ayyukan.. Ya nunata fa yatsa, ke!
ni kike gayawa ya kamata? to mu zuba ni da ke
zanga wanda yasan ya kamata. shine
musabbin da ya rufeta a daki yau abinci ma
yace ta window za a bata. tana tsaye a
window tana kallon maman tasu dake dauke
da ciki wata biyar duk jinkinta a kumbere yake.
6) musamman kafafunta a dalilin hawan jinin
da likitar dake mata awon ciki tace ya kamata.
Aneesa tace mama ki bar wanki komai dare
idan Abba ya dawo ya bude ni zanyi miki. Tayi
murumshin karfin hali tace. ki kwantar da
hankalinki nasan ke mai tasausayi ce da
biyayya to kiyi wa mahiafinki biyayya. insha
Allahu ba zaki tabe ba, ni kuma zan cigaba da
bautar aure duk da larur da ta sameni ba zan
ga za ba, in ma hakan ne zaiyi ajalina to
alhmdulillah, ina murna da hakan. ranar.
Aneesa wuni tayi kuka saboda tana tsaye a
window tana kallon Mahaifiyarta yadda ayyuka
sukayi mata yawa, ga wanki ga dora girkin
rana gashi ice danye saboda tym din damina
ne, duk tayi wujiga2 idonta yayi jazur saboda
hura wuta ga hayaki. ko dama ta kammala
abinci ta kawowa Aneesa kasa ci tayi duk da
uwar yunwar da takeji tunda ko kokonta na
safe bata sha ba, maman tayi2 ta sha taki, ga
abincin rana ma taki ci. sai karfe uku da wani
abu baban Aneesa ya dawo sai tym din ya
bude ta ya bita da kallo yace. dbek harkiy y
farinki ya da sabodaa. ni a rana ba kina aikin.
wahalaa ita dai tayi shiru tayi saboda wahalar
da yake kira ita a duniya bata ganta ba.
saboda a duniya babu abinda da zai yiwa uwa
ya biyata irin wahalat dawainyarsa da ta sha
tun yana ciki har zuwa nakuwadr haihuwarsa
da uwa uba rainonsa. musamman ma diya
DOWNLOAD HERE👈

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *