MASARAUTAR MU CE COMPLETE

 MASARAUTAR MU CE COMPLETE

sultana MASARAUTAR MUCE tana cikin tashin hankali matanenmu na cikin mayuwacin hali me yasa kina zaune a Ana bazaki Kai agajinki ba,hawaye sultana take wai ke wace me  yasa kikesan Sani cikin tashin hankali so kike  in tafi in bar kawona taya kike  tunanin Zan iya shiga wannan

masarautar  nida ba juruma ba?keba jaruma bace amma Ai ke jinin sarautace, sarautar muce sultana you to do some thing,Kallan ta sultana tai taya Zan yadda dake Sannan taya kikee  ganin zanyi nasara ,murmushi matar tai zancen nasara karki damu kisa Allah a ranki zanca yadda kuma kika ki duba hannunki zaki ga wani zanen sarautar muce  ki duba DA kyau ,

Kallan hannunta sultana tai zaro ido  tai ganin Zane sosai a hannun ta DA Jan lalle ,Kallan mtar tai ya akai wannan zanen yazo hannuna wannan kuma Ai zanen MASARAUTAR gombe ce ,murmushi matar ke yi nasan ke yar baiwace sultana nasan zakiyi iya DA ga haka ta bace ,.



A razane sultana ta tashi daga bacci ta duk ta hada  zufa kamar wacce take filing  danbe  Tana wani zaro ido ga uban gashinta daya rufe Mata fuska shima yana daya daga cikin Wanda suka hada Mata zafi,ajiyar zuciya ta sauke tare DA nade  gashin Nata tayi  dunot sannan ta mike kallan hannunta tai wannan zanen ta ga ni amma bai Kai na mafarkin turuwa ba, MASARAUTAR MUCE ta fada a hankali Kai wlh ba ruwana ba wani masarauta DA zani kawai in jawa kaina ni ba Yar sarki ba sannan a turani masifa Ina mafarki ba gaskiya bane ,haka ta fice tana ta surutai abinta,.

Kallanta kawu yayi Wanda ke tatsar nonan shanu lafiya sultana kina ta zance ke daya?aa kawo bakiji dai dai ba gaskiya ni bana wani surutu,wanke wanke ta Fara sannan tai share sharen ta,lokacin kawu ya gama tatsar, ta hada murhu sannan ta dauki tulunta Dan zawa debo ruwa ,kallan kawu tai kawu na tafi karfa ka ce zaka tafi siyo koko DA kosai ka Bari Inna dawo Zan siyo ,.

Tabe baki yai saiki  ki rikeni Ai, au hakan yana nufin sai kaje kenan ?aa to mai zai Hana ficewa tayi batace komai ba tana fita ta Sani tsummata rufe gidan naga ta inda zaka  fita aiki tai tafiyar ta,.
Tana fita ya mike amma yaji kofan a rufe ba yadda ya iya daya wuce ya hakura ya koma ya zauna amma sai masifa yake wai ta raina shi,.

Sultana na fita DA tulu a hannunta sai hijab dinta tafiya take a hankali kamar ba zata taka kasa ba,wasu maza dake bayanta suke fadin sai iyayi amma ba auruwa ,dayan ya karba wazai aura Ai duk Wanda yai boko tofa ya gama Dan Dan iskane sosai bafa kadanba,duk suka sa dariya ,sultana dake gaba ta tabe baki ,tin rashin auren na dumunta yanzu ya daina damunta ta barwa Allah komai tasan bazai manta DA ittaba ,.
DA haka taje rafi ta debo ruwa ta wuce gidan tana murmushi Dan tasan yau kawu namantane kawai bazaicoba
DOWNLOAD HERE👈

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *