ABU A DUHU CHAPTER 4 KARSHE

ABU A DUHU CHAPTER 4 KARSHE

Www.bankinhausanovels.com.ng 

Wata ranar laraba, haitham yafita strolling da safe sai yaci karo da wata yarinya tana ganinsa ta qariso ta gaidashi, ya amsa cikin mutunci, tace dashi sunana aisha, we are new here, yace nice diza, u r highly welcomed yai wucewarsa..

Tin daga ranar diza ta qwallafa rai akan haitham, se da tasan yadda zatayi ta sami number dinsa, itace kira dasafe, itace da rana , itace daddare..tun haitham na rejecting calls dinta har yagaji yasa ta a reject list, but still se ta canza layi, text din safe daban na rana daban na dare daban.. har ta fara baiwa haitham tausayi yai tunanin lokacin da yake dakon soyayyar azra..

Wata zuciyar se   tabashi shawaran da ya dan kulata, sai ya fahimtar da ita shi bazai iya yiwa azrar sa kishiya ba in yaso sai su rabu a hankali.

.

Akan wannan shawarar ko ya tsaya.. da niyyan gobe da safe inshaAllah zai fara applyingSanin kanshi ne azra na da kishi sossai, sannan yasan tana da ciwon zuciya wanda hakan yasa yana matuqar kiyayewa wurin abinda zai bata wa azra zuciya, kwatsam yana cikin waya yana cewa diza (no diza, u have to understand me, is not that u aint beautiful or…) se yaji shesheqar azra, a rikice ya juya ashe tazo taji me sentence dinnan ta tada hankalinta.. while abind yafada before this was abu aduhu.. but bari in kunna fitallan ku gani.. ( yace da diza shi bazai iya accepting soyayyar ta ba).. se diza tace masa, ok sabida batada kyau ne ko ba ta masa ba, shiko wai zai tausasa kalamai ya ce mata ba haka bane a lokacin kuma azra ta zo wajen inda kumallon mata ya motsa..

Da qyar ya shawo kan azra ya mata explaining.. deep inside her heart bata wani yarda da zancensa amma ganin yadda ya dage yasa ta saki jiki dashi ta zuba masa ido..Yau kusan sati daya kenan da azra ta sa ido sossai akan moves da calls din da  mijinta ke receiving, bata samu wani evidence na cewa yana muamala da wata ba, ta hakura ta sa wa zuciyarta salama, har da shirya musu special dinner yau, washegari suka dau afra da amra suka zaga dangi kowa da kowa, suka dawo gifa ta shirya yara bacci, ta je ta hadawa haitham ruwan wanka ta dawo tace masa to ga ruwan wanka na hada maka, ya tashi ya bata pek a forhead dinta yashiga wanka, shigarsa wanka ke da wuya wayarsa tayi ringing, ganin unsaved number an kuma nace da  kiran yasa ta dauka, tana sa wa  a kunne se taji muryan mace tana cewa ya masoyina muradina abin tinkaho na.. ta dan dakata tana jiran taji yabata ansa da danAllah dan Annabi diza ki haqura dani ni mijin mace daya ce se taji shiru tsit.. can taji kamar shesheqar kuka se tagane cewa azra ce tadau waya aiko nan take takashe.. har taji ba dadiy se daya zuciyarta ta raya mata cewa dan uta fa yaqi ya amsa soyayyarki, oya make her cry blood.. nan take tayi constructing message ta aika wayar.. cikin message din tana cewa:-Ga abinda message din ya qunsa:-

Kaduba whatsapp dinka..

Azra na budewa takaranta jiki na rawa tabude whatsapp se taga new message from the number that called..

Hi dearest..

Yau najika shiru..

Nakira hala kana sa maqalematan bacci ne..

Ya batun tafiyan da kace zamuyi dakai? Sannan har yanzu bakasa date din sakin nata ba??

Azra na gani ta rude tahau kuka se taji qaran shigowan wani message,

Baby reply me ..

Tayi cilli da wayar tasa ihu tuni se ga haitham yafito a rude yana lafiya angel??

Tace angel?? Kadauka har yanzu zan yarda da yaudarata da kakeyi? Haitham watau kana shirin sakina akan wata budurwa taka? Haitham nataba hanaka aure? Haitham ne namaka da nayi deserving duka wadannan abubuwa???

Haitham was totally comfused, yace azra calm down, wani irin mummunan tatsuniya kikemin ne? Listen azra haka kawai se ki zauna ki qiqiro zantuka marasa kan gado kihau kai kina tada hankalinki da nawa? Kinmana adalci kenan? Tace kadau wayarka ka duba mana.. ai nagani.. takira tayi messages..kaduba😭 yace ok.. yadau wayar yaduba inbox se yaga check your whatsapp yaduba whatsapp se yaga anturo messages anma angoge..

Yace mata ai angoge.. kuma banma san me numban ba.. tell me me aka rubuta? Tace ai dole kace.. watau u asked her to delete it dan kada nasamu evidence ko? Haitham to ka sakeni. .. yace azra are u out of ur senses? Tafashe da kuka.. ta maimaita masa duk abinda tagani a message din ta na me nanatawa ta ce me na maka haitham?? Me namaka??

Yace look azra kada kimaidani yaro mana.. na rantse miki ni bansan wannan tatsuniya ba.. barin inkira me namban.. yana kira akashe .. yayi ta trying a kashe.. yace azra kidaina irin haka.  In kingaji dani ba sai ta haka zaki bijiro min ba.. duk sabida kinga ina sonki ko azra shiyasa kike bijiro min da haka? Shekarar mu nawa dake banci amanarki ba sai yanzu? Meyasa zanci amanar ki?? Think twice azra..

Tasake fashe wa da kuka tin yana rarrashinta abu yadawo kamar fada tsakaninsu.. fada akeyi sossai sossai azra tana ta farfasa turarurruka dake kan mirror ita sam sai ya saketa tinda har budurwarsa na tambayansa time da zai saketa… kamata yayi ya tura ta wajen dakin yarufe dakin yabarta tsaye nan a corridor shiko ya dafe kansa yana kuka kamar jariri..me ke faruwa damu?? Abinda yake furtawa kenan.. se azra i love u da  yake ta nanatawa.. ita ko tayi bugun duniya bai bude ba se tajeta kitcehen ta farfasa cups tana kuka komi tasamu bugawa take garin haka qwai suka fado suka farfashe inda tsatsi ya debeta tafada kan kwalabanda tafasa tasa ihu ta miqe wani zamewan tasake yi tafado ta ruf da ciki.. tayi qara shiko haitham na can toilet yabude ruwa yana ta kuka kamar jariri.. kusan awa biyu da yafito toilet se yaji tsit ba  hayaniyan azra.  He smiled yace my love har tagama hayaniyar yabude qofa yana my love ta huce ne.. ya duba duk dakuna bai ganta ba.. yace lafiya.. yace ohh kitchen.. may be tana hada mana coffee.. yana zuwa yaganta yashe cikin jini a sume.. a take ya sa  wani ihu a razane yana azra na kasheki .. yakaita asbiti .  Yana cewa dr nakasheta dr ka ceceta… ko da  shige da ita emergency sai da aka mata dinki yakai 7 a jikinta .. amma ina ta yi asarar jini dayawa rai yayi halinsa.. sunkasa ceto ta.. dr yafito yasami haitham dirshan akan sallaya yace dashi am sorry we were unable to save her life.. ya wuce.. haitham na ta ihu wayyo azra.. nakasheki wayyo azra.. tini labari ya karade gari ai haitham yakashe azra .. wasu suce abu a duhu ai kamata yayi da wani.. ba dai kalan zantukan da ba a cewa.. tashin hankalinda families biyun suka shiga ba abune me misaltuwa ba.. ga afra da amra abin tausayi.. ana cikin zaman makoki se ga en sanda sunzo  daukan haitham akan cewa yakashe matarsa..

Wayyo haitham da wanne zaiji?

Aka kaishi kotu.. akace haitham yafadi me yasa ya kashe matarshi? Shin dagaske ne shi yakasheta??

To my surprise haitham ya amsa da eh shi yakasheta kuma yana roqon court da tayi adalci ta yimasa hukunci dai dai da aikin da ya aikata..  kowa ya jinjina a court .. akace da me yakasheta?

Ga abinda message din ya qunsa:-

Kaduba whatsapp dinka..

Azra na budewa takaranta jiki na rawa tabude whatsapp se taga new message from the number that called..

Hi dearest..

Yau najika shiru..

Nakira hala kana sa maqalematan bac
ci ne..

Ya batun tafiyan da kace zamuyi dakai? Sannan har yanzu bakasa date din sakin nata ba??

Azra na gani ta rude tahau kuka se taji qaran shigowan wani message,

Baby reply me ..

Tayi cilli da wayar tasa ihu tuni se ga haitham yafito a rude yana lafiya angel??

Tace angel?? Kadauka har yanzu zan yarda da yaudarata da kakeyi? Haitham watau kana shirin sakina akan wata budurwa taka? Haitham nataba hanaka aure? Haitham ne namaka da nayi deserving duka wadannan abubuwa???

Haitham was totally comfused, yace azra calm down, wani irin mummunan tatsuniya kikemin ne? Listen azra haka kawai se ki zauna ki qiqiro zantuka marasa kan gado kihau kai kina tada hankalinki da nawa? Kinmana adalci kenan? Tace kadau wayarka ka duba mana.. ai nagani.. takira tayi messages..kaduba😭 yace ok.. yadau wayar yaduba inbox se yaga check your whatsapp yaduba whatsapp se yaga anturo messages anma angoge..

Yace mata ai angoge.. kuma banma san me numban ba.. tell me me aka rubuta? Tace ai dole kace.. watau u asked her to delete it dan kada nasamu evidence ko? Haitham to ka sakeni. .. yace azra are u out of ur senses? Tafashe da kuka.. ta maimaita masa duk abinda tagani a message din ta na me nanatawa ta ce me na maka haitham?? Me namaka??

Yace look azra kada kimaidani yaro mana.. na rantse miki ni bansan wannan tatsuniya ba.. barin inkira me namban.. yana kira akashe .. yayi ta trying a kashe.. yace azra kidaina irin haka.  In kingaji dani ba sai ta haka zaki bijiro min ba.. duk sabida kinga ina sonki ko azra shiyasa kike bijiro min da haka? Shekarar mu nawa dake banci amanarki ba sai yanzu? Meyasa zanci amanar ki?? Think twice azra..

Tasake fashe wa da kuka tin yana rarrashinta abu yadawo kamar fada tsakaninsu.. fada akeyi sossai sossai azra tana ta farfasa turarurruka dake kan mirror ita sam sai ya saketa tinda har budurwarsa na tambayansa time da zai saketa… kamata yayi ya tura ta wajen dakin yarufe dakin yabarta tsaye nan a corridor shiko ya dafe kansa yana kuka kamar jariri..me ke faruwa damu?? Abinda yake furtawa kenan.. se azra i love u da  yake ta nanatawa.. ita ko tayi bugun duniya bai bude ba se tajeta kitcehen ta farfasa cups tana kuka komi tasamu bugawa take garin haka qwai suka fado suka farfashe inda tsatsi ya debeta tafada kan kwalabanda tafasa tasa ihu ta miqe wani zamewan tasake yi tafado ta ruf da ciki.. tayi qara shiko haitham na can toilet yabude ruwa yana ta kuka kamar jariri.. kusan awa biyu da yafito toilet se yaji tsit ba  hayaniyan azra.  He smiled yace my love har tagama hayaniyar yabude qofa yana my love ta huce ne.. ya duba duk dakuna bai ganta ba.. yace lafiya.. yace ohh kitchen.. may be tana hada mana coffee.. yana zuwa yaganta yashe cikin jini a sume.. a take ya sa  wani ihu a razane yana azra na kasheki .. yakaita asbiti .  Yana cewa dr nakasheta dr ka ceceta… ko da  shige da ita emergency sai da aka mata dinki yakai 7 a jikinta .. amma ina ta yi asarar jini dayawa rai yayi halinsa.. sunkasa ceto ta.. dr yafito yasami haitham dirshan akan sallaya yace dashi am sorry we were unable to save her life.. ya wuce.. haitham na ta ihu wayyo azra.. nakasheki wayyo azra.. tini labari ya karade gari ai haitham yakashe azra .. wasu suce abu a duhu ai kamata yayi da wani.. ba dai kalan zantukan da ba a cewa.. tashin hankalinda families biyun suka shiga ba abune me misaltuwa ba.. ga afra da amra abin tausayi.. ana cikin zaman makoki se ga en sanda sunzo  daukan haitham akan cewa yakashe matarsa..

Wayyo haitham da wanne zaiji?

Aka kaishi kotu.. akace haitham yafadi me yasa ya kashe matarshi? Shin dagaske ne shi yakasheta??

To my surprise haitham ya amsa da eh shi yakasheta kuma yana roqon court da tayi adalci ta yimasa hukunci dai dai da aikin da ya aikata..  kowa ya jinjina a court .. akace da me yakasheta? Yace da wuqa..se lauyer me kare haitham yace muna buqatar likita da yabada report..  se likita yace bisa ga bincike mu dai abinfa mukasamu shine  ba wuqa bane yakashe azra kwalabene a jikinta.. alkali yace na am.. se lauyer me kare haitham (kuma best friends dinsa ne)ya qara da cewa nasan haitham ko da ya haukace ba zai taba kashe azra ba.. amma wani hanzari ba gudu ba, indai a kitchen akace anga jininta lallai akwai cctv a kitchen da dakin yara da kuma harabar gida sabida tsaro haitham ya saka domin suna fita aiki abar yara da mai aiki, zaiyi kyau ace andaga shariar nan ya mai girma me sharia har sai mun nemo wannan video din. Duba da cewa wannan wanda ake tuhuma da kisar matarsa yana cikin rudu a yanzu ..

Me girma me shara a ya amince  da haka kuma an daga sharia zuwa nan da kwana uku.. COURT…+

Bayan antashi court ne bar.kamil yadannan wayarsa yasa a record yace haitham nasan baka boyemin komai kafadamin me yafaru..

Cikin kuka haitham ya labarta masa komi amma yace wallahi ni nafiso ace ni nakasheta nima a kasheni inje in taddata.. kasan bazan iya rayuwa ba ta ba..

Bar.kamil yace i know haitham..

Now muga wayarka .. muga number da aka maka message.. haitham ya miqawa barrister wayar yace gata nabaka ita duka.. barrister yai murmushi yace nagodeh.  Yana amsar wayar se mtn office yaje akamusu tracing number aiko aka cafko diza.. barrister ya bita da lallami da dabara yace tafadamishi me ta tura zaimata hanyar da zata auri haitham  tinda yanzu ba azra..  aiko yana recording dinta cikin zumudi ta zayyana masa.. har yana mata daria yana tsokanarta da kai mata se abarku.. amaryan bana.. tana ta jin dadiy batasan evidence ake nema ba..

Se a qarshe bar. Kamil yaje luckily enough yasamu cctv yayi recording abinda yakeso.  Yayi ta kuka duk daurewar da yayi..

Kwana uku yayi gamu a court..

Bar. Kamil ya gabatar da shauda nafarko.  Audio din haitham akan abubuwanda suka faru..

Nabiyu audio dinsu da diza akan messages din da tura..

Na uku akayi playing abinda yafaru da azra a kitchen inda bakowane ya iya qarisa gani ba more especially haitham and her parents..

Nan take court tabada umurnin akamo diza.. aka kamota akayimata hukunci dai  dai ita sannan court ta wanke haitham tas daga zargi..

Haitham nata kuka kamar yayi yaa.. yana dama anbari an kasheshi.. me zaiyi da laif ba azra..

Haka rayuwa taci gaba..

15yrs ltr..

Har yau haitham bai yi aure baya kuma son yayi..

Afra tagirma ana shirin bikinta Alhamdulillah ita kuma amra ana shirin graduation din secondary school..

Har yau suna missing azra.. but Alhamdulillah su yarda da qaddara..

ABU A DUHU.. mudaina yanke hukunci ko zargi cikin rashin sani.. muriqa kyautata zato a ko da yaushe..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *