AMANAR MU CHAPTER 3

AMANAR MU CHAPTER 3

Www.bankinhausanovels.com.ng 

Humy da Zee sosai suka zama en gatan gidan kowa nasonsu,rainonsu kachokan ya koma wajen mama sabida momy kullum tana wajen aiki hakan yasa rainon Humy yakoma wajen mama inka ganta wajen momy to ranar weekends ne ko kuma tazo shan nono ko kuma dare yayi! Sosai Umar ke qaunar er qanwantasa dan duk sanda zai dawo skul toh rainon Humy hannunsa yake komawa shine wanke fitsarinta wanke wasu kayanta bata abinci goyata da dai sauransu!+

Bayan shekara 5

Sosai yaran suka girma sukai wayau 6ul6ul dasu ma sha Allah duk inda kaga Zee toh zagaka Humy duk inda kuma kaga Humy toh Dolefa zakaga Humy!

Sosai yaran kansu yake daya saidai kusan kullum cikin fada suke dan Zee akwai zuciya da saurin hannu ita kuma humy batacika zuciyaba batada kuma saurin hannu hakan yasa abu kadan itama zee sai tayi zuciya ta kamata tamata duka hakan takasan ce yau bayan sundawo daga school sun shirya cikin kayan gida Sun fito cin abincin da Mama ta ajiye masu mistakenly Humy ta 6are abincin a zuciye Zee tayi kanta ta wanketa da mari,mama dake kitchen tajiyo ihun Humy yasata fitowa da sauri tana fad’in:

“Zee yauma kuma dukan nata kikai?sau nawa nake gargad’inki kidaina saurin hannune wai?”

Murd’e kunnen Zee mama tayi sannan ta wnke Zee din da mari da sauri Zee tafasa qara tana “mama itane ta xubar mana abinci fa shinena duketa “

“Karyane mama bada sanina bane na zubar “

Humy ta ida maganar tana share kwalla had’ida yima Zee gwalo akan an rama mata hakan ya tunzura Zee ta kwace kunnenta a hannun mama tayo kan humy da gudu itama Humyn arcewa tayi a sittin,girgiza kai kurum mama tayi tana fadin “Allah shirya ki Zee da wannan shegen baqin zuciyar taki “

Gudu suka ruqayi har suka isa part din su Humy turus humy taji ta buge mutum hakn ya kuma tsoratata dan azatonta Zee dince ta shige gabanta amman ganin dogon shadow in mutum yasata saurin d’agowa !

Ganin sa yasa saka ihu tahau chakumansa alaman son ya dauketa aiko da saurinsa ya dauketa ya rungumeta itako sai jan lumfashi take tana fadin “yaayaah kaga Zee ta mareni 😭yaaahyaa ka ramamun”

Rungumeta yayi sosai aqirjinsa yana shafa bayanta,kallan Zee yayi dake ta rawan jiki dan tunda tagansa duk wani kuzarinta da Allah yabata daukewa yayi dan mugun balain tsoron *yaah umar* take wlh da kyar take had’iyan yawu dan ganin irin kallonda Yaah UMAR din ke mata itakam tasan yau nata yaqare shikenan mai kwatatan sai Allah😭!

Sauke Humy yayi ya tako daf inda Zee take har yana iya jiyo yadda qirjinta ke dukan uku uku dan daace zai iya fitowa dato babu abinda zai hana zuciyanta fitowa awannan ga6an ji kawai tayi an murd’e kunnenta anjata da wani mugun zafi qara takeson kwalawa amman tasan yin hakan kuma qarama kanta wani babban laifin ne hakan yasata runtse idanu tana fidda hawayen wahala itako Humy narai narai tayi dan tasan dukan Zee din yaah umar zaiyi sosai duk jikinta sai yayi sanyi taji dama bata fadamasa ba!

Da sauri tabi bayansu ganin har ya shige part dinsa da Zee zata shiga kenan taji qaran rufan qofa alaman ya kulle da key! Tsayawa chak tayi kafun tayi wani tunani sai tsinkayo muryan Zee na kuka tayi!

Shi ko yaah umar dukan zee kawai yakeyi da dorunan dayasia na musamman domin ita Zee din dan ya lura yarinyan nan sam bata qaunar Humynsa kullum sai ta duketa taci zalinta dan kawai tana ganin Humyn mai sanyin rai hakan ko ba qaramun hassasa wutan qiyayyar Zee din yayi ba a zuciyan Umar sabida sam baisonta baya qaunan ganinta da Humy saidai ita humyn ya lura tana matuqar son Zee kodan ita kadai ta taso tagan suna wasa tare? Hankade Zee din yayi had’ida nunata da dan yatsa yace:

STORY CONTINUES BELOW

” wallahi tallahi let this  be ur first and last dazaki sake daukan dirty hand dinki kibigi Humairah! If u dare do that i won’t  hesitate to bit the hell out of u nayi gunduwa gunduwa dake wlh sokuwa kawai wuce kificemin Adaki kafun na6allaki!”

Da sauri Zee ta miqe tana hawaye tafito turus sukaci karo da Humy da tundazun take tsaye tana magiyan yaayah umar ya daina bugun Zee din Zee na kuka itama tana kuka alokacin da umar ke bugun Zee din!

Ji kawaii Zee tayi anrungumeta ana sharemata hawaye dagowa Humy tayi tace: “sorry Zee kinji Zan gayama dady zai ramamiki kinji “

Kuka Zeen takuma fashewa dashi ta rungume Humy suka cigaba da kuka abinka da yara!

Side din mama suka koma mama na ganin jikin Zee da shedun duka tsaf ta gano wanda yabigetan girgiza kai tayi dan Zee din sai in ana yimata hakan!saurin hannunta da baqin zuciya yyi yawa inba asama wanda zai tsaida mata shi ayanzun kafun ta girma ba to zata gagara kowa hakan yasa mama sam batajin wani iri in umar din ya bigi yarta!

Aranar saida zazza6i mai zafi ya rufe Zee itako Humy ko side dinsu qin zuwa ta kwana tayi dan fushi tayi da yaah umar dan yabigan mata Zee dinta harta kwanta zazzabi!

Itako Zee azuciyanta ta qudurta tana samun lfy saita kuma dukan Humy tamata lilis saidai in Yaah Umar din zai kasheta after all tasan week ends kawai yazo yi da Zaran yagama zai koma Skul dan alokacin yana SS3 sunashirye shiryen zana SSCE! 🤝 *AMANARMU* 🏡

*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*

     -BY Ayshkhair-🤗

        Page 8

Humy da Zee sosai suka zama en gatan gidan kowa nasonsu,rainonsu kachokan ya koma wajen mama sabida momy kullum tana wajen aiki hakan yasa rainon Humy yakoma wajen mama inka ganta wajen momy to ranar weekends ne ko kuma tazo shan nono ko kuma dare yayi! Sosai Umar ke qaunar er qanwantasa dan duk sanda zai dawo skul toh rainon Humy hannunsa yake komawa shine wanke fitsarinta wanke wasu kayanta bata abinci goyata da dai sauransu!

Bayan shekara 5

Sosai yaran suka girma sukai wayau 6ul6ul dasu ma sha Allah duk inda kaga Zee toh zagaka Humy duk inda kuma kaga Humy toh Dolefa zakaga Humy!

Sosai yaran kansu yake daya saidai kusan kullum cikin fada suke dan Zee akwai zuciya da saurin hannu ita kuma humy batacika zuciyaba batada kuma saurin hannu hakan yasa abu kadan itama zee sai tayi zuciya ta kamata tamata duka hakan takasan ce yau bayan sundawo daga school sun shirya cikin kayan gida Sun fito cin abincin da Mama ta ajiye masu mistakenly Humy ta 6are abincin a zuciye Zee tayi kanta ta wanketa da mari,mama dake kitchen tajiyo ihun Humy yasata fitowa da sauri tana fad’in:

“Zee yauma kuma dukan nata kikai?sau nawa nake gargad’inki kidaina saurin hannune wai?”

Murd’e kunnen Zee mama tayi sannan ta wnke Zee din da mari da sauri Zee tafasa qara tana “mama itane ta xubar mana abinci fa shinena duketa “

“Karyane mama bada sanina bane na zubar “

Humy ta ida maganar tana share kwalla had’ida yima Zee gwalo akan an rama mata hakan ya tunzura Zee ta kwace kunnenta a hannun mama tayo kan humy da gudu itama Humyn arcewa tayi a sittin,girgiza kai kurum mama tayi tana fadin “Allah shirya ki Zee da wannan shegen baqin zuciyar taki “

Gudu suka ruqayi har suka isa part din su Humy turus humy taji ta buge mutum hakn ya kuma tsoratata dan azatonta Zee dince ta shige gabanta amman ganin dogon shadow in mutum yasata saurin d’agowa !

Ganin sa yasa saka ihu tahau chakumansa alaman son ya dauketa aiko da saurinsa ya dauketa ya rungumeta itako sai jan lumfashi take tana fadin “yaayaah kaga Zee ta mareni 😭yaaahyaa ka ramamun”

Rungumeta yayi sosai aqirjinsa yana shafa bayanta,kallan Zee yayi dake ta rawan jiki dan tunda tagansa duk wani kuzarinta da Allah yabata daukewa yayi dan mugun balain tsoron *yaah umar* take wlh da kyar take had’iyan yawu dan ganin irin kallonda Yaah UMAR din ke mata itakam tasan yau nata yaqare shikenan mai kwatatan sai Allah😭!

Sauke Humy yayi ya tako daf inda Zee take har yana iya jiyo yadda qirjinta ke dukan uku uku dan daace zai iya fitowa dato babu abinda zai hana zuciyanta fitowa awannan ga6an ji kawai tayi an murd’e kunnenta anjata da wani mugun zafi qara takeson kwalawa amman tasan yin hakan kuma qarama kanta wani babban laifin ne hakan yasata runtse idanu tana fidda hawayen wahala itako Humy narai narai tayi dan tasan dukan Zee din yaah umar zaiyi sosai duk jikinta sai yayi sanyi taji dama bata fadamasa ba!

Da sauri tabi bayansu ganin har ya shige part dinsa da Zee zata shiga kenan taji qaran rufan qofa alaman ya kulle da key! Tsayawa chak tayi kafun tayi wani tunani sai tsinkayo muryan Zee na kuka tayi!

Shi ko yaah umar dukan zee kawai yakeyi da dorunan dayasia na musamman domin ita Zee din dan ya lura yarinyan nan sam bata qaunar Humynsa kullum sai ta duketa taci zalinta dan kawai tana ganin Humyn mai sanyin rai hakan ko ba qaramun hassasa wutan qiyayyar Zee din yayi ba a zuciyan Umar sabida sam baisonta baya qaunan ganinta da Humy saidai ita humyn ya lura tana matuqar son Zee kodan ita kadai ta taso tagan suna wasa tare? Hankade Zee din yayi had’ida nunata da dan yatsa yace:

” wallahi tallahi let this  be ur first and last dazaki sake daukan dirty hand dinki kibigi Humairah! If u dare do that i won’t  hesitate to bit the hell out of u nayi gunduwa gunduwa dake wlh sokuwa kawai wuce kificemin Adaki kafun na6allaki!”

Da sauri Zee ta miqe tana hawaye tafito turus sukaci karo da Humy da tundazun take tsaye tana magiyan yaayah umar ya daina bugun Zee din Zee na kuka itama tana kuka alokacin da umar ke bugun Zee din!

Ji kawaii Zee tayi anrungumeta ana sharemata hawaye dagowa Humy tayi tace: “sorry Zee kinji Zan gayama dady zai ramamiki kinji “

Kuka Zeen takuma fashewa dashi ta rungume Humy suka cigaba da kuka abinka da yara!

Side din mama suka koma mama na ganin jikin Zee da shedun duka tsaf ta gano wanda yabigetan girgiza kai tayi dan Zee din sai in ana yimata hakan!saurin hannunta da baqin zuciya yyi yawa inba asama wanda zai tsaida mata shi ayanzun kafun ta girma ba to zata gagara kowa hakan yasa mama sam batajin wani iri in umar din ya bigi yarta!

Aranar saida zazza6i mai zafi ya rufe Zee itako Humy ko side dinsu qin zuwa ta kwana tayi dan fushi tayi da yaah umar dan yabigan mata Zee dinta harta kwanta zazzabi!

Itako Zee azuciyanta ta qudurta tana samun lfy saita kuma dukan Humy tamata lilis saidai in Yaah Umar din zai kasheta after all tasan week ends kawai yazo yi da Zaran yagama zai koma Skul dan alokacin yana SS3 sunashirye shiryen zana SSCE!Haka Rayuwa ta cigaba da wakana kwanaki Na tafiya watanni na shudewa shekaru na gudana!

Bayan shekara 13yrs

Tsaye suke a bakin gate din shigar makarantar su *Baze university nigeria *. ‘Yan Matane kyawawa wanda akalla zasu kai kimanin shekara 18 a duniya kowaccesun na sanye da abaya black color sunyi rolling gele akansu fuskokin su manne da sun glasses baqi sunyi kyau iya kyau qare masu kallo Na tsaya yi tsaf chan na gano maku ashe tom & jerry ne wato Zee da Humy kallansu nake sosai dan son gano wace Zee wace Humy? Maganansu ce ta qatse ni da sauri na iso dan samun amsana!

“Wlh Humy yau sai na kartama Bala driver rashin mutunci inbanda rashin kirki ace tun d’azun muna tsaye abakin gate baizo ya dauke muba!mtswww”

Lumfashi Humy ta sauke sannan a hankali tace “calm down Zee kikasan ko sallan jummaa ya tsaya yi yaufa friday!”

Tsaki kawai Zee tayi sannan ta ciro wayanta tasoma danne danne tana taunan cingum!

Sai anan nagane wace Zee wace Humy!

Zainab yarinyace doguwa mai manyan idanu tanada dogon hanci amman ba sosai ba farace amman acikin fararanma zaa iya cemata jaa bakinta moderate ne shiba babba ba shikuma ba qaramiba Zee akwai shegen hips ma Sha Allah saman ma Allah yabata amman ba sosai ba!

Zainab sosai takeda saurin fushi da rashin tsoro ko yaya kake inka shiga gonanta tsaf zata wankeka tas shiyasa dayawan mutane ke tsoronta a school dinsu ake matuqar shakkanta sabida irin matannane wainda basu taking nonsense!

Zainab kenan!

Humy Yarinyace wacce bazaka kirata doguwa ba bakuma zakace mata gajeruwa ba daidai take tanada matsak’aicin tsawo fara ce fat haskenta har wani yellow yellow yakeda idanunta manyane sosai very sexy dan hartafi Zee manyan idanu bakinta dan qaramine sosai daukeda pink lips tanada dogon hanci sosai har baka saidai batada hips sosai boobs dinta yafi hips saidai hips dinma bawai shapeless bace no tanada hips ammanan Zee ta d’areta!

Humy sosai takeda sanyin hali bata fiye magana ba dan miskilace na bugawa a jarida bata shiga harkan kowa komanta a sany’aye take yinsa daka kalleta a fuskama zakasan she is very innocent!

Humy kenan!

Sosai halayansu ta banbanta da Zee ita zainab akwai yawan magana da saurin fushi itakuma Humy batada magana sannan tanada sanyin hali!

“Mtswww wlh Bala bakada kirki ace tun dazun ka shanyamu a titi fisabilillahi rana sai gasa mutane yake “

“Dan Allah Hajia kiyi haquri wlh salla natsaya shiyasa “

“Mtsweee aikin kenan ai Sallau”

Ta ida maganar tana mai bankamai harara tayi shigewanta mota girgiza kai kurum Humy tayi dan alamarin Zee sai Allah kwata kwata takasa gane mai Zee ke nufi da irin rayuwanta datakeyi!

“Inawuni Bala?”

Duk tsananin haushin maganganun da Zee ta ya6amai sai yaji ya naimesu yarasa sabida tsananin yadda Humy Tamai korjini a fuska sannan yadda ta gaidashi cikin sanyayan muryarta koba komai Zee qanwan qawansa ce amman sam bata daukesa abakin komaiba Amman humy babu ranar dazai ce sun hadu da ita batareda ta gaishe shiba kowani ma aikaci agidan nan zai bata shedan Humy akan tarbiyan ta ! Kai kace ba gida daya iyaye daya bane suka tar biyantan da Zee da Humy ba!

STORY CONTINUES BELOW

“Lfy lau ranki ya dade dan Allah kiyi haquri sal…..

“Aiyah ai ba komai Allah bada ladan jam’i”

Sosai bala yaji dadin aduaan yace “Ameen ameen”

Zagayawa tayi tashiga ta zauna kusada Zee sannan ta kallo zee din dake ta faman cika da batsewa girgiza kai kurum Humy tayi had’ida jinginan da kanta akan kujeran motar ta luliya duniyan tunanin rayuwan su a shekaru 13 dasuka wuce!

Sam Humy inta tuno yadda Zee ke matuqar kyamatan iyayenta abin har kwalla yake sata sabida sam sam Zee bata k’aunan ta bud’e ido ta gan iyayenta acewanta ita wlh duk wanda ya ganta yasan ‘yar qashin masu kudine kuma duk wanda ya ganta yasan tafi dacewa da gidansu Humy bawai boys qauters ba kuma wai ace kaman ita ace ubanta nak’asaishe ne ace tunda ta taso ciwon mahaifinta yaqi ci yaqi cinyewa saidai yayi kashi yayi fitsari awanke kullum a kwance a d’aki ba cigaba! Tab ai wai ana cewa baa chanza iyaye ko?toh wlh ita tuni ta chanza iyayenta dan ma babu yanda zata yine tabar sunanta as Zainab Ahmad amman a school Zainab Ahmad maigoro akowa yasanta yadda akasan Humy da Aisha Àbbaz maigoro! Shiyasa kowa ke dauka they are causins!

Allah sarki mama duk cikin ‘ya’yanta tafi qaunan Zee kodan ita kadaice mace? Amman itakam Zee ko oho sai share wata daya bata leqa side dinsu ba sabida ta tattaro komai nata dake side dinsu tadawo dashi side dinsu Humy dakinsu ma daya komai kuma daya momy da daddy ke masu in Humy bata manta ba zata iya cewa tun tasowan Zee lokacin suna primary 5 ta tattaro tadawo side dinsu kuma ko k’awayensu zasu zo gidansu bata ta6a kaisu side din iyayenta sugaishesu komai a part dinsu Humy akeyi ita Humy bawai dawowan Zee din part dinsu bane ke damunta aa sam ita rashin nuna ko inkula da iyayenta datake yi ne abin ke matuqan damunta sabida sai ankai ruwa rana kafun Zee kezuwa tadubo iyayenta shima ko minti 30 batayi take dawowa!

Dogon lumfashi Humy ta sauke ta kalla Zee din ta gefen ido kawai hankalin Zee kwance tamkar babu abinda ke damunta!

Share kwallan dake san zubo mata tayi saboda itakam tana gani inda ace mahaifintane kwance haka sai anmai komai da komai bata tunanin zata iya sake walwala a duniya sai ranar da Allah ya kuma d’aga kafad’un mahaifinta!

Ringing din da wayanta keyine yasata dubawa  SOULMATE shine manne a fuskan screen din dank’areriyar wayanta Iphone Xmas d’an Ta6e baki Zee tayi dan yanzun wannan gajan zaibi ya 6ata mata mood!

Murmushi kawai Humy tayi dan taga sanda Zeen ta Ta6e mata baki daukan wayan tayi ta kara a kunnnenta tana mai sakan masa murmushi tamkar yana gabanta “Babyna i guess yanzun u guys are on ur way back home ko?”

Cikin sanyayan muryanta tace “Yeah Sweeetheart munkusa isa ma “

“How’s lectures today?”

“Lafiya lau ya Germany faa?when u coming back?”

“Baby karki Damu ai saura 4yrs nadawo kinga ina dawowa Allah sai ansa ranar auran mu bawani al’adan daza mubi akan sai kin gama masters sannan haqurina bazai kai nan ba!”

Daria yabata hakan yasata d’an d’arawa itako Zee abin ya mugun bata haushi hakan yasa batareda ta saniba ta banko wani mugun tsaki harsaida bala driver ma yad’ago kan sa ta mirror yagan ko lfy ita kanta Humy saida ta kallo Zee din “Who is that animal hissing a kusa dake?”

K’ak’alo murmushi tayi tace “laaa ba kowa Yaah umar “

“Aww Humynah nizaki ma k’arya kidaice bakiso nazaga k’awarki yanzunnan ko?toh ki gayamata naji kuma batake take ba dani takeyi and I will deal with her take kia of urself for me bye I love u”!

Kit ya kashe wayan batareda yajira amsan taba sororo tacire wayan a kunnenta tana bin wayan da kallo Zee taji tace “Ai saiki dawwama a motan ko kuma kisiya ticket kibisa chan ki lallashe sa “!

STORY CONTINUES BELOW

Sai asannan Humy ta dago tagan ashe harsun iso gida a sany’aye tafito tabi bayan Zee din suka shiga cikin gida ran kowa a 6ace! 🤝  *AMANARMU* 🏡

     *PURE MOMENT OF LIFE WRITERS *

  By Ayshkhair 🤗

Pls follow me on Wattpad @ Ayeeshat23

    Page 9

  Haka Rayuwa ta cigaba da wakana kwanaki Na tafiya watanni na shudewa shekaru na gudana!

Sai asannan Humy ta dago tagan ashe harsun iso gida a sany’aye tafito tabi bayan Zee din suka shiga cikin gida ran kowa a 6ace! Koda suka shugo cikin falan gidan sun iske momy zaune tareda mama da alama hira suke:

“Barkanku da rana momy “

Fadin Zee murmushi momytayi   sannan tace “barkanmu Zee howz lectures?”

“Fine Momy niduk na gaji wannan balan ya shanya mutane “

Mama dai batace uffanba dan ta lura yar tata bama qila tasan da zamanta a falanba ji kawai mama tayi an rungumota “oyoyoo Mama “

Murmushi mama tayi tana shafa kan Humyn tace “oyoyoo Humynah welcm bck “

  Peck Humy tama mama sannan tace “thank u maman mu hope kinmun danbun cuscus dinko?!”

Ta ida maganar tana maii shagwa6a  fuska daria kowa yayi banda Zee data haura sama zuwa daki “nayi maki yana kitchen a foodflask “

“Yauwa mama ngde lemme fresh up “

Saitin momy takuma zuwa ta rungumeta tace “Momynah barka da rana yau kindawo office da wuri “

Murmushi mom tayi tace “yes dear yau na dau excuse zamu fita da maman ku anjima ne shiyasa “

Peck ta kuma yima momy sannan ta miqe tana fadin “ok amman damu zaku ko?”

“Nama san bazuwa zakiyiba ai “

Fadin momy daria Humy tayi ta wuce ta haura saman benen dazai sadata da dakinsu!

D’akine mai kyawun gaske komai na dakin milk and golden kaida kaga dakin kasan dakin en matane wanda ake ji dasu qarasowa Humy tayi cikin d’akin ta iske Zee tayi d’aid’ai akan gado ruf da ciki ma tayi tana sharan baccinta girgiza kaii Humy tayi ta shiga kwashe bags din Zee din data jefar akan gado ta kaisu muhallin zamansu sannan ta wuce closet dinsu ta ciro towel ta cire rigan jikinta ta wuce toilet tayi wanka had’ida dauro alwala fitowa tayi ta dauko hijab ta tada salla bayan ta idar ta wuce dressing mirror tashafa mai tayi simple make up dan dama ita ba gwanan son kwalliya bane kadai barta da gyaran jiki but make up sam bai cika damunta ba!

Tayi kyau sosaii tasa dogon material sky blue ya amsheta sosai ya fito da duk wani sura nata komai nata chas chas!

Juyowa tayi ta kalla Zee dake ta sharan bacci tsaki tayi taje ta dunduma ma Zee din dundu abaya a firgice zee ta farka ganin Humy ce taja tsaki tace:

“Wlh Humy Allah zai saka min mutum na bacci kiwani maka maii dundu!”

“Kyadai tashi ki miqe kije kiyi salla inyaso sai ki koma baccin naki “

“Umm nii Na qarfe biyu zanyi “

“Toh yanzun dai biyu da rabi “

Tsaki Zee ta sake sannan badan ranta yasoba  tamiqe tashiga toilet ta d’oro alwala tafito ta kabbara salla!

Humy fita tayi ta wuce side d’in mama straight d’akin da baba ke kwance ta shiga yauma kaman kullum yana kwance idonsa biyu yana kallon silin kawai hawayene yasoma gangaroma Humy sabida wlh har cikin zuciyanta tana mugun tausayama Baba mutum ace da ransa amman bazai iya aikata komai ba face anmasa kai d’an adam baa bakin komai yake ba a duniyan nan wlh! Goge hawayen tayi sannan ta k’arasa kan gadon ta zauna akan kujeran dake fuskantan gadon Baba a hankali tasa hannunta ta kama hannun baba wanda yake d’an da lafiya hannun hagunsa kenan jin an ta6a shi yasa ya d’an jiyo da kansa k’uri ya k’uramata ido yana kallon yadda fuskanta ya bayyanarda tsananin tausayinsa agareta Allah sarki inama ace ‘yarsa ce ke nuna mai wannan kulawan,dama hausawa sunyi gaskia kenan dasukace zaka haifa yaro amman bazaka haifa halin saba? ‘Yar sa gudan jininsa sai ya share watanni ma bai sany’ata a idanunsa ba? Sabida kawai Allah ya jarrabi mahaifinta yazama na k’asaishe? Zai iya cewa wlh bai ta6a zama yayi good 30mns da Zee ba wai suna magana sam intazo ma baifi tace maii inawuni ba ya jiki shikenan tayi ficewanta wannan ma sai in mama ta mugun matsa matane! Amman ‘yar abokinsa kusan babu ranar da zai ce yarinyan nan bata shugo ta gaidashiba dan musamman take shugowa dan ta d’ebe masa kewa kullum da salon datake zuwan masa labarai kala kala take basa somtimes kuma ta kunna mai labarai yana saurara abundai data san zai d’ebe masa kewa tohm fa tabbas Humy sai tamasa shi kuma sai ta tabbata tasa shi cikin farin ciki sannan take masa saida safe ta wuce! Babu abinda zai iya cema wannan yarinyan saidai Allah saka mata da ita da iyayenta Aljannah sabida iyayenta sunmai abinda danginsa en uwansa suka kasa masa gashi kuma yar su tana mai shida matarsa abinda ‘yarsu ta cikinsu taqi musu!

STORY CONTINUES BELOW

Humy ce ta katseshi da fad’in:

“Baba inawuni ya kuma jiki?baba kadaina sa damuwa a ranka kaji dan Allah sabida kaga fa likita da kansa yace in munaso health Dinka yayi improving dole sai kadaina sa damuwa a ranka pls baba karage sa damuwa a ranka in sha Allahu sauqi nanan tafe kaji?!”

Murmushin k’arfin hali kawai Baba yayi saboda shikam yarigada yasama ransa wannan kwanciyan nasa bamai warkewa bane kuma yanaji ajikinsa ajalinsa ma anan take saidai baigama cire rai ga rahmar ubangiji ba!

Cikin muryarsa dake fitowa a hankali yace “Tohm Shatuna nagode kinji?ina Zainàba fa?”

Wani kalan qululun baqin cikin abinda Zee kema iyayenta cike da taqaici Humyn tace “Baba momy tadan sata aikine amman anjima zata shugo “

Murmushi kawai Baba yayi dan yasan ta fad’i hakan ne kawai dan kar ya shiga damuwa dan shikam yau rabansa da Zee 3wks kenan inbai mantaba!

“Baba kaga yau ma na siyoma wani littafin mai ban daria zan karantama shii duka kasan sunan littafin kuwa?”

Cikin damuwa Baba yace “Aa shatu sai kin fad’amun “

Murmushi Humy tayi sannan tace “Tohm baba saifa kamun murmushi sannan zan fad’ama “

Yanayin yadda tayi maganan ba k’aramin saka Baba daria yayi ba hakan yasashi murmusawa sosai da gaske!

“Yauwa baba tom sunan littafin kukan kurciya sannan kuma yau ma zan cigaba da karantama tahirin imamu maleek kaji?!”

Gyad’a kai Baba yayi cike da gamsuwa sannan Humy tasoma karantamai littafin cike da kwarewa Baba kam sai sauraronta yakeyi haka harta kammala ta dau littafin tahirin imamu maleek tasoma basa labarn tanayi tana shafa masa forehead d’insa harsaida ta tabbata yayi bacci sannan ta rufe littafin ta kalla fuskan baba dake daukeda murmushi sosai taji dadin yanda fuskan nasa ya nuna dad’in karatun data masa!

Tofesa da aduaa tayi sannan ta d’an gyara d’akin tafito falo iske Mama tayi zaune tana karnta azkar!

“Mama baku tafin ba?”

D’agowa mama tayi tana murmushi tace “Aa Humy sai bayan sallan la’asar aina shugo d’akin naga kina baiwa Baban naku tahiri ,Allah saka da Alkhairi kinji Shatu Allah baki miji nagari “

Qarasowa Humy tayi kusada mama had’ida dafa mama sannan tace:”Ameen mama dan Allah kidaina godemun innama baba abu shimafa mahaifinane abinda zanma Daddy shima haka zanmai kudin iyayene agareni dan Allah kudaina godemun!”

Kwallan da Mama taketa 6oyewane sukaci k’arfinta tasoma sharewaa hankalin Humy ne yayi mugun tashi da sauri tashiga girgiza kai tana sharema mama hawayen nata “Mama dan Allah hawayen mai kike kiyi haquri Baba fa in Sha Allah zai sama lafiya “

Riqe hannun Humyn mama tayi sannan tasoma fadin ” Shatuna ba kukan rashin samun lafian Babanku nake ba saidai wannan hawayen dakike gani ayau ni  Fatimah nake zubar dasu ba’a kan komai bane bakuma akan kowaba sai ‘yata Zainab Indo inama ace yanda halayyanki suke haka na zainba yake itama inama Humairah nice nahaifeki acikin cikina,da babu abinda zan iya cewa ga rabbi samawati saidai inmasa biyayya in bautamasa har ranar da mutuwa zata riskeni! Kina mana abinda ‘yar cikinmu ta gagara yimana baki kyamatan mu kaman yadda ‘yar mu ke kyamatan mu baki shakkan nuna ma en uwanki da abokanki mu,abinda ‘yarmu ke matuqar gudu da kyamar son wanda ya ra6eta yasan mu.Babu ranarda garin Allah zai waye ba tareda kin shugo kin duba lfyn mu ba baki ta6a kwana 1 koda rashin lfy kike batareda kin shugo kinduba yadda muke ba abinda ‘yar cikin mu bata mana shi sam bata son abinda zai sata ta ra6emu maiyasa Aishatul humairah wannan uwa bazata zubarda hawayen baqin ciki ba?! Ka haifa d’a amman baka haifa halinsa ba?😭”

Humy sharkaf fusknta ya jiqe da hawaye mugun baqin cikin Zee ya turnuqeta,tabbas yau sai tama Zee tatas haqurinta ya kai maqura sabida bata tunanin Zee na naiman lahiranta da kyau wlh iyaye! Iyayenka kace kana kyamatansu?wanda sukai silan zuwanka duniya?any’a Zee nason gamawa da duniyannan lfy kuwa tana son ganin da kyau kuwa?kama iyayen naka biyayyama yaka qare bare baka masu!

Ace yau sabida ita mahaifiyarta ke zubar da kwalla sha6e sha6e har take Allah wadai da haihuwar ‘ya kamanta ina bazai sa6uba indai harda gaske ita Humy tana son Zee toh komin d’acin magana ayau saita tunkari Zee da maganan da batason tana mata d’in sabida bataga tayadda zaayi tana kallon Zee na 6ata lahiranta ta zuba mata ido tana kalloba!

Kuma share hawayenta tayi had’ida kama hannun mama sannan tace “Aa mama sam kidaina fad’in hakan kinji?sam ba haka bane in Sha Allah Zee zata gyara kidaina zubar da hawayenki akan Zee hakan babban qalu balene a rayuwanta zuban hawayenki na cikin babban abinda zai qara ta6ar6a d’a rayuwanta abunda bazamu so hakan tafaruba aduaa shine babban abinda ya kamata muruqa bin Zee dashi!”

Allah yana kallon xuciyan mama wlh tana matuqar k’aunan Humy tanama yarinyan wani sone na daban!sabida Ba kowani iyaye bane Allah ke azurtasu da yara kaman Humy ba!

Sallaman Zee ne ya katse su daga tunanin da kowannensu ya afka da sauri mama da kalla k’ofan falan dan k’ara gasgata muryan wanda taji d’in ko kuma wa’allah kunnentane kemata gizo yanda ya saba!  Dan a kullum fatanta Allah ya farka idanunta taga Zee a kusada ita yarinyan da tun tanada shekara 9 tabar kallonta amatsayin mahaifiyarta zata iya cewa yanzun kimanin shekaru 10 kenan rabonda Zainab tazo side dinsu dasunan ta kwana,gashi duk cikin yaranta tafi k’aunan Zee! Daman hausawa kance duk d’an dakafi so shike sama ciwon ido! Aiko gashi tana gani dukda mama ita sam bata ta6a nuna wa cewa acikin yaran nata tafison Zeen ba amman ita tasan zuciyanta yafison Zee akan sauran ‘ya’yanta!

Muryan Zee d’in ta tsinko tana mata inawuni amsawa mama tayi ba yabo ba fallasa dan sai yanzun tasan dalilin shugowan Zee din dan tare suka shugo da momy tasan momyne ta taso k’eyanta suka shugo!

Humy ce ta kalla Zeen tace “kishiga kigaida Baba mana kin ma mutane tsaye akai “

Harara Zee ta makama Humyn sannan a kufle ta shiga d’akin momy kam abin Zee yanzun yadaina bata mamakii sai tsoro saboda adaaa tana kallon cewa yarintane ke damun Zee din amman ayanzun kam abin yafara bata tsananin tsoro saboda bata tunanin cewa if Zee ta taso tacigaba dais yadda takema iyayenta zata gama da duniyanan lfy ba! K’udurtawa arai momy tayi akan kullum sai ta tasa k’eyar Zee din ta shugo ta gaida iyayenta ba sabida akullum tana lura mama nason taga Zee nazuwa gurinsu kawaicine kawai ke hanata magana! Girgiza kaii kurum momy tayi sanan ta kalla Zee da wai har tafito gaida mahaifin nata!

“Zee muje garden inason magana dake “

Humy tafad’a tana mai tafiya dan fita a falan!

Zee kam dad’i taji da kiran da Humyn tamata dan taqosa tabar side dinnan dan ji kawai take kaman akan k’aya take zaune kallon momy tayi tace “momy sai kun dawo dan Allah kibiya shoprite din kisiyo mana chocolates din dan Allah na d’akinmu sun k’are “

Gyad’a kai kurum momy tayi dan kafin tasamu Zeen ta biyota su gaida iyayen nata saidata mata alk’awarin zata siyo mata chocolates takun tayarda sukazo!

Mama kuwa ji take kaman ta kama Zee tamata d’an bura uban duka!koza huce ta qaicin da take sata aciki a kullum!

Straight wajen shaqata wansu Zeen ta nufa nan ta iske Humy zaune a kujeran lilo dake cikin garden din!

Wucewa tayi kan tables din dake arranged a gun ta dau tuffa (Apple)dake cikin bowls gutsura tayi sannan ta nufa inda Humy ke zaune tana d’an liliya kujeran datake zaune idonta a lumshe kunnenta sa6e da earpiece tana sauraran wa’azin mufti menk! Zama Zee tayi sannan ta dafa Humyn tace “Emmata kiran namai?tasamu ne?”

Bud’e idanunta Humy tayi a hankali ta saukesu akan Zee d’an k’uramata ido Humy tayi tana mai nazartan fuskan Zee d’in gani tayi hankalinta kwance fa? Kaman ba abinda ke mata zafi hmmm Allah sarki anya Zee tana sane da irin fushinda ubangiji zaiyi akanta kuwa ace uwa!mahaifiyarta na hawaye akanta kuwa any’a tasan d’inbin rahmar daAllah zai kwashe akanta kuwa?!hummm Zee u have to change”

Shine abinda bakin Humyn ya furta batareda tasan ya fitoba kallon 3 saura qauter Zeen tamata sannan tace:

“Ban gane I have to change ba?”

Shuru Humy tayi sannan ta kuma kallon Zeen tace:…..,.,,:::

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *