AMARYAR ZAMANI CHAPTER 3

AMARYAR ZAMANI CHAPTER 3
 
✍️✍️”Kai Ameer ban taɓa sani dama haka Miemie take ba sai yau”,kallonshi ya yi da alamar mamaki yace,”mai tayi maka”.
 
“hmmmm kai dai bari ai AMAREN ZAMANIN nan sai a hankali ba sa da kunya ko kadan”.
 
“mtswwwwww kaji wata maganar banza to ita Miemie ma sani mai nene aure tayi ballantana har ta zama wata AMARYAR ZAMANI”,niko cewa nayi dan ba ka san wacece Miemie ba shiya.
 
“Kai Wallahi Yarinyar nan in ka sake sai tayi yima fyeɗa jarababbiyace ta ajin karshe”.
 
“wai Miemien?”,ya faɗa yana zare ido waje cike da alamar  mamaki a fuskar shi,haka suka cigaba da tattauna yarda bikin zai kasan saboda yau saura kwana bakwai bikin kuwa tunda ga ranar litinin za’a fara event.
 
 
***********
 
ɗakin Umma Maryam suka shiga direct kan gado ta faɗa tana cewa,”washhhhh Allah na Wallahi  Umma nayi muguwar gajiya duk jikina ciwo ya ke”, ta fala tana ya mutsa fuska,wani ɗan abu Umma ta bata a cup tace “maza shanye wannan”,bayan ta gama sha ne ta tashi ta je ta ɗauko mata ferfesun kaza da yaji hadi har na tashin boom da zafin shi,haka ta shiga ci babu ƙaƙautawa domin wata irin azabbar yunwa take ji,duk da taji kazar kamar ba normally kaza ba,haka taci gaba dacin abin,bayan ta gama ne Umma ta shiga toilet  ta hala mata ruwa masu zafi tana fito wa ta shiga wanka,bayan ta gama ne ta sanya kayan Meerlars dan yana yin jikinsu kusan d’aya dan da kaɗan Miemie tafi Meerlars jiki, amma kayan Meerlars suna yi mata lafiya lau,tana gamawa lokacin an kira Sallar  Magarib alwala tayi tayi sallah bata tashi daga inda take ba sai da akayi Sallar Isha bayan ta gama ne harda shafa’i da wutiri,ɗakin Meerlars ta yi bayan tasa kayan baccin Meerlars din kan bed d’in Meerlars din ta hau ta jawa wayar ta,data ta kunna ta hau online tana hawa Abdul ya kira ya video calle,firar su suka sha ta masoya ,sai da dare ya yi nisa tukunnan sukayi sallama kowa ya kwanta ,nima sallama nayi musu na tattara ƴan komatsaina na tafi makwanci na,washe gari ban samu damar zuwa da wuri ba saboda wata ƴar prob da ta faru,lokacin da na zo har sun fara halawa,Umma Maryam ce da kanta take mata halawa,sai kukan shagwaɓa take wai ita zafi,bayan an gama ne aka haɗa dulka aka sa mata duka jikinta,bayan kamar awa d’aya da rabi aka cire mata,wow yau kaɗai ma karkuso kuga yarda ta koma wata baturiya,dama abu ga fari,fatar su na saurin kar’bar sako 😜 loxl……
 
 
muje zuwa ..
 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *