BARIKI NA FITO CHAPTER 40

BARIKI NA FITO 
CHAPTER 40
Dan shuru yayi kanshi na k‘asa yana zubar da hawaye, yana son Zainab yana mata tsantsar so, but da yasan haka take daya ro’ki mutuwa, daya ro’ki Allah ya d’auki rayuwarshi da yasan zaiga irin wannan mummunan ranan …….. Jin yayi shuru yasa ta Fara fad’in Yarim …… 
Yace I said keep quiet, I don’t want to listen to you…. Zainab even at once kin taba tunanin irin yanda zanji in nasan gaskiya a kanki???…… Kin taba tunanin ya iyayena zasu d’auki abun in suka San koke wacece??….. Zainab mai kika d’auki rayuwa?? Mai yasa kikai wasa da feelings dina?? You don’t love me …… Wani hawaye mai zafi ya zubo Mai sannan yaci gaba da fad’in, tunda bakya sona Mai yasa kika aureni, Zainab inda kin fad’amin bakya sona tun Farko kud’i kike so, I will give you d money dat you want ….. Basai kin yaudareni ba kin aure ni b ….. 
Kafin ya k’arasa abunda yake son fad’a ta Fara matsawa kusa dashi, daka mata tsawa yayi tare da fad’in karki zo inda nake ….. Tari ya farayi Sosai …… 
Da sauri ta nufeshi tare da rik’eshi Tana buga mishi baya a hankali, tana kuka ta Fara fad’in Yarima l knw dat l have lies to you, na boye maka koni wacece Nasan wannan gaskiya ne, but Yarima abunda aka fad’a maka Akan son da nake maka karya ne ….. Yarima you are my life, Yarima I love you, I can’t live without you …… Tsagaitawa yayi da tarin da yakeyi tare da kallon idonta itama idonta nakan nashi …… Taci gaba da fad’in Yarima sonda nake maka shine yasa na boye maka koni wacece, saboda ban son in rasaka ……. Yarima in zaka tuna nasha kuka ina son fad’ama wani abu, sometimes wani abu ya shigo koka katseni…. Yarima I try to tell you who I am but whenever I try to tell you wani abu saiya shigo, and habib yana fad’amin Indai na gaya maka gaskiyan who I am you will hate me and leave me ….. Yarima sonda nake maka bazan iyajuran rashinka ba ….. Yarima Wlh Ina Sonka Ina Sonka, how I wish in bud’e maka zuciyata Kaga irin sonda nake maka ….. Yarima plz ka amshi kaddara ta karkajuya min baya kaman yanda mahaifina yayi min, Wlh Yarima Idan ka juya min baya zan iya mutuwa …… Jin haka Yarima Aliyu yayi sauri ya rungumeta dukansu kuka Yarima hawaye ita kuma kuka mai sauti ……. Bariki tana rungume a jikin Yarima Aliyu ta Fara fad’in Yarima …….. Ni d’aya mahaifina ya haifa …… Nice y’ar mahaifina ta Farko kuma tun daga kaina bai k’ara samun haiyuwa ba, tun ina y’ar shekara Goma mum dina ta rasu, lokacin na shiga gararin rayuwa, gaba d’aya na tsani komai dake duniya . Mahaifina babban malami ne a k’asar nan wanda kowa ya sanshi bama kasar nan ba harta kasashen duniya, mahaifina malami ne mai sani Sosai sannan d’an kasuwa ne wanda yayi fice Sunan mahaifina sheik musa monguno …… Dan maiduguri ne, sunyi auren soyayya da mahaifiyata tun a k’asar misra suka had’u lokacin sunje karatu mum dita y’ar Sokoto ce soyayya Mai karfi ya shiga hartakai da aure ….. Tunda mum dina ta rasu mahaifina bai kara tunanin yin aure ba, shi yaci gaba da kula dani har Nayi hadda na sauke al’qur’ani da sauran littafai lokacin ina shekara sha d’aya a duniya ….. Ina karatun boko komai nawa dad dina yake min tare da taimakon Mai aikin mum dina wata tsohuwa Wanda na dauketa Kaman kakata nake kiranta da Ummaa, Dangin mahaifina sun dameshi akan ya k’ara aure, domin zamanshi haka bamai yihuwa bane, ya nuna musu babu tsarin k’ara aure a ranshi, domin bai yarda yayi aure ya bada ri’kona wajan matar daya aura ba, domin yana matukar ji tausayi na, ya nuna musu Ummaa na kula dani baya bukatar ya auri wata mata, koda zaiyi aure yace saiya aurar dani shine zai samu nutsuwa …… 
Haka dai suka barshi Ina shekara shabiyar a duniya Ummaa ta rasu ., naji mutuwar Ummaa Ina tunanin Nafl jin Nata akan sanda naji mutuwar mum dina, har saida na kwanta a asibiti, a lokacin na k’ara yarda ba mutuwa akema kuka ba, shakuwa ce da Sabo akema kuka, haka na k’ara fad’awa cikin gararin rayuwa tare da kadaici, mahaiflna yana matukar jin tausayina Sosai ….. 
Bayan rasuwan Ummaa family din dad dina suka k’ara taso mishi da maganan aure, wannan karan basu mishi da wasa ba, kusan duka y’an uwanshi suka had’u harda mamanshi wato kakata tunda mahaifinshi ya dad’e da rasuwa, dole yasa ya amince ganin yanda suka nuna fishinsu akan ya k’ara aure …….. Wata y’ar uwarshi aka aura Mai Mai suna Falmata wacce mijinta ya rasu ya bar mata yara biyu Mata, ganin abbana yana da kud’i yasa akace zai iya ri‘ke yaran dan haka tare aka kawota da yaran, gidan dad dina dake Abuja. . 
Falmata Tana nuna min so Sosai, bata Bari koda kud’a ya tabani, mahaifina yana jin dad’in hakan, sannan komai zai mana tare yake mana da Kananan yaranta, haka dai rayuwa taci gaba dad dina wata rana ya d’aukeni mukaje bank aka bud’emin account, gaba d‘aya kud’in da mum dina ta bari aka samin kud’i masu uban yawa a lokacin kusan 20mil banda kadarori data bari tare da gidan gona Wanda kullum cikin samun kud’i ake, komai na mum dina dad dina yace cikin account dina za’a dinga sawa…. Na nuna ma dad dina daya Bari a wajanshi amma yace a’a in ri’ke hakki nane …….. Mahaifina yana nuna min tsantsar so Sosai har baya iya boye son da yakemin gaban kowa kullum magananshi ni tare da fad’in irin tausayi na da yakeji ……… Dad dina yana yawan zuwa gari gari wa’azi da kasashe, 
ganin matarshi Tana kula dani yasa ya yarda yake tafiya yabar mata ni…. Lokacin da nake shekara Goma sha bakwai komai nawa Ya fito, kyau diri Kirjina komai nawa dai tubarkallah, Falmata duk kawayenta kana kallonsu zaka gane y’an duniya ne, 
sannan basa zuwa gidan sai dad dina baya k’asar …….. 
Wata rana Ina d’aki na flto daka wanka daka ni sai towel, ina zaune ina shafa mai saiga Falmata ta shigo, da sauri na tashi Ina kokarin in d’auko abu in rufejikina A Kai rashin Sa’a towel din ya fad’i, gaba d’aya idon Falmata na kaina, da sauri na shige towel na rufe Ina kuka domin naji kunya Sosai ranan dai a d‘aki na wuni banko le’ko ba Washegari na fito da yake lokacin ina zana waec kuma ranan shine paper na karshe na fito zani skul cikinjin kunya, saiga Falmata tazo ta ri’ke min hannu tare da fad’in haba zainab, mai yasa tunjiya kika k’i fitowa nifa mamanki ce kiyi hakuri dana shigo ba tare dayi miki nocking ba, tunda ta ri’ke min hannu sai wani murmurzawa take kaman filo ta ri’ke, ganin 
zanyi latti gashi tana ta wani shafa min hannu yasa nace ummi zanyi latti. 
Murmushi tayi tare da fad’in muje in rakaki mota, har mota mukaje ta sani tare da fad’ama driver ya kaini a hankali 
Tun daka ranan Indai Falmata zata min Abu saita tabani ban taba zarginta da wani abu ba, duk tunani na tanayi ne saboda in saki jiki da ita, domin tunda Abun nan ya faru nakejin kunyarta Sosai, haka zatai taja na da fira ni gashi ban cika son magana ba …… Wata rana dad dina yaje saudiya umra ,ina d’aki ina karanta wani hadith daka ni sai kayan bacci a jiki na, kawai Falmata ta fad’o d’akin dama kwana biyu ban cika bari muna had’uwa ba inma mun had’u nesa nesa nake da ita domin ban son yanda take yawan tabani ….. Ganin ta shigo d’akin yasa na tashi tsaye domin taban tsoro irin kallon da take 
min ….. Nufoni tayi tana y’ar murmushi tare da fad’in bakiyi bacci ba har yanzu? D‘an murmushi nayi tare da fad’in eh umm. 
Matsowa tayi gab dani tare da min wani irin kallo da yasa gabana ya fara fad’i…. Tace Zainab nazo ne muyi wata magana wacce nake fatan zaki amince min?? Cikin rawar baki nace eh ummi insha Allah Shafamin fuska tayi tare da fad’in yauwa my daughter D’an ja baya nayi kad’an 
Murmushi tayi tare da matsowa kusa dani tajanyoni jikinta ta rungume har ina jiyo sautin ajiyan zuciyarta, a hankali tace Zainab plz ina son ni dake mu dinga biya ma juna bukata, Wlh sonki ya kamani dan Allah ki yarda kiban had’in Kai ….. Da sauri na fara kokarin tureta amma na kasa domin tayi min ru’ko Sosai, bakinta take kokarin kaiwa nawa ina kuka ina tureta har Allah yaban Sa’a na cije ta a hannu da sauri ta sakeni, na shige toilet na rufe, kuka nake Sosai tare da tsoro da mamaki, dama ummi tana yin mad’igo Innalillahi’wa inna ilaihirajiun, ranan na tsorata Sosai tare da k’ara jin tsoran duniya ….. Tunawa da irin azaban da Allah ya tanadar ma masu yin mad’igo sannan zamanin annabi ludu an kifa duniya saboda luwadi da mad‘igo, yau shine ummi take aikatawa …… Tunawa tayi da sanda malaminsu yake musu wa’azi akan masu aikata mad’igo ko luwadi …… Inda yace 
Mad‘igo ko luwadi babban zunubi ne a musulunci, wanda za’a iya cewa ldan aka cire shirka, da kafirci to yana iya biyo baya ……. Sannan hukuncin wannan mummunan aikin luwadi ko mad’igo yana kusan dai daine da mutumin daya zagi Manzon Allah ….. Kuma Kun San hukuncin Wanda ya zagi Manzon Manzon Allah (S A W) yace Mafi girman abunda yakejin tsoranshi akan Al’ummata shine aikin mutanan Annabi LUD.. mai nene aikin mutanan Annabi LUD??…… shine luwadi da mad’igo Allah ya tsare ….. A wani hadisi so uku ajere Manzon Allah yana tsinema Wanda yake aikata irin aikin mutanan Annabi LUD ….. Manzon Allah (5 AW) yace…. ‘ALLAH YA TSINEMA WANDA YAKE AIKATA IRIN AIKIN MUTANAN ANNABI LUD, ALLAH yA TSINEWA WAN DA YAKE AIKATA IRIN AIKIN MUTANAN ANNABI LUD, ALLAH YA TSINEMA WANDA YAKE AIKATA AIKIN IRIN MUTANAN ANNABI LUD’ Asara da tabewa ta gama tabbata akan mutumin da Manzon Allah ya jera Mai tsumuwa har guda uku akanshi… 
Sannan Manzon Allah yace…. Duk Wanda kuka samesu suna aikata irin aikin mutanan Annabi LUD to kukashe maiyi da wanda akeyi dashi 
Sai dai a cikin hadisai ana samun rauni da wanda bai inganta ba ……. Sannan malamin mu ya kara dacewa duk mai aikata luwadi k0 mad’igo hukuncin shi Indai aka kamasu wasu sunce …….. 
Ajefesu wasu kuma sunce a k’ona su, wasu kuma sunce a sami bene ginin gidan sama wanda yafl tsawo a jefo su aita musu haka har sai Sun mutu. . . wlh muji tsoran Allah, y’an mata da samari kunji wannan babban laifl ne wlh masuyi ku tuba
Bariki kuka take Sosai tare da tsoran Falmata lallai Asara da tabewa ya tabbata akanta aikata lesbians, kuka take Sosai tare da burin Dad dinta ya dawo ta fad’a Mai …… Rannan saboda tsoro a toilet na kwana, koda asuba yayi da lambo na bud’e kofar toilet din naga bata nan, naje nasa ma kofata key,… Tun daka ranan ban cika fitowa ba, wata rana naje kitchen Zan d’iba abinci sai gata ta shigo nan gabana ya fara fad’i amma sai naji Abu daban, inda ta Fara bani hakuri Wai Wlh shaidan ne ba halinta bane, ita bata haka kaza da kaza tsautsayi ne wlh kunyan had’a ido takeyi dani, dan Allah in rufa Mata asiri Kar in fad’ama kowa ……. Ganin harda kuka sai taban tausayi tare da fad‘in Ummi ki nemi gafaran Allah akan ya k’ara kareki daga fad’awa halaka, sannan babu wanda zan fad’ama wa, tunda harkin gane kinyi kuskure ….. Nan tai tamin godiya ……. 
Tun daka ranan na daina shige mata, dama ba wani shige mata din nakeyi ba, sai dai ita ce ke k’okarin jana a jiki…… 
Wata rana naje kitchen d’iban abinci, harna d‘iba na fito naga Ummi a falo ita da wata kawarta na gaida kawar wacce ta kuramin ido kaman tsohuwar mayya,, ummi tace zainab Nayi coconut juice yana fridge Nasan kina so ….. 
Nace eh ummi tare da komawa kitchen na d’auko a cikin fridge, d’akina na shiga na fara cin abinci na, cikin kwanciyan hankali, nasha juice dina tunda ga lokacin ban San inda kaina yake ba, tun wajan karfe biyu na rana, nidai na farka wajan karfe goma na Safiya gabana Nata zugi kaman ansa min Reza an jimin ciwo, kafana duk ciwo suke min kaman anyi dambe dani,jiki na duk tsami, dakyar na tashi nayi toilet dan in samu inyi tsarki da ruwan zafi ko zanji sauki daka zugin da nakeji, bayan na shiga toilet Wanda ban Lura ba kawai nagajini na bimin kafana …… Abun yaban tsoro ya kuma bani mamaki nasan dai bana 
al’ada sau biyu a wata kuma baifi kwana Goma dana Gama ba, abun ya dauremin Kai, Abunda Yaban mamaki shine yanda naga pad din bai baci ba, tunawa da nayi ance al’ada yakan Zoma mace tako wani siga, wannan abun ne yasa na basar duk da ban taba yin irinsa ba, ganin jinin baizo ba yasa nayi wanka na fara sallah 
Lokacin da dad dina ya dawo daka saudiya baiko nemeni ba, gaba d’aya tunda ya dawo ya canza daka irin kulawan da yake min, da Farko Ina mamaki amma daka baya saina Fara tunanin aiki sunyi mishi yawa, gashi ina son mishi maganan karatu na, domin ni saudiya nake son zuwa karatu ban son inyi a k’asar nan …… Wata rana naje d’akinshi na sameshi akan maganan karatu na, ya nuna bai yarda inje wata k’asa karatu ba, nai k’okarin in nuna mishi irin burina na son zuwa can fad‘a ya bini dashi abunda bai taba min ha a rayuwa, kuka nasa ganin haka Ya fara rarrashi na akan inyi hakuri baya son yayi nisa dani ne, haka yaita rarrashi na, duk da ina Lura da irin canza min din da yayi Sosai ……. 
Wani Tashin hankali da damuwa daya rufeni shine rashin ganin al’ada dina harna wata biyu, ga nonona suyi ta faman min zugi da rad’adi, gashi sun k’ara girma na k’ara wani haske ……. Gashi gaba d’aya turare na da nake masifar so naji suna min wani irin wari, gaba d’aya na zubar nace hala sunyi expire ne, nasa driver yaje ya siyomin wasu irinsu ,shima dai naji warin yakeyi, abun bada ka nan ya tsaya ba nida bani da wani cin abinci Sosai amma minti Goma na farajin yunwa gashi ci kamanjaka …… Duk wannan abunda ake ciki Dad dina baya k’asaryana Ghana. 
Wata rana na fito ina zazzabi shima dakyar na fito na nun kitchen dan naji yunwa na neman 
kasheni, ina zuwa falo Nayi d‘akina da gudu Ina amai domin warin turaren wutan da aka sa a falon ji nayi kaman warin jaba …… Ina cikin amai saiga ummi da kawarta sun shigo suna fad’in sannu maike damunki bari in kira Dr, ban damu ba dama ina da bukatar ince a kira family Dr dinmu ta dubani domin dad baya Bari maza na dubamu …… Dr tazo tana tamin tambayoyi ina bata amsa Kai tsaye tace bari ta d‘iba jini na, na mi‘ka mata hannu na ta d’iba, tace zata koma tayi gwaji inta gwada ta gani zata Aiko da magani ….. 
Bayan Dr ta flta na koma na kwanta inajiran a kawo min magani, ina Cikin bacci naji an bugo min kofa da karfi, tashi nayi inga ko Waye dad na gani da Falmata, Dad dina kallon tsana yake min ina mamakin ya akayi ya dawo yau, Katse min tunani yayi da fad’in uban wa ya miki ciki ?? Cikin razana da fargaba nace Dad mai ….. 
Tas tas ya saukemin Mari har biyu tare da fad’in kin cuceni Zainab, nida nake ma jama’a wa’azi ,yau gidana shine y‘ata ta ciki na tayi cikin shege…. Allah ya isa tsakani na dake Zainab kin cuceni, duk irin tarbiyan dana baki,jiya sanda ummi d’inki ta kirani tace in dawo 
gida babu lafiya, Banyi zaton wannan mummunan labarin zan Tarar ba ….. 
Cikin kuka na fara fad’in Wlh dad ba ciki gareni ba, kuma Wlh muje asibiti a duba, Niko saurayi ma ban dashi W ……. 
Tas Falmata itama ta sakar min wani gigitaccen Mari tare da fad‘in shairi likita zata miki, mutuniyar banza, wlh kin cucemu kaf zuri’ar mu babu wacce ta taba Abun kunya sai ke Cikin kuka nace ummi Kema shaida ce banda K …… Tayi sauri ta katseni tare da fad‘in Yimin shuru munafuka Dad dina shidai shuru yayi inda Falmata take ta kalaman batanci akai na tare da fad’in na d’auko musu Abun kunya yanzu taya zasu kalla mutane da wannan abun nawa ….. Falmata ta kalli dad dina babu ko tsoro tace naji kayi shuru kaman kana jin tsoran yi mata magana 
gwara ka yanke hukunci tun Kafin mu kasa fita Dad dina yace in fad’i uban da yayi min ciki. Ina tamai rantsuwa akan ba ciki gareni ba, dan dai nidai nasan ban taba kwanciya da kowa ba nida ko maza ban kulawa taya zan samu ciki, sai dai in a ruwa nasha…. Da sauri nace Dad Wlh hala a ruwa nasha d…… Falmata ta saki shewa tare da fad’in a ubanki gashi nan da yake gabanki kika sha …… Ko tsoran dad batai ba ta dinga zaginshi Wai shine ya dauremin gindi ai yana nunamin so ya d’auki dukiya masu yawa Yaban ba dole lnbi maza ba ….. Kuka nake Sosai tare da takaici na tabbata Falmata Nada wani mummunan Abu a kaina tun sanda Dad dina yace tun jiya ta kirashi akan ya dawo, toh ni kuma yau Dr tazo ta dubani kenan tasan wani abu ko ince ita ta kullamin shairi ….. Tsawan da Dad dina yamin yasa na dawo cikin hankalina da hayyacina yace na baki nan da zuwa gobe ki fad’amin wanda yayi miki Inba haka ba za kiga abinda zai biyo baya y’ar iska fuuuuuu ya fita …… Wannan itace mummunan Kalman dana taba ji Dad ya fad’a tunda nazo duniya kuma ba’a kan kowa ya fad’a ba sai a kaina, Kalman tayi min ciwo, nidai nasan namiji ko hannuna bai taba ri’kewa ba balle ince toh taya na samu ciki kwata kwata na kasa ganewa ….. Ina dai nan zaune inda nake ina kuka Ummi ta shigo tana fadamin ki biyamin buqatata in roki dad d’inki ya yafe miki ….. 
Wani irin kallo na Mata tare da fad’in da in aikata abunda kike bukata gara dad ya yankani d‘anya ya soya Naman jiki na, akan in aikata wannan mummunan aikin wanda Manzon Allah ya tsine ma masuyi ….. Tace haba zainab sau d’aya kawai za muyi in mukayi sai mu tuba…. Zainab tace tir lallai tabewa da Asara sun tabbata a kanki, lallai irinku ne wanda ake cewa kuna fita daka addini baku Sani ba …… 
D’aura hannunta tayi akan nonona da sauri na wanka mata Mari Wanda dai dai lokacin dad dina ya dawo d’akin ganin na mareta yasa ya fara salati tare da fad’in munanan kalamai a kaina wanda zan iya rantsuwa sune suka bini harya kaini inda nake yanzu domin bakin iyaye dafi ne, shi yasa koda wasa karka taba aibanta d‘anka domin addu’an iyaye kaman takobi take da kaifl ….. Dad yaci gaba da fad’in daka yau bani bake bazan zauna da wannan abun kunyar ba, wlh saboda ke bazan fasa fita cikin al‘umma ba , sannan harda marin 
ummi d’inki lallai wata rana Nima zaki mareni, Kuka nake Sosai domin jin maganan dad nake wlh kaman bashi yake fad’ansu ba, mutum Mai tawakkali, da ilimi yau shine yake nuna da yaji kunyar duniya gwara ya rabu dani har abada, duk irin sonda yake min ban taba tunanin zai min haka ba, yau koda cikin gareni dagaske ina tunanin dad dina zai d’auka a matsayin kaddara amma gashi anyi min shairi ya 
yarda Gashi matarshi sai zugashi takeyi shi kuma yana k’ara hawa yana aibanta ni …… Ranan cikin dare mahaifina yace in bar mishi gidanshi tunda naki fad’an uban da yayi min ciki, ina kuka inata rantsuwa akan banda ciki, inma ciki ne Toh a ruwa nasha, har al’qur’ani na d’auko na dafa akan ban taba saduwa dako wani namiji ba amma dad dina baiko saurareni ba, cikin kuka nace Dad na tabbata abunda kake min yanzu kana yinshi ne cikin rashin bincike, dad kafi kowa sanin wacece ni, kafi kowa sanin abunda zan aikata yau Dad koda ciki gareni ina tunanin zaka d’auka a matsayin kaddara… Cikin murya irin ta fushi yace fita kibar min gida y’ar iska karuwa …… Lallai wannan Kalman ta dad’e tana Yimin ciwo Sosai har yau inna tuna ina kuka Mahaifina ya’ki amsan kaddarata saboda Karyaji kunyar duniya ace y’ar babban malami Tayi cikin shege, duk da a lokacin ban San inada ciki ba dagaske ….. Tafiya nake cikin dare komai ban samu na d’auka ba, daka ni sai kayanjiki na, wata babban mota na gani ta lodo wasu kwalaye na samu na shige duk da ban San inda za suba kawai Ina burin inbar garin abuja dan nasan motar wani gari zata, ban dad’e da shiga ba motarta tashi kaman ni sukejira …… Aiko mukai ta taflya …… Munyi tafiya Sosai KaM motar ta tsaya inda na samu na fito na ganni a wani waje kaman kasuwa duk da darene ga mata birjik cikina naji ya fara ciwo Sosai tare dajin wani abu kaman hanjin cikina zai flta, da sauri nayi wani wajan benci na zauna inata juyi ji nayi wani abu kaman ruwa na fita daka jiki na, ina dubawa naga jini Sosai ga wani irin ciwon ciki inaji Sosai, muryan wani naji a kaina yana 
fad’in na shiga uku an fasa aurena Mai zan gani haka y’ar uwa?? 
Ganin na kasa magana alaman ina jinjiki yasa ya kamani yana fad’in oh ni hjy babba sai ku tashi ku kwaso ciki kuzo kusha maganin zubar da ciki kuyi ta juyi, sai a nan na tabbatar da ciki gareni kuma Bari Nayi domin anyi mana bayanin jinin al’ada a islamiyya kuma yanda wannan jinin yake zuba nasan bana al’ada bane, na shiga rud’ani Sosai tare da tunanin a Ina na sami ciki, naci kuka tare da takaicin wannan abun….. Wanna d’an daudun Mai suna hjy babba shine ya taimaka min harna warke na dawo normal Ina kwana a d’akinsa saiya koma d‘akin abokanan sa y’an daudu …… Wannan shine silan komawa na gidan karuwai har na fad’a wannan mummunan harkan tunda banda wani abu da zanyi sai shi, sannan nakan je kofar gidan mahaifina ko in tura a ajiye Mai hotuna na da shigan banza dan in kuntata mishi sai dai ban sani ba koya gani ko bai gani ba oho, ina karuwanci ne saboda rasa ko madafa iyayena sun koreni banda wani gata…. Komai ya fado min shi zanyi tunda banda mafita duk da ina aikata Abunne kaman dole sai dai banda wata hujja akai, amma na d‘aura hujjata akan ina son in kuntata ma Dad dina, duk da wani zuwa da nayi na ajiye hoto naga gidan babu kowa , na tambaya akace sun tashi tun daka wannan ranan da naje naga gidanmu ban k’ara tunanin in koma Gida ba ko in nemi iyayena ba …… Dan Tsagaitawa tayi tana kuka tana rungumejikin Yarima taci gaba da fad’in Wlh Yarima Ina aikata zina amma Wlh harga Allah Cikin raina Ina mamakin haka ….. Had’uwa na dakai shine yasa na daina, gaba d’aya, Yarima Nasan had’uwa na dakai had’in Allah ne, na tabbata duk wannan Abun daya faru dani kaddarace Wanda haryanzu ban son wanda yamin ciki ba, Yarima dan Allah kaima karka juyamin baya kaman yanda dad dina yamin dan Allah Yarima ……. 
Yarima Aliyu dan janyeta yayi a jikinshi ya kura ma fuskanta ido na wani lokaci sannan ya fara murmushi tare da fad’in wow wow nice story i wish dat am a director in had’a  da wannan labarin naki Nasan zan samu kud’i, zainab I will never ever trust you again, komai zai fito daka bakinki karya ne, do you think dat I will believe you with dis ur fake story ……. Har kina danganta kanki da babban malami kina fad’in shine dad d’inki?? Wani irin 
murmushi yayi tare da fad’in you always lies to me …… Bazan k’ara yarda dake ba in my lyf …… Tace Yarima am telling you the truth …….. Yace truth?? Zainab komai naki karya ne, kina tunanin wannan labarin naki zai sa in yarda dake?? You are wrong, this is not the same Yarima dat trust you before, today wen I see d truth about you I have change ….. Cikin kuka tace Yarima Wlh gaskiya na fad’a maka harga Allah, Wannan shine gaskiyan labarin rayuwa ta …… Yace koda gaskiya ne ……. I won’t accept you as my wife …… Zaki zauna a nan a matsayin baiwa Mai min bauta …… I won’t accept you macen da kowa ya Santa, but before in baki aikin ki dole in miki HIV test in gani May be kina dashi tunda anbi wancan anbi wancan so Kinga in kina dashi sai in San Kalan aikin daya dace in baki …… Zainab I will make sure to hurt you, saina hukunta ki yanda nan gaba bazaki k’ara yaudaran wani ba, you r lucky i make promise to my dad da yau sai kin bar gidan nan but you will live here as my servant,l hate to see your face, make sure to hide your face from me har sai na nemeki cheater, Yana 
fad’in haka ya ri’ke kirji dake faman mishi zafi ya fita tare da bar mata d’akin ……
K’asa tayi tana kuka shikenan Yarima ya tsaneta duk da ta fad’a mishi gaskiyan ko ita wacece kuka ta saki mai ban tausayi …… 
Hmm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *