BARIKI NA FITO
CHAPTER 43
Cikin tashin hankali Yarima ya ri’keta tare da fad’in sannu Bari insa a kawo miki tea, fita yayi da sauri Jim kad’an sai gashi shida wata kuyanga da tray a hannunta, Bayan sun shiga direct wajan Zainab ya nufa tare da d’agota inda kuyangar ta ajiye tray din ta fita ……. Yarima zaunar da ita yayi tare dayi mata sannu cikin tausayawa, bayan ya zaunar da ita shida kanshi ya fara had’a mata tea Abunda bai tabayi ba, sai dai Ayi mishi, amma gashi yau yanama Zainab, had’a mata tea din yayi tare da k’okarin sa mata a baki, amsa tayi tare da fad’in zansha da kaina ……
Mi’ka mata cup din yayi tare da zuba mata kayan ciki, a cikin bowl, Fara bata yayi ta amsa ta Fara ci, taci babu laifu tace ta koshi domin ta k’osa tasha magani ta huta da wannan rad’adin da takeji …… Paracetamol din ya bata guda biyu tasha, tana k’okarin kwanciya yace Nop karki kwanta, idan akasha magani ba’a kwanciya ……. Janyota yayi yasa kanta a kirjinshi tare da shafa mata gashin kanta wanda saka attachment din da takeyi duk yasa ya zube, amma duk da hakan akwai gashin babu laif‘l ……
Saida ya Bari sukai wajan 10min a haka sannan ya kwantar da ita, wani irin mugun sha’awar matar tashi yakeji, haka itama ta gefenta domin Yarima tunda yayi kissing d’inta duk da tana period taji alaman kaman sperm yana zuban Mata cikin pad ……. Yarima fuskanta ya kalla tare da sakar mata murmushi itama murmushin ta sakar Mai yakai mata peck kiss akan goshinta ….. ldo ta lumshe a hankali ya furta good night my princess ……
Da sauri ta bud’e ido domin Sunan da taji ya kirata dashi, wanda tun suna soyayya …… Yau gashi yace mata my princess lallai Allah ya amshi addu’arta mijinta ya fara saukowa daka Fushin da yake da ita …..
Katse mata tunani yayi da fad’in bye har yakai bakin kofa sannan ya tsaya tare da waigowa ya kalleta yace hope da sauki??
Kai ta d’aga Mai tana murmushi ….. Shima murmushin yayi tare da kashe mata wutan
d’akin ya fita ……
Yarima a tashe ya sami Gimbiya zinatu Uwar gida sarautar mata’‘ tasha wata doguwar riga d’inkin ya kamata dam, atamfa ce …….. Tana ganin Yarima ya shigo ta tashi da sauri tare shi da
fad’in Yarima inata kira baka d’auka ba …… Yarima Aliyu yace wayan suna bedroom dina, ban fita dasu ba…. Tace ok tare da rungumoshi tana fad’in I miss you my love …… Yarima Aliyu biye mata yayi dan dama a bu’kace yake Sosai, dan gaba d’aya zee Bariki ta gama yamutsa mishi lissafi, Yarima dai ansha love da Uwar gida sarautar mata Gimbiya zeenatu?
Farhan koda ya koma Abuja direct wajan mum dinshi ya nufa hjy habiba wacce take d’aki ita da jamcy wacce hjy Umaima ta bata, gaba d’aya sun shiga duniyar shagala farhan ya bud’e kofar domin a bud’e yake and kuma tasan farhan yayi tafiya dad dinshi kuma baya k’asar ….. Shi yasa basu damu dasu rufe kofarda key ba …… Koda yake in Allah yaso tana maka asiri duk dubaranka saita bace maka …….
Farhan furta Innalillahi’wa inna ilaihirajiun yayi tare da fadin tir tir tir ……. Kuka yake Sosai kaman yaro k’arami….
Hjj habiba da gaba d’ayajininta ya hau tare da fargaba da tsoro.’ not even hjy habiba Wlh even me ina imagine abun ace a kanka ya faru d’anka na cikinka ya kamaka kana aikata wannan mummunan aikin wanda Manzon Allah (S A W) ya tsine ma mutane masu aikata wannan abun har sau uku a jere. ‘ kai Mata Wlh muji tsoran Allah, dad’in Mai mace zata baki?? Mtswwwww Farhan cafko jamcy yayi ya farajigba kaman ba mutum ba …..
Jamcy babu abunda take sai ihu tare da ro’kanshi akan yayi hakuri ya daina dukanta, saida yayi mata lilis sannan yace tasa kaya tabar gidan Kafin ya kasheta da duka ….. Da sauri jiki na rawa ta Fara saka kaya, ta futa da gudu …….
ij habiba kam, yanda ya sameta haka take bata motsa ba sai jikinta data rufe ……. Farhan kallon tsana yayi mata tare da fad’in I feel A shame to call you my mother …… Hawaye na zuba A idonshi yace what did I do to deserve a mother like you …… Lallai dole kik’i yarda in auri haulat ashe abunda kike aikatawa kenan da ita ….. Lokacin da haulat ta fad’amin koke wacece I thought sharri tayi miki, amma Abunda na gani yau yasa gaba d’aya na ‘tsani kaina da abunda ke cikin rayuwata ….. Inda nasan zanga wannan ranan da nayi fatan sanda kike da cikina da bari kikayi, kin lalata yaran mutane, yaran cikin ki, k0 ince jikokin ki, let me tell you something Wlh Wlh Indai har Ina numfashi maganan aurena da haulat babu fashi sai dai wani abu daka Allah, zan aurota in kawota ta zauna matsayin sirikar ki ….. Yana fad’in haka ya flta fuuuu ……
Hjj habiba gaba d’aya kunyar duniya ta kamata k0 motsi ta kasa, kuka ta saki tare dayin nadama lokaci d‘aya, lallai da tasan irin wannan ranan zata risketa data ro’ki mutuwa, d’anta na cikinta ya kamata tsirara tana aikata mad‘igo ita da yar yarinyar cikinta, wannan Abun kunyar har Ina???…… Dakyar ta iya tashi tasa kaya tare da nufa d’akin d’an nata amma koda ta shiga bata ganshi ba, baya nan, cikin tashin hankali tayi toilet domin tayi wankan tsarki …… Gaba d’aya tsoro da fargaba ya sata gaba, yanzu ldan farhan ya fad’ama mijinta shikenan ta kad’e ….. Kuka take Sosai, koda yake dama mijin nata ne ya kamata
Washe gari da safe karfe goma dai dai Yarima Aliyu ya fito kai tsaye gefen gimbiya Zainab ya nufa, koda ya shiga bai ganta a falo ba dama baiyi zaton ganinta a falo d’inba, bedroom dinta Ya nufa ……. A zaune ya ganta tasa wando 3quater da wata top ta kamata, kanta babu
d’ankwali ……… Yarima Aliyu gaba d’aya idonshi nakan surar Zainab,
Ganin Yarima ya shigo yasa ta tashi da sauri ta nufeshi tare dayin hugging dinshi, tana manne a jikinshi tace thank for helping me yesterday ……..
D’an cireta yayi daka jikinshi tare da kallon fuskanta, karamin bakinta yaja tare da fad’in ri’ke thanks d’inki bana bukata ….. Hope da sauki jikin?? Murmushi tayi tare da fad’in Alhmdlh.
ldo ya kura ma fuskanta, yana son Zainab dinshi da yawa ga wani kamshi Mai rikita zuciya da takeyi…. Sai dai abu d’aya da yake k’okarin mantawa shine rayuwarta ta baya wanda yake ro’kan Allah ya mantar dashi gaba d’aya ……
Ganin yayi shuru yana kallonta yasa ta d’anyi baya …… Janyota yayi jikinshi tare dayin hugging dinta yana shakar kamshin jikinta, lokaci d’aya kuma ya saketa tare da ri’ke mata hannu ya jata sukai kan gado, zaunar da ita yayi tare da d’aura kanshi akan cinyarta, yasa hannunshi yajanyo mata kanta kaman zaiyi kissing d’inta yasa baki y’a cizan mata hanci kad’an k‘ara ta saki tare da k’okarin tureshi daka jikinta …… Murmushi yayi ganin yanda ta
bata fuska, yace sorry my princess ……. Kinyi breakfast kuwa?? Kaita d’aga mishi alaman Eh
Duka shuru sukayi na wani lokaci, sannan yace ya kamata mu tare a gidanmu na kaduna, ina son in koma aiki, tunda na warke ….. Zainab tace Niko nafl jin dad’in zama a nan …..
Yarima Aliyu yace ok shikenan, sai In k’ara aure in zauna da matata a can K ……
Da sauri ta toshe Mai baki tare da fad’in plz Yarima ka daina fad’in haka, yaushe zamu koma??……
ldo ya kura mata yana kallon yanda ta ku’ke dan yace zai K’ara aure ……. A hankali yace Zainab Idan na k’ara aure how will you re ……. Katseshi tayi da fad’in Yarima plz stop it, bana son wannan maganan plz ……
Murmushi yayi tare da fad’in lallai kam, ni ai next tym mata biyu zan aura ajere y’an mata masu kyau ……. Hawaye ya gani a fuskanta …… Dariya ta bashi amma saiya dake tare da fad’in my princess na fad’a miki ban son wannan kukan …… A hankali tace Yarima ya zanyi?? Nima bason yi nakeyi ba …… Amma Nasan k0 naso ko ban soba dole zasu zuba ….. Yarima dama Nasan zaka K’ara aure kodan ka kuntata
min musamman ni dana bata rayuwa na tun…. Hannunshi yasa akan bakinta tare da fad’in shhhhh keep quiet …… Zainab ni musulmi ne Nayi imani da kaddara ……. Annabi (S A W) Yace …..shine ka yarda da Allah da mala’ikunsa, da littafansa, da Manzon ninsa, da Ranar lahira, kuma ka yarda da kaddara …… Mai kyau ko mara kyau …… Zainab Nayi imani da had’uwa na dake yana cikin kaddara ta, kuma na yarda da ƙaddara …… Zainab a rayuwa yana dakyau ka nemi zabin Allah ako da yaushe, Kar mutum yace shi yafi son Abu kaza, duk abunda Allah ya baka ka amsa ka godema Allah …… Allah yana jarabtan bayinshi ta hanya da dama ….. Bawai dan baya sonsu bane, A’ah sai dan ya gwada imaninsu ….. Wasu suyi hakuri su cinye, wasu kuma su kauce hanya …… Yadda da kaddara yana cikin imani, ni musulmi ne Nayi imani da kaddara ……. Hannunta guda biyu ya kamo tare da matsewa yace Zainab …… Every man needs a good wife whom he can trust with his heart …….. Zainab trust shine soyayya but you break my trust akanki tun Farko …… Now I try to give you another chance ……. But I always scare karki …… Da sauri ta kwace hannunta dake ri’ke da nashi tace Yarima ……
I cannot leave you down, because you are my life, our love is lyk a biggest garden in d world ……… I love you Yarima i really do love u, plz stop ol d doubt dat u have on me, and trust me once again …… Yarima Nasan bako wani namiji zaiyi accepting dina ba d way I am …… Yarima Nasan kana sona shi yasa ka d’aukeni a matsayin kaddara ….. Yarima Indai sonda kake min gaskiya ne you have to trust Wat I say ……
Murmushi yayi tare da fad’in Zainab any man who girl dat he loves lies to him at first, he will always doubt her words …… Zainab plz karki k’ara breaking trust dina…. Habib ya fad’amin gaskiya akanki and d same habib tell me dat you don’t love me, u only marry me for money …… Am blind of ur love, I don’t knw wat is right or wrong, but just once in ur life try to accept me as ur husband dat you love me wit ol ur hrt …… Zainab karki taba yarda ki nunamin alaman cewa habib gaskiya ya fad’amin Akan sonda kike min plz I will give you d
money dat you want, just to stay with me, ko nawa kike bukata zan baki, burina ki zauna Dani Fuskanta ya d’ago yana kallonta cikin idonta tare dasa hannu yana share mata hawayen da takeyi …… Yace Zainab I will give you another chance, but if you break my trust again ……. Shuru yayi can yayi murmushi tare da fad’in may be dat day I will die …….. Da sauri ta rungume shi tana kuka, kasa magana tayi domin kuka take Sosai …… Yarima shafa mata baya yai tayi alaman tayi shuru ganin bata da niyan shurun yasa yajanyota tare da fara kissing dinta wanda yasa gaba d’aya jikinta ya mutu tun bata miyar mishi da martani harta Fara ……. Kissing din junansu suke Sosai ko wannan su yana d’auke da sha’awar dan uwansa …… Sunyi a kalla wajan 10 min suna shan bakin juna, gaba d’aya daka Yarima har Zainab jikinsu ya mutu, saketa ya d’anyi tare da saka harshenshi cikin kunnenta yana tsotsa da sauri ta matseshi tare da kankameshi Tana sauke wani irin nishi mara sauti ……. Zainab gaba d’aya jikinta ya mutu cire harshenshi yayi cikin kunnenta tare da saka bakinshi akan kunnenta ya fara mata magana, when zaki gama period??……. Zainab na k’okarin yin magana amma ta kasa domin duk wani miyau dake bakinta ya d’auke saboda gaba d’aya Yarima ya tsotse mata shi ……. Jin tayi shuru yasa ya d’agota suka had’a ido, da sauri ta rufe nata tana d’an murmushi ……. Iska ya hura mata a fuska wanda yasa dole ta bud’e idon , gira ya d’aga mata tare da fad’in tell me??? Dakyar ta iya furta me zan fad’a ma?????…… Tayi maganan ne cikin kasala Yace abunda na tambaya Tace me kenan
Hancinta yaja, ta saki y’ar k‘ara kad‘an… Dariya yayi tare da fad’in abunda ya hanani taba,,,,,,,,ldo ta lumshe cikin jin dad’i da kuma kunya, na farko taji dad’i Yarima ya sake da ita, na biyu haryana son yin sex da ita, sai yasa taji kunya, …… Uhm ashe dai Bariki anada kunya bari inyi shuru Kar team din Bariki suyi min caaaaa dan naga basa kaunar a fad’a mata magana”Janyota yayi jikinshi tare da fad’in tell me my princess …… Tace Yarima kwana hud’u nakeyi
Murmushi yayi tare da fad’in soon zan zama ango …… Uhm kawai ta iya cewa….
Yarima cikin ranshi yace Zainab ba‘a dad‘ewa wajan gama al’ada sabanin wasu matan da har kwana 8, 9, sunayi wasu kuma kwana uku Sun gama, Yarima yace Inda Zainab Tana cikin masu dad’ewa daya cutu, domin yana matukar bukatar matarshi …….. Jin yayi shuru yasa Zainab fad’in Yarima …… Uhm kawai yace tana manne ajikinshi ya rungumeta alaman inaji ……… Tace Yarima Ina Sonka
Dariya yayi tare da fad’in dagaske ko wasa ….. Uhm ai kaima ka sani…
Murmushi yayi tare da fad’in ban riga na sani ba sai nan gaba ….. Ta gane abunda yake nufi dan haka bata k’ara cewa komai ba sai dariyan da takeyi K’asa k’asa….
A hankali yace nayi magana da Abba akan Dad d’inki ….. Da sauri taja jikinta daka nashi tana kallonshi tare da zubda hawaye tace Yarima ….. Sai kuma tayi shuru
In Mai karatu bai manta ba kwanaki Yarima yayi magana da Mai martaba su biyu Toh maganan mahaifin bariki yayi mishi, amma bai fad’a ma Mai martaba cewa shine mahaifin matarshi ba, kawai ya nemi alfarman cewa Mai martaba ya bama sheik musa monguno goran gayyata domin akwai wata lacca da ya cema Mai martaba yana bukatar sheik din yayi ……. Mai martaba yace ma Yarima sheik din baya Nigeria ya koma k’asar misra da zama wajan shekara biyu ko uku da suka wuce ……. Sai dai Yarima ya nemi wani Mlm din, Amma Mai martaba yace ma Yarima zai gwada tuntubar sheik din in ya yarda zai zo Toh ……. Kunji yanda Yarima yayi da abbanshi …… Labarin yanda sukayi damai martaba ya bata, sannan yace mata ina son fad’ama iyayena koke wacece a gaban dad d’inki, domin dole sai Sun san gaskiya, tunda wa incan ba iyayenki bane na gaskiya ……. Hmmmm idan iyayen Yarima su ka San gaskiyan wacece bariki zasu yarda d‘ansu yaci gaba da zama da ita??? muje dai zuwa muga yanda zata kaya ………
Barlkl hawaye tayi tare da tad‘ln Yarima lnaJIn tsoran Karwani abu ya faru, Yarima Abba da mum lnaji kaman bazasu amince dani ba in suka San gaskiyan abunda na
aikata …… Kuka yaci karfinta lokaci d‘aya kuma ta rungume Yarima Aliyu tare da fad’in dan Allah Yarima komai zai faru Karka bari a raba mu ko kuma kayi nesa dani …… Nayi kuskure a rayuwa, aure ba‘ayinshi da karya ko yaudara …… Duk abunda akace k’arya dole wata rana asiri ya tonu, shi yasa akace ramin k’arya kurarre ne, duk abunda aka had’ashi da karya baya dad’ewa yake rushewa …… Shi yasa akace gaskiya dokin k’arfe ….. Ba’a taba cewa gaskiyan mutum ta k’are sai dai ace k’aryan mutum ya k’are …… Kuka ta kuma saki mai sauti tare da k’ara kankame Yarima Aliyu kaman ance mata za’a kwace mata shi
Yarima Aliyu kam gaba d’aya ta sakar mishi da jiki, a duniya babu abunda ya tsana kaman yaga kukanta, gashi ita kuma kukan baya mata arha, bini bini ta Fara …… Shima k’ara matseta yayi a jikinsa ….. Lallai Shima yana tsoran Sanar da Mai martaba ko wacece matar tashi, wannan yana d’aya daga dalilin da yasa ya fara tunanin neman mahaifin Zainab din, domin ldan suka had’u da Mai martaba yana ganin komai zaizo da sauk’i ….. Duk da yasan Zainab tayi wauta tun Farko inda ta fad’a mishi ko ita wacece da abun yazo da sauk’i, duk da harda gudun mawarshi wajan k‘ara tunzurata ta boye mishi ko ita wacece, domin yanda yake nuna kyamarshi akan mace mazinaciya ….. Dole taji tsoran fad’a Mai gaskiyan ko ita wacece ….. Abunda Yarima yafl jin tsoran iyayenshi su sani shine Zainab tayi amfani da iyayen Bariki wato iyayen bogi k’arya, a matsayin sune iyayenta, ya tabbata ran abbanshi zai baci Sosai domin zaiga kaman ta raina su ta maidasu k’ananan mutane ne tayi wasa dasu, amma baya shakkan abban nashi yasan Bariki tayi karuwanci ya tabbata Abba mutum ne mai ilimi zaiyi imani da kaddara tunda bata wuce kan kowa ba, matsalan Yarima Aliyu
kawai yanda zai fad’ama abbanshi iyayen matarshi daya aura ba su bane ainiyin iyayenta Yarimajin kukan nata ya’ki tsayawa yasa yace Zainab, ki daina wannan kukan ni dake har abada insha Allah, babu Mai rabamu ….. Aurena dake had‘in Allah ne, komai zai faru naji na
gani ina sonki a haka …… Ki daina wannan kukan Kar kisa kanki ya fara ciwo …….
Tana manne jikinshi tace Yarima ….. Ina Sonka bazan iya juran wani abu ya shiga tsakanina dakai ba, plz Yarima karka sa dad d’ina yazo, wlh Ina Ji a jikina kaman zuwanshi zai zama silan rabuwa na dakai yar …….. Da sauri ya cireta daka jikinshi tare dasa bakinshi cikin nata, kissing d’inta yayi na wajan 2min Kafin ya saketa gaba d’aya kasa magana tayi dama shi yasa ya Mata domin ta daina wannan maganan ta sami nutsuwa ……. Kaman yanda yayi zargin kuwa hakan ta faru domin Bariki kasa magana tayi sai hawaye dake zuban Mata a ido, shima hannu yasa ya fara goge mata, lokaci d’aya kuma ya d‘agota tare da fad’in yunwa nakeji, muje muga Mai zamu ci …… Wardrobe d’inta ya bud’e ya d’auko mata jallabiya ya taimaka yasa mata tare da Jan hannunta ta fado jikinshi ya d’aura hannunshi akan kafad’anta suka nufi falo, inda an jera kayan abinci, kuyangi na wajan a tsaye suna jiran ta fito su saka mata, Bayan sun fito ita da Yarima kuyangi suka zube suna gaidasu ……. Bariki tace kuje zan zuba mishi da kaina …… D‘aya daka cikin kuyangin tace ran gimbiya ya dad’e muna Mai neman afuwa bamu San Yarima yana nan ba, bari muje mu k’aro wani ……
Bariki tace ku barshi haka kuje kawai ….. Fita sukayi su ka bar daka Yarima sai his princess bariki au Zainab, Yarima Aliyu ja mata d’aya daka kujeran dinning din yayi,tare da fad’in zauna my princess ……
Zama tayi shima ya zauna …… Kallonshi tayi tare da fad’in toh who will leak d food??? Yarima yace you mana, tunda kin Kori masu zubawa …… Tace oh Waye Yaban kujera in zauna?? Yace ni.
Tace good, toh waya kamata ya zuba abinci din?? Yarima dariya yayi tare da fad’in my princess mana
Tace a’ah, Nina Fara zama, dan haka Kai zaka saka mana….
Yarima Aliyu kai ya girgiza alaman a‘a, sannan yace let me call them su zo su saka mana ….. Bariki tace nidai wanda kasa zanci, ganin dagaske take yasa Yarima Fara bud’e coolers din, d’aukan saving spoon yayi tare da fara zu bawa, ganin yanda yakeyi yasa ta Fara dariya ……. Tare da tashi ta Fara k’okarin amsan spoon din danta saka musu …….. Amma Yarima ya hanata tare da fad’in barshi my princess ai komai zan iyayi miki Indai it will make you happy …… Tace oh komai fa kace?? Yace yes komai kike so indai zaki farin ciki ……. Bariki tace ok, toh yanzu kasan Mai nakeso?? Yarima yace a’a tell me?? Tace indomie nake so, kuma Kai zaka dafa ……. Yarima Aliyu bai son lokacin daya Fara dariya ba, shi ko kasheshi za’ayi bai masan yanda
za’a kunna gas ba, balle dafa indomie …… Yace my princess Kina da rigima ……
Tace but u promise me komai nake so, zaka min, you have to fulfil ur promise …… ln kuma baka iya ba tell me ta k’arasa maganan tana dariya ….. Yace oh you are challenging me?? Tace yes am challenging you ….. Yace 0K challenge accepted ……. Zan dafa miki indoomie, Zan baki mamaki, but you will help me ki kunna min gas sai ki flta daka kitchen din in kin kunna min ……. Tace babu damuwa zan kunna maka ….. But make sure indoomie din yayi dad’i…. Rufe cooler din abincin yayi suka nufi kitchen ta kunna mishi gas sannan ta fita tana jira taga indomie… Yarima Aliyu yana ganin ta futa ya fara danna wayarshi tare da shiga google ya rubuta ……. ‘HOW TO COOK INDOMIE’ nan yaga yanda ake dafa indomie Kala Kala, d’aura tukunya yayi a gas yana karantawa yana zuba abunda akace, cikin minti Goma Yarima ya gama dafa indomie ya zuba a plate ……. Falo ya flto tare da ajiye mata a dinning yace Oya come and eat ……. Da sauri ta taso dan taga wani irin Abu yayi, Aiko da mamakinta sai taga indomie din yayi kyau a ido, ga kamshi yana tashi Sosai.
Zama tayi tana kallonshi sakar mishi murmushi tayi, danta k’osa taci, yanda taga indomie din, gira ya d’aga mata tare da fad’in ko saina baki a baki?
Kaita girgiza mai alaman a’ah Zanci da kaina. D’iba tayi tasa a baki da sauri ta ajiye Tana kallonshi…. Yace Yadai.? Tace baka sa Magi be a ciki, anya kasa spicy din kuwa? Naji babu Magi. Yarima Aliyu shuru yayi can ya tuna bai sa magin indomie din ba, yace oh I na manta bansa spicy dinba,…. Dariya bariki ta Fara mishi tare da fad’in, bari in d’auko sai in dinga sawa akai ina ci, kitchen din ta nufa Jim kad’an sai gata da spicy din indomie din ta flto dashi, ta Fara zubawa tana ci, shima zama yayi ya fara cin abinci ….. Kallonshi tayi tace Yarima dama you knw how to cook ne dama?? Murmushi yayi tare da fad’in ko ban iyaba akanki ai zan koya. Tace oh I see, yaushe zaka min tuwo??
Ido ya zaro alaman shock yace tuwo?? Sai kuma yayi dariya tare da fad’in oh plz my
princess Nasan babu yanda ake had’a tuwo a Google S… Shuru yayi domin ya fasa Kwan Dariya ta farayi tare da fad’in haba, haba, no wander indomie tayi dad’i duk da babu spicy, Ashe a Google Yarima na ya koya, dariya ta saki mai sauti
Hmmm masoya