BARIKI NA FITO CHAPTER 44

BARIKI NA FITO 
CHAPTER 44
Shima dariyan yayi tare da fad‘in, ai nasan l try wannan ne first tym dana taba dafa Abu, ya kamata Kimin kyauta. 
Uhm tace tare daci gaba da cin indomie d‘inta, saida taci tayi nak sannan ta tashi ta zagaya ta bayanshi tasa hannunta akan wuyanshi ta d‘aura kanta a saman kanshi, ido ta lumshe tana fad’in, Yarima kayi k’okari Sosai, thanks for d noodles. 
Tashi yayi tare da janyota jikinshi yace, bana bukatar godiya, wani abu zaki bani Tace wani abu like Wat? Yace something dat will make me happy tare da d’aga mata gira. Murmushi tayi tare da manna mishi peck kiss a kirji, tace gashi na baka, hope it make you happy Yarima Aliyu murmushi yayi tare da fad’in, mai kikayi min? Bakinshi yakai wajan Nata, ido ta lumshe dan tasan kissing d’inta zaiyi, ido ya kura ma fuskanta wani irin so yake mata wanda bazai iya fassara shiba, ganin baiyi kissing d’inta ba yasa ta bud’e idonta suka sauka akan nashi idon.
Kallonjuna sukeyi cikin ido, A hankali ya fara fad’in… I will never love anyone lyk I love u nd you well knw that I never make a promise that I don’t intend to keep, I promise to love you til my last breath ….. 
Hawaye ne ya fara zuba a idonta Wanda zan iya cewa na murna ne, dajin kalaman mijin Nata, A hankali itama tace Yarima words alone will never be able to express the depth of my love for you, I wnt u to knw,   I’ll be loving you always nd forever. 
Kallon idonta yake lokaci d’aya kuma yayi murmushi tare da fad’in my princess kina da arhan kuka. 
Tace Yarima wani zubin yana fita ne ba tare da sanina ba, wannan hawayen farin ciki ne, Yarima ban taba tunanin zaka amsheni a matsayin mata ba, lallai Nayi dace, nafi ko wace mace Sa’a, na aikata sabo mafi girma …… Kuka yaci karfinta Sosai Yarima matseta yayi ajikinshi yana fad’in oh, Kinga irin matsalanki koh?? Kuka kuka. Tace Yarima kukan murna nakeyi, 
Dan janyota yayi dakajikinshi tare da kallon idonta itama nashi take kallo, Yarima yace Zainab koda kinfl haka zan amsheki domin haka kaddarata take, wayau ko dabara, bazai taba sa ka kauce ma kaddaranka ba, k’okarin Kai bakinshi cikin Nata yayi da sauri yayi baya tare da sakinta… Ba komai Yarima Aliyu ya tuna ba, sai irin yanda yaga zainab dinshi ajikin maza, ido ya lumshe lokaci d’aya yayi k’okarin yayi controlling kansa domin yasan shaidan ne ke k’okarin saka mishi abun a zuciya. Zainab dake tsaye ganin yayi baya da ita yasa tace Yarima lafiya? Maiya faru? Tare da matsawa inda yake, 
Murmushi yayi tare da fad’in laftya, bari inje in dawo, peck yakai mata a goshi tare da fad’in take care, da ido ta bishi harya futa tana murmushi 
Yarima Aliyu koda ya fita direct bukka ya nufa wanda yake ta bayan masarautar, kuma babu Mai zuwa wajan sai su, zama yayi akan carpet a k’asa tare da lumshe ido, lallai sai yayi Ya‘ki da shaidan Kafln ya cire wannan abun daka idonshi da kuma ranshi, yana kishin Zainab Sosai, bai taba tunanin Zaiga irin wannan Abun a game da ita ba, toh amma ya, ya iya 
tunda haka tashi kaddaran take, lallai abun da kishi kuma dole sai mutum ya daure ….. Hmmm Nima dai nace Yarima kayi jahadi domin bako wani namiji bane zai Yarda da hakan, wasu mazan basu d’aukan komai yazo musu a matsayin kaddara, wanda Allah yakan jarabci bawa ta hanyoyi da dama, wasu saisu kasa cinye jarabawan, Allah yasa mu dace, Allah karabamu da mummunan kaddara Hafsat ce cikin shiri domin wanda zata aura zai zo fada yau gaida Mai martaba, tun wani zuwa Dubai da tayi suka had’u suka kulla soyayya Mai karfi, wanda manya sun shiga cikin maganan, duk da yaron bad’an gidan sarauta bane, amma iyayenshi Suna da kud’i Sosai, sannan Yaron Mai suna Umard’an kasuwa ne, Yaron yazo ya gaida Mai martaba, inda Mai martaba ya yaba da hankalinsa Sosai Bayan ya fito aka kaishi falon ba’ki, bai dad’e ba Hafsat tazo ta sameshi gabanshi duk an cika mishi kayan abinci Kala Kala, kallonshi tayi tare da fad’in Barka da zuwa masarautar Zazzau 
Dariya yayi tare da fad’in ina godiya my Gimbiya hafsatu Murmushi tayi tare da zama kujeran dake kallonshi, Yace miye haka?? Tace karka manta a inda muke, muna cikin masarautar mune, gwara nesa nesa . Yace hakane, tare da fad’in Hafsat, ina son a matso da bikin mu nan da wata biyu, wata biyar yayi nisa Tace Kai wata biyar din fah kaman yanzu ne, Yace hakane nan sukai ‘yi fira Sosai. 
Bariki an gama period, Yarima ana nan ana shiri, kuma ranan data gama girki ya fad’o 
a d’akinta, Yarima ya saba ma Bariki da romancing Tana matukar bukatar mijinta itama,Yarima Aliyu 
tunda ya fita bai dawo ba sai wajan tara saura, saiga Yarima ya shigo tare da sallama, Tana zaune akan gado tasa wani shegen rigan bacci Wanda dashi da babu duk d’aya, kallonta yayi tare dajin wani mugun sha’awa, gonshinta yasa hannunshi tare dayi mata addu’a kaman haka 
“ALLAHUMMA INNEE AS’ALUKA MIN KHAIRIHA WA KHAIRI MAA JABALTAHA ‘ALAIHI WA’A UZHUBIKA MIN SHARRIHA WA SHARRI MAA JABALTAHA ALAIHI” 
bayan ya gama addu’a sannan yace taje tayi alwala, bayan tayi alwala, suka gabatarda sallah raka’a biyu, bayan sun idar suka fara addu’an neman y’ay’a na gari. Kallonta yayi tare da fad’in muje kici abinci, tace Yarima naci abinci banajin yunwa. Tashi tayi daka kan dadduma din tare da k’okarin komawa kan gado, Kafin takai Yarima ya rungumeta ta baya, tare dasa hannunshi akan nononta yana shafa mata su, Bariki kam ido take lumshewa alaman hakan da yake mata tana jin dad’i,juyo da ita yayi ta gaba ,tare da cire mata rigan baccin dakejikinta, dama bata sa pant ba, Yarima ganin surar Bariki gaba d’aya ya kid’ime, duk da d’akin akwai duhu amma ba duhu Sosai ba, bakinshi yasa cikin nata ya fara kissing d’inta yana janyo harshenta yana tsotsa tare da tsotsan lebanta, gaba d’aya kafafun bariki Sun sake, kaman ya sani, ya jata sukai kan gado, bakinshi yasa akan nononta yana sucking dinsu, ido bariki ta lumshe tare da sauke numfashi Mai sauti, tsotsan bra dinta yake yana wasa da harshenshi akan bra din, nishi kawai take saki, Yarima hannunshi yasa a hq din bariki yana fingering d’inta, gabaki d’aya bariki ta birkice tare da sakin zafafan nishi, Yarima wajan saitin pin d’inta wato d’an tsaka, yake wasa dashi da hannunshi sai mi’ke mi’ke take da kafa alaman ta flta daka duniyar da take ciki, saida ya tabbata ta gama fita hayyacinta sannan ya d’aga mata kafafuwanta duka biyun sama tare dasa harshenshi dai dai saitin pin d’inta ya fara sucking tsotsa, bariki babu abunda take sai ihu tare da sakin nishi mai sauti …… Lokaci d’aya ta Fara k’okarin ture Yarima alaman tayi realising, ganin haka shima ya gane ya cire bakinshi daka hq d’inta, Bariki babu abunda take sai mamaki tare da tsinema rayuwar bariki, tunda take bata taba sanin a wasanni ana realising ba sai yau, koda yake duk namijin daya d’auki karuwa bai cika yin wasanni da ita ba, hasali ma maza da yawa Inba matansu ba, basa kissing karuwa kawai ayaba suke sawa a ciki hq burinsu su biya bukata kawai Su sallameki, kuma daga zaran namiji ya biya bukata da karuwa Allah Allah yake kibar inda yake, babu rayuwa mai dad’i da kwanciyan hankali kaman rayuwar aure ….. Tana cikin wannan tunanin Yarima ya d’aga kafarta sama yasa ayabarshi ciki, wani irin k’ara ta saki mai sauti Yarima shima nishi yake tare da sumbatu iri iri, bariki jin banana din Yarima take har cikin karshen hq d’inta, Yarima kam sakawa yake yana fltar dashi, Bariki kam kankana Uwar ruwa, babu abunda yake fita sai ruwa, Yarima Aliyu gaba d’aya surutai yake tama bariki, bariki tun Kafin Yarima yasa banana tayi realising sau biyu, yanzu da yasa tayi sau d’aya, gaba d’aya Yarima ya gama lugwigwita‘, Bariki itama ta biye ma Yarima style kam kala Kala, Yarima yasha, Bayan sun gama Yarima Aliyu harda hawaye ba komai ya tuna ba sai irin mazan da suka San matarshi, lokaci d’aya ya tashi tare da kamota ya rungumeta ta yana hawaye tare da fad’in Zainab dan Allah ki ri‘ke min amanan kanki, dan Allah Kar kiyi abunda zan kasa yarda dake a karo na biyu, 
Tana manne ajikinshi itama babu abunda take sai kuka lallai dama tasan hakan zai iya faruwa, shi yasa akace yarda Indai ka rasa shi wajan miji ka shiga uku, karki taba bari mijinki ya nuna miki rashin yarda, ko kiyi abunda zaisa ya Fara zargin ki, domin rashin yarda yana rusa zamantakewa. 
Tace Yarima ka yarda dani bazan taba cin amanar aure ba, bazan taba cin amanarka ba, k’ara rungumeta yayi lallai Mata suna suka tara, yau ya tabbatar da hakan, Zainab Tana d’aya daka cikin mata masu ni’ima, and irinsu ne idan namiji ya rasa yake daya sani, domin suna bama namiji gamsuwa yanda ya kamata…. Itama ta gefen bariki tayi mamaki Yarima bashi da Kalan katotuwar ayaba sannan ba karama bace, sannan baza’a ce mata medium ba, amma gabaki d’aya taji ayabar tashi har 
cikin cikinta sai yanzu ta tabbatar da abunda ta taba ji… Ko wace mace tana da size din hq d’inta, akwai mace Mai shegen zurfi, akwai macen da bata da zurfi, 
Mace Mai zurfi zata so babban ayaba, mara zurfi kuma zata so ayaba mara girma 
Kaman yanda ayaban maza yake Kala Kala, akwai ayaba Mai tsawo siririya, akwai Mai tsawo da girma da fad’i, akwai ayaba karama Mai kauri, akwai karama mara kauri, size by size ne dai abun, and akwai matan da babban ayaba bata sawa suyi realising, sai karama kaman alh madu inda hq din bariki bamai zurfi bane zasu iya zuwa dai dai, sai dai ita tana da zurfi, irin su Alh madu sune ya kamata ya nemi mara zurfi, sai dai abun ba’a ganewa da mace Mai zurfu ko mara zurfi ….. And mata masu son manyan banana ku rage Kar kuje ku samo Mai katotuwar ayaba kuji baya gamsar daku Abun dace ne, shi yasa akeso koda yaushe bawa ya nemi zabin Allah akan komai  Allah yana son bayinshi shi yasa yayi ma kowa nashi hallitan daban, inda babban ayaba nejin dad’i da masu karama da sun bani sai 
Allah da Ya’ke Mai adalci ne ga bayinsa sai akayi kowa da dai dai shi, Gabaki d’ayansu bacci yad’aukesu, suna rungume da juna“ 
Yarima Aliyu yana nunama Bariki love itama tana nuna mishi tsan tsan so, Yarima gaba d’aya in baijishi jikin Bariki ba baya jin dad’i, su duka sun yarda suna kaunar junansu, kuma sun yarda bazasu iya rabuwa da juna ba.. 
Gimbiya zinatu gaba d‘aya tasa ma kanta damuwa da Tashin hankali akan Bariki, ita burinta a halin yanzu bariki tabar gidan, dan taga yanda Yarima yake nuna mata so flye da komai, Gimbiya Amina ta mata alkawarin tana nan tafe jibi insha Allah 
Gaba d’aya yau masarautar tana cikin tashin hankali, domin wanda Hafsat zata aura, yayi hatsari Allah ya mishi rasuwa, koda hafsat taji Labarin harda Suma, dakyar aka samu ta Farfado Wanda Yarima ne ya tsaya akanta, Tana tashi ta rungume Yarima Aliyu tana kuka, cikin tausayin kanwartashi da yafi so yaita bata hakuri akan tayi mishi addu’a, ba kuka ba, hafsat tunda wannan abun ya faru ta zama so silent, Bariki da hafsat kullum suna tare Bariki na k’okarin kwantar mata da hankali, wannan ne yasa shakuwa Mai karfi ya shiga tsakanin Bariki da hafsat, musamman da bariki ta Lura Yarima yana son Hafsat Sosai wannan ne dalilin da yasa itama taji tana son Hafsat din Sosai kaf cikin sauran y‘an uwan nashi 
Gimbiya Amina tazo Zaria wajan gimbiya zinatu, wanda ba komai suke shiryawa ba sai yanda Bariki zata bargidan 
Bariki da Yarima suna dinning suna cin abincin saiga kiran mum ya shigo wayan Yarima, d’auka yayi cikin fad’a tace kazo kaida amaryanka ,Tana fad’in haka ta kashe, yarima baiyi tunanin komai ba yace ma Zainab mum na nemansu, tashi tayi ta d’auki hijab tasa suka nufi gefen mum inda fadawa suka rakasu, aiko suna shiga mum ta wanke Yarima da Mari har sau biyu tare da fad’in mutumin banza, Yarima kaci amanarmu tare da wannan masarautar, ka rasa wacce zaka aura sai karuwa, wacce take zaman kanta… Bariki najin haka ta Fara hawayen tausayawa ma kanta lallai illar bariki kenan koda ka tuba sai an nuna maka kyama, kai Bariki baiyi ba Wlh, mum taci gaba da fad’in Yarima yarinyarda ta samo iyayen bariki ita ka aura tayi wasa damu kuma kasan gaskiya kaci gaba da zama da ita,jiba irin hotunan data d’auka da maza, hotunan tane dasu Hon salis da madu . Mum tace idan har nice uwarka inaso ga takarda ka rubuta mata saki uku yanzun nan… Yarima Aliyu hawaye bariki kuka, jin an ambata Kalman saki,Yarima yace mum kiyi hakuri Nina d’auki hakan a matsayin kadd…. Mum ta daka Mai tsawa tare da fad’in mara kishi Wlh Yarima idan baka rubuta abunda nace ba yanzu zan tsine maka sai kaje kaida matarka sannan ka manta n ….. Da sauri yace mum zanyi abunda kikace yana magana yana hawaye daukan takardan data jefo mishi tayi ya fara rubutu mum tace saki uku zaka rubuta ka bata, domin gidan sarauta bazamu amshi karuwa a matsayin sirika ba har abada.. 
Bariki da sauri taje ta tsugunna a k’asan mum tare da kama kafar mum tana kuka tana ro’kan mum akan ta dakatar da Yarima, mum tureta tayi da karfi tare da fad’in karki k’ara cemin mum, ni ban haifi karuwa ba, maza ki tashi daka nan kibar cikin wannan masarautar tun Kafin insa a fltar dake a wulakance ….. Yarima Aliyu mi’ka ma Bariki takardan yayi yana kuka itama tana kuka, duka kallon juna suke suna hawaye mum ganin haka taja bariki waje tare da bama fadawa umarnin su kaita waje tabar wannan masarautar ….. 
Bayan mum ta shigo Yarima Aliyu yace mum Nayi abunda kika ce, Allah ya sani bazan iya juran ganin fushin kiba ko Kimin mugun baki ba, amma mum rabani da matata da kikayi kaman kin cire min raina ne daka jiki na, Mum d’anki zaki rasa badajimawa ba Nasan rabani da Zainab da kikayi bazani….. Tari ya fara sai ga jini kaman yanda yayi kwanakin baya, lokaci d’aya yayi k’asa yana tari Sosai jini gudaji yana fito mishi. . 
Tofa bariki ta tafi yarima ma nason tafiya me zai faru mu tara da safe domin sauraran ci gaba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *