*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
nice taku har kullun faty afreen…
Dafatan zan fadakar na kuma nishadantar da masoyana….
Ke fatymah watoh zama ma kikayi kin cin abinci inna wanki da gugan dana saki?kiyi hkr maryam ynxu zangama yinwa nakejine sosai dan
allah kiyi hkr….jar uba ynxu dan iskanci se kingama cin abinci zakiyi abinda naski?…kai kai lafiya naketa jin hayaniya?umma wai dan iskanci nasa fatymah wanki da guga shine wai setagama cin abinci zatayi…ke fatymah lallai wuyanki yayi karfi…karban kwanon abincin umma tayi ta juyewa kaji shi tas…umma dan allah kiyi hkr dan allah yinwa nakeji wlhi😪😪cikin shashekar kuka ta taso ta riqe umma wacce keta kokarin juye abincin wa kaji…fincikota maryam tayi ta jawota baya…dan allah kuyi hkr…umma kam sanda ta nakade fatyma iya san ranta kafin ta kyalleta…wanki kuma sandatayi shi harda qari umma takawo mata….tana kuka tayi wankin tagama..daki ta nufa ta zauna kusa da wata wacce ke kwance bata da lfy..mama kinga irin wahalar danake sha agidanan😪kamar ba gidan ubana ba
abba ya tafi ya barmu ga matarsa na wahalar damu…mama dan allah karki tafi ki barni agidanan nikadai zasu kasheni😪😪mama zasu kasheni…rungume mama tayi tanakuka mecin rai ita kanta mama sanda kwalla suka zubo mata….
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: 💦💦💦
*BAYAN WUYA
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
Sunana fatyma ibraheem muna xama a garin katsina lga din dutsin-ma..mahaifina da mahaifiyata nikadai suka mallaka a matsayin ya’ dik wani gata da ake bukata nasameshi agunsu dik da mahaifina bame kudi bane…kasance warma haifiyata bata kara haihuwa ba kakata bayanni yasa kakata tasa baba na ya kara aure…mahaifiyata na jure dik wani wulakanci da matarsa ke mana ..dan ma baba ne yasa take dan raga mana…akwana atashi ba wuya na kammala secondary school dina…wataran babana ya fita aiki danshi taxi driver ne tsautsayi ta debe sa…daganan ko awa daya be kara ba allah ya kar be abinsa….
ke !fatymah uban wa kika ajiye zemiki wanke wanken da kenan da aikin gida?kike barci har iwar h?
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
kike barci har iwar hk?mikewa nayi inna ta mirza idona dan kokadan baccin be isheni ba…
” kar Allah yasa kiyi kijirani ni inje inyi kinji?”
fita umma tayi tabar dakin ba shiri nafitoh daga dakin..tsintsiya na dauka na fara sharan tsakar gidan ciki na ya soma ciwo ..ba shiri na duqe kasa…yinwa nakeji sosai ga mama ma ita kanta bata ci komai ba…mikewa nayi na nufi inda umma da maryamsuke zaune…maryam kam se faman shafe shafe takeyi wani abunma be mata kyau ba amma ita emmata se anshafa😀lol!
“kekuma lfy?kikazokika zauna min anan aikinfa?”
“umma dan Allah ki taimakamin da abinci yinwa nakeji wlhi cikina ma ciwo yakemin..ga mama ma***”
“kajimin ‘ya da iskanci..toh baki isa ba…ki gama innan inna jiranki”
“kishareta ummata so take ta cinye mana dan abincin namu mukuma mu zauna da yinwa”
magana maryam take tana harar harata …hk suka karaci zaginsu daga bisan maryam ta zari jakartata fita…umma kuwa se kuranta yar tata takeyi…
wanke wanken nakeyi amma cikina ciwo yakemin…daieai nazo kan tukunyar abincin jiya daddare..kankaran kanson shinkafar nadingayi inna ci inna sharar kwallan dake zubomin…ban ankaraba sedai naji anna kwaramin ruwa ihu nasa na mie tsaye….ruwan kunfan wankewanken umma tawatsamin kaf ajikina
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
*Ma sweet maman beauty😍i wish zakimin afuwa..plxxx🙏*
ruwan kumfan wankewanken kaf umma ta watsamin a jikina …
ban wuce ko inna ba sai wajen me shayi.shayi aka hadomana da indomie …gida na nufa cikin sanda na shiga dakinmu…na bude ledar na daga mama nafara bata abinci…
umma ce ta fotoh daga bayan gida tana en wake-waken ta…
“kamshin me nakeji hk?daga inna wannan kamshin yake zuwa?ke fatyma kina inna? bakiyi wanki ba bakiyi dibar ruwa ba…kinkoma bacci ko?shegiya kodai ciki kikaje kika kwaso mana?aikuwa zanci ubanki..”
gadan gadan ta nufuni dakin ta handa kofa…
😳”mezangani hk?in me?indomie ko?😏lallai watoh sata kikamin kikaje kika siyo indomie ko?sata!fatymah sata!
gyada kai nafarayi alamun a a…inna umma ta rigata fin cikoni dagani har ledar indomie’n mujayo waje..mama kuwa se faman daga hannu take hawaye na zuba ba halin mgn…
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
Ahankali nake bude idona tare da dafe kaina sbd ciwon dake kaina…
“kiyi hkr baiwar Allah kina asibiti ne ki nutsu ki sanu sauki”
“Asibiti😳?nidai nacema ka kaini gida ko?
sauka nayi na nufu kofa sedai yabi bayana yanamin mgn amma ban ansasa ba….hknan yasallami likita yahau mota ya biyoni..
“kinga zomuje nasiya miki wani dan wancen ya fashe”
tsayawa nayi cik ba shiri dan jin bokitin unma ya fashe…hk na hkra na shiga motar…gurin saida bokitai ya tsaya cikin sa’muka samu me colour din irin na umma yabada kudi muka taho..
yadda ya marairaice yasa nakaihannu xankarba kenan naji ankira sunana da karfi
a tsorace na kalle kofar gida sbd muryam dana jiyo…
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
watoh kinfara sata ko? innazuwa jirani annan
“umma dan allah kiyi hkr ba sata na miki ba😪😭”
ko saurarona batayi ba ta nufi ciki..wata shar bebiyar wayar wuta tadauko innaganin hk nahau ihu yi inna roqonta
“innace kebaki da hankali ko?toh yau xanci ubanki👉”
gyada mata kai nayi alamun a’a itakuwa tariqe qugu tana dariyar mugunta..
::sosa qeya nafarayi hawaye nabin fuskata ga jikina da ciwo yana min zafi.
“qiiiiiiiiiiiiiii”
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
*maryam* na fada muryata na rawa😳😪
hkn yasa wannan saurayi yayi saurin juyawa sukayi ido biyu da maryam kukan kusa tayi tayo kaina da gudu ni kuwa dik nagama tsorata kokarin guduwa nayi amma inna tarikaraso inda nake saukar mari naji a fuskata bata kara yin komai ba se harar saurayinan da tayi gida ta nufa cikin fushi….
“baiwar allah kiyi hkr muje ciki sena tayaki bada hkr…dallah mallan ka kyaleni hk kurin kaje kajamin😪””
innajin hk na juya a tsorace umma na gani riqe da qugu maryam na bayanta tana sharar hawaye…magana nasomayi
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
Inna gama wanke wanken na nufi daki domin na dan kwanta sbd yadda nakejin jikina…inna kwanciya bacci ya daukeni..cikin bacci naji anna kiran sunana firgigit na mike na fita ganin umma a tsaye.
zaune nake a tsakar gida inna ma mama fifita kasancewar dik basanan nayi aikina nagama nayi girki har mun samu munci nida mama…
inna kuka na fita se wajen baba hashim inna huci
dasauri baba yamiqe tsaye
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
luv😍 *Asykhaleel*
*most especially my swthrt* (Asy khaleel) *amin afuwa😍sis*
*Faty Afreen*
Dasauri baba ya miqe tsaye cike da rashin fahimtar me umma take nufi…nikaina zancenta ya bani mamaki..
“Abinda kukeyi shi nake nufi😏
“marasa mutunci ki rasa akan wa zaki qare se dattijo abokin babanki.. Allah ya wadai da hali irin naki..mstw!!
cikin fushi baba ya amsata danni nakasa cewa komai hankalina nagun mamana…
“woooooo andaiji kunya munafiki kawai dama tin mallan nada rai ba abinda kakeyi se gulma…woooo🙊🙊😏
“toh maza a wanke kwanukan da suka baci kuma fa ga wankin maryam nan…shegiya acici kawai….wucewa tayi daki tabarni agurin inna sharar hawaye….hk ba tattara kwanukan na soma wankewa…..
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
“watoh ke wuyanki yayi kauri ko?toh tinda kin girma ki fita ki barmin gidana na sallameki…
nafada cike da mamaki….dan allah umma kiyi hkr karki min hk…
haba fatymah mesan abinka ya fika dabara dan hk kiyi hkr bani kadan daga lokaci n ki…fadi me ya kawoka innaji…
*washe gari*
zaune nake inna tsintar shinkafa umma da maryam suna palo suna kallo..da gudu wani yaro yashigo har ya nufi hanyar palo nakirasa yadawo
dan ganin meye aciki
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
suna zazzage kayan bandir din kudi ya fado hade dasu amtamfofi da less da shadda..kallon junan sukayi hade da riqe baki…
kayan suka fara dubawa maryam kuwa se fiffita takeyi da kudin tana murmushi…
toh umma ya kike ganin za ayi?kinga maryam jeki kiramin fatymah tukunna..nasan inda zanma tufkar hanci…
“umma kifitoh gashinan yaxo umma!!
toh inna jinki fatymah fadi😅
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
“Alh.daman innaso nafada manevkayi hkr dani san gsky syyu bata gabana ynxu…amma ga yatmr uwata nan gareka…dan Allah …
ciki na tafi na barsu agurin..
syyy tsakanin alh. da maryam ba laifi dan hk ansa ranar aurensu wata daya..
wahalar aikin gidanan ni nake shanta kullun…gajiya tasa dik na koma wani iri kamar me ciwo.hk naketa hkr dan ko na tafi bani da inda zanje…
na amsa dashi na miqe naaa jijabina nafita…
kekuma fa?
08130794468
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
“Umma dan Allah kiyi hkr na bige fatymah ne dazu bansani ba but na rigana bata magani..
acewar dr.
“Allah sarki bkm danan mungode me sunanka?😅
acewar umma..
dasauri na nufota
Wlhi Allah ya isa tsakanina da Alh.ashe matansa uku maryam ce tahudu yaransa goma😪
Tafiya nayi na nudi daki inna musu dariya…san kudi ne yaja musu kuma inna kaifin me mata indai nagari ne ai shknan….
Maryam amarya tana can tanata kuka alh. ya shigo dakin dauke da leda ahanunsa…
Alh.ibrahmin yusufshine mahaifin dr.auwal…mahaifinsa yakasance hamshaqin me kudi ne na qin qari yana da kanwa tsarar maryam me suna meerah…
ke yaishe kihaknan tinjiya kike haukanki ban tankakiba….kishiga taitayinki…
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
can kuwa dr. yana gama cin abincin sa ya yiwa mumy sallama ya fita abinsa…
hellow!
guda biyu….zama sukayi a gefenta suka sata a tsakiya…
miqewa sukayi sukafitavsuna dariya😀….
“we hv to knw woe is she😀
hkne daughter zamu nemo ya😀
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: [Thursday,6 october 2016; 11:57am] :Baby Afreen✍🏻💦
💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
Maryam me zan gani hk?meya sameki?
“Umma meya faru?fatymah maryam maryam wahala takesha wannanmutun azzalimi ne Allah seya saka mata…
Cn gidan su dr. kuwa shirye shirye sukeyi cousin broder dinsu ze dawo gidan da zama tsaran dr. ne dan shima likita ne dan hk zasuna aiki tare da dr.
dr. kuwa qinfita yayi sbd yana fike da dokin ganin abokin nasa….
haba dai ko hutawa bakayi ba?acewar mumy ….
Zaune nake bayan gama aikina inna buga game a waya….wayarta soma ringing
nai shiru dan jin waye
“oh sannu meerah inji dai kina lfy ko? lfy lau dama dan Allah sonake anjima kishirya zansmzo na daukeki kizo ki gaida mumy….
miqewa nayi naje na duba abincin dana dora…
Aranar dady ya dawo daga tafiya shima dan hk yayi murnar gani dan nasa shima wato hydar…..mota iri daya data dr. dady ya bama hydar …..kasan cewar kansu daya basa nuna banbanci a tsakaninsu hkn na birge iyayen nasu…
kwatan cen gidan mu nama meerah tazo ta daukeni …gidansu muka nufa direct…gidan ya hadu sosai…..ciki muka shiga meerah ta barni a apalo akan zata kira mumy….zaune nake dik na ta kura….
“fatymah fatymah🤔🤔oh zancen mu na jiya ko? eh ittace….
come on shut yuhr mouth up..
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
indai yayane ai zefada
acewar dr.
da gudi meerah ta nufi dakinta mumy kuwa sewa yayannata dariya take…nan dr.yamata sallamaya fita…
muna dawowa mukayi sallama kudiya bani amma fir naqi karba dan nasan bani zan moresu ba hk ya hkra ya tafi abinsa….inna shiga naga umma saman tabarma se qirga kudi takeyi ….
maryan ce zaune tsakar gida tana cin uban wanki …yitake tana kuka….wata matashiyar mata ce ta nufota…
tabataa yayi da hanunsa
😭alh. gsky nagaji da zaman gidanka banda qunci davwahala baabindanke sha anan gidan wlhi gwaravka sakeni in koma gidanmu…mugu kawai azzalimi…..
batasan saddavalh. ya dauketa da mari ba…ranarta daku kamar ganga baki dik ya kumbura tin da ta kwanta ko motsi ta kasa yi na kirki
fita umma tayita nape ta tara ta fada masa inda ze kaita …har qifar gidan ya ajiyeta…tashiga emmata gidan ban da hara da dariya ba abinda suke mata cikin sanyin jiki ta qarasa dakin…maryam ta gani kwance baki dik ya kumbura😳
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
inna shiga gida na tarar da umma zaune ta kifa uban ta gumi
tsayawa nayi nai shiru inna wasa da yatsun hannu na
“Umma damaaa**
kinga dallah wuce ki bani guri karki qaramin wani ciwon kan…
cire kayan jikina na somayi dan naga gidan yayi datti zan share..
“””meerah meye hk?meerah meye hk?nace miki bason yarinyarnan nake ba meyasa zakije ki daukota?nace miki bason yarinyarnan nake ba meyasa zakije ki daukota?!!!!
mikewa nayi na fita nadau tsintsiya na soma shara
hydar na isa gida ya tarar da meerah zaune ta dafe kanta dr.na zaune ..umma kuwa fada takewa dr. ta inda take shiga banan take fita gaba daya ranta a bacene..
“fatymah zokije ki siyomin maganin ciwon kai…
karban kudin nayi nadau hijab dinan..ynxu umma ba abinda ke damunta se halin sa maryam ke ciki…
araina inna mamakinsa
“watoh beji kunyar abinda yayi danaje gisansu ba yatako har qofar gidan mu lallai ma🤔
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
tafiya ta somayi na nufi inda yake…ya bude baki alamun zeyi mgn narigasa yi
kaga ya isa hk kayi hkr ka kyaleni naji da abinda ke damuna…
washe gari meerah ta shirya ta nufi gidanmu…
“mumy nagama bari naje na dubata..toh daughter adawo lfy…
fitowa maryam tayi daidai nan motar ya hydar ya shigo tsayawa tayi tana murmushi pakawa yayi ya fitoh maryam ta nufi inda yake…
toh shknan muje…
zaune nake inna takadan garin tuwo
Umma ta fitoh daga dakinta cikin shirinta nafita..
“sekin dawo.
meerah nagani tare da hydar suna shigowa..mikewa nayi cike da mamaki na dauko tabarma na shinfida musu…
hydar ne ya matso kusa dani tare da ciro handki daga aljihunsa …ya fara gogemin fuskata yana murmushi…
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
mota hydar ya koma fuskarsa dauke da fara a sai murmushi yakeyi…
meerah ta kallesa tana murmushi
“bangane ma ba fa ya hydar…kinga sis banason surutu kiyi shiru..toh nayi🤐
“ya hydar kaine cikin dare hk?haba dare kima?dikka dikka karfe tara fa…hm cab din lallai ai dare yayi…shknan naji tinda hk kikace..zan kwanta ne nace bari na kira naji muryar ki…hm ya hydar kenan se ankira ni tukun za akwanta…ehmana fatymah akwai aninda zanfada miki amma ba yau ba…kafada mana ynxu…a a innafada ynxu zaki iya suma ta waya….
can kuwa dr. ya fitoh daga wanka kenan ya dauki wayarsa …hk kurin ya tsincikansa da kallon hoton fatymah wanda ya mata asace sadda ya rakata diban ruwa…
“*SORY THE NUMBER YOU ARE TRYING TO CAL IS ON ANOTHER CAL AT THE MOMENT.PLEASE HOLD ON OR TRY AGAIN LA***
“BUSY”
Nikuwa harna ma mance da dare ne na biyewa ya hydar se
hira mukeyi..
dariya kawai yaketa sani…da qyar nasamu mukai sallama na kwanta inna murmushi….
saving numbernsa nayi da ya hydar..
“fatymah tinsanda nafara ganinki naji inna sanki…innasona na baiyana miki abinda ke raina amma sena tabbatar dr. baya sanki….
kwanciya yai tare da jan tsaki
juyawa yayi ya kwanta amma sam bacciya qaurace wa idanunsa😬
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
meerah ta amsa da “aikuwa amma kiyi hkr umma ma ma tace innazo na baki kuyi mgn..
“hellow mumy gamu tarevda fatymah …gata …
karbar wayar nayi ja kara a kunne
“hlo fatymah ..naam inna wuni…lafiya lau ya mutan gidan kowa lfy
mgn nake hydar ya tsireni da ido…meerah ta hura masa iska
jan bakinta tayi tai shiru kayanta tana kallon yadda ya tsire ni da ido
“fatymah kiyi hkr da abinda ya faru..bkm wlhi komai ya wuce…toh indai hk ne ki shirya gobe meerah ta kawoki gurina…
“shknan Allah yakaimu.
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
Washe gari da safe yakama ranar saturday meerah na zaune a palo tana karatu kasan cewar suna da test a mkrnt…
dr. ne ya fitoh cikin shirinsa ta zuwa aiki…
“Inna kwana yayana dftn katashi lfy…lau my sis inna mumy?tana daki bata fitoh ba tinda dady ya fita may b ta koma bacci ne..ok bari na dubata…
dakin mumy ya nufa yatarar da ita zaune tana karatun Al-Qur’ani mai girma…salama yayi daidai ta kai karshe ta rufe qur’anin tare da yin addu a.. suka shafa a tare kafin ta amsa sallamar …shigowa yayi kamar wani qaramin yaro ya kwantar da kansa akafar mumy…
“Son meya sameka?mumy bkm fa kawai jiya nayi darene wajen yin aiki ban samu bacci da wuri ba…
“Allahyasa hkn ne..yau se kadawo da wuri sbd ka samu bacci ko?toh mumy bari na tafi…toh Allah ya bada sa a…
“hydar kaima kafitoh?eh mumy zamu wuce…Toh Allah ya bada sa a…
ameen mumy..dama nace naga meerah na karatun test mese hana anjima naje nadauko fatymah..
ok toh shknan bkm Allah ya kaimu.n
hydar kuwa yaji dadi..dan hk fita meerah na zaune hydar ya soma tsokanarta ..dr. na bakin qofa yana jinsu
intai tsami maji😀bama setayitsami ba zakuji ta kwanan….
wanke2 nagamayi na kwashe kayanna kai kitchen daki nanufa hakanan na tsinci kaina daukar wayatana danna numbern dr. dik jinanake badadi kwana biyu….
*dr.Auwal*
“dr.wai meke damunka ne?kafadamin damurka ….salim bazaka gane bane koba fada ma…kafadamin abokina zan fahimceka…
“dr. san fatymah kakeyi.mtsw banasan ta mezanyi da ita?ba class dina bace
“abokina kabarfadan hk wataran kai zaka dawo kana nemanta…
“Allah ya kiyaye
acewar dr. nafadama she is not my type…
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
Kai my sis asy zanso ki karanta littafinan so swt wlhi gsky jinjina ta musamman zuwa ga maman shukur littafin tawa ce yayi dadi sosai wlhi…Allah ya qara basira…gsky my asy kinema ki karanta dan kisan daga inna mycocumber da my cabbage ya fitoh😍
*ma fans*
Dik zancen da akayi akan kunena dana ya hydar wanda yana bakin qofar office din yanajin hk ya juya be shigaba…
yaji dadi kuma be ji ba dalili shine..yaji dadi ynxu yanada damar baiyyana wa fatymah abinda ke ransa …beji dadi ba kuma sbd bedace dr.ya dinga fadan hk ba sbd aganinsa fatymah bata da wani aibu..kuma ita abin atausaya mata ce…kodan tana yar talaka shiyasa dr. ya fada hk?toh amma a iya saninsa da *Auwal* bashida qyakar talaka hasalima taimaka musu yake yana zama ya cikinsu…amma bari ze tmbyi fatymah kotama dr. wani laifin ne?
zama dr. yayi ya busar ra iska tare da jawo wayarsa daidai ya dauka kenan yaga kiran yasa “call ended”
Wat!!!!!
😬😳
yafadsa afirgice tare da miqewa tsaye…
“kardai fatymah ta ji me na fada?subhanallah!!
yafada tare da dafe kansa isanunsa dik sun kada sunyi ja …fadawa yayi kan kura tareda jawo ruwa ya daddaka me isarsa kafin ya ajiye robar ruwan da qarfi akan kujerar..
inna shara naji qarar mota tinanina hydar ne dan hk na nufi daki dagudu….
katse wayar tayi ta maida dubanta ga dr. dayazauna kusa da ita abakin gado tare da dafe kansa…
“dr.!!
dagowa yayi ya kalleta kawai sega hawaye sun soma sintirin bin fuskarsa…hankalin mumy ya tashi sosai….
“Son meta sameka?fatymah!!
shine abinda yake fada…
meya sami fatymahn?
nanfa dr. yafadawa mumy abinda ya faru…
“hm dr. kenan ka mayar da kanka kamar wani qaramin yaro…hm bar sekaje kawa kanka sakiyar da baruwa tukunna….kana son abu amma kana ta wani miskilanci…ok muny naji mumy i admit it innasan fatymah …ynxu bari naje na bata hkr…..a a kabari nasan qila hydar yaje daukota ….
cankuwa hydar ya shirya ya nufa gidan….
a maimakon naga munyi hanyar gidan senaga mun faka gaban wani restaurant ….fitowa mukayi muka shiga… guri ya sama mana muka zaune ya …
“ya hydar meya faru ka kawoni nan?fatymah nasan ba lokaci sosai sbd nasan mumy najiran mu (harsa dr.😜)
zanfadamiki abu inna fatan zana samu karbuwa..
murmushi nayi dan nasan ya hydar baya rabo da wasa…
“ya hydar kenan yau kuma da wacce irin wasa kazo?da har se munshigo nan…fatymah bawasa bane wlh *fatymah inna sanki*
(waiyyo shknan hydar ya raya tasa flower) wat a takaici😀
gabanayasha da gudu inna kallon fuskarsa nagahawaye shame shame….nan danan nakaraya…
karshe daizance muku hk muka sasanta nida hydar
murna agunsa kamar ze goyani…
“mumy fatymah ta yarda tana sona!!
atare suka miqe dikkansu uku suna fadin
*wat*!!!….
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
faty afreen
ya hydar ne yayi qarfin iya mgn…
“mumy me ya faru?meerah ai taught zaki tayani murna …dr.***
“gsky ya hydar ka shammaceni shine ba ka fadamin ba?….
“taya zanyi in gaya miki da kiketa faman cikani da surutu…
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
fatyafreen.blogspot.com
murmushi sukayi dikkansu
“gsky naji dadin ganinki fatymah…acewar mumy
“ya hydar ka tashi katafi mana ai seka hana mana ita sakewa…
dariya yayi ya miqe ya fita tare da fadin
“fatymah inkingama kisa meerah ta kirani😜
Dagudu maryam ta shiga bayan gida tanata faman amai ..dakaganta kaga mara lfy….dik ta jigata taza zama wani iri….
tanagamawa ta wanke bakinta ta dauraye gurin tadawo jikin gado ta zauna…
“sannu da zuwa…yauwa..
rigarsa yasoma qoqarin cirewa
alh. banajin dadi banda lfy tindazu..toh Allah yasauwaqe…Ameen…Amman dan Allah kabarni naje gida naga umma…
mtsw!bazakije ba..haba Alh. gsky ninagaji da irin wanan abin nagaji wlhi…
ni kike fadawa hk?kome nafada ai kai kaja..ace dakai da matan ka da yaranka kumaidani kamar baiwa kaika jibga su sujibga to wlhi baku isa ***
ran Alh. yabaci sosai yashiga dukanta ta ko inna tana ihu…
maryam tasoma riqe cikinta tana ihu..abu ba wuya seta soma bleeding…daidai umma tashigo..
tayi kanta dagudu…
“maryam!umma cikina,
Kutattara kubarmin gidana nasaketa saki 1….
wlhi Alh. kaji kunya…
“hajiya am sory to say cikin dake jikinta yazube sbd cikin nata ya bugu
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
fatyafreen.blogspot.com
nagode likita😀
“”” fatymah bazakice komai ba?
kinyi shiru kinbarni innata surutu nikadai?
haba fatymah ai irin zancenan ba’a sanya dan innai shiru sena cutu…
bude qofar nazoyi naji qofar a rufe juyowa nayi na kallesa shima ni yake kallo..
dan Allah kifadamin☹
karfa ki gudu
meerah najiyo muryar umma ta nufo gurin ..
daqyar suka samu qofar ta bude…
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
fatyafreen.blogspot.com
lambar dady ta soma trying sanda tackusa tsinkewa kafin dady ya dauka
yauwa hydar taimakamin akaishi asibiti
dagosa sukayi suka fitoh dashi aka sashi a mota…
salim da hydar ne suka shiga duba masa ciwonsa shiko dr.komai beiya cewa ba..
zanfadama koma meye wannan amma se munkoma gida tukunna…
“hydar ya jikinnasa?dady yaji sauki kawai ciwo yadanjine kuma jikinnasa akwa zazzabi ze kwana anan….zuwa gobe se ya dawo gida…zanzauna dashi kuje ku huta..
hknan mumy tahkra suka tafi ita da dady..
zaune nake ibnata mamakin ya akai umma bata dawo ba har ynxu gashi 5:00pm saura…
“ali lfy naganka da yamma hk?dama maman maryam ce tace nazo na fadamiki kije ki samesu aasibiti ki kaimusu abinci…
“FATYMAH”
“fatymah inna zakije?
har nakai qofa na juyo na kallesa…
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: b [6:05pm,monday 24 , october,2016] :baby afreen✍🏻
💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
fatyafreen.blogspot.com
acewar dr.
ajiye abunda ke hanunta tayi ta fita ni kuwa dakin dasu umma suke na tmby inna shiga naga maryam a kwance kan nai mgn naji saukar duka abayana…
umma ce
“watoh ke sekin kashemin ‘yata da yinwa ko tin qarfe nawa aka aika kizo?
wani irin cin abinci maryam take kamar bata taba cin abinci ba..ci take umma mata zubawa sarautar Allah ido ..
miqa mata ruwa umma tai tasha…tana juyowa mukai ido biyu hararata tayi na juya na fita kayana…
inna fita ta fashe ea kuka
” Meya faru kuma? wlhi umma dik fatymah ce tajamin wannan abun…bar kuka maryam aivzata dandana gudarta danine bari dai kisamu sauqi mu koma gida…
Su mumy kuwa sun isa gida dady ya takurata seta fada masa meye maqasudin abinda ya faru da dansa…
tinda na nema inna ce aganina inna da haqqin nasan meke faruwa agidana balle ma dana…
shknan tinda ka takura…kaga akwai wata yarinya da dr. ya hadu da ita…toh meeeah na masa wasa akan yana santa shiku ya dage akan baya santa har gisanan nasa meerah ta kawota yadinga fadan wasu maganganu da yasa yarinyar ta fita tatafi… toh qarshen mgnt dashi ya fadamin akan cewar yafadu wasu maganganu da basu dace dr. ya fadesu ba kuma yarinyar ta ji … ynxu kuma santa yakeyi..
“Haba hajiyaynxu kinfiso dan kiya wahala?nasan inkika mata mgn bazata qi ba dan Adamajizine. zata iya yafe masa.
Ni kuwa inna fitowa daga dakin naci karo da hydar sanye da farar rigarsa wacce likitoci ke sawa…
“eh naje dazu naga jikin nasa da sauqi…ok toh jirani anan ja fitoh…
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
wani irin haushina ne ya kama meerah bata qara cewa komai ta bar gurin…
“kiyi hkr nabarki a tsaye ko?a’a bkm ..toh muje muga dr. tare ko?aa dazu fa naje nagaidashi …toh dankin qara zuwa kingaidashi laifine?karki manta fa dan uwa na ne…shknan naji muje sarkin surutu…hhh nine sarkin surutu?kardai kizo ki fini fa…
“ya gaji da zaman ne dole ya kwanta…murmushi hydar yayi ya kalleni…muje ko?
bedade da fita ha ankirasa anna nemansa emergency …toh Allah ya bada sa’a.. dikka suka amsa da ameen…
[11:07PM, 12/11/2016] +234 703 853 5463: B B 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
plx idan akwai wa anda na turawa novels dina ta private plx ya turomin..
*yar’gata, yan”biyu ne, da dai sauransu plxx ataimakomin dasu dan Allah*
fatyafreen.blogspot.com
wacce flask din ke hanunta se masifa takeyi
” aka gaya miki ke zan tsaya jira har yata ta mutu da yinwa?sekin gama yawonki kafin ki kawo mukuma mujiraki ko?
“fatymah”!!
acewar umma…tareda meerah muka jera wanan karon mumy da hydar ne suka riqe dr.
dady na gaba nida meerah muna bayansa se su mumy kafin salim abaya…
muna isa dady dakinsa ya nufa batare da yace da kowa komai ba… muna sauka lkcin su mumy sun sauko hydar ya kallemu tare da fadin
suka amsa mata da toh!
“ya jikin dr.? dasauqi ynxu ma qila barci ya daukesa can anjima kadan…..
inna yarinyarnan badai abinda ya sameta ko?eh ban dubasu ba tukunba amma ynzu zanje…toh shknan
oh!Nagane toh amma ya mahaifiyarta zata dinga mata hk?kajika da saurin yanke hukuxi..ai ba mahaifiyarta bace…ayanda dr. yacemin mahaifiyarta ta rasu tana zama da kishiyar mahaifiyarta ne..Allah sarki harna tausaya mata…kabaru kawai Alh. indai agurinwanan take zama toh gsky daga gani tana jin jiki…
acewar mumy!
amma gsky muje mufara ganin dr. tukunna kafin nan
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
bayan wasu hours
dr. tsayawa yayi ya sake baki yana kallonmu cike da mamaki…
“dr. baka fadamin ba ya akai kaje gidan su fatymah?kai da kake kwance baka da lfy?
“dr. hydar ya sani kuwa? a a ni nan fadamasa ba😒
meerah ce tayi caraf da fadin ai yana can gida na baro ma yashiga dakin dady wai zasuyi mgn…ok toh bari innaje zam fada masa….
“mumy har kin dawo?eh hydar inna zuwa hk? mumy wlhi abba na ne ya kirani akan yana nema shine na fadawa abba nashirya ynxu ma innaso inje inwa fatymah sallama ne nayita kiranta bata dauka ba…
[4:44PM, 12/12/2016] +234 703 617 8083: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
Kasa sakewa nayi adakin hknan nafitoh.
kasan cewar nasan suna asibiti ban damu ba…mukai sallama dasu amma qin tafiya sukayi wai acewarsu se sunji komai ya tafi nrml kar akuma irinna dazu…dariya suka bani nafitoh a motar na shiga ciki ..shiru gidan kamar yadda na barshi dazu..
ihu nasa na fitoh daga dakin atinanina aljanune dana iya sanina ba kowa gida…
hydar yayi murmushi yaja motar suka tafii
…
maryam na qoqarin mgn ya daga mata hannu idanunsa dik sunyi ja…qoqarin miqewa nayi ..jinanayi na tafi luuuu na zube aqasa……
wata uwar harara ya juyo ya xuba mata kafin ya fice….gidan baya ya sani….
“meya faru?bkm mumy sekinzo kizo mana da abinci…
[4:44PM, 12/12/2016] +234 703 617 8083: 💦 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
yannan saune yaga wata ta fitoh daga dakinsu minal binta yati da kallon rashin sani
“mumy wacece wannan?hm yarinyar antynka sa adatu ce..
toh shknan ai sunnanta zainab…acewar umma
miqomin wayar meerah tamiqomin …hira mukafarayi …se ji yayi an kqankwasa qofarsa…come inya fada har ynxu munawaya…
“hydar ua hanyar?lafiya lau abba ..ya kabaro kowa da kowa..lfy lau diksuna gaisheku….toh madallah…
toh hydar abinda yasa nakiraka daya ne ba biyu ba..naga ka gama krtu gashi kasamu aiki ..hkne abba toh lkci yayi da ykmt kaimaka ajiye naka iyalin…
murmushi hydar yayi tare da fadin toh…abba ya cigaba da fadin..
abba abba!! a a hydar bansanka da hk ba karka bijiremin na yaba da hankalinta shiyasa na hadaku…
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
➰Faty Afreen
*Asy khaleel*
*Kuyi hkr najina kwana biyu shiru plx nd plx wanda yake da novel dinan na bayan wuya daga farko plx ataimakomin dashi plx*
acewar me anguwa
“toh shknan insha Allah gobe zamuzo tare da ita”
me anguwa ya tmvy yana kallon dr.
“Toh maddalah Allah ya kaimu”
“Sory mumy na sawayar a slnt neshiyasa”.
“owk dama innaso na fadama salim yadubata kuma ya sallamemu kuma dadynku ya kira ma wai ya isa kd”
“owk innsu meenah suke?”
“suna daki”wai innakaje ne?”
“hmmm akan xancen auren hydar ne ko? ai dadynku ya fadamin….ai banso ba naso shi ya aure fatymah “
.
Hudu saura na farka meenah nagani zaune kan gadi…azabure namiqe..
“haba anty faty kibari kiyi sallah mana tukun”
“a’a nikam innaje can nayi”
“meya faru ne?ahh fatymah harkin tashi?
“Lafiya lau hayaniyar me nakeji?”
[10:18AM, 12/11/2016] Baby Afreen: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
*Faty Afreen*
*Asy khaleel*
08130794468
nagode
meenah ce ta amsa da eh mukaja kujera muka zauna….
cewar meenah dake jana mumy na gaba muna biye da ita abaya….
“a a dr. fa”
“eh me anguwa”
“toh aje atahominda matar”
miqe ta zubamin duka na duqe… dasauri dr. ya kareni yanariqeta itako cewa take
“mamanmaryam ki nutsu ba abinda aka kiraki kiyi ba kenan”
“me anguwa kabarni in koyawa yar banzanan hankali”
“anbarki ki koya mata”
“maman maryam an kawo mana karar cewa kina takuwa wa yarinyar nan kuma ga alama nan agaban jama’a kina fadan munan kalamai akanta”
zaki sakamin kenan?”
“ke maman maryam meyasa bakya tauna mgn kafin kiyita?”
“me anguwa wannan zancen dana fada ataune yake”
“Narasa dalilin dayasa bakya tsoron Allah arayuwarki..bakya tinanin ya makomarki zata kasance..”
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
*Faty Afreen*
*Asy khaleel*
_Godiya me tarin yawa gareki *Fauziyah usman (Ummu ilham)* nagode sosai Allah yasaka da alheri….lot of love…Allah ya kara raya mana ilham_ Ameen
“Saboda hk bisa binciken da nayi naku da nasu… na yanke hukuncin gwara su dauki fatymah su tafi da ita itama ta huta”
acewar dr. wanda se a ynxu yayi mgn
Zsncen me anguwane ya dakatar da ita wanda shima jitayi kamar ta daukesa da mari…. sallama dr. ya masa da godiya akanwashe gari zasuzo tare da dady kafin yanufo mota shima…umma kuwa soma fadin
[12:15PM, 12/17/2016] Baby Afreen: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
*Faty Afreen*
*asy khaleel*
cewar meenah dake gaban dressing mirror
Zaune nake a garden din dake cikin gidan abin duniya dik ya ishen…
“dr. kaifa kace am nt yuhr type danazo gidanku bata ranka kayi…ai ynxu ma nazata kazo korata ne…”
“dik suna lfy mum”
“ya zainab fa amaryar tamu?”
“tana lafiy lau wlhi”
“za akawota insha Allah”
“na am ya hydar”.
“innaso muyi wata mgn dake but plx ki nutsu ki fahimceni”
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
*Faty Afreen*
*Asy khaleel*
“Dama hydar ba sona yake ba yaketacikani dadadin baki?”
5:06pm
Zaro ido nayi cike da tashinhnkli
“nifa***”
“shhhiiiifatymah karki basu kunua kumadr. mutumin kirki ne”
“shhhii fatymah kishine kawai yake damunsa karki damu”
“bari naje ciki in akwai abinda zantaya su mama”
“kasakemin hannu na bakasan akwai zafi ba?”
acewar mumy
“ya yaushe zamusha biki”
[7:46PM, 12/21/2016] Baby Afreen: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
*Faty Afreen*
*Asy khaleel*
“yayan naki mana”
“toh doguwar riga nakeso ka siya min in ka fita”
9:43pm
“toh son hydar ma tin dazu ya min sallama”
“ok Allah yavtashemu lfy son”
“sbd ka riqeminhannu”
“shhhiii fatymah na banda musu”
2weeks later
“kizo muje nafi jin dadin mutafi mu kadai”
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
*Faty Afreen*
*Asy khaleel*
Cikin sauri maryam ta shigo cikin gida tana ta faman huci kwance umma take akan tabarba daanganta anga marar lfy….
“Umma kitashi gsky yaufa saura kwana uku bikin”
“Umma meye hk dan Allah ki tashi”
“plx fatymah naxoki zauna kinji”
?
Yana gamawa yaje yayi alwala nima hkn mukai sallah…..muna ya mana addu a..miqewa yayi ya soma canja kaya ya dawo kusa dani ya tsugunna*********************************************
[11:18AM, 12/22/2016] Baby Afreen: 💦💦💦
*BAYAN WUYA*
💦💦💦
*Faty Afreen*
*Asy khaleel*
“Baiwar Allah wa kike nema?”
“Dan Allah kitaimaka minnazo gunyar uwata ne Fatymah”
“eh hkne fa….shigo ciki muje”
karar door bell mukaji kokarin miqewa nayi yayi saurin dakatar dani zuwa yayi ya niqe
“barkanku da safiya”
duka ya kaiwaneenah dasauri tamiqe tana dariya..
“anty fatymah kinsan meye kuwa?”
“Sekin fada”
“Wai ummanku ta rasu yau kwana hudu”
Kanwata maryam kuwa gidan sumumy ta cigaba da zama itama tasaba dik aka zama daya….
*Rash kardam*
*Asy khaleel*
*Aneelurv*
*maman shaheed*
*munayshat*
*ummie khaleel*
*ummie ja’afar*
*Fadeela lamido*
*Hamagee muh’d*
*Rookiey kazs*
*Pharty~B~B*
*sahaf*
*Faxy Fashion*
*Excellent writters*
*Precious writters forum*
*Faty Afreen novel 1*
*Faty Afreen’s Novel 2*
*Baby Afreen’s Fans*
*Asy khaleel Novel*
*Dandalin Asy khaleel*
*Rash kardam Novels*
*Aneelurv Novels*
*Sahaf Novels*
*Phaty~B~B Novels*
*Hausa Novel lovers*
*Ruky&Ashbah Novels*
*Fadeela lamido Novels*
*Extreme writters*
*wisdom writters*