birnin. gayu🏢qarshe
chapter last 29
~ BAYAN SHEKARU BIYAR
_ Kwance yake a dunkule guri guda a – tsakiyar dakin ta KaSa, duk kuwa_ ‘da tafkeken ga‘don ‘da‘ .ke tsakiyar dakin; ‘A‘ _ ‘ hankali ya ji tana, shafar kanSa,‘ a‘ hankali, ‘ ya . bude’ “ido yana“ kallon kyakkyawar fuskar ta, tana masa murmushin da ‘yasa ya Kara jin sonta na tsuma shi. Ya yi_ saurin yin filo da cinyarta ,tare da jawo hannunta ya hada da ’nasa,-‘ya‘ runtse ido yana jin sonta-na bin jinin-jikinsa. Marya Kasa kasa ya ‘ce, ‘ – “Deeda,” ‘kinga yadda na dawo k0? Na zama‘ yadda. ’ke da Sister ke so in ‘zama Ina daya’ ‘ daga (Best Businesss tycon) na’duniya’ gaba‘ daya, ina rike da babban (Business’empire) ina
kula da Daddy; Momi da sauran jama’ar BIRNIN GAYU ‘gaba daya.» Haka asibiti duk girman sa- ina kula dashi’ yadda ya kamata, haka‘ ,Kauyen – ‘ku‘ ma ina zu’Wa lokaci-lokaci ina ganin me ke faruwa Deeda, kinga yanzu na yi sauki,da karfin zuciya da’ Karfin kwaKwalwar‘ ganin abu komaikyan sa da munin sa. ‘Ba ‘na wasa da addni .na (I’am strong enough) da zan iya fuskantar komai, Haka ‘nan ina yawan ‘yiwa Sister, Mamana .da Inna
sadakatul. jariya, kamar gina masallatai,makarantun addini, kyautatawa marayu da sunansu. Allah yakai ladan kabarin su. Ina yawan yi musu addu’a, duk da aiki da ya‘ min yawa ban taBa manta ,yi musu addu’a ba
Deeda, duk abinda ku ke so in’zama
‘ nayi keda Sister’nayi, sai dai abu guda na kasa, son ‘wata, mace a duniya. Duk kyan fuskar mace baya‘burge ni, duk yadda
mace ta» kai ta kawo bana’ sha’awar ta balle in iya sonta . Deeda, ke kadai nake (so: da . sha a Wa a’ rayuwa’ ta, (Please be with me
Ya rungume. ta Sosai yana shakar kamshinjikinta
‘ Ta: tureshi “Sabeer, kayi haquri, duk da haka ba zamu taBa rayuwa tare ba,“ na: riga da na mika rayuwa’ ta,; ‘zuciyata’ .da gangar jikina ga Ibrahim”: .
Nan ta mike ta janye shi a jikinta ta ficé ya dinga kwala mata kira da kiran- sunanta. ‘
Deeda,’Deeda!’ (PleaSe) kar ki tafl ki barni, Deeda (I need y0u in my life). Deeda! Deeda!!.
– “YallaBai!
‘ ’Ya ji* muryar ‘Umar wanda yake (P.A’) dinsa mai kula ; da dukkan
al’amuran’sa na cikin gida da office. Firgigit!‘Ya yi ya tashi’ ya zauna, . tare. da ‘sa hannayen ‘sa duka biyu ya dafe goshin sa, “zuciyar Sa na bugaWa, zufa ya wanke‘ shi duk ‘ da irin Rarfin A.C dake ‘ dakin. ‘ — Shekarun :su biyar – da rabuwa, ~ amma ba daren Allah da zaiyi ya yi bacci ba tare da yayi mafarkin taba. Sabeer ya yi nasarar yin abubuwa da yawa -a rayuwa tun bayan rasuwar yayar Sa- Farida da rabuwar sa da‘. Deeda, amma soyayyar Deeda shi ne abinda ya. . – kaSa cirewa a ransa,-a kullum da ita yake . kwana yana tashi; Duk da abinda. yake yi a rayuwar sa Deeda na zuciyar‘ sa. ‘ Umar ya kalle shi, yace; ‘ “Y’allaBai, lokaCin (meéting) ya yi (Clients) suna‘ jiran ka. Kowa ya gama ‘hallara a (meeting hall)”, Ya kalle shi. ya ‘yi murmushi, ya ce
“Na gode, ka je ka kula da’su kafin inzo, yanzu Zan shirya in fito”.
Ya amsa da,’ “To”. Ya fice.
Yayind a sabeer‘ ya takure. guri guda na. tsaWon mintuna, hawayen son Deeda da tausayin kansa ya dinga zubo masa. Yana da jama’a ~da .yawa, amma yana cikin rayuwar kewa,‘ saboda mutanin ‘da yake tsananin so~ da bukata a rayuwar sa, Wanda ya tashi ya saba .da su ba sa tare da shi,- . Farida, Ibrahim da Deeda sun :maSa nisa, , nisan da ba .’zai taBa sake ‘ganin su a rayuar sa ba: ._ . ‘
Runtse ido ya ‘yi yana addu’a don samun saukin halin da yake ciki, sannan ya mike ya nufi toilet ya yi Wanka, ya fito-ya – kintsa’ ya nufi (dinning area) ya ci abinci’ sama-sama, ya flta ya ‘ nufi Bangaren mahaifln sa, ya same shi ,a falon sa yana karatun jarida. Ya yi .masa sallama, ya ‘ ‘amsa yana murmushi. Ya dan rusuna ya gaishe shi, sannan ya dauko (first aid box) ‘ dinsa na magani ya bashi tare da juice, ya, sha. ‘ farin-ciki, ya ce. – . ‘ “Na‘gode da irin kulawar- da‘ka- ke‘ bani,.duk abinda ‘nake so; kana_ min .,a rayuwa, Allah Ya maka Albarka, Ya baka
Yara masu maka biyayya’.’ Daddy”.
‘(Please) addu’ar’ ka nake SO amma’~ ban da godiya,‘kai mahaifina ne,.ya zame. min dole in maka biyayya tare Ida faranta
‘ maka”. ,, ” Ya Kara“ da cewa; “Daddy, ni zan wucé office ‘To Sabeér, Allah bada sa’a. .ameen”
Ya fice, mahaifin nasa ya bishi ‘da
kallo yana tausaya masa. Ya manta yaushe’ ‘rabon’ da‘ ‘ya ga. murmushin ‘ jin dadi ‘kO’ farin ciki a fuskar dansa, sai dai’na yéke‘ k0 na dole. Kallo daya zaka masa ka‘ san yana rayuwar kewa, haka nan idon sa da zuciyar .sa na neman abokan rayuwa kamar mata da ‘ya’yansa. – ‘ Allah Ya dawo maka da farin cikin ka Sabeer,r in ganka cikin iyalin ka, kana Walwala’kafin in mutu”. ‘ ‘ Sabeer bai fita ba’ sai- da ya wuce Bangaren Momi ya je ya g’aishe ta, kafin ya wuce, itama tana sa masa albarka. A haka rayuwar Sabeer take taflya a yanzu
saukake, duk kuwa irin dumbin dukiyar da
suke da shi- rayuwar sa mai sauqice
‘ . ‘ Kowa na son sa, koWa na yabon sa, –saboda taimakon talakaWa da ’ addini da yake. yi, da tausayawa marasa karfl, da yawan‘ daukan” matasa aiki tare da ’yiwa jama’a‘rsa adalci da biya muSu bukatun su.
‘* *
Zaune’ take gaban tan-gamemen t.v’ tana kallon sa, idanunta jawur, ana hira da
‘ shi akan (business daga Kasa an sa ’
Sabeer Sulaiman BIRNIN GAYU (The ‘- richest young ‘busineas tycon). Ana‘ hira da’ shi a ‘wani ,Meeting) da ya;zo yi a London;
Ba ta saurari_ me suke cewaba; ita dai fuskarsa take jin kallo‘ ~da .farin Cikin “ganin yadda ya dawo.- Ya samu, nasara da yawa a‘ra’yUWar sa son’sa ‘ ’bai taba Canjawa a zuciyarta ba ko na daKiKa daya, sai dai’abin’da ya Karu.‘
Hawaye taga-sun soma tsere a idon ta, , wani ‘ ‘sabon son sa ya dinga taso mata.
Rabon ta da shi ido da ido tun ran data
‘ barshi a asibiti a Nigeria, tun .daga ranar sai:
dai ta’ ganshi a t.v, jérida k0 (magazine); “Mama! Mama’ Ki ~b0ye ni”;
,‘ Sabeer ne ya taho da- gudu Tabawa na binsa, .dama sun ‘saba kullum in za’a masa wanka sai sun yi wasan Boye-Boyen da guje-guje kafin ta kama shi ta masa,
Fadawa jikin Deeda ya yi,‘ ya ce
“Mama, kinga “Tabawa ina‘ (game) dina ta zo.‘ wai’sai, ta min wanka,.ki ‘ce ta kyale ; -ni”..~ Deeda ‘ ta karkata kai,’. ta yi, murmushi,’ ta’ kwaikwayi muryar’sa, tace;
“Ya ‘za’a .yi‘ ince ‘TabaWa ta” ‘bari‘ bayan nima ina‘ tsoron ta- kar ta» min bulala?‘ Ba ka ga ,tai girmi ‘Mama’ ba? TabaWa’ kamar Mama’ take‘fa wurina, dole-in ji ’ maganarta,’ inaqi za ta min bulala Ko kana so. a yiwa mamanka bulala?”
Yagirgi’z’a’ kai, ’ya kalli Tabawa. ,
“Karki yiwa. Mama_’~’na.. fada k0. bulala, bana ‘sOn ‘ana- yiwa Mama na fada”.
Tabawa tayi_ dariya, tace
“Ai dama ‘kai‘ Kazamin miji :ne ‘da haka zamu yi auren’ba ka .Wanka? Lalilai kuwa zan‘naka’ Saki. :in mutum na ‘son shan” ice cream dafm Chocolate da zuwa (longdrive) ya zama dole yayin wanka da (assignment) dinsa,koga a”tafi a barshi”.’
Muryar ibrahim suka jiyo daga. Kofa, ” Sabeer ya nufi gunsa da gudu’yana. ‘ “Daddy; oyo-yo” .‘ Ibrahim ya daga ‘sh’i sama, .- “Sabee. ‘ _ Ya sumbaCe shi yana ihu.» _ – .. -“‘”‘Yeée! (Thank you Daddy-,l lové you ) . ‘ Ibrahim ya_ daga .shi’yana juyawa’ tare da(kissing) dinsa, ya ce. (I love you. too) Maza kaje kayi wanka‘kazo mu tafi ‘ , ‘Deeda ta miqe tana‘kallon su, ta ce .Dama ‘ai kai- ka~ Bata shi~ da ‘shan Sanyi da zaki”. ‘ . ‘ ” Ya yi murmushi, ya Ce’In ban Bata. shi. ba “wa zan. Bata? Sabeer (is ‘my only ‘son)”. ’ ‘ Sabeer ya’yi dariya yana ihu irin na ” yara,‘ ya sauka yabi’ Tabawa ta donta masa wanka Su tafi ta’na zolayar sa’ shi kuma yana tsokanar ta. Deeda da Ibrahim suka bi
su da kallo suna munnushi, sannan ta mai da kallonta kan Ibrahim, ‘ta ce; – ‘ “Na gode Ibrahim da duk wani abin da ka min a rayuwa ‘da ni’ da dana, ka rike Sabeer kamar danka…”. ‘ . ‘ “Dana ne Deeda, ya isa. Duk wani so da zan ‘nunawa Sabeer ina._ ga yayi kadan, ’ sai. ‘dai: Deeda ina ga lokaci yayi da zanyiwa sabeer “adalci, in mayar masa da” farin cikin’sa da .na tafi da’ shi.“ Deeda, yanzu komai ya daidaita, Sabeer ya zama‘babban mutum, wanda ya iya rike kansa da zuciyar sa, da dubban jama‘a dake Karkashin sa. Abin‘da’ Sabeer ya yi a shekaru biyar din nan k0 ni ban yi su ba, ya Samu nasara. ‘ ta fanni daban-daban, haka nan duk wani magani da na’ aika ta’hanyar likitan sa ya tabbatarr min da yana shan su, Wanda ‘hakan yana‘nufin daga ke har Sabeer kun samu laflya, ba ku da wani sauran matsala. Deeda, a kullum ‘ina ganin wani Boyayyen Bacin rai da bakin ciki a tare da
ke, duk da kina qokarin kiyi wasa kiyi dariya albarkacin ni da Sabeer karami da Tabawa, amma na san a kasan zuCiyar ki kina buRatar Sabeer, kinason ganin- sa, kina son kaSancewa tare_ da shi,’ kina
(missing) dinsa”; .. _
Ya kau da kai, “Deeda, ba zan zama mai son’ kai ba._ Ki shirya, na gama mana komai, gobé in Allah Ya kaimu za mu ‘ koma Nigeria”. ‘
.”Ibrahim‘ (please) komai ya daidaita, bana Son mu kOma BIRNlN GAYU mu ‘ta da Wani tashin hankali’» k0 rashin zaman ‘ lafiya. (I’am happy here). haka ‘ Sabeer yana farin ciki a rayuwar sa”.
“Ba wani mai farin ‘ciki a cikin ku ‘ Deeda, farin cikin-ki ba zai ‘cika ba har Sai» kun kasance tare da juna. Ya isa haka, na raba ki:da mésoyin ‘ ki,‘ na raba’ Sabeer Karami da ‘zuriyar sa da mahaifin sa, na raba Tabawa da kasar ta da ‘yan uwanta.,…”.
“(Please) Ibrahim”.
Deeda ta fad‘a tana- kallon ‘sa
“Kai kace haka, ba ‘ka raba mu da kowa ba; Daga ni har Tabawa ‘bamu da Wanda ya wece jUna. naSan :munada .iyaye ‘da ‘yanuwa, amma ‘ba su‘ damu da mu ba. ‘Muna fari’n (as a: family) nida‘ kai da Tabawa- da S’abeer.’ Ibrahim,‘ ka ‘- daure ka aure ni”.
Ya kalleta, “Deeda, yau‘ ma‘ amsa ta a’a ce,‘.bazan aure ki ba. Ba bazan aure ki’ ‘zuciyar na shauki da begen wani, . ba’,
“‘yadda kike _so kike tunani ba, ya‘ Zama ~ mu fuskanci gaskiya, ’AlkaWarin da muka‘ .yi. shibe in bar-bamu ‘sami maganin ‘matsalar. ku ‘ba, to Alhamdu lilIahe kin rabu~ da. wannan’ “ciwo;
“ haka‘ .Sabeer- ya sha Wannan magungunan wanda ina. da tabbacin zai yi-aiki a jikinsa,‘ ba wani. sauran (Allergy) a tsakanin ku wanda’zai ‘Bata za-man ku k0 rayuwar .auren ku.
(Please) Deeda ki yarda dani ya isa haka. Ki bari in hada Sabeer Karami da zuriyar sa, da babansa
_ Ta girgin- kai’, ‘Naji- ibrahim, zanyi yadda ka ce, gode na Ta yi murmushi. Tabawa dake tsaye daga gefe tana jin su, ta yi murmushi, Deeda ta fada’jikinta , suna hawaye, yayin’da Ibrahim ya. bita da kallo, hawaye ya gangaro masa, yace.
“Har cikin’ zuciya’ ta naji- dadi, na kuma Sukuni ganin‘ farin ciki a fuskar. ki. Yau ‘murmushin ‘gaskiya .na gani a fuskar ki ba (fake) .ba Deeda, ba mai shiga ‘ ‘ tsakanin ku da Sabeer sai._mutuwa”
Sabeer Karamine ya fito da gudu ya ‘ ce
‘Daddy, na shirya, mu tafi
‘Nan ya‘daga shi sama yana ‘dariya, ‘ ya sa shi a kafada suka tafi suna WaSa“
Deeda ta fada jikin . Tabawa tana.
murna. ‘ – .
“Tabawa, zan koma ‘gidan Sabeer dina, zan nuna masa‘ dansa‘da na ‘haifa masa me kama da shi. Tabawa zan sa shi farin ciki sosai, ba zan bari ya Kara Bacin rai ba. Tabawa ba zan iya bayyana miki farin cikin da nake ba, yau ba zan iya bacci ba. Alhamdu lillah Ala kulli halin”.
Tabawa tai dariya, “Allah Ya tabbatar da wannan faein Cikin da Alkhairin a rayuwarku”,
* *
Yammaci ne mai: kunshe da iska da – ni’ima, Wanda hakan ya. jefa nishadi a zuciyar mutane ‘da dama, kowa ‘ harkar gabansa“ yake, yayin da motoci ke kai’wa‘ da‘ komowa; A ; dai dai wannan lokacin Ibrahim da ‘Deeda tare da’ Tabawa’ da Sabeer; motar da suka” yi’ haya daga_ (airpbrt) ‘zuwar BIRNIN GAYU ta- Baci. fitowa suka yi’, suna jira saboda gajiya» da’ zama da suka yi’ a ciki, Can idon’ Sabeer
karami ya hangi masa wani mai (machine) ya bige, wani dattijo dake WuceWa a gefen hanya. Da gudu ya nufi inda yake, da sauri jama’a suka’taru, mai (machine) kuWa ya gudu. Ibrahim ne ya bishi yana kira, amma kafin Mde ya’Bace cikin jama’a. ‘
.- .Wa’ni mai mota ne ya ‘téimaka ya ‘tsaya’aka dauke‘shi, nan Ibrahim ya .hango ‘Sabeer na shiga motar yana rungume da kan mutumin- wanda jama’a ma sun dauka tare Suke. ‘
. Da. gudu Ibrahim ya biyo su, amma tuni har” motar ta tashi. ’A rude suka nemi Wata motar suka,‘ bi’bayan motar.
Deeda ta fashe da kuka, ta ce. ,
,”Sabeer da rigima‘ da .fitina, daga sauka Nigeria har ya soma daga “min hankali, yaro Karami da fitina da rigimar’ ‘tsiya”. ‘ ‘ , ‘‘ Ibrahim yace, “Karki damu, gasu nan muna kallonsu,’ ba za su Bace mana ba. Kin, manta Sabeer jinin-.’Sabeer ’ne?
jinin birnin gayu na yawo a jikinsa in bai yi rigima ba me‘ zai-yi?”
Murmushi‘ tayi’ tana sharé hawaye,‘ ta tuno ranar haduwar su na farko ‘_da Sabeer a rayuwar ta. Ta :kwautar da’kai;_tana tuno” .Wasu al’amura ‘da ’suka‘ gabata tsakanin su masu taBa zuciya, hawaye kawai ta ji yana zubo mata. ‘
A wancan motar Sabeer Karami ya
kalli mai tuqqa motar, yace
“Ka kaimu ‘ HAJIYA RABI HOSPITAL”. ‘
Mutumin ya kalle shi, yace
“Asibitin kudine fa da tsada?”
Yace “Na ‘sani, ka kaimu tunda na ce.. Ba ka san asibitin kakana . bane? Babana babban likita ne a asibitin”;
; ‘ Lokacin dattijOn dake rike da kansa ya dago fuskar sa’ ya kalle shi cike da mamaki, kaunar yaron da son sa’ya ji ’sun shige shi, ya ce
‘Yaro, asibitin kakan ka…?”
Ya sa masa hannu a baki. . .
“Shhh Kayi shiru,‘ baka da- laflya’, kanka‘ na jini. Asibitin .kakana ne amm kar ka fadawa, kowa fa, don mamana tacw (is not safe) in na fadawa wani zai iya sace ni- yace Sa an biya kudi mai y’awa kafin a sake ni,. Yanzu abinda ke faruwa kenan. a Kasar nan, amma kai naga alamar zaka yi kirki, ba ‘za ka sace ni bak0 ka-‘ . bazanaka Bari a sacenibako kuma k0 an sace‘ ni ma na iya fada irin na Chinese”, Daltijon ya yi dariya yana kallon sa, “Waye’kakan ka?” .’ Ya sa bakin sa a ,kunnensa‘: “Ka’. san Dr. Sulaiman BIRNIN GAYU?” ~ ‘ ‘ Dattijon ya zaro‘ido, ya ce.
“Dr; Sulaiman?”
Sabeer ya girgiza kai. .
“Eh shi, kira sunan sa (with respect) ka ce Alhaji Dr.‘ “Sulaiman, ‘ka san babban
mutum ne. Yau sauka ta kenan daga Canada, ni da mamana, da baba na,‘ da kaka ta ‘yar tsohuwa Tabawa”; ‘
Dattijon ya kwashe da‘: dariya ya tSaya yana kallon sa, ~lokaCin hawaye ya ciko idanun sa, yace
‘Waye baban ka?”,
Sabeer ya girgiza kai.
‘ ‘ ‘”Kayi shiru ‘sai -mun. isa,- in ka ji sauki‘ zan fada ‘maka; Babana ya ce ba’a son mara lafiya ya dinga yawan magana’.’-. ..
Lumshe ido yayi ya rungume~ yaron’ yana jin Kaunar, sa,‘ yana ji a jikinsa da zuciyar saa cewa, wannan jinin sa ne. Dr. Sulaiman kenan. ‘
Suna isa’kuwa’ma’aikatan suka gane shi,‘nan da anan aka yi (emergency) da shi, aka yiwa Sabeer Waya wanda aka ~yi daceyana cikin asibitin a (Ward) din yara, Cikin hanzari ya taso yazo hankaliln sa a
tashe a emergency. . _. Dr. Sulaiman hannun sa rike da na
Sabeer har aka-‘shiga- da shi, sannan ya Sake shi ya tsaya a kofar wurin yana’jiran sa, yana_ ta kaiwa da kaWowa kamar Wani babban mutum. . Sabeer kenan iyayen manyance, duk wani abinda ya ga babansa Ibrahim na‘ yi a gida ko a asibiti da suke Canada‘ya iya shi. ‘
Sabeer ne ya iso a rude, lokacin .da aka fito. da shi, tare suka shiga da Sabeer “Karami, yana fadin. ‘ ‘
’ “yajinkin baba” ‘ Yayih da Sabeer’babba ke tamba’yar. “Daddy, me ya faru? Ya aka yi?” . ‘ Daddy ya kallesu su duka biyu, ya yi
murmushi, wani irin farin ciki da. jin dadi ya lulluBe shi, bai san yaushe ya rungume su duka ba’, duk da bai da tabbacin Sabeer Karami jininsa ne, amma ‘yaji Kaunar yaron a ransa, musamman da yaga irin kamannin da yayi da Sabcer dinsa, idanu, hanci, fuskar su. iri daya, haka (attitude) halayyarsu. ‘
Daddy yace “Kar ka damu, ba wani ciwo naji ba Na filo yawon shan iska ne da kafa da yamma, nan na ‘had’u da» tsautsayi, «amma ‘ba wani‘ abin tashin hankali, na samu (cuté friend.) wanda‘ ’ya kula ‘dani, sabOp abokina._ Meye; sunan ka ne?
Yana shirin ba- shi: amsa ya hango babansa da mamansa, da sauri ya mike ya ‘ buya a. bayan, Sabeer ,‘yana zare ’ido, a
tsoracé yace. ‘ . “Uncle (please) ka boye ni, ga mama’ da Daddy na Za su min bulala”. ‘ ‘ ‘ Sabeer tsayawa yayi yana kallon sa, ‘ yanata faman rike masa Kafafu. Ya yi masa .murmushiya .tsuguna‘ a gabansa, yace ‘ ‘ “In kana tsoron mamanka da Daddyn ka me yasa ka-.;musu laifi’ Sabeer ya. _ kalle shi kamar; zai yi‘ ‘
kuka. ‘ “yace Uncle, ka .boye ni *yanzu,
daga baya ,Zan ,maka bayanin me yasa nayi musu ‘ ~ .‘ -laifi Dr. Sulaiman‘ ya‘ tsaya yana kallon su,’ ya ji ‘bai da sauran damuWa a ray’uwar sa. ‘ ShigoWarsu Ibrahim ‘yaja (hankalin su, .hakan ~yasa: ‘ya, ‘ mike} da‘ sauriyana“ kallon-Su“ “Ibrahim? Deeda‘?”
-..Sabeer dake tsugune- yana surutu da’ Sabeer Karami ya ji‘ zuciya’r’sa ta tsinke, ya mike da sauri don jin‘mahaifinsa’ ya kira sunan Deeda.- Ya dago da sauri suka ,yi ‘ido biyuda ita. Hankalin sa ya ji ya tashi, ya sa mata ido yana mata. kallon soda qauna.,
__ Itama’kallon sa-.take tana ji tamkar ta je ta rungume shi,’ ta fada masa irin kewar sa da,tayi.. ‘ ‘
Dukkan, su. tsaye suke sun kaSa cewa komai. ‘
– Sabrer Karami ne ya fito’ yazo gaban Ibrahim ya kama‘ kunne. ,
“Daddy'(am sorry),. nayi laifi, na tafi ba
ku sani Na taimakawa marar Iafiya ne, kaine. ka ‘ ce mu dinga’ taimakaWa marasa lafiya duk inda muka gansu’
Ya nufi gun’ Dceda da gudu, “Mama, ki’ cewa Daddy kar ya min fada, kar ya yi fushi dani”. Sabeer yaji ‘ bUgun zuciyar, sa ya tsananta, hankalin sa”yai mummunan-tashi, kishi ‘da tsananin’ sonDeeda ya addabeshi shi. Shi kenan Deeda ta’manta da shi, hair ta’ iya » ’ rayuwa da ‘wani namiji amman shi ya kasa son wata mace balle rayuwa da ‘ita. ‘ .Nan ya daure ‘ya mikawa Ibrahim hannu suka gaisa ya ce. ‘
‘ “Ina taya ka ~murna da kai da Deeda, Allah‘Ya raya zun’yar ku, ya Albarkace ta. Kuna – da -‘(lovely and cute ___son)‘.~ ‘(COngrat)”. ‘
Nan ya ‘sa. kai ya fita, ‘ya fisgi mota sai BIRNIN GAYU, Wanda Allah he kadai ya kaishi laflya. Ya’nufl Bangaren Su, inda sukai rayuwa .da Deada kamar-yadda ya
saba, ya kwanta ya dunkule guri’guda yana wani irin kuka’ mai taBa zuciya.
Dr. Sulaiman tare da su Ibrahim suka nifi BIRNIN GAYU a nan Ibrahim ya masa bayanin komai.- .. :
“Daddy, Deeda ba mata ta bace, haka Sabeer ba dana bane. Lokacin ‘rasuwa’: Farida’,‘~da kuma rabuwar Sabecr da Deeda tana dauke da cikin Sabeer’karami, lokacin ‘damuka zo tafiya muka tafi tare, da ,Tabawa; Na so KWarai muyi aure da Deeda, amma na kasa, saboda zuciyar ta na ga Sabeer, don hakana sa Tabawa ta dinga kula da ita har ta haihu, don ba gida daya muka zauna . ba. ma, sai dai duk guri daya muke ina zuwa duba su kullum.‘
Na. dage da bincike sai da na‘nemo maganin matsalar” su, nan na bawa .Deeda ta soma shan nata,.haka na turowa likitan Sabeer nasa. Abinda yasa muka dau
tsawon lokaCi ba mu dawO ba shine, dama
sai sun sha maganin na tsawon ~ shekara
‘ uku Yanzu Alhamdu “lillah, komai‘ :ya daidaita‘, don «haka muka dawo- don” hada Sabee’r Karami ‘da mahaifinsa,: sannan. in hada ku-‘da jikan ku,‘ jinininku ,Sabeer. In kuma dawowa da Sabeer matar Sa. (Please) “Daddy, ka daure ka ‘daura
auren Deeda da Sabeer a nan, ka . tara jama’ar..BIRNIN GAYU_ma sun isa,; ba’ sai an ’jira – na Waje’ .ba.
‘ “Daddy,”Sabéer Deeda sunyi‘ jira, kuma
Sunyi hakuri da juna,‘ lokaci yayi da za su hadu. su rayu tare ‘da_ dansu Sabeer”, ‘
‘ Dr. Sulaiman ya share haWayen da ya
.zubo ‘maSa, ya ce
“Tabbas Ibrahim kayi namijin KoKari,’ ka rike alkawari da amana, Allah ~Ya saka maka‘ da; alkhairi.-‘Duk yadda ‘kace haka za a‘yi”. –
‘ Ya daga kai ya kalli Sabeer karami, yace Ga kakan ka .Dr.‘-Sulaiman, ba za ka
gaishe ni ba?”
Sabeer ya sunkuyar da kai yana dariya, yace
“Dama ka sanni ne’ ba ka fad’a min. ba?
Daddy ya ce, “Ya zanyi in fada maka’ bayan ka rufe bakina”.
Nan suka kwashe da dariya duka.- .
Dr. Sulaiman ya kira jama’ar da suka zo sallah masallacin‘ ‘gidansa, suka taru suka shaida daurin auren Sabeer da Deeda.
* * *
A hankali ta turo kofar- dakin ta hango. shi kWanCe a tsakiyar’ carpet, ya dunkule. Ta yi murmushi, hawaye ya zubo
mata, ta girgzia kai tace. ” -“Sabeer ba zai taBa, canjawa ba, duk girma da tsadar gadon’ sa a Kasa Yake kwanciya, ban san wane jin, dadi hakan yake bashi ba”;
Ta matso dab da shi tana shafar sa, ta
kira Sunan’ sa murya Kasa-Kasa.
“Sabeer”
‘Ya. dago kai da‘ sauri ’suka yi .ido biyu, ya yi saurin fadawa jikinta ya fungume tare da rufe ido. – .
“Ina. ki ka shiga Deeda? Tun dazu nake jiran ki”.
. Nan, kuma ya ‘yi “saurin ’janyewa saboda ya san mafarki yake, wanda yana tsoron tashi.
. ‘ Canjawuri ya yi, amma tayake gani ‘ har ,yanzu; hakan yasa ta mike ta kunna wutar dakin, *haske ya bayyana, ya :ganta tsaye a gabansa tana kallon sa. Ahankali, ya dinga ja da baya. ‘ ”
Ta ware _hannayen ta, “(Please) Sabeer, kar ka gujeni, nice Deedan ka, ba abinda zaifaru”.
Kallon ta yake yana, .tahowa a hankali hawaye na zuba, ‘ya iSo gare ‘ta ya mata kyakkyawar runguma, ya kasa magana, sai numfashi da yake saukewa
zuciyar sa na bugawa da karfl.
Wani irin sukuni da jin dadi taji na Shigar ta, hawaye na zuba ta ce
“Sabeer dina a jikina, wanda na jima ina mafarki da a ‘ kowane daré, a ‘ kowacce rana sai‘ na runtse ido ina.jinka a ‘ jikina da ,zuciya ta; ina addu’ar ran da Allah zai dawo .dani Wurin mijina, masoyina, Sabeer dina”. . ‘ Ya dago kai ya kalle ta ido jawur, ya ce. ”Deeda, kin auri Ibrahim har da‘yaro, in’ ya ganki anan..
Ta girgiza kai; ta ce.
‘ “A’a Sabeer, bani da mijin da ya wuce: Sabeer, haka bani inya ‘ganni a jikin . mijina ba shi da’ right din ‘da zai min fada, saboda a jikin mijina nake, uban dana, Sabeer
Ya kalle ta a rude, Deeda ta girgiza masa kai. – Kwarai sabeer, yaron da ka gani
Sabeer karani danka ne, rabuwar mu na tafi da-shi a .cikina. Na Boye maka hakan don rabuwar mu Ya maka sauki. Sabeer, duk yadda nayi naso nasa Ibrahim, a zuCiyata Amman na kasa, Saboda bana taBa iya hada» ka ‘da wani namiji‘ a; zuciyata da
‘ ‘rayuwar ta. Jikina ruhina duk na Sabeer ne, duk da munyi’ nesa ‘da. juni, amma ban taBa nesanta ka da. zuciya ta”, ba
Ta kalle shi, ta’kakwantar ‘da kai tana maSa’ Wani irin murmushi mai kama zuciya. Cikin mUrya Kasa-kasa tace”Sabeer,~ baban ‘ ‘Sabeer. Ka’ san Sabeer kamar ku ,daya, komai nasa irin naka ne, , duk Wani- abu da yayi- sai na ganshi kamar ka (cute handsome, sturben just like you)”. .
‘ Dariya ya saka da karfin sa, jin dadi da farin cik ya ziyarci zuciyar sa, ya dinga jin wani sanyin a zuciyarsa
Ya sake rungumeta ya rufe ido yana sauke numfaShi, yace.
“Deeda? kici’ gaba’da magana, karki yi shiru’ (it feels good) kiyi ta magana ina jin muryar ki, ba ki .san irin’ farin C’iki ‘da sukunin da ke ratsa ni- ba”, jin irin sonda kike min ya narka ZuCiyata, ya .sanya‘ ni tsananin farin. ciki, “(I felt alone ‘and. . scared Without” you). Na .gode Deeda (thank you so much)”. ‘ ,
Sun dauki tsawon awa guda” Sabeer na kwance a jikin‘ta‘, .ya lumshe ido yana shakar’ ‘Kamshin ta, « yana jin ~sonta mai tsanani yana ratsa shi, k0 Yaya ta ‘motsa‘sai‘. ; ya jawo ta jikinsa. .
“(Please) Deeda, kar ki matsa- k0 ina,’barni ajikin ‘ _ . ‘
Murmus’hi kaWai tayi ta Kara jawo shi jikinta ta’na shafar sa..
®®®®®®® –
.: Tunda gari ya ,waye- take hidima da
yara, tana musu – shirin tafiya ‘makaranta, Sabeer da qannen sa ‘yan biyu ‘da ta sake
‘ ‘haifaL ‘Farida’ da Aisha’, mai Sunan Inna. _ ‘ Yayin da Sabeer ya harde hannu’ a-kirji; .ya dora kafa daya‘ kan daya bisa‘ table-din dake tsakiyar falon, yana-kallon ta duk” inda tayi,_ yana murmushi’, yana jin .wani irin’ nishadi da farin ciki in Deeda na guri‘ . ba ya ganin kowa _sai _ita, har ‘ta gama shirya’yaran, suka zo‘ suka rungume shi,,ya ‘ musu kiss Suna fadin
‘ “Daddy, mun tafi, ma‘assalam”. Suna daga masa hannu. . ‘ .
Shi ” ma murmushi ya musu yana daga musu hannu, sannan ya mai’da kallon sa kan Deeda ya jawota” ‘jikins’a. Tayi» dariya taCe-
.”Baban Sabeer, an ‘girma amma har yanzu ba ka canja ba Na, gama ‘da yara’ saura Daddyh su. Tashi muje’ ai’ shirin ‘ office, ‘_ na. shirya maka ‘ (bath room)? sauran wanka’_’.; – . ~ ‘ Kallon‘ ta kawai yake yana murmushi, ta langaBe kai.
.(p|ease) mana Sabeer”.
Ta fada cikin muryar shagwaBa.
“Ka fara kallon naka k0?” ;
Shima ya’ kwaikwayi yadda tayi_ tare da cewa
“Please Deeda, ki ci gaba da magana, ki barni in yi ta ‘ kallon —ki ina. sauraron muryar ki. Kinsan ba abinda nafi so da Kauna _ a rayuwar ta irin’ in ‘zauna ina ta kallon ‘ki, ina sauraron wannan (sweet voice) din naki mai k0re dukkan wani gajiya da kashe min jiki da.’ Zuciya”.
Ya lumShe ‘ido, “Hakan yana sa ni inji Wani irin Kaunar ki na ratsan‘ ni, yana saukar min da tsananin jin dadi
Nan ta ‘dada narkewa. a jikinSa tana” masa abinda ya fiso, Wato shigewa‘cikin jikinsa tana wasa da lallaushan gashin kirjinsa, tana mannuwa da shi. ‘
Tuni ‘ ya ji numfashin sa yana – canjawa, shima ya dinga shige mata..
Murya Kasa-Kasa tace, “Sabeer, me
yasa kake son Deeda da yawa haka ? Gaka nan
(hand some smart with a . great
personality) za ka-iya samun dukkan
kalar macen da kake_ so”.
_ Ya; fadada’ murmushinsa yana dada shakar Kamshin gashin ta, «.yana lumshe . ido, ya ce. ‘ ‘
’ “Ni kaina ban san. me yasa nake wannan jarrababben son ‘ba (may be) ‘ saboda ina da ko‘mai.’(Beautiful home, big – family), dukiya mai dumbin yawane. (I have everything) da inna rasa zan sake samun ‘; sa yanzu—yanzu‘, “(but something like you) ” shi ne bani‘ da shi, Wanda da na samu-kuma ‘ bana son rasa- shi, ko da wasa. .. Saboda Deeda bana biyun ki a’ dunya,’ (for me, there is only you)”; .
‘ Hawaye ta ji yana gangaro mata, Sabeer ya‘ sota fiye da yadda ta-so ya sota. Ta kalleshi
“Na gode ,Sabeeer, (I promise to be – with you and make yOu happy-until de end ov my last breath and until de end of ever)
Insha Allah”. –
Nan suka rungume’ juna ‘cikin so da Kauna tare da fadawa ” wata duniya mai tattare da farin ciki da duk wani jin, dadin rayuwa.
* *
Farun ciki, kwanciyar , hankali, daukaka tare -da ‘ Rahma ya sauka a BIRNIN GAYU, Sabeer da Deeda tare ~da” yaran suna rayuwa cikin farin ciki, so tare da qaunar juna; yayin ‘da Ibrahim ” ya yi ‘ sallama da Birnin Gayu’ da Kano dama nigerian gaba daya, ya koma Canada, ‘ yana kula da (Business) dinsu’ na Can, ya yiwa Sabeer ‘ da Deeda tare da zuriyar su fatan Alkhairi. Ya’yin da ,su’ kuma suke ‘masa addu’a- da fatan samun mace ta gari‘,wacce za ta‘ so shi tsakani da Allah, ta kaWo’ farin ciki da kwanciyar hankali a rayuwar -sa. ‘ ALHAMDU LILLAH
my regard to y’all my followers
yhu can feel free to catch up wif admin course hi iz single an available
catch up wif me @whatsapp here 08035453472
I luv y,all
mu hadu a new book
DIS IS JUST DE BIGINING