Birnin gayu19

birnin gayu

chapter19

rawar darin yasa ta zare jikinta daga na sa. Da Kyar‘ ta iya zare hannunta‘ daga cikin nasa, ta mike ta duba cikin kayan sa, a nan ta samu’safa, hula da rigar sanyi, ta koma dakin’lnna ta dauko mantaleta ta zo ta shafa masa a _taf1n kafa, sannan ta sa masa safa tare da hular. –
Wurin sa rigar sanyin ne»_ ya farka, ya yi saurin kwanciya ‘akan cinyar. ta, ya’ dunkulé guri guda ya kamakai, ‘hakan’yasa ta gyara masa rufara, ta’ cire hular tana’ matsa masa kai (massage) ‘da kuma gefe da gefen kansa har bacci ya. dauke_ shi yana kankame da ita. Haka ta dinga kula da shi da kowane motsi nasa, ta dinga daddanna masa- jiki har itama bacci‘ mai nauyi ya dauketa; – . Tabbas Deeda , tayi laushi daren, kula da miji irin Sabeer ba wasa bane, saboda Sabecr irin mazan’ nan ne da Bature ke kiran su da’ (giant) sai-dai bata yi wahalar banza ba, don kuwa Sabeeer ya samu sauki‘
Dukkan. Su basu farka ba Sai da gari ya yi baske, Sabeer ne ya fara bude’ido ya ganshi kWanCe jikin Deéda, ta rungume shi da kyau. ‘
. ’Ido ya Zuba mata yana kallonta,‘ ya yi murmushi ta’re da. karé shigéwa jikinta.
“Deeda, me yasa ba‘ za ki bari’ mu rayu tare’a haka ba? In kasance tare da ke har abada? Ya’ zama kownane motsi zanyi inji ki a jikina?” . ~ .» ‘ –
Haka ya‘ – sa mata ido, baya ‘ ‘ko KWaKkwaran motsi don kar’ta tashi , Bai tashe ta ba har Sai da ta ,tashi don kanta, ta ci karo da fuskar Sabeer‘ya sa mata ido, haka’ kawai ta” tsinci kanta da ‘masa murmushi; Sai kuina ta yi saurin‘ janye shi a jikinta, ta mike da sauri, sannan tai masa ya jiki? Bai bata amsa ba sai kallon ta da yake, yasamata ido
‘ Ya’miKe ya nufe’ta tare da kai hannu yana “shafa fuskar ta ‘tare’: da saman qirjinta, ya ce ~
“Tsarki ya tabbata ‘ga Wanda ya ‘Yi wannan halittar”. ‘
Sai lokacin ta lura: daga ita sai dan shimi ‘da tsayin sa bai wuce cinyarta ba.‘ Nan ta yi saurin kankame jikinta tare da zare zaninta da-ke yashe a Kasa, ‘ta yi saurin daUrawa‘, sannan ta Zari hijab dinta ta saka, ta fita da_sauri. Ya bita da kallo, sannan ya zauna ya lumshe ido yana jin wani sabon sonta da sha’awarta na shigar sa. Gaba daya .ta gama‘ruda shi,‘ a kullum shi Deeda yake so; halayyarta da yanayinta, da fuskar ta, amma yau ya ji yana mugun kaunar Deeda‘da sha’awar ta. Hakan ya sa ya Kara tabbatarwa‘ da kansa zai iya jure’komai don ya rayu tare da Deeda. _ ‘
‘ Gaba daya jikinsa ya mutu, ya ji ba ya son yin komai sai‘ dai ya kWanta ya yi ta tunanin ta.‘
A hankali abinda ya faru a daren jiya ya dinga dawo masa. ‘Murmushi ya dinga. yi yana sauke ajiyar ‘zuciya da numfashi mai
hade da zafin so da kauna, tare da tsananin sha’awa. ” _ ‘
Hakan ya faru da Dceda, ta_f1ta ta tsuguna a rumfar gidan zuciyarta na harbawa .da Karfl tamkar wacce tayi tsere. In ta rufe ido gogayyar ta da Sabccr ta ke tunowa, yayin da take jin shafar da ya mata a yanzu.har cikin ranta. Wannan ya saukar da rudani tare da bakon yanayi a zuciyar ta. ‘
“Deeda?” Inna ta kira sunanta. ‘ ‘
Ta mike a firgice
“Lafiya ki ke zaune a nan da sassafen nan? Ga ruwan zafi can na hada ko’kuna da bukata”. ‘
Deeda kanta sunkuye ta ce, “To”.
Innan ma- wucewa tayi ba tare da ta tsaya mata dogon bincike da tambaya ba.
Da sauri ta mike ta hadawa Sabcer ruwan wanka da alwala, ‘ta’nufi dakin.- Ba ta yarda sun hada ido ba, ta ce
“Ga ruwa can inza ka iya waka, don na ga da sanyi’. In wankan zai maka wuya

yanzu Sai kayi alwala ‘kawai’, sai ‘ka hanzarta ’don mun makara sallah.”. Kafin ma yace wani “abu ta” fice da sauri’murmushi ya yi. ya mike, ya fito.’ Ya: lura da wani Sabon salon jin kun’yar Sa data fara. . ‘ ” ‘ ” “Duk da dankaren, sanyin da ake bai hana . shi‘ yin wankan ba,’ wannan ya’ bawa Deeda “damar dawoWa ta shiga ta tattara dakin, ta gyara tas, ta ciro; masa kayan ‘da zai sa, ta tattara. masa kayansa da ya ‘watsar,  . Ta girgi‘za kai, “‘ “san yaushe Sabecr.zai. koyi’tattara kayan sa da kula Nan ta ‘fita da su don wanke’wa. _. ‘ _ ’ Bayanya fitone-‘ta-samu.damar shiga tayi ‘nata -wankan hade da alwala. A daki kuWa .Sabeer ya, lura da yadda Deeda ta kintsa’dakin hatta salla‘ya da kaya tare da’man da ‘zai shafa .duk ta ciro masa.
sauri.
Kaunarta Ya Kara ji ta ratsav shi, yace “Deéda daban kikeda sauran, kin can can ci ‘a jure kOwane irin wahala da matsi, da’kowane irin yanayin rayuwa_akan.ki’.’.’ ‘ ‘ ‘ _. . _Bayan ya kintsa ya _._”fito don ‘gaida Inna,~ a’kicin ya Same ta tana; ‘kokarin hUra wuta. Nan ko ya sa hannu yana taya ta, Inna, tace. ‘ . ’ .‘a.a sabeer wannan ‘ai ba aikinka bane, fita- ka jirano yanzu zanfito”,  Ya yi dariya, ya ‘ce, “Inji waya ce ba aiki na. bane? Kece ma‘ za’a‘ ce. ba aikin ki ba, kina gani na sabon jini,‘ idona lafiyayye, ke kuwa’ ‘idon irin na tsofaffl, duk ya ‘zama. maneji”. Ya‘fada cikin zolaya. . “ Ta yi dariya ta ce, “Wato abin naka ma harsa.zolaya ,ce, ko? To idanun’nan nawa’ ,da kake ‘ gani. sun nake garau suke sunfi naka karko.ku yaran ‘yanzu meye- naku. me karko da kwari? Nifa’ I’nna ban ‘yarda ba. idon Deeda
kuwa kin san ba mai irinsu a duk duniya, ita kadai Allah .Ya. yiwa baiwa da ‘irin Wannan idanun. Ki tashi kawai’ ni zan hura”. . ‘ Nan ya: dage‘mata sai da, ta tashi, Inna tace. _ “Yaur naga dan baqon yaro, ka zata hura wutar’wasa ne?” ‘ .. , – ‘ Ya jata waje, ya fito da, ita, ya kaita. rumfa, yace. ‘ – . zauna ki huta”. ‘ ‘ A ‘ ‘DOlenta ,ta, zauna, “ya dawo yana ta’ fama agindin murhu da hayaKi, idanun nan kuwa sukawyi jawur, ga hayaki‘ da ya tuenike kicin- din.a wannan halin= Deeda ta zo ta same. shi, ta zura masa idotana dariya. Tace, “Hura wuta‘ba‘cin tuwo bane malam’Sabeer”. , Ta matso kusa da’ shi, ta sunkuya tana kokarin hura wutar, ‘ya ture‘ ta Me kika maida ni?” 5 ‘- ‘ Ban mai ,da kai komai-ba, yanayin ka ne ya nuna
Ta kalle‘ shi, “Ka ga idanun ka kuwa
_ Dago idanun nasa yayi ya zuba-‘mata
a cikin nata ‘idanun. Gabanta ne ta: ji ya
tsinke, tayi saurin kau da kai, ta fltagaba
daya ‘ta rikiCe. Ta rasa me yasa idanun’ Sabeer ke fadar’mata’ da gaba:
_ Murmushi yayi, ya ci gaba da flflta wutar, sai da ya hura ta kuwa’ sannan ya flto yana tari, ~idanun’sun kada suna hawaye. ‘ -.
Inna ta mike? cikin rashin jin dadin halin da yake, ta ce. ‘
“Kaga yadda ka mai da“ ’kanka k0 Sabeer? Ba ka bukatar kayi wannan abin”. Ya ce, AuMe yasa‘ba zanyi ba? Akwai’ bukatar, in taimaki Inna ta, yanzu lokaci» ne da za-ki ‘huta; Fada min‘wanne aikin ‘kuma zan sake ‘miki?” ”
. .Ta yi~ dairya, “Sabeerba ka da dama”.
_ Kicin dinya’ sake binta; ‘duk, abinda zatayi sai ya karba ya taya ta, ko suyi tare suna ‘hira’ suna dariya tare, Deeda’ ta .sa musu .ido‘tanakallon su tana murmushi, ta, kasa
daga idonta akan su, musamman Sabeer din dake kokari‘n yin abubuWan da’bai iyaba. Yadda yake ma Inna; da ‘irin_ kulawa” da dariya da yake. sa ‘ta yasa ta tsinci kanta da jin Kaunar. sa a  Inna itace komai nata a ‘rayuwa; don haka duk me_ kaunar Inna. masoyin‘ta ne? ‘
Idonta na kansu harta‘ shiga daki, ta dauki jakar ta tare; da hijabi, ta cewa Inna‘zani wani wurita Zan dawo yanxu
Inna ta kalle ta, “Bani za ki tambaya ba, mijin ki ne zai iya baki izinin fita”.
»Hakan yaSa’ Sabeer ya fara murmushin tsokana, ‘yana‘ ‘kallonta’ tana’ kau‘ da ‘kai,‘ amma sai‘ da yayi .nasarar hada ido da‘ ita’ gami da daga mata gira,‘ yace
‘ “(i will do Anything .for“ my Decda) _na baki damar zuwa duk .inda.-kike so (I .truSt you) na yarda dake  Murya’KaSa-kasa tace Na’gode”:Ta’fita ‘yayin da ya ‘ci gaba da hira da lnna, tana bashi labarin Kauyen su,~ da
~yanayin rayuwar su. Duk wani aiki kuwa da ‘zatayi tare.‘suke yi, k0 ya mata. Hatta aikin furar ta .tare. Suka. yi,-” yayin .da ya dauko (camera) dinsa yana ta daukan ta hoto. _tare da zagaye cikin Kauyen yana daukan duk abinda ya burgee shi; – . ‘ ‘ ‘ _ Bayan ya dawo ne ya-samu lnna ta dama kunu tare da masa”yar tsame, nan ya zauna ya’ soma cin nafarantin nata, yana santi.‘ Ya .sha’ kunun ma yakoshi sosai; Innan’ ta masa- ‘dariya, yayini da-take masa‘ addu’ar fatan alkhairi, a zuciyar taAshi- da Deedan. Ita ta San. duk duniya ba za a samu me son Deedanta. kamar Sabeer ba. Haka nan ta lura Sabeer na , da ‘wasu Boyayyun halayen kirki wanda sai ka zaunada shi neza ka fahimta. , ‘ ‘~ . -Deeda kuWa tafiya’ tayi sOsai‘ da ~kafa ta’ ‘ jé kaSuwar dake: gaba’ da kauyen ‘su .kadan, Wanda a nan;-“akan’,samu-abubuwa’ ’ sosai fiye da, kasuwarkauyen tasa. A nan ta ’. dauko yan: sau‘ran kudaden‘ta ‘da’take- ‘da su. ‘ «.ta yiwa saber; siyayyar’irin abinda ta san zai?”
bukata, sannan ta kama hanyar‘dawowa. ” _ A gajiye  ta iso da kaya ta same su~ a» filin gidan,’ Sabeer ya sa’Inna tayi’. gaye yana ta daukan ’ta hoto tare; da yaran anguwan sai .hayani’ya Sukeyi Innan‘ ” ta kalle’ta daga inake na
ganki ‘da kaya haka‘?” ; Daki ta ja Innan‘ta‘na nunamata, inna na yiwa Sabeer cefanene, tunda”  na san’ –Wahala cimar, abincin Kauye,‘ zai masa kafin ya ‘tadi, sai a ‘ dinga masa amfani da Su”. Gidan .sauro _. ne tare. da wani madaidaicin bargo sai -kayan (tea); ruwan, sha na tuba, wato SWan “da Abincin ,kwali kamar .su (c0rnfleakés) da makémantan Su” tare da’flask, Hate din‘cin abinCi’da kula,’ ‘ tare’da cokula. sabulu Dettol, sai dankali da ~ – – sauran tarkac’e dai.. – Inna ta yi murmushi, “.Gaskiya kin kyauta Deeda,- kiny’i tunani mai kyau”. Saber da’ke ,tsaye daga nesa yana
ya‘ ’kalli Inna, Ya kalli Deedan’ yace
“Inna, , bana ’_bukatar _ wannan abubuwan.  ba sai kin min wadannan. abubuwan ba…f’. 1 ‘ = , ‘ 1g”? pe, *”Nasan- dadin maganarka Sabccr, tunda na  saya ba’ za’a ‘yi aSarar‘su Ba,— sai dai a kori gaba”.
‘ Yace, “haka ne Inna,‘ sai dai tare da ,ku za mu hadu mu cinye _su ‘ba ni daya ba. Sannan da ‘sharadi: ‘zan maidawa ‘Deeda
~ kudinta da ta kashe, saboda hakKin cinta da Shanta da’ nawa duka a kaina yake. Wannan nauyina nane bana Deeda ba,_ tunda ina da halin yi ba sai tayi ba”.
. ” Inna tayi dariya, “Allah Ya maka,
albarka”, , ._._ ‘
‘ Nan ta; tattara’ kayan ta fita da su, lokacin Sabeer ya mai’ da kallon .sa kan
Deeda, ta yi godia ta kau da kai.
. Muemushi yayi, ya matsa dab dai; ita tare da dafa haunta ‘, ya ce
“Deeda‘,‘na gode‘ da kulawarki ‘gare ni, na ji dadi kwarai, saboda ‘hakan ya~ tabbatar min da ceWa, kin bani .damar ‘zama. kusa da ke, kin bani damar “zama. kusa da abinda’nake so, zama kusa da abarkaunata, farin ,cikina, nutsuwa’ ta‘ da .kwan’ciyar hankalina  (Thanks) Deeda, ina So ki ‘yarda dani, ~zan iya (managing) zan iya rayuwa a Kauyen nan kamar yadda ku ke- yi. (I swear to Allah) Deeda zan’iya‘cin duk abindaza ki ci, zan iya shanduk abinda za ki sha ~ko‘mai ‘dadin sa komai rashin sa.- Haka zan iya ray’uwa a duk indaki ke’rayuwa”. ” ‘ A hankali‘ ya. jawo ta jikinsa _ya rungume ta’sosai. ‘ “Indai kina tare. dani, kina “kusa dani, tObani da sauran matsala”
_ _ Lumshe ido taYi tana. Shakar KamShin jikinSa; ta» ‘tsinci ‘kanta da kwnaciya akan faffadan Kirjinsa tana sauke ajiyarzuciya, ba ta ankara ba sai bakinsa ta ji’anata.- : .
«Ras Kirjinta ya buga, ta yi saurin
bude ido tare da janye ~jikinta daga nasa, ta fita daga dakin dasauri,’ ta bar gidan ta nemi _ wani ‘gindin bishiya‘ ta Zauna tana sauke numfashi ‘ ‘ ‘ – ‘ ‘ Haka rayuwar Sabeer, ta kasance a . Kauyen su Deeda, har ya saba .da mutanen Kauyen, da‘kuma rayuwar garin;Inna koya. mai da ta koman“ sa, dUkkan hirar’ sa ‘da damuwar sa ita’ yake‘ fadaWa. ,Deeda kuwa kwana’ take. kula da .. Sabeer, dukkan tsawon dare haka za ta dinga .kaiwa-da kawowa, wani lokacin ma bacci ke_ sace ta . a dakin, hakan yake ‘bashi damar kuladaita._ , ~ ‘ . _ A duk lokacin‘da ‘Deeda ta tuna da (body contaCt) dinta da ,Sabeer sai gabanta ‘ ya fadi, ta ji hankalin ta ya tashi. _ Haka nan duk rintsi ba ta bari ‘su hada ‘ido saboda‘ a duk lokacin da‘suka hada’ ido ,_ irikicewa take’,wannan idanun nasa suna bata tsoro – tare da wannan shu’umin mumushin. ’ nasa mai; dasa mata‘ tunani, a cikin zuciyar ta.‘
Bayan wannan dare abubuwa da dama ‘sun canja a rayuwar ta, zuciyar.‘ ta da kuma’ jikinta. ‘ Abinda‘ ‘ta lura ya kuma daga mata hankali shi ne,~ yadda fatar’jikintaja soma canjawa kamar da abinda ta rabu da_ ‘ shi ‘tun jimawa, ciwon da ta manta ma da shi taga ya far’a daWowa kadan-kadan, sai dai bai yi yawa ba, amma ta ga alamar sa. Wannan ba- karamin daga, Hankalin Deeda ya yi ba, sai, dai ta Boye ba ta fadawa’ Inna ba, saboda tana iya matsa mata su koma Kano ‘ asibiti, Karshen, ta” kuma BIRNIN GAYU za su koma, ‘ don ita.’bata buqatar hakan  ‘ Sabeer ‘yakanyi tafiya mai nisa ‘ da Kauyen kafin ya- samu (Network)? ya kira mahaifinsa a waya’. A nan ya fada masa cewa suna nan cikin Nigeria, ba su bar qasar ba, suna zagayawa Ya tabbatar, masa-da shi ,da Deeda duk suna lafiya, sannan in lokaci ya
yi za su dawo. Yakan yi dariya ya sa masa albarka. ‘ .
Haka yana waya da Ibrahim tare da Farida. Ibrahim din ya sha tambayar sa me ake ciki? Yaushe za su dawo? Ya kuma) yake fuskantar rayuwar Rauye?
Amsar dai guda daya ce shi ne ba ya fuskantar .wata‘ matsala’, kuma insha Allah zai dawo tare .da Deeda. Bayan shi ba wani abu da yake fada musu. ‘ ‘
Farida ce tasa Ibrahim a gaba cewa dole suzo su duba Sabeer, sai dai ya kan lallashe ta da cewa su kara masa lokaci, ya tabbattar in Sabeer. na bukatar su zai neme su, amma lokaci zai yi Wanda za su je ko bai neme .su ba.‘Haka nan tana bukatar nutsuwa don .ci gaba da'(treatment) dinta. ‘
Haka Ibrahim da Faridan sukai ta. kokarin kula da BIRNIN GAYU, tare da Aslbitii, .da kuma; (Business) na Daddy, yayin da, Sabeer yai bude sabuwar rayuwa a kauyen su Deeda.
Al’amarin’ Deeda kuwa ganin ba ta da wani abuda-take yi sai zama, haka’ yasa. ta soma tara ‘yan ‘ yaran kauyen‘ a karkashin Wata katuwar bishiya tana ‘ koya musu karatun_boko da safe’, .da yamma kuma tana koya musu-na .Islamiyya. da’ dan‘ ilimi’ da fasahar da Allah Ya‘hore mata.
‘ Sabeer kuwa har da shi‘ a zaman ajin,‘ musamman na Arabic da take koya musu addu’o’i, Azkar din nan na‘Safe, da yamma. Don kuwa akwai addu’o’i da .yaWa ‘da- ya karu da‘su, Wanda bai san da su ba. Wanda suna da matukar humimmanci ga. rayuwar dan Adam, ya kamata ce sun ‘ zama daya daga cikin al’amuran rayuwar na kullum.: Deeda tun tana hana .shi zuwa, ajin har’ta‘gaji ta Kyale shi, don kamar. Kara zugashima take DA yaxo
Wani lokaci- shi yake‘ ‘taimaka mata wurin koya musu rubutu da sauran su. kuma
tana jin dadin hakan. Wani“ lokaci takan zauna ta sa’. masa ido tana kallon sa cikin yaran kauyen ya mai da su tamkar ‘abokan sa, ya ja ,su a jiki. Wai’ ‘Sabeer din da take ganin a da bashi da tarbiyya shine yau yake koyawa yaran nan dabi‘u (manners) yadda» 2a, su’ yi mu’amala‘da mutane cikin “nutsuwa, da *tarbiyya. Wannan, halaye naSa ya‘r-sa ~ta fara girmama shi, tana (respecting) dinsa‘ sosai, har ta. soma jin zuciyarta ta aminta da shi,‘ta yarda da shi.- _ Ya taimakar mata ta Ban’gare da dama, ta hanyar shawarwarin yadda za; ta bunkasa makarantar ‘da ta Kirkira a“ gindin bishiya ya koma aji.’ Shi ya‘ bata‘ shawarar su je su roki dagacin kauyen ya baSu wani guri da ,zasu’ mai da shi ‘koda ‘aji dayane Su tara yaran, ciki Su’zauna‘ko da akan tabarma ne, .saboda’ lokacin sanyi k0 ‘damu’na in ruwa ya sauka kar ya katse-musukaratu, ‘ ‘ ‘ -‘ Da farko dagacinya Kiyarda, amma daga baya ya amince da sharadin in ta samu
yara masu yawa iyayensu sun yarda zai basu Wani wuri’wanda dama ‘can asalinsa anyi “shi da ’sunan makarantar ne‘, ‘amma yanzu ya *koma’wurin’ ajiyar buhunhunan abincin sa in ‘ ya‘_’noma, saboda’ makarantar ta jima da mutuwa ba‘ aiki take ba. ..
” A- nan Sabeer. ya .taya ta yakin fahimtar -da “iyayen. ‘yaran- muhimmancin karatu; da:ilimi, musamman a Zamanin ‘illar‘ zarria _cikin duhun kai, musamman ilimin Addini da‘ ake ‘yinsa’ ko‘ oh’o. ‘Ya tabbatar musu ‘da‘ idan har. suka nuna suna son karatu to dole jama’ér da Suka manta, dasu, su waiwa-ye ~su_. In har suka ja hankalin gwamnati da ta manta da su a’gefe, haka in suka nuna» sunason ilimi ‘suka ja’hankalin malaman addini, to duk za Suwa wayesu, su’ taimaka‘ musu da samun ingantaccen ilmi don kyautatarayUWar su na duniya da: lahira.” Amma in suka yi ta zama’a haka, to “a’ hakan rayuwar .su za’ta kare, :anzo haka za a koma haka. ‘ ‘ ‘ ‘
Da wannan shawarwarin suka yi ta bawa iyayen Kwarin gwiwa~ har suka yi nasara, don‘ .haka – dagacin ‘ ya cika alkawarin sa‘ aka ‘gyara wurin suka’ fara karatu; . ‘
‘Duk da ita da Sabeer din ne kawai, haka koyar da yara ba abu ne mai‘ sauqi ba, musanman yaran kauye. Amma ba. su’ gaza ba’saboda abu ne da ‘suke yinsa cikin ’kishi har Zuci da .son’ kyautata. rayuwar yaran. . ,
‘ Nan dagacin Kauyen. ‘ ya‘ musu alkawarin shiga (Local government); wato ‘karamar hukumart’da kauyen. yake, don‘ a‘ ankarar da. su buKatar su wanda sun tabbatar suna a cikin (budget) na gwamnati,‘ sai dai. sun bata ne a rubIbi- da ba su koka ba kuma aka mance da su.
Deeda kam ba‘wanda. ya kaita murna da faruwar – hakan a; kullum tana ‘fatan ci gaban kauyen su,’_ tana kishin ilimin su sosai. Wannan abu ‘da Sabee‘r’ya‘ mata ba Karamin
daukaka ‘ya samu‘a’ wurintaba  harta- soma tunanin‘ tafiyar ‘da rayuwarta‘ tare da ‘ shi.
Tabbas Sabcer’ shi ne .irin abokin rayuwar da ake nema, Wanda zai mata’jagora, ya’ taimaka mata a dukkan matsalar rayuwar ta. .Haka a zahiri- Wannan’ shine’ ‘burinta, daukakar’ Kauyen su da ci gabanSu, su har’ rayuwa cikin duhun kai.~
Yau ma kamar kullum bayan . sun gama hira da Inna tare da duba takardun ‘yan’ makaranta da torch da fitila, wani‘ lokaci da‘ .hasken waya duk da garin ba (service) akwai inda suke zuwa cajin waya na kudi da’ ‘janareto. Wannan wurin wani lokaci‘ akan samu (service) na MTN, a nan ‘Suke zuwa ‘suyi, cajin’ waya, Batir, din kamara,laptop ‘dinsu da ‘makamantan su. Deeda ta ’shiga’ ta bar; Sabeer da Inna suna’ hira, tana jinsu yana bata labarin yadda Kauyen- nan wataran zai yi suna, yayi fice. , ‘
_ Innan ta fashe da dariya, ‘,tace,_”‘Allah Ya sa”.DA zanfi Kowa murnA

www.facebook.com/abdullahi.Ismail.salanke

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *