birnin gayu🏢
chapter 25👋 👋 👋 👋 👋
. . . Kanta . sunkuye ta ,.ce, “Na. ‘ji . Sabeer . Nan .ta shige toilét din; ta bUde sabon babin kuka.’ ;.. “Shin har yaushe’ zan dinga rayuwa: haka. a .takure, a tsorace? K0: gaskiya‘zan fada masa?” 7.‘ ‘ ‘ ‘ “Ba zan iya’ba”; _ Ta bawa kanta amsa. .. “Ban san. a wane hali zan jefa shiba
‘ , Ta jima a hali na tunani kafin tayi’ wankan, ta nemi .rigan towel tare da
tOWe’l din DA zai eufe k0 ina a jikinta, ta. dan leko tana’ dube-dube, tayi Sa‘a.‘Sabeer din
‘ya fita daga dakin.Nan ta fita da sauri’ ta}.
je ta. sa wa, Kofar, key; sannan‘ ta ‘dawo ta
yi _saurin”shiryaWa’ ‘cikin ‘gaggawa; Amma duk saurin ta bata gama ba ta ji Sabeer na murda Kofar yana kiran SUnanta.
Jikin ta na rawa ta hau neman (body suit) dinta amma’ ba fa samu ba, kayanta . ma da ta-daWo da shi ‘daga kauye ba ta gansu ba, don haka tayi saurin komawa *dauko wanda ta cire’ a toilet ta ‘saka, sannan’ ta dora ‘Wasu, kayaz akai; ta yi hanzarin bude masa.‘ .Yana’ tsaye ya harde hannu a Kirji. yana kallonta, ya ce. -“Su’ Madam Deeda mai’ rufewa miji Kofa’» don- kar ‘ya =ga abinda Allah ya ‘halatta masa”… , Kanta sunkuye ta” kasa cewa komai, ,» ‘ yayi murmushi. ‘ ‘ ‘ ‘ karki ,damu, tunda kinyi ‘ wanka“, saura abinci”. ” Nan ya turo table din ’abinci cikin dakin, ya- zaunar’ da‘ ita. Yadda ya yi; mata k0 bata da niyyar ci ya zama dole ta ci don farin cikin sa, don haka ta zauna ta ci sosai wand-a ta, lura’ hakan ya ~sashi‘
, farin ciki matuKa.
‘ Haka Sabeer ya ‘dinga; qokarin sa‘ Deeda, dari’ya, sam-“baya. barinta cikin damuwa’, ‘
__ Ya koma aiki, sai’ dai ita har yanzun- ‘ ba ta koma‘ba, saboda a wannan lokacin Ibrahim ke samun damar zuwa _ya: ‘duba Deeda shi da ’Farida tare-da bata’ magani. Saboda dama shi Iikita ne‘ Kwararre _na fata‘, amma duk da haka sai da _ya hada da (reséarch) bincike game da ciWon ta, don» samun’nasara. .
“‘Alhamdu lillah Deeda ta soma Samun sauKi, fatar ta soma Sakewa daga .nannadewar da yayi. ~Haka “nan yadda jikinta ‘yayi rudu-rudu, ya tashi‘ kamar an mata bulala har _sun soma .Bacewa, A. Kokarin .da Ibrahim yake mata Shi ne. tasamu ta ‘rabu da’-wannan ciwo gabadaya. ” .
‘ Sai dai k0 bai samu kai ga cimma‘ ‘
wannan nasarar ba, da alama nan gaba akwai abinda zai iya dawo da_ shi. Abinda ya kuma fi‘ daure masa‘kai shi me; ya yi mata (test) ’gwaji, akwai ~bambanci tsakanin ciwon dana kwanakin. baya Wan’can~ yasan (Allergy) take da» shi da qauyensu’ ‘da ruwan garin su,’ yayin da ‘wannan ya sha bamban, ya ‘rasa mene ne yajawo shi? Mene ne dalilin fitowar sa? ‘ ‘
Sam Ibrahim bai ‘da hutu, ‘kullum yana fadi tashi akan tashin lafiyar Farida da, Deeda, ‘ duk da yanzu sun sami nutsuwa da. kwanciya‘r hankali, komai na’ tafiya musu dai dai, amma shi ba shi da: nutsuwa har sai ya kai ga cin ma nasara.
Sabeer Office kadai‘ ke ‘ raba shi da Deeda, hakan nan ~ya samu nutsuwa; saboda yanzu ‘ta rage (far-(far da shi, ta: sake da shi sosai._
Yawanci k0 da yaushe Deeda tana‘
ta samu la’flya,;ta rayu tare da. mijinta da ‘yan uwanta. Hakabya bata. karfin gwiwa,- ta ji ._ itama: ba zata karaya ,akan nata ciwon ba, don haka ta‘dage da addU’a} da ’bin dogar: maganin- Wanda ta’: yi nasara a kwana a tashi fatar’ta ‘ta mike,ciwon ya zama tarihi, _’sai_., .wani. ~kyau da’ baske ma da fatar ta-yi.‘ . ‘Babbar nasarar ta shi ne yadda ta yita. yaqin zama‘da‘ Sabeer bai ga jikinta da ciwon ta ba, duk da k0 Suna kwana ta’re su tashi tare‘ Deeda” tanA matukar ~ girmama Sabeer, saboda tunda ‘ya lura ba ta qaunar ya,je kusa da. ita ‘bai sake Kokarib. kusantar taba. ‘ Zama da Deeda ke yi da Farida agidanta tana kula; da ita ya batadamar’. ‘koyan abubuwa da yawa. a Wurin.ta,~ musamman’. in Ibrahim~ ya dawo yadda sukekula da’ juna da nunawa juna ’Kauna Yana burge;
a haka taji tanason yima sabeer wannan kular k0 fiye da’haka.
A cikin dabara ta dinga yiwa: F arida tambayoyi yadda mata zata ‘sanya namiji~ farin ciki, jan hankalin sa tare da’ kWantar .masa da hankali, da sauran zamantakewar
aure ‘ ‘ ‘
Farida takan yi murmushi, .sa’boda, ta -fahimci manufar Deeda, hakan._,kuma ya’ mata dadi’, don haka ‘ta ‘ dinga koya ‘ mata abubuwa da dama, tun daga – . kwalliya, iya‘ . magana mai dadi, da‘ kallo ‘ mai jan hankali. .Yayin data bata babban sirrin sabeer, yana son a shagWaBa shi tamkar yaro Karami, da yawan sa’ shi a jiki. . . ” Farida’ta .kalle ta tayi murmushi, ta ce. ‘ ‘, ,. — ~ “K0 yaushe ki dinga- manna shi.‘ a jikin’ yana«son haka; “Sannan (body ,~ Contact) Wani babban‘ ‘sirri ne da‘ yake’
dasa mugun shakuwa da Kauna tsakanin mata da ‘miji,_ ‘kikaasance, kina ‘yawan kwanciya a jikin sa, k0 shi ya kasance kullum yana jikinki Yin ‘haka{ tamkar da ne da mahaiflyar .sa kullum tana like ’ da yaranta suna manne a jikinta ta basu abinci suna zaune cinyar ta,‘ maganiko ruwa k0 abinci suna manne tare: To duk ran da ‘ suka flta ba tare da ita ba ‘unguwa k0 da na wuni, daya ne haka .‘za ta yi kewar su, kowane motsi kadan ‘sai ta yi maganar su’, hakat zasu- zauna ranta. ‘Suma haka yaran, Don haka jawo mutum a ka, manna- shi k0 uwa da yaranta, ko mata da miji .da sauran su, yana dasa so da qauna tare da .shaquwa. dauwamamiya~na har abada.‘ .Don haka ‘kar kiyi Wasa da wannan”. -. ~, ‘
Ganin Farida na kallon ta yasa ta sunkuyar kai don kunya .sai dai duk
maganganunta sun Shiga KWakwalwar ta. Ta tuna Sabeer yana’ yawan sata a jiki‘
k0 yawan kWanciya a jikinnta
l”K0 shi yasa nake yawan jinsa a
raina da zuciya ta? Deeda”. ‘ _ . . Farida ta katse mata tunanin kinajina
‘Ta daga kai, Ba tare da ta –
dago kai ta kalle ta ba. , Faridan tayi murmushi,»ta ce,
“Deeda, a dinga gayu burge qanina
, (please) ko zaisa mu samu’ labari’ “me‘ dadi. , Lokaci yayi da za aji‘kukan‘ jariri a BIRNIN’ GAYU, lokaci yayi da Deeda za
.ta zuba irinta a BIRNIN GAYU”.
‘ Kunya tasata mikeWa da’ sauri za ta fita,‘.Farida tayi saurin jawo hannunta;
tace
“Ina zaki tafu tun ba ki gamajin burina ba? Deeda, ba‘ ki ganin ‘lokaci ‘yayi da Sabeer‘, zai zama Baban baby?. Tunda yanzu Alhamdu. lillah komail:,yayi daidai.ba matsala, kina son Sabeer- yana sonki Sabeer ya samu nutsuwa da kwanciyar ‘ hankali,” yanzu ya zama (responsIble)mutum…”. ‘ .1
Shigowar Ibrahim – ya katse musu hirar, hakan ‘ya‘ bawa Deeda damar-‘fita daga dakin farida tace.
“Kar ki‘manta da magana ta fa?” . Bata amsa mata ba. ta fita, Ibrahim ya kalle,‘yace
Naga alamun-samun sauki ‘”a‘tare
. da ke kwanan nan, na ji dadi Kwarai
Alhamdu lillah_ Tayi ‘ murmushiKa. san- kwanciyar . hankali da. nutsuwa;~ tare ‘ .da .farin ciki;na karawa _.-mutum lafia Yanzu nake ceWa Deeda ya kamata mu ‘ ”
ji labari me dadi daga gare ta”. ‘ ‘ Ibrahim ya kalle ta, ‘Wanne irin labari kUma?”” ’ Ta ce, “Kukan jariri a gidan nan”; Dam Ya ji gabansa ya fadi,‘ Wanii ‘ irin .kishi ya ji ya turnike shi, da Ryar ya – ” samu yayi ‘ (controling) din kansa, yaqe yayi DA yafi kuka ciwo ,ya,ce.‘ ‘”Haka ne”. , ‘ Nan ya kawar da maganar ta hanyar- dauko (report) dinta yana dubawa, ya ce. “Ina ganin‘ nasara «kwarai‘, ‘insha ~ Allah ciwon ki zai zama tarihi”. ‘ ” ‘ Ta kalle shi ta’ce, “Ibrahim, ni me ‘kake ganin ya hana ni haihuwa? Naga daga ni har kai ba mu da matsala”. ‘ Ya yi murmushi, “‘Allah Ne ,Bai ‘ kawo ba”. ‘ ‘-
Nan ya fice‘ ya da sauri. tare da ‘ fadin. ‘ “Ina zuwa”. Ya nufi dakin sa.
, Bayan ta gama- koma bangarenta ta gyara »=ko-ina,. sannan ta? shiga kicin ‘ta shiry’awa‘ Sabe‘er irin abincinda’ ta san Zai so. Sannan taje’‘ta yi wanka, ~‘t’a fito ta” zauna» ‘a gaban‘ ‘tafkeken madubin dake a dakin,-.wanda ya bata damar kallon kanta gaba” daya.-:’Ta’kurawa kanta ido,” gaba daya ta- ‘canja; don har wani sheqi ‘ take tsaban; sumi DA gyaran farida
‘ , Ita dai kwalliya” ba ta’ dameta ba donba zata iya tuna yaushe taYi kWalliya‘ da hannun ta ba don haka batasan wane gyara zata yiwa‘ fuskarta ba: Ita dai kwalliya mai sauki, – take so ba wai ta‘ ‘ tashin hankali ba.’ Yauce”‘~rana ta ‘farko data zauna yin kwalliya da niyyar yiwa mijinta Sabéri donya gani yaji‘ dadi ta samu‘lada; ta kuma Sashi farin- ciki’.kamar yadda. kullum
yake ’mata..
(P.C) dinta ta dauko, ba Bata lokacin ta ,shiga yanar..,gizo, ta shiga Bangare na kwalliya anan, ta dinga dubawa, har, -ta hango wan} wuri inda, taga-‘ansa (Simplicity of‘dress and style).- Nan taryi murmushi saboda ta zo inda take’so, bata ‘ bata lokaci ba ta dinga bi tana. dubawa har‘ .ta_dace- da irin kwalliyar da ’kuma’
shigar da take sonyi, Wanda; ya; dace.:da
TSarin kwalliyar, ta yi shiga mai sauKi, amm kuma mai daukan» hankali da shiga zuciya, wanda duk ya gani dole ta burge shi koda kuwa maKiyinta ne.” ‘ ‘
saidata jima tana kallon kanta. ; ‘ , ‘Wato [Deeda kema da kyanki baki‘sani baTadan kwanta tana murmushi.
. ‘Nanta dinga kaiwa da kamowa tana’ jiran ,shigow’ar Sabeer’, har qarfe biyar
shiru, don haka ta yanke shawaralj kiran office , ” aka ce mata ‘ya’ shiga (meeting).Zama tayi tana’ jira, nan ta mike tana kallon kanta, ba ta taBa , k0 da ‘ makamancin wannan shigar ba, don haka yau kyan da tayi daban ne.- Amma duk da haka da zata samu wacce zata? Ce mata tayi, kyau, k0 ta gyara wani abu za .ta so haka. ‘
‘ “Sister’ ce zan .iya nunawa, kuma ba zan iya flta haka inje gidanta ba”. ‘ ‘
Nan da‘bara fado mata; ta dauko (Caméra) ’da’ sauri ta daukan- hoto, ta saita ta (Automatic camera) ne, don haka ta dauki hoto kala‘ biyu ta tura cikin wayar ta _.ta turawa Farida tare da tura mata sako
{Sist‘er ga hotonanan na turo miki kiga kwalliya ta . shin tayi kyau? Wanda
inna yiwa Sabeer zaiso? (hope he will like .it).
Farida na kwance Ibrahim na‘ mata hira ta ji’ karar ‘saqo ya shigo wayar ta, nan ta sa hannu. ta dauka ta duba
“Wow a, ta fada tana murmushi, ibrahim ya kalle ta.’Me ya faru?”-‘A’a ba komai, wannan bata Shafe ka ba, sirri na ne ni da Deeda”. Girgiza kai yayi yana murmushi, ya
Ce, “To. masu sirri, bari na shiga na , shirya, zan; shiga asIbiti..Indai Jikin ki. da ._ Sauki ma ‘ina so in kwana a can, akwai’ ~ aikin’da zanyi”. _ , ‘ *‘ ‘ Ya lura hankalin ta na kAn waya, bata ma san yana ‘yi ba.. . ‘,_ Murmushi’ yayi ya shige “K0 ba komai (she is happy ya fada a ransa. Farida ta yiwa Deeda I (reply) da
cewa- . ‘ . ‘ (He will only ‘not like u, but also
love you more) Kin burge ni kwarai, (I am proud of you). Ta tura mata; . ‘ Deeda dadi‘ ya-lulluBe ta, yayin da ta
kasa ,zaune da’tsaye,don ganima take kamar lokaci baya. tafiya haka kawai, taji
kaWar sa da s0n sa sun dame ta‘ Wayar ta ta sake daukowa ta soma’ rubuta masa message kamar haka:
Assalamu. ‘Babyna (i
” Wonder Why i am missing you so much
._ today?) Haka- nan son Sabeer‘da tunaninSabeer sun matsa ma zuciyar deeda (come back soon I love you)
. Sabeer ne zaune “tsakiyar‘ (meeting), kansa ya dau zafi, ya gama gajiya gaba’ daya’, sannan yau tunda’ ya bar gida‘ baiyi magana .da Deeda ba saboda aiki; Ya ja ‘.
dogon numfashi, yace ‘deeda (i really need you here) na gaji, ya kamata ki fara zuwa aiki, cikin Wannan yanayi yaji shigoWar saKo wayar sa,;da, dai yayi “kamar bazai duba ba sai kuma ya fada ya dauko- “yabude‘ : Wani murmushi yayi tareda jin‘ wani sanyi da sukuni a zuciyarsa ya bata amsa DA cewa Wslm ; my Deeda. ~ -Kina tunanina da missing din Saber ne .Saboda . ” ina buqatarki Ina tsakiyar (meeting), da client ne duk na gaji ganin text dinki ya Kore duk wata gajiyata . (thanks Deedan ‘Sabeer, I luv : you more)ina hanyar daWoWa (take care).
wani dadI taji
ya lullubeta ta kifa wayar .a: .kirji -‘tare-da lumshe ido’tana jin
.son Saber nabin jinin jikinta daga
a karshe ta dinga juyi akan. gadon tana shakar Kamshin kayan sa da turaren‘ sa, tana jin sonsa mai’ karfi a ranta.’
‘_ Karfe shida dai dai ya‘bar offlce ya nufi ‘gidé, ‘zuciyarsa ciké“ da‘ ‘ nishadi da son Deeda. *”Kai‘ *tsaye’ ya: wuce” (area) dinsu Tun’ da ya shigo gidan ta hango Shi *daga sama, da sauri’ ta-sauk’o ta nufi kofa » don taryansa.. Don haka kafin’Sabeer Ya .kai ga bude kofar ya ga ta bude Ita ‘ ya gani tsaye’tana masa murmushi; ‘
, ’ Ido yasa mata bakinsa bude fuskar .sa Kunshe da mamakin ‘ganinta a yadda ‘ bai zata ba. Zuciyar sa ya ji na bugawa da karfi,’”kyan da Deeda‘ya- ga ‘ta ‘yi ‘gaba ‘daya: ya rikita shi. Ya bude’ baki .zai yi magana, kuma sai yai ka‘sa.‘ ’ ~
. “De‘…De..Deeda”‘.
Gaba ‘daya ya susuce, lokaci guda kuma’ ya sake murmushi. Wani sabon
sonta ya ji yana taso masa mai karfin
gaske._
Kwantar da kai tayi, ta masa waye
hannayenta alamar yazo jikinta. Da kyar
ya iya daga kafar sa saboda ‘gaba? daya,ya ji jikinsa‘ya mutu, gajiyar da yakeji-ta “ koma kasala, tabbas yana- ;_bukatar
_ kasancewa a jikin Deeda. , ’
KamShin turaren. ta mai “dadi da sanyin gaske ya dinga shigar sa yana kara tsuma Shi’ ‘da sonta, nan; ya bata ”
‘ kyakkyawar‘ runguma. Itama ba a barta a
. baya ba, kwanciya. tayi sosai a jikinsa
tana shafar» kansa tare-da sumbatar sa.
; Numfashin .‘sa- ya ji yana -shirin daukewa, ya.ji gaba ‘daya, bashi -»,da‘ ‘saran qarfi ‘
Zubewa suka yi‘ Kasa a Kofar’ Wurin, ya Kankame ta tare da lumshe“ ido, ya kasa.‘ ‘kOmai sai shakar .. Kamshinta ‘ da
‘ tunanin sonta mai dadi da . ‘sanyi. Ya
dinga jin wani‘ sukuni, .Kaunarta na ratsa shi
Yadda Deeda ta .nu‘na mishi so “da Kauna da .kulawa. da jikinta da bakin-ta, ‘ da idon ta ya tsyma shi ‘sosai. ‘ ‘ don idonsa rufewa yayi ya tsinci‘ kansa a wani duniya’, ’ bai ’san yauShe hawayen dadi; hawayen‘ so, hawayen nutsuWa, nishadi, tare da tsantsar jin dadi -.ya gangaro masa ba Cikin nutSuWa ta dinga ‘rada masa ‘irin son da take masa’a‘ kunnen sa tuni’ ya ji tsigar‘jikinsa na tashi, ya rasa da waccé – kalma zai yi amfani don .bayyana mata ‘tsantsar farin cikin ‘sa’da ganin wannan ranab. Da Kyar ya~iya bUde idonsa yana «kallon ta, ‘ya rasa abinda zai ce mata ‘”Deeda na,rasa’ me zan Ce miki?” Ya fada cikin » murya_ ‘Kasa Kasa ‘ HOW I wish) zan iya bude miki zuciya “ta
ki ga tsantsar son ki dakaunar ki tare da sha’awar ki da nake ji a ‘raina? Wani irin so da shauki -da ban taBa jin makamancin irin saba, Deeda kin sa ni, farin ciki da jin dadin da ban taBa. tsammanin akwai irin sa a rayuwa ba, Me zan Ce da’ wannan tsantsar so da kauna da’ na‘ ga kin nuna min a yanzu? Ya zan kwatanta miki‘ koda da rabin .. irin abindanake. ji azuciya ta?” ‘ ‘ Ya jawo ta ya manna ta a Kirjin- sa. ‘ ‘Deeda; _zo ki shiga. Zuciya ta kiji abinda nakeji._Deeda me‘zan ce? Ki. taimake ni…’ Hawaye ya gangaro masa,”‘.'(What can I-say?)” ‘ . . Jikinsa ‘yayi‘ sanyi, tabbas tayi babban kuskure‘ da ta bari. ba ta nunawa. Sabeer so da kauna da ya. dace‘ta nunaa’ ‘masa ba. “Tausayin sa, ta ji da haushin‘ kanta tare da nadama, hawaye ya zubO’ mata; tace
Sabéer (say Alhamdu lillah); ‘ Sabeer, Ina yi ‘kuskure, ka yafe. min, na danne maka hakkinka da yawa, na «yi maka ‘ abubuwa da yawa Wanda bai dace ba. a matsayinka na mijina. ’Sabeer’, ka‘ yafe min”
~ Ta kara-Kame Shi,‘ “‘Sabeer dina nayi maka. – so mai tsanani, Sabeér ‘na yi wahala da fama da Boye abinda yake da wahala‘ da’ ciwo’. Danne -soyayyarka, ka Boye’ ta;~ ka nuna baka Son mutumin da‘ duk duniya . ba Wanda kake son ji da gan’i’ irin- sa.
Sabeer, .ina. son ka, ,’ ‘ina son
kasancewa ‘da kai har abada, “zan ci‘ gaba da kyautata maka‘da saka- farin ciki har Karshen rayuwa ta.
‘ Na gOde Allah (Alhamdu lillahj)da’ wannan ‘rana, ‘ (Alhamdu flillah). da kasancewar Sabeer a rayuwa ta,’ aboki na; masoyi na, kuma miji.
lol mu Tara gobe donjin next chapter