Category: BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE
BA SONTA BAKE BA TAUSAYI BE CHAPTER 13
“Ki dena damuwa insha Allahu ni zan taimaka miki, Amman ina son dan Allah dan Annabi (s.a.w) kada ki nuna ni na taimake ki sanin…
BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 12
Kwanci tashi asarar mai rai tafiya na tafiya shekaru suna ja. Yanzu haka ummul takai shekaru goma a duniya sadiya tara kausar takwas ihsan mai…
BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 11
Koda wannan tsohuwar ta gaishe da hadiza se hadiza tai kicin kicin da fuska lokacin tana zaune tana bada wake da shinkafa. Tabe baki tsohuwar…
BA SONTA NAKE BA TAUSAYINE CHAPTER 9 BY AUTAR MANYA
Koda wannan tsohuwar ta gaishe da hadiza se hadiza tai kicin kicin da fuska lokacin tana zaune tana bada wake da shinkafa. Tabe baki tsohuwar…
BA SONTA BAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 10 BY AUTAR MANYA
Kwanci tashi asarar mai rai tafiya na tafiya shekaru suna ja. Yanzu haka ummul takai shekaru goma a duniya sadiya tara kausar takwas ihsan mai…
BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 8 BY AUTAR MANYAN
Lumshe idanun nashi yayi tare da ɗaukesu daga kallonta tsananin tausayin yarinyar yana ratsa dukkan sassan jikinshi. Tabbas inda yana da hali daya taimaki zuciyarta…
BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 7 BY AUTAR MANYA
Tun ma kafin yakai ga fita daga cikin gidan hajja ruwan ya gama jiƙe masa jikinshi sharkaf. Amman sabida tsabar kafiya da taurin kai irin…
BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 6 BY AUTAR MANYA
Cikin nutsuwa ya ƙarasa cikin bedroom ɗin hajja murya can ƙasa yayi sallama wadda ta tsaya a iya fatar bakinshi. Tsaye yayi a bakin gadon…
BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 4 BY AUTAR MANYA
Tuƙi yake cike da wata irin nutsuwa wadda a zahiri haka halittarshi take gaba ɗaya soya ke ya ƙarasa gidan hajja don ba ƙaramar wahala…
BA SONTA BAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 1 BY AUTAR MANYA
Da sauri ta sunkuya tana mai dafe tarin takardun dasuka watse zuwa ƙasa wanda hakan yayi dai dai da shima sanda yakai nashi hannun zuwa…