Category: COMPLETE DOCUMENTS
YAR GWA,GWARMAYA COMPLETE
YAR GWA,GWARMAYA COMPLETE DANNA 👇 DOMIN KARANTAWA 👉👈
ME ZANYI DA ITA BY NAZEEFA SABO NASHE
Da sanyin safiya ta fito daga rugar fulanin cikin wata bukka dake daga gefen rugar sanye take da kayan fulani irin usul din fulanin nan…
CIRANIN AMANA BY BASMA BAFFA
Sanye take cikin wata jemammiyar rigar atamfa ko kugu bata kai ba,ga wani wandon yadi ja ajijinta dogo,ta nannade kafa daya iya gwiwarta,wata dagargajajjiyar p…
LAYLERH COMPLETE BY HAFCIEY
“Kiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiii.” Shine Karar take birki da driver yayi,motar dai tsohuwa ce da gani kuma an Dade Ana tafiye-tafiye da ita shiyasa tsufa ya kamata yanzu…
BAMU KADAI BANE BY ZAINAB MAKAWA COMPLETE
Zaune take tana wanke wanke a farfajiyan tsakar gidan nasu inda yarta yar wata tara take zaune daga baran da tana wasa kasan cewan yaran…
ABBAN SOJOJI COMPLETE BY HAFSAT BATURE
Hannu tasa ta toshe kunnenta saboda ta gaji da jin masifar da Buzun maigadin yake ta surfa mata, “Ke wannan idan mayya ce kika kama…
MAKARANTAR KWANA BY FAREEDA
*G G.C UNITY COLLEGE* Makaranta ce mai tarihi yana ɗaya daga cikin manyan makarantun da ke cikin garin Bauci kasancewar shine ɗaya tilo makarantar kwana…
AKWAI LOKACI COMPLETE BY UMMU AFFAN
Alhaji abubakar dankoli shahararan Dan kasuwa ne Wanda yashahara gida da wajen kasan nan Allahji abubakar d’an asalin garin Kaduna ne dake zaune a anguwar…
FARHATUL QALBI HAUSA NOVEL BY NANA HAFSATU
A* nutse take tafiya kanta a kasa, Sanye cikin uniform ruwan sararin samaniya. Yayin da hijabin da ke jikinta fari ne qal da shi. Kafafunta…
YAR BARRACK PART 1 BY MAMAN NUR
Police barrack block 11room 13 Tace” cikin Ina?in gidan mu ne muje ciki Mana me ke ciki, daddy baya Nan kuma Samuel baya gida muje…
LALATA COMPLETE BY SADNAF
Tafe take tana waige waige tana xuwa gun wani kofa taja ta tsaya ta wayance kamar Abu take dubawa awaya TeX tayi typing kamar haka…
KYAUTAR KODA COMPLETE BY NOOR
LAGOS*Victoria island “RSVP restaurant” shine sunan dak’e rubuce baro baro a had’add’en restaurant di’n, duk da k’asancewa babban wuri ne, amma talaka kan iya zuwa…