Category: DA MA NI CE BY JAMILA UMAR TANKO

Posted in DA MA NI CE BY JAMILA UMAR TANKO

DA MA NI CE CHAPTER 7 BY JAMILA UMAR TANKO

zuciyarta, arma de ta tuna babbar sa’ar data ci ta samu ma ya amsa wayar yau, sai ta godewa Allah. *Mu je zuwa• wai mahaukaci…

Posted in DA MA NI CE BY JAMILA UMAR TANKO

DA MA NI CE CHAPTER 6 BY JAMILA UMAR TANKO

Ya dauko wayar ya duba sunan ya karanta sunan mai kiran a bayyane “Nasrin Abdul Nasrin. Bai rufe bakinsa ba ta zabura ta kwace wayar…

Posted in DA MA NI CE BY JAMILA UMAR TANKO

DA MA NI CE CHAPTER 5 BY JAMILA UMAR TANKO

dawo ba. Ba dai a wajen masu kudin kika zauna ba. Malaika ta fada cikin gadara da tsiwa “kamar ka sani kuwa acan na bata…

Posted in DA MA NI CE BY JAMILA UMAR TANKO

DA MA NI CE CHAPTER 4 BY JAMILA UMAR TANKO

Karshe dai aka tantance Malaika ce ta hada rigima, amma dan a zauna lafiya aka karbi katinta tare da na sauran amma da sharadin ba…

Posted in DA MA NI CE BY JAMILA UMAR TANKO

DA MA NI CE CHAPTER 3 BY JAMILA UMAR TANKO

Malaika aka gyara riga da mayafi aka juyo da fuskar tamushashshan jaririnta ana murmushi. Dr. Hala ta gyara gilashi ta zubawa Malaika ido tana kallo…

Posted in DA MA NI CE BY JAMILA UMAR TANKO

DA MA NI CE CHAPTER 2 BY JAMILA UMAR TANKO

Malaika ta yi murmushi ta ce, “sunana Malaika Shamaki. Ke fa, yaya sunanki?” Ta kalle ta, amma bata yi mamaki da yawaba kasancewarta ‘yar jarida…

Posted in DA MA NI CE BY JAMILA UMAR TANKO

DA MA NI CE CHAPTER 1 BY JAMILA UMAR TANKO

Wata Zankadediyar mata ce ta gifta a wata mota, akan titin Nasarawa G.R.A, Kano. Hakika matar nan ta hadu, ga kudi, ilimi, ga kyawu duk…