Category: DAN ADAM COMPLETE

Posted in DAN ADAM COMPLETE

DAN ADAM CHAPTER 18

DAN ADAM CHAPTER 18   Wani hadadden agogo ne sai kuma zobe na azurfa. Murmushi ya yi sadda ta ci karo da kati mai dauke…

Posted in DAN ADAM COMPLETE

DAN ADAM CHAPTER 17

DAN ADAM CHAPTER 17   KADUNA Munira tana zaune ta kurawa talabijin ido, saidai gaba daya hankalinta baya tare da kallon, Tasleem da Haris sai…

Posted in DAN ADAM COMPLETE

DAN ADAN CHAPTER 16

DAN ADAM CHAPTER 16   RINGIM Abu kamar wasa karamar magana ta zama babba don kuwa a ranar litinin Deen ya iso da wani baffansa…

Posted in DAN ADAM COMPLETE

DAN ADAM CHAPTER 15

DAN ADAM CHAPTER 15   Ba su suka dawo gidan ba sai bayan Magriba. Yana fakawa suka fito kowacce hannunta rik’e da leda wanda kayan…

Posted in DAN ADAM COMPLETE

DAN ADAM CHAPTER 13

DAN ADAM CHAPTER 13   KADUNA+ Dija tuni ta kammala dukkan abinda aka sanyata, zaman jiran sakamakon kawai takeyi wanda hakan ya soma faruwa domin…

Posted in DAN ADAM COMPLETE

DAN ADAM CHAPTER 14

DAN ADAM CHAPTER 14   Washegari kuwa tun safe mutane suka soma tafiya, yan Adamawa kaf dinsu suka fice, Gwaggo surukar Mami bata zo wannan…

Posted in DAN ADAM COMPLETE

DAN ADAM CHAPTER 12

DAN ADAM CHAPTER 12   ABUJA Ranar da ya kama na yini da(mother’s day) ranar akayi sanya ankon atamfa mai fari da bulu. Sunyi kyau…

Posted in DAN ADAM COMPLETE

DAN ADAM CHAPTER 11

DAN ADAM CHAPTER 11   Dagaske ne kina….” Sai kuma ta yi shiru, haka kawai ta tsinci kanta da jin nauyin maganar, ta daure ta…

Posted in DAN ADAM COMPLETE

DAN ADAM CHAPTER 9

DAN ADAM CHAPTER 9 Ta kawo falon, tana kokarin ajiye suka had’a ido da ihsan ta samu tsarabar harara kuwa. Ta ajiye a gaban Faruk,…

Posted in DAN ADAM COMPLETE

DAN ADAM CHAPTER 10

DAN ADAM CHAPTER 10 Daren daga Adnan har Ummi babu wanda ya yi bacci isashshe, gaba daya hankalinsu ya tafi ga Mami wacce basusan dalilin…

Posted in DAN ADAM COMPLETE

DAN ADAM CHAPTER 8

DAN ADAM CHAPTER 8 Ahmad Bashir Danzaki, haifaffen garin Kano. Ya kwashi tsawon shekaru sittin a rundunar sojoji yana aiki kafin ya yi ritaya. Matarsa…

Posted in DAN ADAM COMPLETE

DAN ADAM CHAPTER 7

DAN ADAM CHAPTER 7 Saude ta bata hannu suka cafke kafin ta k’ara gyara zamanta akan kujerarta wadanda ta siya a sakan tana musu kallon…