Category: FETTA COMPLETE

Posted in FETTA COMPLETE

FETTA CHAPTER 19

FETTA CHAPTER 19 Tasleem a hargitse ta iso asibitin, kallo d’aya zaka mata kasan bata cikin natsuwar ta, Gaf da shiga ward na masu haihuwa…

Posted in FETTA COMPLETE

FETTA CHAPTER 18

FETTA CHAPTER 18 Jirginsu yayi landing a airport na Madina, Fetta tayi nisa a bacci, Suraj ya kai duban sa gare ta, Yayi tapping d’inta…

Posted in FETTA COMPLETE

FETTA CHAPTER 17

FETTA  CHAPTER 17 Kusan minti uku yana haka, zuciyar sa na harbawa da k’arfi, Shafah na gefe duk ta had’a gumi, +     “Fatima”,…

Posted in FETTA COMPLETE

FETTA CHAPTER 16

FETTA CHAPTER 16 Ta jingina da motar, tana kallon harabar wurin, Suraj ya juya mata baya, ta zuba masa ido tana jin son shi na…

Posted in FETTA COMPLETE

FETTA CHAPTER 15

FETTA CHAPTER 15 Bilkisu ta tashi da ciwon mara wanda take kyautata zaton zuwan al’adarta da suke matse yazo dan cikar burin sa, Gwaggo sai…

Posted in FETTA COMPLETE

FETTA CHAPTER 13

FETTA CHAPTER 13 K’wak’walarsa ta d’auke, tunanin sa ya tsaya cak, Ya rasa ta ina zai fara, Tafin hannun sa ya d’aura saman goshi ya…

Posted in FETTA COMPLETE

FETTA CHAPTER 14

FETTA CHAPTER 14 _Ina mai baku hak’uri naji na shiru kwana biyu, Masu kirana da masu msg ta WhatsApp nagde da kulawa, Wanda ban samu…

Posted in FETTA COMPLETE

FETTA CHAPTER 11

FETTA CHAPTER 11 Zaune take saman carpet tana gyara kayanta, Tana jera su cikin wardrobe, Yana zaune saman gado ya barbaza takardu yana dubawa, Jefi…

Posted in FETTA COMPLETE

FETTA CHAPTER 12

FETTA CHAPTER 12 Suraj ya tashi yaji gidan sam baya masa dad’i, unlike before, Ruwan tea kad’ai ya sha, Ya kira Sabeer ya umarce sa…

Posted in FETTA COMPLETE

FETTA CHAPTER 9

FETTA CHAPTER 9 Zaune take a falo, bayan wasu mintuna tana duba agogo, Ana sallar isha’i ya fita, gashi sha d’aya da rabi bai dawo…

Posted in FETTA COMPLETE

FFETTA CHAPTER 10

FETTA CHAPTER 10 Kakarin magana take ta kasa, idonta sun firfito, “Zaki fad’a mun meye tsakanin ku ko sai na aika ki lahira?”, Ya fad’a…

Posted in FETTA COMPLETE

FETTA CHAPTER 8

FETTA CHAPTER 8 Fetta kece dai kamannin ki basu canza ba”, Cewar wani dattijon mutum, ” Fettan mu ta girma, kin tafi kin barmu muna…