Category: Jaruman kannywood
CIKAKKEN TARIHIN HAUWA WARAKA
Cikakken tarihin hauwa waraka SUNA: Hauwa abubakar INKIYA: hauwa waraka AURE: Babu YARA: Babu AIKI: Jarumar fim, yar kasuwa MATAKIN KARATU: secondary GARI: jos/plateau KASA:…
Cikakken tarihin abba el-mustapha
Cikakken tarihin Abba el-mustapha SUNA: Abba El-mustapha INKIYA: El-mustapha, abba ruda. SHEKARU: 1978 AIKI: Jarumi, darakta, furodusa, dan jasuwa. MATA: [1] Daya YARA: [3] uku…
Cikkaken Tarihin Umma Shehu
Cikkaken Tarihin Umma Shehu Suna: Umma Shehu Kwarewa: Jaruma, Maishirya fim Fara fim: 2015 Inkiya: Zuli Iyali: 2 Gari: Kaduna Kasa: Nigeria WACECE UMMA SHEHU…
Cikakken Tarihin Aknan Bamenda
Cikakken Tarihin Aknan Bamenda Suna : Aknan Bamenda Aiki: Jaruma Fara fim: 2020 AURE: Babu GARI: Bamenda Kasa: Nigeria WACECE AKNAN BAMENDA Aknan bamenda sabuwa…
Cikakken tarihin mustapha nabraska
Cikakken tarihin mustapha nabraska SUNA: Mustapha badamasi INKIYA: Naburaska, BIG. AIKI: Jarumin fim, barkwanci, dan kasuwa, darakta, furodusa, dan siyasa. SHEKARU: 20 October 1984 MATA:…
Cikkakken Tarihin Teema Yola
Cikkakken Tarihin Teema Yola Suna: Fatima Isah Muhammad Inkiya: Teema Yola Addini: Islam Aiki: Jaruma GARI: Mubi Jaha: Adamawa Kasa: Nigeria WACECE TEEMA YOLA Fatima…
Cikakken tarihin bushkiddo
Cikakken tarihin bushkiddo SUNA: Muazu Muhammad INKIYA: Bushkiddo SHEKARU: 1990 AIKI: wasan barkwanci, dan kasuwa. MATA: Daya YARA: Yaro Daya MATAKIN KARATU: Degree GARI: Kano…
Cikakken Tarihin Abdullahi Andaz
Cikakken Tarihin Abdullahi Andaz Cikakken suna: Aiki: Waka, jarumi, furodusa Shekara: 32 GARI: kano Kasa: Nigeria WANENE ABDULLAHI ANDAZ Abdullahi Muhammad Dan’azumi Wadda akafi sani…
CIKAKKEN TARIHIN RABIU DAUSHE
Cikakken tarihin rabiu daushe SUNA: Rabiu Ibrahim INKIYA: Daushe MATA: Daya YARA: Uku AIKI: Jarumi, dan wasan barkwanci, darakta, kuma furodusa, dan kasuwa. GARI: Kano…
CIKAKKEN TARIHIN FATIMA HAMZA PA IZZARSO
Cikakken tarihin Fatima hamza PA Izzarso SUNA: fatima hamza INKIYA: P A izzar_so AURE: Babu YARE: Fulani MAHAIFI: mallam hamza KASA: Nigeria WACECE FATI HAMZA…
Cikakken Tarihin Rukky Alim
Cikakken Tarihin Rukky Alim SUNA: Rukky Alim AURE: Babu Aiki: Jaruma KASA: Nigeria WACECE Rukky Alim Rukky Alim, matashiyar Jaruma Kuma kyakkyawa tana daga cikin…
Cikakken Tarihin Safiya Musa (Safiya Ghana)
Cikakken Tarihin Safiya Musa (Safiya Ghana) Suna: Safiya Yakubu Inkiya: Safiya Ghana Aiki: Jaruma Aure: Babu GARI: Accra Kasa: Ghana WACECE SAFIYA YAKUBU Safiya Yakubu…