Category: JIDDATULKHAIR COMPLETE
JIDDATULKHAIR CHAPTER 47 BY KHALISAT HAIDAR
Bude kofar dakin nasa tayi ta shigo, ta gansa xaune daya side din gadon ya kunna laptop, ta kashe wutan daki ya daga kai yana…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 46
Bude kofar dakin nasa tayi ta shigo, ta gansa xaune daya side din gadon ya kunna laptop, ta kashe wutan daki ya daga kai yana…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 45 BY KHALISAT HAIDAR
Abuturrab yyi parking kofar gidansu ya kashe motarsa ya sauka, suka gaisa da Mai gadi sannan ya shiga cikin gidan, bbu kowa parlon duk yan…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 44 BY KHALISAT HAIDAR
Juyawa yayi ya koma cikin dakin, ta karasa ta ajiye tray din a saman carpet din dakin, sannan ta mike tana kallonsa tace “Ina kwana?”…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 43 BY KHALISAT HAIDAR
Jiddah ta sauke idonta daga kallonsa tana sake nanata sunansa a xuciyarta, Aliyu kenan yake nufi, Ali shi ma ai Aliyu ne… muryarsa ya katse…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 42 BY KHALISAT HAIDAR
Jin yanda take kuka Abuturrab yayi kasa da murya still holding onto her yace “Gaya min abinda aka maki kike kuka….” Ganin ba amsa xata…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 41 BY KHALISAT HAIDAR
Ahmad dake xaune kujera me xaman banxa ya wara ido bayan El-Basheer yyi parking yace “Waow is this Jiddah??” Sunkuyar da kai tayi tana d’an…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 40 BY KHALISAT HAIDAR
Washegari har karfe goma na safe Abuturrab na dakinsa kwance, babu wanda ya san yana cikin gidan banda Aunty da ta shigo tun karfe takwas…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 39 BY KHALISAT HAIDAR
Shirye shirye kawai ake babu kama kafar yaro a gidansu Abuturrab kasancewar kwana uku kacal ya rage daurin aurensa da Aneesah, kai kana ganin wannan…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 38 BY KHALISAT HAIDAR
Waya Abuturrab ya tadda Aunty na yi a parlonta rai bace, ko ba a fada ba yasan da wanda take wayar, yana dai tsaye har…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 37 BY KHALISAT HAIDAR
Slowly Jiddah ke tafiya kamar bata son yi a compound dinsu Abuturrab, su Maimoon duk sun yi gaba tare da Umma, ita ce karshen shiga…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 36 BY KHALISAT HAIDAR
Jiddah ta juya tana Kallonsa, ya shigo ya kulle kofar, tana ajiye plates din a plate Rack tace “Ina yini?” A takaice yace “Ki daina…