Category: JIDDATULKHAIR COMPLETE
JIDDATULKHAIR CHAPTER 35 BY KHALISAT HAIDAR
Abuturrab bai ce komai ba ya ci gaba da shan pepper soup din hannunsa, Jiddah ta sunkuyar da kanta jin bai amsa ba, Umma tace…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 34 BY KHALISAT HAIDAR
Ranan asabar kamar yanda Ummi ta sanar ma Umma aka kai kudin auren Aneesah, on that same day kuma aka saka ranan bikin wata biyu,…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 33 BY KHALISAT HAIDAR
Bayan sati biyu Jiddah na xaune dinning area ita kadai bayan magrib, Hijab ne har kasa jikinta, Huraira kuma na kitchen tana wanke wanke, gaba…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 32 BY KHALISAT HAIDAR
Abba ya ajiye masa takarda da biro din hannunsa ya koma ya xauna yace “Tunda kana kokwanton auren da ake ce maka babu tsakaninku upon…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 31 BY KHALISAT HAIDAR
Jiddah ta goge idonta still ta ki cewa komai, Umma tace “Baxa ki min magana ba Jiddah?” A hankali Jiddah tace “Umma yace min babu…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 30 BY KHALISAT HAIDAR
Aunty ce ta shigo parlon Ummi duk da mutane da ke parlon ta ra6a xuwa cikin daki, Ummi na ciki tana bada sako, Aunty ta…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 29 BY KHALISAT HAIDAR
Mikewa Jiddah tayi tsaye tana kallonta, Aunty da har ta nufi kofa ta juyo ganin Jiddah bata biyota ba ta hade rai tace “Ba magana…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 28 BY KHALISAT HAIDAR
Abuturrab ya buda ido sosai yana kallon Abbansa gabansa na faduwa yace “Divorce kuma Abba?? Why will i do so bayan kayi instructing dina kar…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 27 BY KHALISAT HAIDAR
Jiddah ta langwabar da kanta tace “Ai ban sani ba, in dai mata na xuwa sai mu dinga tafiya tare” That wasn’t were Abuturrab wanted…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 26 BY KHALISAT HAIDAR
Abuturrab yace “But you didn’t tell me kina xuwa Aneesah” Aneesah tayi wani murmushi tace “How will i tell you ina xuwa Aliyu, dama dalilin…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 25 BY KHALISAT HAIDAR
Har karfe daya da wani abu na dare Jiddah bata yi bacci ba, abu bai ta6a tsaya mata rai irin abubuwan da Abuturrab ya gaya…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 24 BY KHALISAT HAIDAR
Washegari da safe Abuturrab ya sauko downstairs wajajen karfe takwas, jin motsi a kitchen ya fasa shiga kitchen din ya xauna parlor, bayan kusan minti…