Category: KAI KA FI CHANCHANTA BOOK1
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 11 BY JAMILA UMAR TANKO
Furera ta zabura ta ce, “Wallahi ni na dauka bakuwar Sajida ce ko ‘yar makarantarsu ce ta ga kwana biyu ba ta zuwa ta to…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 10 BY JAMILA UMAR TANKO
Nan da nan ta hau kisisina ta na fitar da kalaman bada hakuri da kwantar da hankali. Ta ce “kama ce kawai, kuma daman a…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 9 BY JAMILA UMAR TANKO
wanda zata tara da wanna matsalar ya share mata hawaye sai shi kansa Bakura. Ya shiga dakinsa fiye da awa guda bai fito ba, a…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 8 BY JAMILA UMAR TANKO
shi yasa hira ta dake ba ta dadewa domin daga an fara labari sai ki fara maganganu ki na koke-koke dan haka ni yanzu zan…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 7 BY JAMILA UMAR TANKO
unguwar su na zuwa daukar karatu. Ni da limamin masallacin muke koyar da su, Yanzu ma haka su na can su na yi, na fito…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 6 BY JAMILA UMAR TANKO
na cire Sajida daga makarantar boko ta na aji biyar na sakandire. Saboda a hanyar makarantar bokon ne ya ke tare ta su dinga zance….
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 5 BY JAMILA UMAR TANKO
aiwatar da ta ta sallar, bayan ta idar ta yi shafa’i da wutiri da laziminta sannan ta miqe ta karasa wajen kayan kwalliya ta sake…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 4 BY JAMILA UMAR TANKO
Magaji ya sake zazzare ido’ ya fad’a cikin rawar murya “daga makaranta ba inda na taba kaita wallahi.” Bakura ya gyada kai ya yi shiru…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 3 BY JAMILA UMAR TANKO
Bakura yayi murmushi ya cewa yaron “yaya sunanka?” Yaron va ce “sunana Yahuza.” Sai Bakura ya ciro Naira dari biyar ya migawa Yahuza. •Ya ce…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 3 BY JAMILA UMAR TANKO
manta nace miki na gaji na daina zuwa wajenki, ki ka lallaba ni na dawo a bisa sharadin kin yarda ko a ina ake party…
KAI KAFI CHAN CHANTA CHAPTER 2 BY JAMILA UMAR TANKO
leda, sai ga mace cikin matsatstsun kaya ta bayyana. Babu jimawa ta fito sanye da riga da wando da wata ‘yar jaka da takalmi mai…
KAI KA FI CHANCHANTA CHAPTER 1 BY JAMILA UMAR TANKO
La asar sakaliya garin Kano ya yi sanyi, ga yanayi irin na farkon shigowar damuna. Iska mai sanyi ta na kad’ awa tana fifta duk…