Category: KUNDIN KADDARATA BY HUGUMA
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 10 BY HUGUMA
Mukhtar!,mukhtar!!,hmmmmm” haka ta fadi sannan ta maida murfin food flask din ta rufe tana ci gaba da dariyarta cike da nishadi da jin dadi. A…
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 9 BY HUGUMA
Mukhtar!,mukhtar!!,hmmmmm” haka ta fadi sannan ta maida murfin food flask din ta rufe tana ci gaba da dariyarta cike da nishadi da jin dadi. A…
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 8 BY HUGUMA
Cikin mintuna qalilan ta kammala jallope din taliyar ta rarraba cikin coolers,mukhtar din ta fara kaiwa,tana niyyar juyawa ta fita yace da ita“Wannan cooler din…
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 7 BY HUGUMA
Qarfe goma na dare tana saman gadon innar tata,juyi kawai takeyi tare da tuhuma da kuma bincikar kanta kan abinda ta aikata,batasan dalili ba batasan…
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 6 BY HUGUMA
Sallamar fadima ce ta ratsa dodon kunnenta,tana daga kitchen din ta amsa mata,kai tsaye ta nufo kitchen din ta leqo,murmushi sumayya tayi qoqarin sannan tace“Au…
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 5 BY HUGUMA
Yau kam da ta dora girkinta zama tayi cikin kitchen din tana kallo cikin wayarta har takammala girkinta,duk da cewa yau din akwai sauqim zirga…
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 4 BY HUGUMA
Hannunta riqe kan qugunta tace “Dankali ne ta barmin ya huce,ni kuma ban iya ci ba,abinci rana kuma gaskiya bazan zauna qanwar qanwata tana dafa…
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 3 BY HUGUMA
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 3 BY HUGUMA Sallama yayi maimakon ya amsa hello da ake faman cewa,yayi jim yana jiran amsa sallamar tukun,fahimtar…
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 2 BY HUGUMA
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 2 BY HUGUMA Suna cikin hirar mukhatr ya turo qaninta mubarak yayi kiranta ta fito zasu tafi,nan mama ta hada…
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 1 BY HUGUMA
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 1 BY HUGUMA Falo ne mai matsakaicin girma wanda ke dauke da set din kujeru labulaye carfet wanda dukkansu…