Category: TAGWAYE COMPLETE
TAGWAYE CHAPTER 25
TAGWAYE CHAPTER 25 Maisha Tasha wedding gown mai masifar kyau, wacce da’ka ganta, kallo daya za’kasan naira na aiki awajen. Ta‘sha kwalliya pes! Gwanin sha’awa,…
TAGWAYE CHAPTER 24 B
TAGWAYE CHAPTER 24 B Suna shiga Sha’shin, Maisha sai taji tamkar America ta’koma, “Wayyo Allah Zaid I love you’ subucemata kalmar tai tafada a bayyane,…
TAGWAYE CHAPTER 23
TAGWAYE CHAPTER 23 Asad yana idar da Sallah yai Gangaren Aunty Rahila daman cikin damuwa yake sosai, dakyar yai Sallah yana idarwa kuwa ko Addu’a…
TAGWAYE CHAPTER 22
TAGWAYE CHAPTER 22 Darian Maisha kakejl tun awaje. Acikin dakinta take Ita kadai yau ba kowa agidan nasu dashike tin asubahi momy tashirya zuwa wajen…
TAGWAYE CHAPTER 21
TAGWAYE CHAPTER 21 Kowa ya maida Idanuwansa akan Saminu ayayinda yakammala bayanansa Aisha ce tafara magana Kai tseye tace’ ya mai girma mai sha‘ria…
TAGWAYE CHAPTER 20
TAGWAYE CHAPTER 20 Tashin hankali da damuwa ce sosai take bayyane a fiskokinsu yayinda suke bin gadon asibiti wanda likitoci suke turin Ma’inah suna kaita…
TAGWAYE CHAPTER 19
TAGWAYE CHAPTER 19 Dasassafe Miemah tabar gidan makwabciyar ta’su, bayan tayi Sallah Rana ta dan fara bayyana tafito ba’kin hanya tana tambayar mutane koda akwai…
TAGWAYE CHAPTER 18
TAGWAYE CHAPTER 18 A kwance take kan gado tana rusa kuka iya son ranta, sedei har zuwa yanzu ta’kasa gaskanta maganar da Momy tafada mata,…
TAGWAYE CHAPTER 16
TAGWAYE CHAPTER 16 Daddy ya’kasa barci, dare guda yashafe yana tunani dakuma mamaki alokaci daya. Ya rasa ga’ne dalilinda yasa Saminu yai masa irin wannan…
TAGWAYE CHAPTER 15
TAGWAYE CHAPTER 15 Bayan Ma’inah ta sha kuka a kofar Part din Zaid, Tamike jiki a sanyaye tai bangarensu duk dacewa tanasan tashige bangaren nasa…
TAGWAYE CHAPTER 14
TAGWAYE CHAPTER 14 “Hajiya babu wata matsala jikinki ya warware, Sedai akiyaye gaba kada kisa’ke kai kanki ga fada ko hayaniya irin haka, Oga ya…
TAGWAYE CHAPTER 13
TAGWAYE CHAPTER 13 “Banza dan sa ido meye naka aciki, ana ruwa kuna kIrgawa, Wawa Talaka ahaka zaka ‘kare Mallam Garba Shashasha kawai. Amsarda Maisha…