Category: TSANANI COMPLETE
TSANANI CHAPTER 13
TSANANI CHAPTER 13 Karaf naji a kunnena Innah na bawa Adda labarin zuwan doctor wajenta wai yana neman aurena, ba ƙaramin dukan zuciyata maganar tayi…
TSANANI CHAPTER 12
TSANANI CHAPTER 12 Sake bushewa yayi da wata irin dariya wadda har sai da ya tuntsura, Allah ne kaɗai ya san irin muguntar da yake…
TSANANI CHAPTER 11
TSANANI CHAPTER 11 Bayan wajen yayi shiru ana jiran umarnin police ya bada damar tafiya ko tsayawa, mikewa Adda saratu tayi tare da cewa ina…
TSANANI CHAPTER 10
TSANANI CHAPTER 10 A hankali ta xare sakatar kafin ta bude har sun ‘kagu sun hankado kyauran saura kaɗan ta fadi a kasa, cikin kasalalliyar…
TSANANI CHAPTER 9
TSANANI CHAPTER 9 Sun ɗauki lokaci mai tsawo suna jiran dawowarsu Adda saratu amma shiru babu su babu dalilin su, sun yi jira ya kai…
TSANANI. CHAPTER 7
TSANANI CHAPTER 7 Bayan na gama karatun Alkur’ani kishingida nayi sbd ina so na ɗan huta amma duk da haka bakina bai bar ambaton Allah…
TSANANI CHAPTER 8
TSANANI CHAPTER 8 Bayan tafiyar su Baba da kaɗan, ‘ya’yan Malam Jibo suka riƙa shigowa dakina sahu-sahu suna tsokanata, haka na kasance a daki babu…
TSANANI CHAPTER 6
TSANANI CHAPTER 6 Tun bayan fitowar Izuddeen daga police station bai sake samun sukuni ba, kullum cikin damuwa da tunanin halin da Sa’adatunsa take ciki…
TSANANI CHAPTER 5
TSANANI CHAPTER 5 Yau kusan satina ɗaya a gidan Adda saratu rayuwa nake mai cike da farin ciki da kwanciyar hankali babu wani abu da…
TSANANI CHAPTER 4
TSANANI CHAPTER 4 Tun lokacin da innah salamatu ta je gidan su Izuddeen Mama bata ƙara samun kwanciyar hankali ba kullum a cikin tunanin yadda…
TSANANI CHAPTER 3
TSANANI CHAPTER 3 Hawaye na gani ya cika idonta da sauri na fara tambayarta “menene ya sa ki kuka Rukayya? Kiyi hakuri insha Allah alkhairi…
TSANANI CHAPTER 2
TSANANI CHAPTER 2 A makaranta ma dai ban wani mayar da hankali nayi karatu ba saboda yawan tunane-tunanen da na riƙa yi har malam sai…