Cikakken tarihin Ali artwork
SUNA: Ali Muhammad idriss
INKIYA: Ali Artwork, madagwal
SHEKARU: 1 January 1992
MATA: Hauwa Muhammad bello
AIKI: Jarumin fim, dan barkwanci, film editor.
GARI: Kano
KASA: Nigeria

WANENE ALI ARTWORK
Ali Muhammad Idris wadda akafi sani da ali artwork yakasance sanannen dan wasan barkwanci sannan jarumi a masana,antar kannywood wadda yayi ba a iya Nigeria ba harma da kewan kasashen kamarsu niger,cameroo,chat,da sauransu
HAIHUWA
Anhaifi jarumi ali artwork a shekarar 1992 daya 1 ga watan janairu 01/01/1992 a jahar kano karamar hukumar tarauni a unguwa uku.
IYALI
Sannan jarumin yanada Mata daya sunanta hauwa Muhammad bello wadda aka daura musu aure a 25 February 2022
KARATUNSA
Sannan yayi karatunsa na primary a unguwa uku government primary school ya gama ashekarar 2005
Sannan yayi karatunsa na matakin gaba da primary a kundila government secondary school
Sannan yayi karatunsa na matakin gaba da secondary a NCE English and Hausa
Karanta CIKAKKEN TARIHIN MOMEE GOMBE
DAUKAKARSA
Ali Muhammad idris wadda akafi sani da Ali artwork ko kuma madakwal ya jima a masana,antar kannywood amma daukakarsa ta farane bayan fara fitowarsa a bidiyoyin barkwanci a shekarar 2017 a wani bidiyonsa mesuna
_madakwal da
_saka mai wuya da
_mayene ni
_sai na auri Zahara buhari wadda yafito tare da jarumai da dama kamarsu
*horo dan mama
*Yusuf guyson
Dadai sauransu
JERIN WASAN BARKWANCINSA
Sannan yayi bidiyoyi da dama a bangaren barkwanci kamarsu
_mayene ni
_sai na auri Zara buhari
_madakwal
_kayan lefen zara buhari
_bakon amerika
_Ali artwork almajiri
_kwamandan hisba
_alhaji ya dawo
_dan maula
_sai na zama gaye
_kauraye
_Baban soyayya
_bansan tsoro
_barayin zaune
_kanjamau
_kansilan kauye
_matar police
_wasan banza
_kidnapper
Dadai sauransu
JERIN FINA_FINAI
Sannan yafito a fina finai da dama kamarsu
_labarina
_gidan badamasi
_sallau
Dadai sauransu
Karanta CIKAKKEN TARIHIN AMINU SAIRA
HADAKA
Sannan yafito a fina fina barkwanci tare da jarumai da dama
Kamarsu.
*Adam a zango
*Horo dan mama
*mazaje ne
*Abba s boy
*Mc alfalaila
*Bushkiddo
*Yusuf guyson
*naburuska
*bayya
dadai sauransu
FANNIN AIKINSA NA TACE FIM EDIT
Sannan a bangaren aikinsa na editing din fina fina yayi edit na fina final da dama kamarsu
-Gwaska
-Zara
Dadai sauransu
KYAUTAR KARRAMAWA
Sannan ya samu kyautuka da dama kamarsu
_Nigerian youth achieves award
_kannywood award
Dadai sauransu
Domin karin bayani akan cikakken tarihin ali artwork kuziyarcemu a YouTube NW HAUSA TV