Cikakken Tarihin Rukky Alim
SUNA: Rukky Alim
AURE: Babu
Aiki: Jaruma
KASA: Nigeria

WACECE Rukky Alim
Rukky Alim, matashiyar Jaruma Kuma kyakkyawa tana daga cikin sabbin jarumai wadanda keda hazaka da kuma a masana’antar Kannywood.
Bayyanarta
Rukky Alim tafara fitowa ne a videyin wakoki a shekarar 2020 Wadda wasu tashoshin channel na YouTube wadda ake daukar dauyinsu sukuma saki video a manhajar su ta YouTube.
Karanta: CIKAKKEN TARIHIN ADAM A ZANGO
Daukaka
Jarumar tafito a videon wakoki dadama Kuma tareda jarmai dadama tun daga Shekarar 2020 har yazuwa yau Wadda hakan ya sakance sanadin samun daukakarta
Rukky tasamu nasarar fitowa a wani shiri Mai dogon zango Wadda jaruminnan Dadi Hikima ke shiryawa Wadda shine shirinta nafari Kuma shine sandadin sake samun Karin daukaka dakuma tarun masoya.
Jarumar tana cikin shiri Mai dogon zango Mai suna kaddarata tareda jarumi garzali miko dakuma safiya yakubu.
Shafukan sada zumunta
Rukky Alim kamarde duk wasu jarumai kokuma sanannu tanada account a Instagram me dauke da tarun mabiya samada “Dubu dari da talatin da biyu (132k) a farkon Shekarar Dubu biyu da ashirin da biyu (2022).
Dakuma tiktok Mai dauke da mabiya sama samada Dubu saba’in da bakwa a March 2022.

Fitowarta a waka
A Shekarar 2020 Rukky Alim tafito a videon waka Mai suna “soyayya” Wadda tashar Awa24 Tv suka dauki dauyinsa.
Rukky Alim tareda Kb international sun hau wakar “Salim smart” maisuna Bugun zuciya, Kazalika sun sake fitowa a videon waka maisuna lokacinmune Shekarar 2021 wacce Tashar Awa24 Tv YouTube channel tadau nauyinsa dakuma wakar Umar Mb maisuna Asalina Wadda Tashar Kannywood Empire Tadau nauyinsa hallau dae tareda Kb international.
sun wakar “gwarzo” Wadda Mawaki Ishe baba yayi tare dashi Ishe baban dakansa
Itace Kuma tahau wakar Salim Smart Mai suna Da yarda tareda Abdul M Shariff HausaTopTv 2021
Dakuma wakar Bazanyi butulciba tareda Garzali miko a Shekarar 2021 Wadda Kannywood Empire ta dauka
Sauran wakokin sun hadada
Wakar hubby tareda Prince sadiq daga masarauta entrainment ltd
So gaskiyane tareda Hamisu Breaker 2022
So sanadi tareda faty Abubakar da Sammani a Shekarar 2021
Amina tareda Sammani A A 2021 a Tashar HausaTop TV
KARANTA: CIKAKKEN TARIHIN NURA M INUWA
Hadaka
Jarumar tayi hadaka tareda jaruma dadama cikin videon wakoki dakuma Shirin Hausa fim cikinsu hadda
Garzali miko
Hamisu Breaker
Daddy Hikima (Abale)
Sammai A A
Kb international dasauransu
Jerin Shiri Mai dogon zango
Kaddarata 2021-2022
Sanda 2021-2022
Jerin vidiyiyin wakokin datahau
-Soyayya 2020
-lokacin mune
-Asalina 2021
-Gwarzo
-Yarda
-Bazanyi Butulciba
-hubby
-So gaskiyane
-Amina
Dasauransu
AURE
Jarumar batada Aure har ya zuwa yanzu sannan Babu sahihin bayani daga gareta na wani saurayi daga cikin koma wajen masana’antar Kannywood Wadda ta bayyanashi a matsayin saurayinta.
Domin kallon video dangane da Cikakken Tarihin Rukky Alim kokuma wasu jaruman ku ziyarci tasharmu na YouTube NwHausa Tv
Kuyi SUBSCRIBE