Cikkakken Tarihin Teema Yola

Cikkakken Tarihin Teema Yola

Suna: Fatima Isah Muhammad

Inkiya: Teema Yola

Addini: Islam

Aiki: Jaruma

GARI: Mubi

Jaha: Adamawa

Kasa: Nigeria

WACECE TEEMA YOLA

Fatima isah Muhammad wacce akafi sani da teema Yola, Hajiya laure, kokuma rukayya a shiri Mai dogon zango Mai suna labarina ta kasance Daya daga cikin jarumai wadanda tauraronsu ke haskawa cikin masana’antar Kannywood.

Cikkakken Tarihin Teema Yola
Teema Yola

HAIHUWARTA

Takasance haifaffiyar garin mubi da a jihar adamawa a arewa maso gabashin Nigeria sa’anan Kuma acanne tayi karatunta kafin shigowarta masana’antar Kannywood.

Karanta: CIKAKKEN TARIHIN ALI ARTWORK

FARAWA

Temah isah Muhammad yafara fitowa a masana’antar Kannywood a shiri Mai suna Dakin Amarya tareda jarumai irinsu Ali Nuhu, Aisha Tsamiya, Halima atete dadai sauran jaruman.

Daga bisani tasake fitowa a Shirin da Alin Nuhu yashirya Maisuna Mansoor inda tataka rawar hajiya laure a cikin Shirin hakan yataimaka sosai wajen haskawar taurarinta a masana’antar ta Kannywood.

DAUKAKARTA

Duk dacewa Jarumar ta Dade a masana’antar Kuma Tasha fitowa a manyan Fina finan Hausa Amma taurarinta sun fara haskawane a Shiri Mai dogon zango na mallam Aminu Saira Mai suna labarina inda yafito a Rukayya kuma kawar jaruma Nafisat Abdullahi cikin Shirin.

Rawar data taka a shirin dakuma yadda Shirin ya karbu a kasashen hausa yasa taurarinta suka haska a lokaci guda takuma samu dubunnan mabiya a shafukanta na yanar gizo.

Jerin Fina finanta sun hadada:

Dakin Amarya
Mansoor
Gida Uku
Labarina Shiri Mai dogon zango
Tozarci
Ragon azanci
Uku sau Uku shiri Mai dogon zango
Haram shiri Mai dogon zango
Dadai sauransu

Cikkakken Tarihin Teema Yola
Teema Yola da mahaifiyarta

HADAKA

Jaruma Teema Yola Tasha fitowar hadaka tareda jarumai dadama na masana’antar Kannywood cikin su hadda Sarki Ali Nuhu inda sukai film din Mansoor da Dakin Amarya.

Karanta: CIKAKKEN TARIHIN ALI ARTWORK

SAURAN SUN HADADA

Jaruma nafisat Abdullahi
Nuhu Abdullahi
Musbahu anfara
Daddy Hikima
Isah feroz khan dasauransu

Social media

Teema Yola nada tarun magoya a shafinta na Instagram, tin bayan fara fitowarta a shiri Mai dogon zango Mai suna labarina jama’a ke tururuwan bin shafin nata Wadda Izuwa yanzu 2022 Jarumar tanada tarun mabiya da sukakai ‘dubu dari hudu da ashirin da hudu (424k followers)’

AURE

A dai yanzu haka Jarumar batada Aure saide a tataba yin Aure kafin shigowarta masana’antar.

A hira da akayi da bbc Jaruma tace babban burinta a yanzu shine tasamu Miji na gari tayi Aure.

Domin Karin bayani dangane da Cikkakken Tarihin Teema Yola ko Kuma wasu jaruman kuziyarci YouTube channel namu a NwHausa TV.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *