DARAJAR MACE COMPLETE
Mama ki taimakeni dan Allah karki bari baffa ya auramin wancan tsintaccen bana sonshi kamal nake so dashi zanyi rayuwa dan Allah ki taimaki rayuwata idan na rasa Kamal mutuwa zanyi ta qarasa cikin matsanancin kuka mai cike da tsantsar tashin hankali.
Haba zeenatu nace ki kwantar da hankalinki idan kinga anyi auranki da wancan tsintaccen to ki tabbatar cewa ni harira bana numfashi,auranki da kamal kamar anyi angama domin awannan karon bazan lamunta ba domin nima inada haqqi akanku daza ake min hawan qawara,banda san kai ya aurawa khairiyya mana ko dan ita uwarta shafaffiya damaice”yar gaban goshi to nima na daina dauka ta qara cike da bacin rai.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Khairiyya tunanin mai kake haka kwana biyu Ina hankalce dake kin rage walwala mai yake damunki cewar Ammi tana kallonta, shiru tayi to ita mai zatace shin cewa zatayi soyayyar Ahmad ce tasata damuwa ko kuwa cewa zatayi”yar uwarta dazai aurane yasata cikin damuwa,kin yi shiru idan baki fadamin ba wazaki fadawa ko kina da wata uwar bayanni ta tsinkayi muryar Ammi,bakomai Ammi kawai Ina tausayawa ya Ahmad ne tunda Baffa ya masa maganar auren nan yak cikin damuwa,shi Ahmad dinne ya fada miki haka cewar Ammi tana kallonta,a’a Ammi ni ce dai nake ganin haka,to yazamuyi khairiyya Baffanku ne sha’aninsa sai shi babu mai lanqwasa shi sai kawu Bala,saidai mu taya yaron nan da addu’ah domin Ina tausaya masa kasancewarsa mai haquri.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Ahmad ga wannan dubu talatinne sai ka fara rage gyaran gidan,gobe idan Allah ya kaimu zan je daqaiyyawa nasanarda kawu bala shawarar dana yanke domin zancen bana waya bane,to Baffa nagode Allah ya qara girma na gode cewar Ahmad da kansa yake
Yau talata Baffa ya sauka a daqaiyyawa wajejen qarfe biyu bayan ya huta suka kebe da kawunsa Bala.
sule fatan dai lafiya na ganka cinbau da wannan ranar haka Ina fatan ba wani abubane ya faru kawu Bala ya fada yana kallon Baffa.
Kawu babu abunda ya faru sai alkhairi ya fada fuskarsa dauke da murmushi,kawu dama ba wani abu bane game da yarannan ne na yanke shawarar hada Ahmadu da zeenatu aure nayi hakanne don gudun surutun mutane game dashi Amadun kasancewar sha’anin aure idan yace zai nema awaje dole ne su san waye shi domin baxa a rufe su ba,amma idan akayi”yar gida babu maicewa don menene yasa akai haka Baffa ya qarasa cike da ladabi,gaskiya sule kayi tunani mai kyau azamanin nan samun mutum kamarka sai an tona Allah ya kaimu lokacin naji dadi sosai kayi zurfin tunani Allah ya saka da alkairi,amin kawu gobe zan koma kasancewar nabar Ahmadun shi kadai ga fita kasuwa ga aikin gyaran gidan dazasu zauna,ah babu laifi ai Allah ya kaimu yaushe kasa ranar bikin cewar kawu,eh dani ason raina wata biyu masu zuwa amma kawu ya kake gani,babu komai sule hakan yayi Allah yayi Albarka.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Mama nifa tsoro nake ji kina ga Baffa har Jigawa ya tafi kan maganar auren nan kin kuma san bakinsu daya da kawu tunda auren Yaya Jamila ma kawu nunawa yayi kamar bashi ya haifeki ba yabi bayan Baffa,zeenatu zuwan Baffa wajen kawu a wannan karon kam bazaiyi nasara ba,domin nasan mai nake qullawa kawun da kansa zai amince a aura miki zabinki, Allah yasa domin har na qagau Baffan ya dawo cewar zeena cikin damuwa,ato karma ya dawo mana shi yasani ni harira kam bazan fasa shirye shirye na ba.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Ahmad idan babu damuwa Ina son yin magana dakai Ammi ta fada tare da zama kan kujerar”yar tsugunno,to ammi ya fada tare da komawa ya zauna kan tabarmar daya tashi, Ahmad abunda yasa na tsaidaka shi ne game da maganar aurenka ne abinda nake so nace dakai shi ne aci gaba da haquri nasan kana yi to ka qara akan nada kaji yarona ka saki ranka nasan kana cikin damuwa to Amma babu abunda ya gagari Allah kaci gaba da fada masa yana sane dakai yarona ta qarashe cikin sanyin murya,ajiyar zuciya ya sauke to ammi zanyi yadda kikace insha Allahu na tafi kasuwa ana jirana,to Allah ya tsare ka isa lafiya.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
qarfe 3:30 Baffa ya sauka garin kano duka matan gidan da yaransu suna tsakar gida kowa yana sabgarsa zeena da mamanta a gefe suna qule qullensu yayi sallama,tuni kowa ya nutsu ana mai sannu da zuwa fuskar mama wasai kamar bata da damuwa ruwa ta kawo masa kasancewar ita ke da girki.
Bayan ya nutsa yayi wanka yayi sallah yaci abinci ya fita bai dawo ba sai bayan ishsha’i lokacin Ahmad ma ya dade da dawowa yana dakinsa na zaure salim ya tura ya kira Ahmad bayan ya tara dukkanin iyalin nasa,tare suka dawo da dan aiken ya tsugunna ya gaida Baffa dama tuni ya gaida matan gidan baffanne basu hadu ba.
Baffane yayi gyaran murya bayan bude taro da addu’ah,kamar yadda kuka sani aa abaya game da maganar auren yarannan,yanzu ma na taraku ne domin na sanardaku mun gama magana da kawu mun tsaida ranar aure wata biyu masu zuwa domin kowa ya qarasa shirinsa duk dama bawata bidi’ah za’ayi ba,zan baku dan abunda ya samu asai mata kayan kitchen kayan gado na gama magana kawai lokacin ake jira,game da lefe kuma Ahmadu basai ka wahalarda kanka ba na yafe zan mata da dan abunda Allah ya hore mun idan da mai magana Ina saurare,shiru kowa yayi kowa da irin saqar da yake cikin zuciyarsa,babu kamar mama da zeena domin tunaninsu daya ne wai babu lefe kamar wata”yar tsana toke da bashi zaki aurawa”yarki ba minene naki na damuwa da lefe zuciyar mama ta tunasar da ita wanda hakan yasa ta danji dama dama, zeena ce ta qaraso gaban Baffan cikin hawaye Baffa dan Allah ka taimaka min Ina da wanda nake so karka auranin Ahmad Baffa kamal ne zabina ta qarashe tare da sakin kuka,tsabar mamaki ya kasa cewa komai domin ya gargadeta cewa aurenta da Ahmadu ba fashi ganin wancen karon ta daga hankalinta bayan daya sanar musu maganar auren shi ne yanzuma bata daddaraba yasan bakowa ke zugata ba sai uwarta domin itama tanuna batason auren amma sai bai biyemata ba ashe suna kan bakarsu,zeenatu ya kira sunanta dagowa tayi ahankali ta kalli baffan tuni ta sauke kai ganin bacin rai a idonsa,ko gawarki ce sai ankaita gidan Ahmadu fakat na gama magana,tab gaskiya da sake na gaji da warakin da ane nuna min akan yarana nima Ina da haqqi akansu don haka babu wani tsintacce dazata aura ehe cewar mama cikin fushi.
Ni harira kike fadawa wannan maganar agaban”yayana don bakisan darajar aure ba tare da sanin martabar miji lalle yau kin tabbatar min baki da hankalinki kuma aure babu fashi kiyi duk abunda kika gadama ya fada tare da shigewa dakinsa cikin fushi,shiru kowa yayi can Ahmad ya tashi ya fita ransa na quna wai duk adalilinsa ake wannan hayaniyar kaico, Ammi da khairiyya ma fita sukayi suna jin babu dadi akabar mama da zeena tuni suma suka fita mama ko dar domin ta shirya karban koma minene.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Haka gidan ya kasance babu dadi domin Baffa yayi fushi ransa ya baci da abinda mama taimasa,hakan baisa mama ta saduda ba kullum kirarinta baza ai auren nan ba saidai in bata numfashi abu kamar wasa rigima ta zama babba mama harda yaji kawu yace karta qaraso masa gida tuni ta wuce gidan aminyarta bayan ta tsaramata komai ta bata shawarar mai zai hana a rufe bakinsu da baffan da kawun tuni ta amince babu wani tunani suka rankaya.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Naji abinda yake tafe daku amma aikin akwai wahala saidai akwai hanya daya dazamubi,hanyar kuwa ita ce aikin akan kawu za’ayi shi domin shi Baffa yanzu haka atsaye yake aikin bazaiyi wani tasiri akansa ba cewar malam yana kallonsu.
To yanzu ya kake ganin za’ayi cewar mama cikin qaguwa,eh to kawun za’ayiwa fa’idar hakan kuwa shi ne shi sule yanajin maganar kawu to dazarar aiki ya fada kan kawu dole yasa sule ya fasa wannan aure domin kaf babu maganar wanda yake ji kamar sule ke harira shaidace,haka ne malam tuni suka tsadance bayan ya musu alqawari cewa agobe kawu zai sauka garin kano game da maganar,jindadin hakan yasa mama ta wuce gidanta tare da shawarwarin aminiyarta uwaniKoda Baffa ya dawo yaga mama bai mata magana ba kai tsaye falonshi ya shiga Ammi tabi bayansa kasancewar ita ne da girki,sannu da zuwa baffansu ta fada tana miqa masa ruwa akofi amsa yayi tare da cewa yauwa Amminsu ya fama Alhamdulillah ta fada tana zuba masa abinci bayan ya gama sukaci gaba da hira kamar babu wata matsala anan ammi ta riqa tausarshi domin niyyar shi yaje ya kori mama ta koma inda ta fito domin yasan ba daqaiyyawa taje ba.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Halima kina inane kawu ya fada cikin wani bacin randa baisan na minene ba domin tunda garin Allah ya waye yake jin damuwa akan maganar auren zeenatu da Ahmadu haka kawai yaji zuciyarsa bata qaunar auren don haka ya shirya zuwa kano domin ya samu sule kan maganar fasa auren ko yaji dadi,gani malam cewar inna halima tana mamakin sauyin na kawu domin jiya qalau sukai hirarsu kuma uwa uba bashi da daga murya komai batamasan da zakayi,daukko min kudin nan yau kano zani kan maganar auren yarannan ta tsinkayi muryar kawu,to ta amsa tana shiga daki.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞Kawu kawu mama taji muryar salim da mu’azzam dan wajenta suna fadi cikin murna, murmushi ta saki angaida malam haka aikinsa yake kamar yankan wuqa kai amma a gaisheda uwani,fitowa tayi daga daki lokacin tuni yaran sun kewayeshi yana zaune kasan bishiyar mangoro dake tsakar gidan kan tabarma tuni Ammi ta kawo masa ruwa bayannan ta zauna suna gaisawa saiga mama ta qaraso,sannu da zuwa Baffa kaine tafe ta tsugunna tana gaidashi.
Baffane ya shigo dama bawani nisa yayi ba kasancewar yau lahdi ba kasuwa,qarasawa yayi ya zauna kusa da kawun suka gaisa cikin zuciyarsa yana tunanin zuwan kawun bayan sunyi waya jiya game da gonarda aka saida amma kuma baifada masa ba.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
qarfe 8:00 na dare bayan sun gama cin abinci kawu ya gyara zama yana fuskarta Baffan,sule nasan zakayi mamakin zuwana to amma ba abun mamaki bane idan kaji dalilin zuwana duk danasan zakaji babu dadi,sule amatsayina na uba awajenka Ina so kayimiin wata alfarma ya fada yana kallon yanayin Baffan baijira amsarsa ba yaciga,alfarmar kuwa ita ce fasa auren zeenatu da Ahmadu,kawu lafiya Baffa ya fada cikin firgici,lafiya sule haka kawai na wayi gari da qin auren nan nan ya faiyyacewa Baffa yadda yakeji game da aurennan,take Baffa ya gano matsalar wato harira ce ta zage ta fadawa kawu qarya da gaskiya amma ai bai bata damar zuwa gidansa ba saidai idan wani abu tamasa zuciyarsa ta sanar dashi tabbas biri yayi kama da mutum yanda maman take cikin murna to amma yaushe ta koyi yawan malamai,karka manta tayi ikrarin fasa auren nan ba sau daya ba sau biyu ba don haka zata iya komai yasakeji zuciyarsa tana sanardashi.
Kayi shiru sule cewar kawu daya zuba masa ido yana jiran amsa ko ya samu nauyinda ke qirjinsa ya fada, murmushi baffa yayi cikin ransa afili kuwa cewa yayi to bakomai ya janye idan junin harira san kudi watarana sai takai kanta mahallaka suna zaune zai zuba musu ido ita da”yarta yaga gudun ruwansu,kawu yaji dadi anan ya bashi shawarar hada Ahmadun da khairiyya tuni Baffa yayi na’am yasan mamamshi bazata bashi kunya ba don haka ma bazai fada ma kowa ba sai dai suji andaura harshi kansa Ahmadun.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Khairiyya yace zaune adakinsu tana irga kwanakin da ya rage masoyinta ya zama mijin”yar uwarta duk da yake ma ya Ahmad baisan tanayi ba atunaninta,muryar Baffa taji yana cewa Ina kike zeenatu ya fada yana daga labulan dakin,zeenatu firgit ta miqe daga kangado afirgice waya suke da kamal tuni ta boye qasan filo,nazo ne na sanardake ki turo yaron da yake sonki nan da kwana biyu ayi magana ya juya ya fice,wani ihu zeena tasa take ta Kira Kamal ta fada masa shima yayi murna sosai yamata albishir kan cewa gobe zai turo.
Mama albishirinki Baffa ya amince zai auramin kamal harma munyi waya yace gobe zai turo ta fada tare da rungume maman, murmushin samun nasara tayi,ah to mai na fada miki aidama nace saidai in bana raye za’ai auranki da wancan tsintaccen marar asali.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Tuni Kamal ya turo anyi magana antsaida rana wata daya da sati biyu,Ammi dama tasan an fasa da Ahmad khairiyya ce abin ya bata mamaki sai kuma Ahmad amma Baffa yace ya cigaba da shiri karya fasa abinda ya daure masa kai kenan.
Baffa da bashi da niyyar sanar da Ammi qudurinsa daga baya ya sake shawara ya sanar mata tayi murna sosai saidai yace karta fadawa khairiyya.
Ya bawa kowaccensu kudi suyi shirye shirye dadai qarfin amatsayina namai rufin asiri mama ta raina sauqinta daya Kamal ya bawa zeena kudi duk zuwanda zaiyi kuma bata kashewa tunda komai Kamal yana mata sutura kayan kwalliyarta dsauransu aboye ba tare da sanin Baffa ba,yanxuma kudin suka dauko suka qirga 500,000 ne domin Kamal baya qaramar kyauta suka hada dana wajen Baffa 150,000 sukai sayayya Baffa ya musu kayan fitar biki dasu da yaransu har Jamila dake gidan mijinta, Ammi kam daidai qarfinta tayi komai Koda khairiyya ta tambayeta kayan waye cewa tayi na zeenatu ne Baffa yasata sayowa haka take shirya”yartata cikin dabara take gyareta duk da ta tsargu da magungunan datake sha domin ta taba dauka ta duba hadin Amare ne gashi ita ba Amarya ba koma minene zataji.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Yau biki saura sati zeenatu da khairiyya sunyi fresh dasu kana ganinsu kaga Amare domin sunyi gadon kyau yayangidansu akwai kyau .
Yau ake kawo lefen zeena jakakkuna”yan ubansu goma sha biyu komai yaji sai sam barka mama sai murna take su uwanine”yan karbar kaya maza ne suka kawo lefen komai yaji Kamal ya kashe kudi harda sarqar zinare aciki,mama sai yadawa Ammi magana take ko takanta Ammi bata bi ba.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Abokina yane naga kayi tagumi ko akwai wani abune cewar lukman abokin Ahmad tare sukai BUK,ba komai kasan Baffa ya fasa maganar aurena da zeena kuma yace Ina shiri narasa kan abun ne,hhhh Ahmad kenan Ina ga khairiyya zai aura maka tunda zeenatu da uwarta sunqi, khairiyya kuma cewar Ahmad eh khairiyya ko bakasonta ne yarinyar tayi akwai hankali ga tarbiyya kai kanka kasani saidai ka bawa wani labari fatana Allah yasa ita ce,Ahmad shiru yayi yana addu’ar hakan ya tabbata domin shi yasan mai yakeji game da khairinsa.Rana bata qarya yau Juma’a 8/12/2019 daruruwan jama’a suka sheda auren kamal mainasara da Amaryarsa zeenatu sulaiman,Ahmad sulaiman da Amaryarsa Aisha sulaiman (khairiyya)kowa yayi mamaki barin Ahmad da jikinsa yayi sanyi ai yanaji khairiyya aka aura masa ya ware yana famar sakin fara’a lukman namasa dariya,cikin gidanma haka ne sunsha mamaki barin mama domin ko dawasa bata taba jin maganar ba wato boye mata ake can ta matse musu tunda Allah ya kubutarda”yarta.
Khairiyya ma ta razana dataji da ita aka daurawa ya Ahmad aure tuni ta tashi”yan uwan Ammi suka sata ta sake wanka suka shiryata cikin wani less maroon colour tayi kyau matuqa sosai abinka da fara gashinnan yasha gyara da zeena sukaje aka mata don basa wani fitina atsakaninsu,zeena ma tayi kyau cikin kayan da kamal ya kawo mata wani less ne seagreen kudinsa ya kai kimanin 170,000 ya mata sosai ,mama sai famar jinkai take sai yanzu tasan tana auren”ya ba irin na Jamila ba.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Walima khairiyya tayi da yamma, zeenatu kuma sai bayan take gidan mijinta zasuyi dinner domin Baffa yace ba a gidansa ba,ita kuma data yi walima ta zabi ta fasa domin taso yin abubuwa Baffa ne yake taka mata burki.
Qarfe 9:00 daidai aka kai kowaccensu dakinta bayan sunsha nasiha daga”yan uwa da abokan arziki, khairiyya gidanta yana unguwarsu tsakaninsu da gidansu layi biyu ne, zeenatu kuma tana zoo road gidanta ginin zamani ginin tsakiya flat Yana dauke da falo babba sai dakunan barci guda uku mai dauke da toilet kowanne daki ansaka komai na buqata daidai da kitchen komai akwaishi haka falo yasha kujeru na alfarma,kayan dakin da aka mata agidansu a store aka je domin Kamal ya musu bazata yasaka komai da aka fadawa mama shi ne tace a aje idan ta natsa zata dauka ta sayar, Jamila taso afadawa Baffa mama ta hanata har kamar zata bugeta don haushin Jamilar take ji data auri malamin makarantar secondary mai nasama yaci balle na qasa ya samu ita bata auri mai kudi ba hakanne yasa takeso “ya”yanta su aura Amma Jamila ta kwaso mata malami.
Khairiyya ma gidanta ta babu laifi ginin siminti ne mai dauke da falo mai dan fadi sai daki daya sai kuma tsakar gida madaidaiciya mai dauke da toilet da kitchen komai yayi daidai kamar angwada kujerunta masu kyau Baffa ya musu qoqari sai dai Allah ya saka masa.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Zaune take bayan”yan kawo amarya sun watse sai ita kadai tana tunanin gida da Amminta sai salim gidan surutu,tana tuno nasihar Amminta”khairiyya ga Ahmad yarona ki kula dashi ki masa biyayya karki ce zaki gujeshi kamar yarda”yar uwarki tayi fatan zaki zamo mai biyayya tare da haquri idan kikai hakan zaki ci riba Allah ya Albarkaci auranku.
Amarya kukan na minene ta tsinkayi muryar ya Ahmad ko kina kukan rabuwa da gida neya fada tare da zama tare da aje ledar hannunsa, hawayenta ta share ta dago a hankali ta saci kallonsa yana cikin shadda ash colour ta masa kyau sosai,Jawota yayi jikinsa ya lallesheta.
Bayan wasu wasu mintuna suna jin dumin juna can ta janye jikinta cikin jin kunya wai ita ce take hada jiki da ya Ahmad babu ko kunya tayi laqwas taji fata mai laushi,shima qamshin jikinta da tattausar fatarta ne suka nemi zautashi.
Sallah suka yi tare da addu’oi bayan sunci kazarsu suka bacci mai cike da farinciki.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Zeena kam amarci suka sha ita da angonta kamar ba gobe domin Kamal sabuwar kulawa yake bata.
Ahmad kam sai bayan kwana uku sannan ya karbi haqqinsa Amma yasha shagwaba wajen khairinsa tuni ya faiyyacewa mata sirrin zuciyarsa itama bata cuci kanta ba tuni ta sanardashi irin qaunar da take masa.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
ASALIN SU
Dumadumin toka qauye ne dake qarqashin kafin hausa cikin jihar jigawa,anan aka haifi kawu Bala da dan uwansa Dahiru iyayensu sun rasu sai su biyu suka rage haka suke rayuwa cikin wahala,suna daukar karatu wajen wani malami tare da almajiransa ana haka ranar yake sanardasu zai koma daqaiyyawa tuni suka yanke shawarar binsa can din domin basu da kowa.
Bayan sun dawo suyi karatu suyi aikin qarfi harsuka girma malam ya aurawa Dahiru yarsa mai suna A’i wato Aisha suke zamansu cikin rufin asiri har da qaruwar da namiji sunan sa sulaiman suke ce masa sule,sule yana da shekara biyu kawu Bala yayi aure shima qanwar A’i ya aura mai suna halima.
suna zaune cikin rufin asiri wata rana akayi ambaliyar ruwa data zama sadin Dahiru da A’i da malam sunsha kuka,kawu ne ya ke kula da sule shida matarsa halima,haka suke rayuwa har ta haifi diyarta mai suna harira.
Bayan girmansu aka hadasu aure Baffa iyakarsa diploma sai harira tana ss2 aka aurarta, sule sana’ar sa saida atamfifi shadda yaduka da sauransu yana bin kasuwar kauyuka, bayan wani lokaci suka koma Kano da zama shida matarsa harira ya kama musu haya bayan wani lokaci Allah yasa masa nasibi ya sayi nasa a rijiyar lemo ginin siminti mai daki uku sai turakakar miji daki da falo babba sai bandaki,anan aka haifi jamila.
Shekarar Jamila uku Baffa ya qara aure alokacin suka je daqaiyyawa anan suka ga Ahmad awajen kawu Bala anan anan yake sanar dasu tsintarsa sukayi Baffa yace abashi zai riqe shi lokacin shekararsa biyar.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Haka Ahmad da Jamila aka sasu makaranta saboda qoqarin Ahmad aka masa jumping ya wuce Jamila.
Kusan lokaci daya aka haifi zeena da khairiyya tsakaninsu sati biyu mamace ta fara haihuwa sai Ammi haka ma haihuwar su mu’azzam da Salim tsiransu wata biyu mu’azzam ne babba sai salim.
Haka rayuwar gidan ke tafiya har Ahmad ya shiga level one a ABU yana karantar Business Jamila kuma tayi candy har ansa mata rana da wani malamin secondary mama bataso ba domin ba irin mijin da take so bane haka tanaji tana gani akayi auren
Bayan wasu shekaru khairiyya da zeenatu sukayi candy lokacin Ahmad ya gama karatu ba aiki kasuw yake fita, Ahmad shekararsa 28 Jamila 23 khairiyya da zeenatu 18,sai mu’azzam da Salim 10.
Sam mama taqi jinin Ahmad haka kawai bai mata laifin komai ba,yaran gidan duka”kyawawa ne saidai khairiyya ta fisu komai farace tas,Ahmad ma akwai kyau da kwarjini shiba fari ba shiba baqi komai nashi abin sone.
Cigaban labari………
satin khairiyya daya aka kawo mata lefenta jakakkuna 5 kaya ne masu kyau da tsada saidai basu kama qafar na zeenatu ba,wasu an dinka wasu ba dinki Baffa ne yayi komai.
Bayan wata daya da bikinsu Ahmad ya sayowa khairiyya form na wata catering school shekara biyu zasuyi,tuni ta fara fita school Ahmad ne yake kaita ya daukota a lifan dinsa wata shaquwace hade da zazzafar soyayya sukewa Juna ita da Ahmad khairiyya tasan duk wani salo na Jan hankalin miji ga tsafta hade da daukar wanka suna kula da junansu komai Ahmad ya kawo tana cikin gode masa zama suke na rufin asiri bata da qawa sai”yan uwanta anti Jamila ita ce abokiyar shawarta.
Yauma bayan Ahmad ya dauko ta gidan Ammi ya ajeta dama sau daya ta taba zuwa tunda akai bikinsu yana ajeta ya wuce kasuwa,anti Jamila ma tazo da yaronta abdul sai ga zeenatu ma tazo aka hadu a kasha hira.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Mama ga wannan 100,000 ne Kamal yace na kawo muku ke da Baffa wannan kuma na Ammine dubu talatin cewar zeena tana miqawa mama,to diyar Albarka mungode Allah yayi Albarka haka akeso ba kamar wasu ba saidai ka qara musu cewar mama tana harar gefen da Jamila take,aunty Jamila kema ga naki haba zeena kar wahalar ta miki yawa da kin barshi cewar Jamila da jikinta yayi sanyi da daure fuskar da maman take mata kawai don mijinta baya da kudi,ki karba Kamal ne ya baki dubu Ashirin ne wani kudi ne ya fito masa nima yanzu haka sallama nazo muku jibi zamu tafi umrah daga can zamu dan zaga qasashe aqalla sai munyi 3months,haka akeso Allah na gode maka nima wataran zanje macca ta dalilin”yar Albarka cewar mama cikin murna.
Haka mama ta hada da kudin Ammi dana Baffa ta riqe taqi basu,dama ta saba ko lokacin da Kamal yake musu barin kudi bata bawa baffa domin tasan bazai karba koma zai karba baza bada ba domin acewarta yana musu baqinciki ne.
Khairiyya kuwa amminta ce ta cigaba da wayar mata kai game da zamantakewar aure tare da bata wasu hade hade masu inganci hirarsu sukayi sai dare Ahmad yazo suka tafi.💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Zeenatu ya kamata kiwa Kamal waya yazo ku tafi kinga Jamila da khairiyya mazajensu sunzo sun daukesu cewar mama tana duban zeena,mama na Kira bazai samu dama ba yana can yana mana cuku cukun tafiyar mu saidai nahau napep,ta fada ne kawai domin Kamal tunda akai auransu bai taba zuwa gidan ba irin godiyar nan ma baizo ba sai awaya yakira Baffa shima sau daya ne gaisawa kawai sukayi.
💞 Saudiyya 💞
Yau zeena suka sauka a saudiyya cikin wani hotel kwanansu daya Kamal yace ta shirya zasu koma wani gida da zama tuni ta shirya suka dau hanya har bacci tayi kafin suje,ji tayi Kamal yana tashinta tana bude ido tayi arba da wasu gidaje na katako dauko kayan mu shiga ta tsinkayi muryar Kamal tuni ta dauka suka shiga daki biyu ne na katako qanana acikin daya suka zauna.
Tunani fal ranta mai zasuyi anan daki kamar wani akurki kasa haquri tayi ta tambayi Kamal yace mai takeci na baka na zuba tajira ai zataji koma mi ya kawosu ya fada yana wani bata rai alamar baison yawan tambaya.
Kamal sannu har kun qaraso cewar wata mata tana zama kusa da zeena,eh hajjaju mun qaraso ya qoqari baijira amsarta ba ya hau bayani hajjaju ga zeenatu na kawo kamar yadda aka saba fatan komai yayi ready domin kudi nake buqata ahannu na masu dan yawa donin gaba daya Aljihuna yayi qasa wajen aurota.
Murmushi hajjaju ta saki ba matsala kamal zeena hankalinta ya tashi ita fa bata gane musu ba kasa haquri tayi ta sake tambayar kamal, baby wai mai kuke magana ne nifa ban fahimta ba ta fada cikin fargaba.
Dama ai bazaki fahimta ba domin ba abunda kika sani sai kashe kudi kullum acikin barnarsa kike saboda bakisan zafinsu ba to ki bude kunnuwanki da kyau kiji ni na kawo ki nanne domin kiyi da qarfinki watau aikatau ki nema min kudi ki kuma biyani kudaden dana kashe muku ke da makwadaiciyar uwarki domin ayadda take da san abin duniya nasan ke da ita kuka ci,kinqi zabin ubanki kin zabeni saboda kudi nasan komai kar nake kallonku.
Kamal lafiyarka kuwa maman kake zagi nice zanyi aikatau ni zeenatu ta dan Allah idan wasa kake ka daina bazan iya dauka ba ta fada hawaye na zubo mata,wasa na miki kama da abin wasa zagi kuma anzagetan ita din wacece dabaza a zageta ba son kudinta ya jawo mata aiki kuma dolenki kiyi idan kinga bazaki iya aikatau ba ruwanki ne kiyi karuwanci nidai kudi nakeso ki tara min ya fada yana hararta.
Kamal ya kamata ka fadawa yarinyar nan ko kai waye ko zata shiga hankalinta tasan dawa take magana domin naga alama baka koya mata hankali ba kafin ka kawota hajajju ta fada cikin hasala,haka ne hajiya ke zeenatu kike kowa bude kunnuwanki kiji ko waye Kamal ya fada yana watsa mata harara.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Kamar yadda kika sani sunana Kamal bansan iyaye na ba na taso na ganni ne a gidan wata magajiyar karuwaine mai suna hama acikin garrin Legos cikin wata unguwa mai suna lekki,hama tana safarar”yammata zuwa saudiyya tafi qarfi awannan sana’a domin tana kawo mata kudi sosai hama bata da kowa saini da take riqo nima tsintoni tayi Ina da shekara biyar.
Ina dan shekara sha biyar na fara bin karuwan dake gidanmu babu ko sisina tuni idona ya bude bayan nakai shekara 27 sai yazamana manyan mata masu fada aji nake bi na biya musu buqata su biyani kudade masu yawa Ina da farin jini kasancewa ta kyakkyawan saurayi.
Ana haka hama taci leda ga ciwan hanta tuni karuwan gidan suka baje gashi dama ni nasan sirrinta tuni na tattara kadarorinta na sayar cikin dare nasawa dakin data ke ciki wuta na arce bayan kwana biyu na gudo Kano na kama hayar wani gida na zauna na fara tunanin abinyi domin yanzu bana sha’awar bin mata a biyani nafison wani sana’ar
Tuni na yanke shawarar sana’ar dazanyi bayan na qirga uban kudin da hama ta tara.
Haka na shiga gari ina facaka da dukiya duk yarinyar da tsautsayi ko rabon kwadayi ya hau kanta nakan bude bakin aljihu na aureta bayan kwanaki na kawota saudiyya tayi aiki ko karuwanci ta tara min kudi yanzu haka kece ta goma,kuma kuma duk abinda zanyi na bangararen aure irinsu lefe ranting nake bana bata dukiyata kuma bana yarda yarinya ta dinka kayan lefe ni nake kawowa Wanda za’asaka lokacin biki bayan na nunawa yarinya cewa wasu zan sauyo mata masu tsada domin wannan din basu min ba, gidan dana ke aje matan ma na haya ne kayan da mace zata tarar nasaka mata agida wannan duk plan ne nike zuba abuna dazarar na sendo yarinya nake hadawa da nata kayan nasayar domin bana yarda akoma dasu dazarar masu jere sun tadda wani nike basu shawarar ajewa a store bayan nabi na tsarasu da kalaman qarya.
Nasan zakice ya akayi matan basa bujire min har suyi aiki ko karuwanci amma kudin nawane to tsaya kiji ba haka na barsu ba,rufe musu baki nake su da iyayensu bamai jajensu dolen yarinya tayi aiki abiyata albashinta ta kawowa hajajju haka inma iskanci yarinya tayi ana sallamarta zata kawo kuma kema ya rage gareki ki zabi irin sana’ar daza kiyi ki biyani kudin dana kashe muku kuma ki taramin ribata.
Tashin hankali wato kukan ma ya qafewa zeena wannan wace irin masifa ta jefa kanta ciki ta guji Ahmad yau ga inda takawo kanta kaico mama kin cuceni,dallah bani wayarki Ina miki magana kina wani banzan tunani gaskiyar kamal da baida kudi ko kalloshi bazakiyi ba balle ki aure shi mai shegen kwadayi saura mai dattin dankwali injuninku son abun duniya.Zeena ce ta rarrafo cikin kuka ta kama qafarsa lokacin da yake shirin tafiya”Kamal dan Allah ka yi haquri na tuba ka ceci rayuwata dan Allah Kamal darajar mace dakin aurenta karka zama silar tarwatsa rayuwata na roqe ka ka maidani gida nasan Baffa na zai biyaka kudaden ka”fisge qafarsa yayi tare da hankadata yana nunata da manuniyarsa cikin fushi yace kaf gidanku babu mai iya biyana kudaden danake nema awajenki daza kice darajar mace dakin aurenta kinsan da hakan kika zabi yin auren kudi auren son zuciya kika bijirewa tsoho kika dau zugar mai dattin dankwali tsohuwar guzuma mai shegen kwadayin tsiya,tuni yayi ficewarsa ya barta tana gunjin kuka ga hajjaju sai masifa take mata.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Nigeria
Yau wata uku da aurensu yanzu haka khairiyya ciki gareta wata biyu Ahmad yayi murna sosai zai zama dady sai famar zumudi yake kullum yana liqe da khairinsa suna zuba love kasuwa kawai yake iya fita.+
Sunday:11:15AM
Baffansu ya maganar zeena tunjiya hankalina yaqi kwanciya ko ansamu wani bayani akansu Ammi ta qarasa cikin kwantar da murya
Amminsu abunnan kawai sai du’a’i domin haryanzu babu wani labari dana samu na takamaiman inda suke,to Amma Baffa sai anemi mahaifansa ko Allah yasa suna da masaniyar inda suke,hmm Ammi ai naje gidan nasu ashe yaron nan cutarmu yayi bashi da kowa agarin nan mutanan daya turo ma ashe hayarsu ya dauka duk sai yanzu nake jin labari,kina ga shashashar uwarta ko da wasa bata taba samuna da maganar ba ni kuma ido na zuba mata naga gudun ruwanta zatamin maganar ko a’a.
Ajiyar zuciya Ammi ta sauke cikin al’ajabi wato duniyar nan abar tsoro ce Baffansu Allah ya baiyyanata cikin Aminci abundai kam babu dadi.
Abinda Baffa bai sani ba shi ne asirin da Kamal yakewa iyayen yara na rufe musu baki kan mama ya fada tana kewar zeenatu tare da son sanin halin datake ciki amma babu halin ta jajantawa wani ko zataji sauqi ko tayi yinqurin samun Baffa da maganar sai ta kasa.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
saudiyya
Zeena aiki take tuquru agidan wani balarabe aikinta shi ne share share da wankin yaran gidan a gidan take da dakinta ta zabi aikin ne domin gujewa karuwanci wata biyu kenan da fara aikinta dazarar lokacin albashi yayi hajjaju zato ta karbe ba laifi ana biyanta da tsoka saidai aikin akwai wahala ga wani tashin hankali datake fuskanta bayan ta gano tana dauke da ciki wata biyu da sati uku dadinta daya bata laulayi.
Nigeria
Haka kwanaki suke tafiya rayuwa tana Juyawa a haka har aka shekara daya da rabi cike da abubuwa masu dadi da marasa dadi daga cikin masu dadi akwai haihuwar khairiyya ta samu danta namiji yaci sunan Baffa suna kiranshi Junior haka kuma sun tashi sabon gidansu mai kyau da Baffa ya mallakawa Ahmad a unguwar sharada phase ll kyauta tare da bashi daya daga cikin shagunansa domin arzikin su ya bunqasa kasuwa ta bude musu yayi hakanne domin yasan Ahmad baida gadonsa,zeena kuma ana addu’ah tuquru.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
8:00pm
Baffansu dan Allah kayi haquri da abunda ya faru ka taimakeni wallahi bana iya barci kullum sai nayi mafarkin zeenatu cikin mawuwacin hali ka taimakeni kamar yadda Allah ya taimaketa cewar mama cikin matsanancin kuka.
Hmm Harira kenan sai yau kika ga damar zuwa game da maganar zeena ko yau zeena ta bata duk tsawon lokacin nan kina Ina lokacin dana ke hana idona barci nake tashi na fadawa Allah kina Ina lokacin danake yawon nema da qarfina da aljihu na, kintaba zuwa kin jajanta min sai yanzu da haqqinta yake hanaki barci to koma minene ya samu “yata kece sila keki dorata kan haryar data zama sanadiyyar kai kanta mahalaka dan haka ki bacewa ganina tun kan na sauke fushina akanki wanda batasan hakkin yaranta ba.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Saudiyya
zeena kuwa tun lokacin da ciki ya baiyyana jikinta ta koma gidan hajjaju bayan tasha masifar hajjajun lokacin cikinta yana wata bakwai haka take yawon bara cikin matsananciyar wahala duk abunda ta samo hajjaju ta kwace gobe ma dole ta koma ga ciki sai fama take har cikin ya isa haihuwa ta haifi”yarta mai kamar Kamal haka take jego awajen da bata da gata ba dama diyarta tayi kuka sai mutan gidan su hauta da masifa domin yawanci”yammata ne ba”ya”ya garesu ba.
Haka taci gaba da bara domin aikin yaqi samuwa kasancewar basa son mai goyo ga wani masifar tsoron hajjaju data ke,yarta nada wata tara Kamal yazo tare da sabuwar Amaryarsa zeena tanacan yawon bararta batasan yazo ba
Lokacin hajjaju take bashi labarin haihuwar zeena ana haka ta dawo goye da”yarta sai faman haki take domin yau kame ake daqyar ta tsira wani lokacin sai taji kamar ta tsaya su kameta sai tsoron Kamal ya dirar mata.
Bayan ya gama abunda ya kaishi ya baro Amaryarsa acan tana kuka ya tuso qeyar zeena suka dawo Nigeria dan muguta hakanma wani gida ya kaita cikin suke ja ya ajeta wai acewarsa hukuncin haihuwar datayi ne domin shi bai shirya haihuwa ba gidan falo da daki ne sai toilet haka ya kulleta ita da diyarta ya aje mata garin kwaki da sugar sai garin kuli babu komai tunda ya kawosu bata sake ganinsa ba.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Khairiyya kam rayuwa tayi dadi yaronta ya zama qato yayi wayo watansa 8 tsakaninsu da zeena wata daya ta gama makaranta yanxu haka sana’a take agida irinsu birthday cake, wedding cake dasauransu tana ciniki sosai ga tsafta kasuwa ta kafu sai sam barka.
Alhamdulillah an samu labarin dangin Ahmad ta hannun wani mutum daya ke sari a hannun Baffa tuni suka garzaya.
Yau suka sauka garin yola gidan kawun Ahmad anan ya basu labarin abunda yayi sanadiyar batan Ahmad.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
sunan baban Ahmadu habu nikuma dan uwansa taju sai wanda muke uba daya sani iyayen mu sun mutu mu uku muka rage,habu ne yake kula damu har muka girma karatun Allo kawai mukayi Yaya habu yana kasuwanci yana noma da dan gadon da muka samu yake juyawa har Allah yasawa abin nasibi tuni yasa aka fitar mana namu nida sani wanda yake juyawar kuma nasa ne amma komai shi yake mana.
A haka har Yaya habu yayi aure matarsa bilkisu marainiya ce bata da kowa sai kakarta bayan aurenta kakar ta rasu,lokacin da aka haifi Ahmadu sani ya tafi Legos neman kudi shekarar Ahmadu biyar sani ya dawo ganin arzikin Yaya habu yayi gaba sai hassada ta kamashi ya shiga qula qula kan yadda zai kwace dukiyar ya habu.
watarana yabi dare ya musu yankan rago lokacin ni kuma na tafi bauci haka sani yayi ta kuka bawanda yasan shi ne ya saida komai namu ya dau Ahmad suka bar garin.
Bayan na dawo na samu labari nasha kuka har da jinya na dade akwance daqyar na qare na shiga cikiyar sani da amadu shiru haka har nayi aure,sai bayan wasu shekaru muka samu labarin sani sunyi sata hade da kisa an kamasu a kaduna haka na tafi daqyar nasamu ganinsa anan nake tambayar Ahmadu shi ne yake shadamin yakaishi Almajiranta jihar Jigawa kuma shi ya kashe ya habu da matarsa ya kwashe komai haka na dawo ina kuka jigawa wani yanki xan fara neman Ahmadu haka na shirya na tafi Amma a banza shiru haka na haqura na dawo daga baya naji ankashe su sani haka nakeshan kuka idan na tuna Ahmadu domin kamar naci amanar zumunci nakeji.Afuwan pls garin da Kamal yakai zeena suleja so awajen ansamu typing error sai amin afuwa!+
Haka Ahmad da kawu taju suka sha koke kokensu,bayan kwana biyu suka tarkato suka dawo kanon har kawu tajun domin bashi da kowa matarsa ta rasu shekaru kusan biyu.
Baffa ya sai wani hadaddan gida a hotoro sun koma kawu taju ma da dakinsa sun zama yan uwa tuntuni,kawu Bala ma anso yadawo kanon yaqi sai gidansa aka gyara masa Ahmad ya koma G.R.A yasai mota kasuwa ta bunqasa yanxu haka yana da shaguna wajen biyar manya manya, khairiyya ta yaye junior da lokacin hajji yayi suka daga Ahmad kawu bala kawu taju Baffa Ammi khairiyya mama iya halima matar kawu bala anti Jamila sai wata shekarar ciki gareta ta kusa haihuwa,abun farin ciki Ahmad ne ya biyawa mama da Ammi da khairiyya sauran kuma Baffa ne zeena ce kawai babu .
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Zeena rayuwa tayi zafi tunda Kamal ya ajesu yatafi bata qara ganinsa ba duk ta rame tayi baqi gashi ta yaye yarinya ta duk ta yamushe abun tausayi tsabar rashin abinci tuni cutar yunwa ta musu rubdugu,duk tsawon lokacin nan koda wasa bata taba gwada bude qofar falon ba tsabar shakkar kamal datake gashi dai bayanan,gogan kuwa aiki yasake akanta.
Kamal kuwa wata ya samu ya aura mai suna leema ita ke wahala da Kamal komansa ta dauke ita ce cinsa shansa suturarsa kudin kashewarsa tuni ya saki jiki yake kwasar banza nasa kuma ya adana abanki domin shi baya sayan kadara,tuni leema ta musu visa suka daga America.
Qarfe 4:00pm
Kamal ne kwance kan wani makeken royal bed yana barci hankali kwance ga sanyin A.C na bugarsa,cikin barci yaji wani abu mai tsini ya sokeshi ba shiri ya farka mutane yaga mata biyar maza ma haka cikin matan harda leema cikin sauri yace baby suwaye wannan mai suke nema,bata kulashi sai ma qarasawa datayi gabansa cikin wani taku tasha wasu tsinannun English wears alama tayi da hannunta.
Take maza uku suka afkawa Kamal suka shiga biyan buqatarsu dashi,gefe kuma leema ce itama da maza biyu suna tambadewa ga madu daukarsu vedio agefe suna aikinsu bayan mazan sun gama da Kamal matan ma suka afka masa haka dake sun masa wannan allurar tuni yake jinsa kamar wani sexmachine haka sukayi ta sarrafashi suna vedio.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
su khairiyya sun gama aiki lafiya sun dawo cikin qoshin lafiya Jamila ta haihu yarta mace sunan Ammi akasa mata kowa yayi murna mama yanzu kunyar Ahmad take ta nemi yafiyarsa ya yafe mata iya halima tace kinga irinta gashi tsintacce ya miki Rana ita dai babu bakin magana,sunyi addu’oi sosai Allah ya baiyyana zeena.Allah maji roqon bawansa yau ya nufi zeena da fitowa daga wannan gida goye da yarta kamar tsumma ashe gidan ba awani kulle yake ba tsabar Kamal yasan abunda ya taka bai rufe ba, tsaye tayi ta rasa Ina zata kawai ta dau hanya tana tafe qarshe kanta ya juye tsabar juwa da yunwa hade da cizon sauran da suka mata illah ta zuba qasa warwas bayanta kuwa kai bakace da goyo ba😥
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Kwananta biyar batasan inda kanta yake ba sai bayan bakwai ta farfado,sannu baiwar Allah ta dago tana kallon mai maganar wani dattijo ne tsaye akanta shida matarsa shiru tayi sai hawaye shar Ina yata abunda ta fara tambaya kenan,kiyi haquri tana wajen likita ana kula da ita cewar matar dattijon.
Haka sukai dawainiya da zeena tsayin sati biyu tukun aka sallamesu ta danji sauqi yarta kuwa tuni suka shaidamata ta rasu tun lokacin da suka tsintosu tasha kuka tayi tawakkali.
Bayan kwana biyu ta basu labarinta dattijon nan mai suna idi dakansa ya daukota ya kawo ta Kano saidai gidannasu ba kowa ta tambayi maqota sunqi fada mata wai acewarsu duniya ba gaskiya karsuje acuci Baffa daqyar malam idi yasa baki suka musu kwatance.
Nanma daqyar mai gadi ya barsu suka shiga harabar gidan,yashiga ciki ya musu iso.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Ansha koke koke bayan zeena ta basu labarinta,adace su khairiyya duk suna gidan akayi ta murna tare da jajantawa juna,malam idi kwanansa daya ya koma bayan an masa sha tara ta arziki.
Zeena ta nemi yafiyar kowa duk an yafe mata tuni aka miqata asibiti aka dorata kan magunguna,bayan wasu watanni ta warware, khairiyya ta sake haihuwa yarta mace sunanta bilkisu suna kiranta farha zeena har batason zuwa gidan domin wani abun Ahmad kamar da gangan yakewa khairiyya ita kuwa ta biye masa basa kunyar nunawa juna soyayya ako Ina wani lokacin sai taji da yanxu ita akewa wannan soyayyar Amma ta cuci kanta qarshe ta qare a wahala
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Kamal kuwa bayan alluran nan ta sakeshi daqyar ya kai kansa toilet domin azabar da yake ji abayansa da qyar yayi wanka ya gasa jikinsa ya fito leema ya gani zaune tana jiransa shiru yayi yana kallonta qaraso mana ya tsinkayi muryar ta cikin kunnansa ba musu ya qara tare da zama bakin bed qansa aqasa.
Tashi tayi ta kunna tv tadawo ta zauna tana kallo abunta tana murmushi,ihun dayaji anayi ne cikin tv yasashi dagowa idonsa ne ya kafe ganin yadda turawa biyu da baqar fata suke murzarsa kamar sun samu mace bai ankare ba yaga leema maza biyu akanta sai badala suke baijira qarshen saba ya daki plasma din yayo kan leema kafin ya qaraso kanta yaji anyi sama dashi wasu qartai su wajen biyar ne suka shigo biyu suka danneshi.
Leema ta saki murmushi ta kalli Guru tuni ya matso yana jiran umarni.
Guru so nake ku fafemin shi kamar yadda ake fafe gwangwani karku raga masa ko da wasa ku tabbatar cewa kun koya masa hankali ta inda gobe bazaiyi gigin dukana ba tayarda zaiji tsoron koda mai irin sunana ne,kafin wannan bari nasanarda kai wace leema
Ni leema diyace ga tantiriyar karuwan nan ta portocort mai suna dija poison tantiriyar karuwa mai lasisi wanda ba’asan asalinta ba ta samu cikina da wani inyamurin farkanta yaso azubar taqi akan haka suka rabu bayan ta haifeni taciga ba da buqa qaruwancinta gari gari ina shekara sha biyar nasan dadin maza alokacin dija poison ta gamu da ciwan qoda ga sugar lokacin ta yanke qatarta ayankan farce ciwo yaqi warkewa qafa take rubewakasan mai ya faru kudin daza a mata wankin duka na kwashe na saida komanta na gudo America na fada gungiyar hada fina finan batsa komai Ina iya aikatawa saboda kudi Guru idan kun gama sauran jawabin zan masa daga baya ta juya ta fice,tuni suka jigata Kamal dan kowannan su sai da yayi sau uku.Rayuwa tayiwa zeena daidai tuni tayi aurenta wani malamin makarantar primary take aure mai suna babangida
“yayansa biyu mace da namiji mamarsu ta rasu kalau suke zaune cikin rufin asiri ta riqe masa”ya”ya kamar nata,baffa ya bata jari ta bude saloon kusa da gidanta ta zuba yara ga dan qaramin cikinta.
Jamila kuwa mijinta scholarship yasamu an turashi madina qaro karatu yanzu haka suna can ita da mijinta da yaransu.
Khairiyya ma sun tafi yawan bude ido ita da Ahmadinta da yaransu zuwa qasashe biyar daga can zasu kaiwa Aunty Jamila ziyara.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Kamal kam abun babu dadi leema da mutananta tuni suka masa illah ta hanyar lalata masa dubura tare da kashe masa qarfin gaba tsabar yawan sex da homo tuni suka daina mai allura da qarfinsa yake aiki idan ya kasa yaci na jaki ,wai acewarsu film din dasuka fitar yasamu karbuwa sun samu kudi sosai.
Bayan wani lokaci tuni suka daina yayinsa kasancewar ya rube ta baya gabansa kuwa tamkar laqwani duk ya daye tsabar azaba yayi ja gawani masifaffan kaikayi hade da ruwa mai qarni,dukiyarsa kuwa ta dade dazama tasu leema yanzu haka sun maidashi BQ,yayi kuka yayi nadama marar amfani gashi babu lafiyar bautawa ubangiji balle zuwa neman yafiya ya cutar da mutane barin zeena da yarsa dabai san sunanta ba balle har ya bata kulawa amatsayinsa na uba ya zaluncesu yanzu ko wani hali suke ciki.
Hajjaju ma ta dawo Nigeria ranar da ta dawo ranar qartai goma suka mata fyade tare da yashe dukiyarta bayan sun yanke duka mamanta tare da kunnuwanta duka sa’annan suka mata aski suka cika mata baki da sumar suka aje mata kunnuwan da maman domin basa buqata,haka ta kwana ga hannu a daure bamai taimako take rai yayi halinsa sai da ta kwana biyu ta fara wari kafin aka ankare.
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
Yau su leema sai shiga ake ana fita wani sabon film din badala suke shiryawa daidai lokacin da suka shagala lokacin ginin dasuke ciki ya ruguzo akansu sukayi filla filla rugu rugu babu dadin gani ba abunda ya tsira agidan.
ALHAMDULILLAH
Kuskuran dake ciki Allah ya yafe mana