DR SALEEM CHAPTER 1

DR SALEEM CHAPTER 1

  A tsaye yake gaban dressing mirror daure da towel a kugunshi . mai yake shafawa a hankali kamar bayaso bayan ya gama shafe shafenshi ya nufa wardrobe ya zabo kayan da zaisa nan ma sai da ya abata lokaci kafin ya gama shiri. bayan yagama shiri ya dauka briefcase dinshi ya fito ya nufa side din mummynshi. yana isa ya cikaro da ita wanda har sai da jikinshi ya bugi nata a lokaci daya suka dago suka kalli juna shi kuwa tsaki yayi yace ke meye haka ba kya gani ne na lura rawan kanki yayi yawa amma zan saita … be karasaba yaji mummy nacewa haba saleem husna fa kanwarkace amma nina rasa dalilin dayasa ba kwa jituwa. shidai bece komaiba in banda shagwabe fuska da yayi ya gaida mummynshi. murmushi tayi kawai sannan ta amsa gaisuwan. kujeran dinning ya jawo ya zauna. husnah kuwa da sauri tazo zatai serving dinshi da hannu ya dakatar da ita yace i can do it myself! mummy cewa tayi kyaleshi ‘yata zauna kiyi breakfast dinki kinsan yayan naki ba’a mishi abun arziki . in kuma bakiyi ba yayi magana in kinyi kuma baya gani. shidai bece komai ba banda hade tea dayake yi . hakadai ya suka gama breakfast bawanda yace da wani kala. bayan sun gama ne yama mummy sallama akan ya tafi asibiti. mummy tace A dawo lph . bekaiga amsa mata ba yaji husnah tace yaya a dawo lph Allah ya bada sa’a. tsaki yayi hade da galla mata harara. cikin kunkuni yace mutum shidai kam bashi da zuciya. mummy tace Allah ya shiryeka saleem. yace um mummy ni natafi. sannan ta juyo wurin husnah tace kema nace miki ki kyale saleem tunda shi gashi nan ga kmarshi shi wani irin bahagon mutum ne kina ganin kannenshi suma in suka zo ko fuska basa gani wurinshi kodayaushe cikin hade rai yake kamar wani soja. husnah kuwa dariya tayi tace mummy zai chanza. mummy tace toh Allah yasa. Husna tace Amin. waye saleem ? wacece husna? saleem dane ga Alh tahir wanda yakasance shaharran dan kasuwa wanda ake ji dasu a garin kano. dan a cikin garin kano bawanda besan Alh tahir ba mutum ne me dattaku da sanin ya kamata. gashi da taimakon talakawa. sannan Allah ya hadashi da macen kirki wato hajiya hadiza wanda suke kira mummy wato mamansu saleem . Alh tahir mahaifinshi ya rasu tun yana dan shekara bakwai. a lokacin su biyu mahaifinsu ya haifa tahir da suleiman . tahir ne babba suleiman ne me bi mishi. bayan rasuwan mahaifinshi yan uwan mahaifinshi basuyi akan abasu tahir ba amma mahaifiyarsu taki yarda. a haka suka buga sukayi sukayi daga baya suka kyaleta. a haka taita rainon yaranta itace wankau itace aikatau duk dan ta rufa ma kanta Asiri tare da yaranta. cikin ikon Allah kuwa haka suke rayuwa cikin rufin asirin Allah . inda har makaranta innah ta sasu daidai na talaka . a haka har suka girma shidama tahir bameson karatun boko bane yafi san kasuwanci. shiyasa dayagama secondary school yake zama ma wani a shago ya zama yaran shago. a lokacin shikuma suleiman zai shiga ss1 . kuma ba laifi tahir zaman shagon dayakeyi yanadan samun kudi domin mutumin dake zama a wurinshi mutumin kirki ne kuma bashi da mugunta. da dan kudinne dayake samu haka suke tattalawa suna rufa Asiri. BAYAN WASU SHEKARU tahir shima yazama babban dan kasuwa inda shikuma suleiman yazama Architect. Tahir ya hadu da matarshi haj hadiza anan cikin garin kano inda har suka kulla soyayya da ita . hadiza ta kasance yar boko wayayya domin kuwa a lokacin tana masters suka hadu da Alh tahir. kuma be boye mata komai ba yagayamata matakin karatunshi amma a haka ta amince zata aureshi domin kuwa tana sonshi. kuma ko a bangaren gidansu hadiza ba’a samu wata matsala ba suma sun Amince da Auren. wanda za’ayi bayan ta kammala nasters dinta. innah ma taji dadi sanda tahir yazo mata da magan Aure domin batada wani buri daya wuce taga jikokinta. Bayan Auren tahir da hadiza da shekara daya ta haifa saleem , saleem nada shekara uku tahaifa nusaiba,nusaiba nada shekara biyu ta haifa fatima wacce suke kiranta da (yasmeen) itace taci sunan innah. daganan mummy bata sake haihuwa ba. shikuma Arch suleiman sai bayan haihuwar nusaiba yayi aure . yaranshi shidda maza uku mata uku. Abdullahi,khalid,Ahmad,safiyya,ruqayyah da kuma maryam. tun tasowar saleem shi bameson hayaniya bane gashi miskili kuma bashida son surutu . idan kaga dariyanshi toh da mummy ko daddy suke hira. sukansu su nusaiba tsoronshi sukeji da baya raga musu. dan bakaramin wuya suka sha ba a wurinshi indai akace ya dawo daga makaranta sunyi hutu toh kowa kama kanshi yakeyi basayin abun da zai taba lafiyansu amma duk da haka sai ya nema laifin da zai hukutasu. shiyasa idan ya koma makaranta bayanan har dadi sukeji. dayake london ya tafi yaje yayi karatunshi na degree inda yazama kwararran doctor mata wato gynae doctor. koda ya dawo nigeria bayan yayi mastering degree daddy yace ya dawo kasarshi yayi aiki. ya fara aiki kafin daga bisani daddy ya gina mishi asibiti. bayan wasu wattanni kuma akayi Auren Nusaiba da yasmeen. inda a yanzu nusaiba nada yara biyu yasmeen kuma da daya gareta. Wacece Husnah? husna yace ga kanwar mummy wanda suke uwa daya uba daya . Allah yayi ma mahaifiyar husnah rasuwa a lokacin haihuwarta. wanda tundaganan mummy ta karbi rainonta ake shayar da ita da madara. tun tasowar husnah kwatakwata basa jituwa da saleem domin shi gani yake ta cika busy body. dan gaskiya husnah akwai kazar kazar bata da son jiki ko abune mummy tafisata hankali kwance akan su nusaiba. dan kuwa su nusaiba ma sun girmeta . amma kuma mummy tafi san aikinta gata batada hayaniya bata da surutu kuma idan kinga tana hira da su nusaiba ne. amma shikuwa saleem duk randa yake gida sai sun sha punishment domin cewa yakeyi sun cika surutu sun dameshi duk da fa barayinshi daban amma hak zaizo barayin mummy yaci zalinsu. tunda su nusaiba sukai Aure gaba daya gidan baya mata dadi . tun tasowar ta Allah ya dora mata son saleem tun bataganeba har tazo tagane ashe so ne take ma saleem . duk da tana bala’in tsoronshi sannan kuma tana ganin kamar ya tsaneta amma behana soyayyarshi ninkuwa a zuciyartaba. wannan kenan. Bayan fitan saleem mummy tashiga tunani domin abubuwa da dama yana mata yawo a zuciya domin kuwa alakar data ke so ta hada tana tunanin kar a asamu matsala sannan kuma karya zamanto da cutarwa a ciki.+ amma dai zataita addu’a Allah ya zaba mafi alkairi. husnah ita ta katse ma mummy tunaninta tace mummy bari naje na shirya na tafi school muna da lectures 11:ooam. mummy tace toh shikenan. tashi tayi taje tayi wanka ta shirya cikin jallabiya sannan tayi rolling kanta da veil . dan husnah ma’abociyar sa jallabiyace tanason doguwar riga. sakowa tayi tama mummy sallama . mummy kuwa tace a dawo lph . tana fita tashiga motarta ta nufa makaranta. yau bata dawo da wuriba saboda ta tsaya kan maganar project dinta ba ita ta shigo gida ba sai bayn magrib. tana isowa ta tadda motar saleem a ranta tace oh yau naga takaina mutumin nan ya rigani dawowa . haka dai ta parking motanta tashiga jiki a sanyaye. da sallama ta shiga a bakinta. mummy dake zaune ta amsa sallamar cike da farinciki tace daughter kin dawo eh tace da mummy. tace ina wuni yaya saleem. banza yayi da ita kamar bazaiyi magana ba sai kuma yace daga ina kike? ai daburcewa tayi gaba daya kamar bata da gaskiya. tace daga makaranta nake. yace sai yanzu ne aka tasheku bayan sallah magrib. mummy tace kila wani abin ne ya tsareta daughter jeki kiyi wanka kiyi sallah kizo kici abinci. ai husnah da saurinta tabar wajen. saleem yace haba mummy wllhy ke kike bata yarinyar nan yanzu fa duba ankusa sallah isha’i sannan ta dawo. mummy murmushi tayi tace saleem nasan waye husnah bazata taba yin abu badaidai ba yarinyar nan nada hankali. hmmm kawai yace sannan yatashi ya bar falon. mummy tace har ka koshi ne. eh kawai yace domin ranshi a bace yake. ita kuwa husnah wanka tayi tai sallah sannan ta sauko taci abinci. bayan tagamane take ma mummy bayanin abinda ya tsaidata sannan suka shiga wata hiran. tace mummy wai yaushe daddy zai dawo wllhy nayi missing dinshi . mummy tace ayyah daughter next week zai dawo yace. husnah tace Allah ya dawo dashi lph. Amin mummy tace suka cigaba da hira. washegari ta tashi ta taya mummy hade breakfast domin mummy bata yarda masu aiki suyi mata girki ita takeyi ko husnah. dan saleem ma bazaici na masu aiki ba kyankyaninshi yayi yawa. sungama shirya komai saleem yazo ya gaida mummy husnah ma gaidashi tayi. sannan ta koma ta zauna a falo dan jitakeyi gaba daya maranta na ciwo kamar period dinta zaizo . husnah ba abinda take tsoro sama da lokacin period dinta sakamakon matsanancin ciwon mara dan har suma takeyi wani lokacin idan saleem baya gari toh dole sai an kwantar da ita a asibiti. tana zaune tana tunanin yadda zata kasance mata domin kuwa ta tabbata period dinta ne zaizo. cikin tunani kamar daga sama taji saleem na mata magana. tasowa yayi yace wai ke bazakizo kiyi serving dina bane. shagwabe fuska tayi tace yaya saleem jiya fa nazo zanyi serving dinka kace a’a zakayi da kanka. yace toh yau ke zakiyi serving dina in kuma ban isa ba sai ki fada min. mummy tace kai wllhy ba’a iya maka na tabbata datazo zatai serving dinka da yanzu kace bakaso amma dan kaga tana zaune batazo ba shine kace ta taso. mummy ganin husnah ta taso tace yi zamanki. shikuwa saleem harara ya galla mata wanda yasa ta karasowa da sauri. tace a’a mummy bari nayi serving dinshi. tagama serving dinshi ta koma tazauna kan kujera shikuwa saleem yana gama breakfast yama mummy sallama ya tafi. mummy kama bayan sungama breakfast ta dawo falo ta zauna kusa da husnah. lantana yar aikin mummy tazo ta kwashe kayan ta kai kitchen. mummy ganin husnah shiru tace daughter yadai sannan kuma ko breakfast bakiyiba. husnah kuwa gumi kawai takeyi jikinta ya jike sharkaf da gumi domin maranta ciwo yake. mummy tasowa tayi ta kalleta tace ko abin zaizo ne kai kawai ta daga mata . mummy tace oh my god! husnah sau nawa nace miki idan kinji alama kifada min atareshi da sauri gashi har kin bari saleem ya tafi . ai husnah kasa magana tayi sakamakon maranta yanda yakeyi kamar zai balle . mummy tashi tayi taje tayi wanka sannan ta shirya. zuwa tayi ta kama hannun husnah takaita daki tace ta kimtsa kanta . ganin ta katsa kwakwaran abu yasa mummy ta tayata ta kimtsa ta gyra jikinta. sannan suka fito mummy driver tasa ya kaisu asibitin saleem. suna zuwa aka karbesu amma bazasuga saleem ba dan sunshiga operation. mummy cewa tayi ina dr farouq akace yana office chan su mummy suka nufa . suna shiga yace husnah ta kwanta a kan gado. nan ya kura wata nurse ta kawo mishi allura nan ya mata allura sannan yasa mata drip yamata duk wani abun daya dace . mummy kuwa tana zaune tayi tagumi. bayan dr farouk yagama abinda ya dace ya kira mummy gefe ya zauna yayi ma mummy bayani sasai sannan yace mata gaskiya yakamata idan tana da wanda takeso kawai ya fito suyi aure. domin idan ba aure aka mata ba haka zataitayi. mummy tace amma saleem befada min haka ba . dr farouk yace eh kila kunya yakeji. mummy dai batace komai ba illla fita datayi ya samu wuri ta zauna tana tunanin mafita. BAYAN 3 HOURS husnah ta farka kuma Alhamdulillah ciwon maran ya sauka. mummy ne ta hada mata tea me kauri ta bata tasha sannan a lokacin saleem ya shigo ya dubasu daganan yace ya amsa magunguna in sungama sai su tafi gida yana jiransu. bayan su kammala gaba dayansu suka nufa gida . suna isa husnah tayi wanka sannan mummy tasa aka kaimata farfesun kaza . kadan taci ta sha magani ta kwanta. koda mummy ta lekota taga tana bacci sai ta kyaleta ta koma daki ta kira Alh tahir sukai maganan nan yake shaidamata nan da kwana uku zai dawo insha Allah. addu’a ta mishi da Allah ya kawoshi lph . Bayan kwana biyu sosai jikin husnah yayi sauki dan dama haka yake mata ranan da zaitai al’ada ne take shan wahala . cikin sauri ta sakko dan tayi latti domin lecturer din dasuke dashi idan ya shiga class baka shiga kuma gashi lokaci daidai yana class ko minti daya ka kara bazai barka ba. mummy ta tarar a falo gaisheta tayi cikin sauri tace mummy sai nadawo. tafito bakin kofa kawai taji tayi karo da mutum dagowan da zatayi taga…….. cikin sauri tazo bakin kofa kawai taji tayi karo da mutum. dagowa tayi da sauri taga safiyya ce. safiyya kuwa cike da masifa tace malama ba kya ganine komai dai akayi da jaki sai anga harkan jakuna . + husnah batace komai ba kawai ta wuce. mummy kuwa dake falon tana ganin komai amma batace kala ba saboda tasan halin safiyya kwata kwata bata da kunya ko kadan . duk da sa’anni suke da husnah dan da kadan husnah ta girmeta amma kwata kwata bata kaunar husnah ta tsaneta, wanda mummy batasan dalilin safiya na tsabar husna ba. gaisuwar da safiya takeyi ita tadawo da mummy daga tunanin datakeyi. ba yabo ba fallasa mummy ta amsa mata. kallonta mummy tayi taganta cikin riga da wando wanda wandon ya kama mata jiki sai dan boyfriend jaket data saka. sannan tayi rolling kanta. mummy a ranta cewa tayi Allah ya shirya. safiya kuwa ganin kallon da munmy take mata ne yasa ta tashi tace bari naje nagaida yaya saleem. bata tsaya jin amsan mummy ba ta fice ta nufa side din saleem. tana isa ko knocking batayiba ta ture kofar shikuma saleem a lokacin daga shi sai towel a kugunshi . ji kawai yayi an turo kofan ba knocking bare sallama. dago kai yayi kawai yaga safiya. ita kuwa ko kunyan ganinshi batayiba a haka ko jari take ma ta karasa shigowa dakin. tsawan da ya daka mata ne ya firgita ta yace get out! fitowa tayi jiki a sanyaye ta tsaya a ta bayan kofa . taki tafiya sai da ta bashi kaman 30mins a lokacin tayi knocking yace yes! tace can i come in? shiru ya mata bece kala ba ganin bece komaiba yasa ta tura kofan a lokacin yanasa necktie. shagwabe fuska tayi tace yaya saleem ina kwana. ciki ciki ya amsa mata da lph lau. matsowa tayi dab dashi tafara kokarin gyara mishi tayashi sa necktie din . cemata yayi meye haka tare da matsawa gefe. tace toh meye taya ka zanyi wani abune kaifa yaya nane tace hade da yimishi fari da ido. saleem kuwa da mamaki ya cikashi kasa magana yayi . ita kuwa ganin yayi shiru yasa ta matso kusa dashi ta shiga gyara mishi necktie. kokari taitayi tana hade jikinsu shikuma sai matsawa yakeyi. shagwabe fuska tayi tace haba yaya saleem tsaya mana. ai be ankara ba sai ji yayi tana zagaye hannunta a lips dinshi. gaba daya jikinshi sanyi yayi gashi gaba daya kamshin turarent ya hautsina shi. ita kuwa matsowa takeyi yana dan jankafanshi kadan kadan ji kawai yayi ya fada kan gado. ganin haka itama safiya ta fada kanshi . shafashi take a hankali shikuwa saleem gaba daya yarasa me zaiyi tureta yakeso yayi amma jikinshi gaba daya ba karfi. safiya kuwa wani shu’umin murmushi tayi sannan ta fara kokari kissing dinshi . saleem kuwa jin bakinta yayi a cikin bakinshi gawani irin zaki da bakinta kefitarwa saboda sweet din datasha ai besan lokacin dashima yafara mayar mat da martani ba. STORY CONTINUES BELOW tsotsan bakinsu sukeyi kamar mene. itakuwa safiya an samu abinda akeso sai kawai ta fara korakin cire mishi botiran riganshi cike da salo har ta gama cire botiran . nipple dinshi tafara murzawa wanda gaba daya yadada tada mishi da sha’awa domin saleem irin mazan nan ne masu karfin sha’awa. nishi kawai yakeyi . safiya kuwa kwantowa tayi tana shafa mishi kirjinta. mummy kuwa tana zaune shiru taji safiya bata shigoba ga saleem ma beshigo ba. a ranta tace toh meya dadar da safiya haka dan tasan saleem ko su yasmeeen baya yarda su shiga dakinshi komenene sai dai su tsaya bakin kofa. wani tunani ne ya darsu a ranta tace kai namasa saleem ba balinshi bane kila dai safiya sarkin surutu itace ta tsaidashi. saleem kuwa yakai hannu zai taba boobs dinta kamar antsikareshi kawai ya tashi a lokacin ne yaji karfi yazo mishi ya hankadata yana tashi ya tsink mata mari yace ashe baki da mutunci mara kunya kawai wacce batasan meka mata ciwo ba wllhy duk randa nakara ganinki a dakina saina balla miki kafa fita ki bani wuri. a tsorace safiya ta tashi yanda taga idonshi ya rine yayi ja. wani tsawan ya daka mata yace fita. ai da gudu ta fita tabar dakin. tsayawa tayi ta saita kanta sannan ta karaso side din mummy jakanta kawai ta dauka tabar gidan mummy kuwa shiru tayi . saleem kuwa dafe kanshi yayi yace wats wrong with me. rai a bace yashiga bayi yayi wanka harda brush ya sakeyi sannan ya shirya . yana nifa side din mummy ya gaisheta yace ya tafi office ganin irin kallon da mummy take mishi ne yasa shi jikinshi yayi sanyi gani yake kamar tagane wani abu. mummy cewa tayi bazakayi breakfast ba yace eh nayi latti mummy sai nadawo. mummy tabe fuska tayi kawai ta wuce dakinta. kodayaje office ya kasa duba patient gaba daya mamaki yake yanda akayi haka ta faru. tunani yakeyi wai shi da mata ke kawo kansu baya kulasu amma yau gaba daya karamar yarinya tanema tasa yayi sabon Allah . gaba daya jiyayi ya tsaneta ya tsani kanshi. gawani irin azababban ciwon kai dayakeji. tashi yayi ya hada coffee yasha sannan ya fito kawai yatafi gida domin bayajin zai iya komai. koda ya isa gida direct side dinshi yayi bathroom ya shiga yayi alwala sannan ya fito yayi sallah karatun alqur’ani yayi domin yasamu zuciyarshi tai sanyi . ya dade yana karatu kafin daga bisani ya tashi ya tafi masallaci bayan ya dawone yaji zuciyarshi tayi sanyi direct side din mummy ya nufa yana zuwa ya tadda su a falo ita da husnah suna hira. zama yayi yagaida mummy. sannan itama husnah ta gaidashi ciki ciki ya amsa mata kamar yanda ya saba. mummy tace yau kaine ka dawo da wuri yace eh mummy kaina ke ciwo mummy tace Allah ya sawake . toh tashi kaje dinning kaci abinci yace a’a bari nazauna a nan . mummy tace husnah tashi ki kawo mishi nan. husnah hada komai tayi sanna ta kawo mishi. tana ajiye ta wuce dakinta. bayan yagama ne suketa hira kadan kadan inda mummy tace mishi gobe daddy zai dawo. Yace Allah ya dawo dashi lph. Amin tace. daga bisani ya tashi ya tafi dakinshi. Bangaren safiya kuwa tunda tabar gidansu saleem direct gidan kawarta ta nufa . tana shiga kawarta ta tace haba sofy meya faru naga kina hada rai. safiya jan hannunta tayi suka shiga dakin nabeelah. sai da suka zauna sannan nabeelah kece mata dafatan komai daidai. tsaki safiya tayi tace komai daidai ne zaki ganni in fada miki abu yafara aiki amma kmar an tsikareshi kuma yatureni har da marina. nabeelah tace mari kuma? tab lallai abin nashi babbane kin kuma shafa turaren tsaki safiya tayi sannan tace bansaniba. nabeelah tace haba sofy kigaya min mana. tace kema kina wani tambayan rainin hankali wllhy na shafa. nabeelah tace toh ban labari da kyau nan safiya ta kwashe komai ta fada mata. nabeela tace toh amma ai dafa ko dariya baya miki amma kigani wai yau shine da tsotsan lips dinki. nabeelah tace ai wllhy nifa da wannan turaran najawo hankali fadeel shine fa yanzu kikaga ina rage zafi . dan kinsan ni da sha’awa amma dady kiri kiri yaki yamin aure. safiya cewa tayi aini beela kinsan saleem nakeso niba ruwana da kowa. nabeelah tace ai matsalan ki kenan sai da nace kiba abokin fadeel dama da yanzu yana rage miki zafi. tsaki safiya tayi tace a’a ina wllhy saleem nakeso . dan bakaramin sonshi nakeba dan zan iya yin komai akan saleem. nabeelah tace toh ai sai kiyita fama . komai saleemwandabesan ma kinayi . kema kinsan mata basu damu saleem ba dan yanda mata ke kawo kansu wurinshi baya kulasu. a gabanki fa yama wata wulakanci data biyoshi har asibiti tace tanasonshi. kinga fa yadda ya yagata gaban mutane. safiyya tace nagani ai su daban ni daban ni yar uwarshice. nabeelah tace dazakiji shawara dakin hakura dashi kafin ya wulakantaki a titi dan nalura bashi da kirki. kina gani ko gidan mukaje in aka gaisheshi yarinka wani daure fuska yana amsawa ciki ciki. safiya tace sai kuma kiyi nidai inasonshi kuma kota yaya ne saina sameshi…….

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *