DUNIYARMU AYAU CHAPTER 1 BY BEEEBAT

DUNIYARMU AYAU CHAPTER 1 BY BEEEBAT

Bismilahir rahmanin rahim 

Allah yasa yanda nafara Allah yasa nagamashi lfy ameeeen summa Ameeen 

Goran sallah🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳

BAN RUBUTA LITTAFIN NAN DAN WANI KO WATA BA IDAN YAYI DAIDAI DA RAYUWARKA KO RAYUWARKI TO AKASI AKASAMU

BANYARDA A CHANZAMIN NOVELS TAKO WANI SIGABA 

DAGA ALKAMIN BEEEBAT

MARUBUCIYAR

SO KO SON ZUCIYA

JIKAN FATIMA TSIGAI

AND NOW

DUNIYARMU AYAU

LABARIN CIKE YAKE DA RIKICIN DUNIYA NISHADANTARWA SOYAYYA

Page 1️⃣

Tafiya takeyi tana waige waigen abin hawa Amman ko alama babu mashin balle mota domin dare yayi sosai gudu takara dan tasan dole za,abiyo bayanta 

Zeee kenan data gudo daga hannun yan’ bindiga (gayun daji) hakafa sukace akirasu baniba 

Tanata gudu tana haki domin hakikanin gaskiya tagaji iya gajiya Amman saboda tsira da ranta yasa takasa tsayawa kuma gudun takeyi amman batasan inda takesa kafaba addu,a yafado aranta aiko tuni tafarayi tanayi tana kuka batayi auneba taci Karo da katon bishiya

Sainaga comment typing zaiyi yawa ngd masoyana

Pls share 

Domin korafi akirani KO message ta wannan no,08063598786

     GYARAN JIKI

Kisamu lalli da kurkur kijikasu da ruwan dumi idan yajiku kirinka shafawa ajikinki zakiga yanda fatarki zata chanza tayi laushi da haske

TAKU BEEEBAT 🖊️

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *