DUNIYARMU AYAU CHAPTER 2 BY BEEEBAT
DUNIYARMU A YAU 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Bismilahir rahmanin rahim
Allah yasa yanda nafara Allah yasa nagamashi lfy ameeeen summa Ameeen
Goran sallah🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳
BAN RUBUTA LITTAFIN NAN DAN WANI KO WATA BA IDAN YAYI DAIDAI DA RAYUWARKA KO RAYUWARKI TO AKASI AKASAMU
BANYARDA A CHANZAMIN NOVELS TAKO WANI SIGABA
DAGA ALKAMIN BEEEBAT
MARUBUCIYAR
SO KO SON ZUCIYA
JIKAN FATIMA TSIGAI
AND NOW
DUNIYARMU AYAU
LABARIN CIKE YAKE DA RIKICIN DUNIYA NISHADANTARWA SOYAYYA
Page 2️⃣
Gidan su Zeee kuwa Hajiya Aisha harta rame tsabagen damuwa datasa aranta mai gidanta Alhaji safwan shidinma dauriya yakeyi sosai daka kalleshi kasan yarame
Anyi saukan Alkur,ni ayanzu yakai sau ashirin anakuma sa ran nasara alamarin
Domin sunnima abasu million ashirin kuma anbasu bawani matsala Amman shiru bawani bayani hakan yakara tayar da hankalin mutane
Gidan nalami kuwa duniya sabuwa aciki domin cima mai kyau sukeci adakuwa sunkasance dakyar sukesamun abincin dazasuci wanda cikin hakane yahadu da wani Alhaji wanda yacemai zaibashi aikinyi Amman akwai wahala kuma akwai hadari shikuma wahala ta,isheshi yace ya amince nan take Alhajin yasiyarmai kayan abinci da dubu goma akai ai nan nalami yakuma haukacewa yana ganin komai Alhajin yacemai yayi zaiyi bamakawa
Zee kuwa farkawa tayi taganta wani gida kanta daure da bandeji tuni abinda yafaru yashiga dawomata kwalla kara tayi mai karfi hade da salati mutan gidan suka shigo dakin DA gudunsu inda mai gidan yatsaya awaje domin baisan a wani hali zaigantaba
Dattijuwan Matar itace ta riketa tana tofa Mata addu,a inda tasamu ta daina ihun tanata rarraba idanu tana kallonsu
Taku harkullun BEEEBAT
KUYI HAKURI PLS UZURI YARIKENI KUYI MANAGE DA WANNAN NGD
GYARAN FUSKA
kisamu dilka da kurkur DA madara kihada da Ruwan dumi kishafa a fuska idan ya bushe ki murje zakiga datti nafita idan kinayi zakiga yanda fuskarki zatayi kyau nagode
BEEEBAT🖊️ 08063598786
Pls share 👏🏻