DUNIYARMU AYAU CHAPTER 3 BY BEEEBAT
DUNIYARMU A YAU 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Bismilahir rahmanin rahim
Allah yasa yanda nafara Allah yasa nagamashi lfy ameeeen summa Ameeen
KUYIMIN UZURI PLS AYYUKA SUKAMIN YAWA SHIYASA KUKA JINI SHIRU NAGODE DA KULAWANKU
BAN RUBUTA LITTAFIN NAN DAN WANI KO WATA BA IDAN YAYI DAIDAI DA RAYUWARKA KO RAYUWARKI TO AKASI AKASAMU
BANYARDA A CHANZAMIN NOVELS TAKO WANI SIGABA
DAGA ALKAMIN BEEEBAT
MARUBUCIYAR
SO KO SON ZUCIYA
JIKAN FATIMA TSIGAI
AND NOW
DUNIYARMU AYAU
LABARIN CIKE YAKE DA RIKICIN DUNIYA NISHADANTARWA SOYAYYA
NA SADAUKAR DA LITTAFIN NAN GA UMMIN ZEEE INAJIN DADIN KULAWANKI GARENI NGD❤️
Page 3️⃣
Gidan nalami naleka na hangoshi zaune magana yakema matarsa inda itakuma saisababi takemai ni wallahi bazakayi aureba haka kawai yaushe kagama ban hakkina balle kuma Wanda zaka auran
Ni kike cema ban gamsar dake ko dije Amman bakomai karki damu yayi wani murmushi Amman idan na gamsar dakefa kisani aure ba fashi wallahi saina dawo
Eh kaje kadawo din ina nan inajiranka eheee wai aure chabb wallahi sainayi maiko nima toh ma ina abin yake wai maye yaci jariri
Gidan malam kuwa matar sace takirashi yashigo abinci DA ruwa yace diyarsu takawo tafita dakin shiru kowa da abinda yake tunani aransa haka tadawo tasamesu tuni cikin Zeee yabada wani kululu na yunwa hannunta harrawa yakeyi ta,amsa kwanon
Bissmillah tayi tafara cin abincin shinkafa DA mai da yajine Tass tama kwanon Amman kafin kace me tawanke gun DA amai Tass ta amayar da abinda taci
Sannu aketa mata alokacin kuma akekiran isha,i malam yafita dan yin sallah
Inna kuwa gyaran jiki ta taya Zeee me sunanki yarinyata a hankali zee tace zainab ayya me sunan mamata sannu kinji sa kayan inazuwa
Gun yan bindiga kuwa ba karamin shiga tashin hankali sukayiba saboda ogansu yace zaizo dakansa yakarbi zeee dan surarta tayimai shiyasa koda aka kawo kudi akaki sakinta sunyi matukar shiga tashin hankali sunyi niman duniya basu gantaba wannan shine
KUMIN UZURI PLS
Pls read and share fisabililah
Contact me idan akwai wani korafi KO ata wtssp ne ngd