DUNIYARMU AYAU CHAPTER 4 BY BEEEBAT
DUNIYARMU A YAU 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Bismilahir rahmanin rahim
Allah yasa yanda nafara Allah yasa nagamashi lfy ameeeen summa Ameeen
BAN RUBUTA LITTAFIN NAN DAN WANI KO WATA BA IDAN YAYI DAIDAI DA RAYUWARKA KO RAYUWARKI TO AKASI AKASAMU
BANYARDA A CHANZAMIN NOVELS TAKO WANI SIGABA
DAGA ALKAMIN BEEEBAT
MARUBUCIYAR
SO KO SON ZUCIYA
JIKAN FATIMA TSIGAI
AND NOW
DUNIYARMU AYAU
LABARIN CIKE YAKE DA RIKICIN DUNIYA NISHADANTARWA SOYAYYA
Page 4️⃣
Nalami kuwa kodaya fita gida cikin gari yawuce wani islamic shop yashiga yana sababi shikadai badai kince bana gamsar dakeba zaki gani ai ya zauna aka sallami mutane ya kalli mutun yacemai Mallam kalleni daga sama har kasana kabani magani mai kyau mai karfi wanda idan nasha nafara aiki bazata kwantaba saina kwana biyu Shaka
Mai magani ya murmusa domin idan da sabo yasaba DA irinsu ya dauko wani magani na ruwa dana gari yaba nalami yacemai na ruwan yasha sau biyu na garin yaraba hudu nalami yacemai to nawane yabashi kudinsa harya fita yadawo shagon mai maganin yadago yacemai lfy ko malam nalami yacemai inada maganane Amman dan maganinga dakaban shizan raba har hudu mai magani yacemai eh nalami yacemai aradun Allah yamin kadan dan wannan fa yana nuna mai na garin
Kafin mai magani yace wani abu nalami yayi gaba yana kwafa
Gidan malam kuwa zaune suke dukkansu malam yacema zeee zainabu munajinki inane garinku kuma meyakawoki cikin daji cikin mawuyacin hali
Zeee ta numfasa ko kafin tace wani abin anfara sallama ana shigowa gidan bakowa bane sai yaron malam din babban dansa shine yadawo Wanda karatu yakeyi a babban jami,an ado bayero
DA gudu kanwarshi ta tashi tanufeshi tana yayanmu oyoyo ta amshi jakarshi zata amsa ledan hannunsa ya daga Mata hannu alamar tabarshi key yabata ta karba yanace Mata karkisamin datti adakifa tace toh yayana domin dai inda sabo tasaba DA yayan nata bayasan datti KO kadan shiyasa a kauyen yafita zakka bature suke cemai bazakasan a kauye yatashiba sam Abbunkhari kenan yaro kyakkyawan gaske zallan kyau na Fulani shikam ya dauko domin kanwarsa bakace ita Amman black beauty
Zuwa gun iyayensa yayi yaduka har kasa yana gaishesu abbul yakokari Alhmdlh baba ai munkusa insha Allah inna tawashe baki tana fadin wai wayaga babana cikin kayan likita Allah yanunamin ranar saikuma tafara hawaye murmushi yayi oh innata maiye kuma na kuka ai insha Allah karshen wahalanku ne yazo duk da dai daman Alhmdlh Amman jindadinku. saiya nunku insha Allah
Zeee na gefe tashagala da kallon abbunkhairi shikam baimasan da mutun agunba baccin iyayensa
Nalami ne yadawo da daddare ya tadda matarsa hartayi barci zama yayi dakinsa yasha magunguna shida akace yaraba saigashi yashanye tas harda gyatsa yana zaune yana kirga kudi ankai kamar minti talatin abar tasoma mikewa sai tsil tsil takemai ai kudinma nan yabarshi agadon adaddafe yakai dakinta inda take kwance daman yaran na falo can take bazasu
Yana zuwa yahau gadon a haukace yafara aika mata da sakonni tana barci taji wani yam ajikinta tabude ido tsew taja tsaki mutun na barcinsa zaka tasheni kuma bawani abin arziki kakemin ba illah inta fama da ruwan zafi
Nalami kuwa azuciyansa yake fadin aiko yau zakigani kwana zanyi aiki muzuba mugani
Wash pls red and share fisabillah
DAGA ALKALAMIN BEEEBAT🖊️