DUNIYARMU AYAU CHAPTER 5 BY BEEEBAT
*🔮DUNIYARMU A YAU* 🔮😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
*Bismilahir rahmanin* *rahim*
Allah yasa yanda nafara _Allah yasa nagamashi_ lfy _ameeeen_ summa Ameeen
*BAN RUBUTA LITTAFIN* *NAN DAN WANI KO WATA BA IDAN YAYI* *DAIDAI* *DA RAYUWARKA* *KO* *RAYUWARKI* *TO* *AKASI* *AKASAMU*
BANYARDA A CHANZAMIN NOVELS TAKO WANI SIGABA
*DAGA ALKAlAMIN* *BEEEBAT*
*MARUBUCIYAR*
*SO KO SON ZUCIYA*
*JIKAN FATIMA TSIGAI*
AND NOW
*DUNIYARMU AYAU*
*LABARIN CIKE YAKE DA RIKICIN DUNIYA* *NISHADANTARWA* *SOYAYYA*
*Page* 5️⃣
Tunda nalami yafita gida yakeniman inda zaisami shagon magani na karfin maza domin yasha Amman ina baisamuba haka yata bulayi ya rasa ina zainufa yagama wahalansa zaidawo kauyensu yaga wani shago kamar yawuce
Yatsaya a adaidaitan yashiga shagon irin na Islamic shop din nan ne yajira mutanen dake ciki suka gama siyayyansu suka fita
Malam magani nakeso Wanda zanyi karfi sosai yana nunama mai magani gabansa shifa daya fadi sunan gara yanuna wajen mai magani yayi dariya domin idan da sabo yasaba da irinsu yabashi wani kullin maganin gari
Kasha rabi bayan kwana biyu kasha rabin saboda yanada karfi rabin nan dazakasha zaima kwana biyu yana aiki
Nalami yabiya yafito Amman aransa kam baijin zaisha rabin nan yana barin wurin gida yawuce yatarar duk sunyi barci dakinsa yawuce yayi wanka yashanye maganin tas yafara lissafin kudi kafin kace me jijiyan nalami yayi suntum dashi sai harbi yakeyi nan fa yatashi baikobi takan kudinsa ba yanufi dakin matarsa
Zaune suke dukkansu bayan zee tagama basu labarin abinda yafaru da ita kowa hawaye yakeyi Amman Abbul kam idonsane yayi jajur jijiyar kansa yatashi tsabagen bakin cikin dayake ciki malam ne yafara magana zainabu kiyi hakuri insha Allah gobe da safe zamu Kama haryar komawa dake gida kikuma godema Allah dayasa Kika kubuto daga hannunsu sukuma Allah yashiryesu yasa sugane gaskiya
Abbul ne ya kalleta kiyi hakuri kinji kanwata komai yawuce yanzu kam da yardan Allah Zeee kuwa har cikin ranta taji dadin kanwa daya kirata domin tunda taganshi itakam komai nasa burgeta yakeyi
Nalami kuwa kodaya shiga ita kadaine domin yaransa na gun mamanshi barcinta takeyi lafiyan Allah Amman zanin datasa yacire gashi can gefe yashe ai tuni yahau gadon yafara jagwalgwalata atsorace ta tashi
Zata kurma ihu taga ashe mijinta ne taja tsaki tana gunguni mutun na barcinsa adameshi kuma bawani abin arziki za,a tsinana maiba haba uhm idan kagama ka lullubeni barcina zankoma
Garina wayewa su Mallam ne atasha suka dauki mota guda tasha saboda tafiyar suji dadinta inda zeee ta gayawa mai mota inda zaikaisu tuni suka dau hanya
Pls red and share fisabilillah
D *daga alkalamin beebat* 🖊️
*Yar uwa gawani sirri*
KO kinsan kukar miya na saukar da ni,ima ajikinki
*Ta yaya ko*
Kisamu kukan miyarki kizuba a kofi kisa madara ko nono wayyo sis ruwan ni,ima haryoyo zakiga yanayi
*Gwada kigani saikin* *godemin*