DUNIYARMU AYAU CHAPTER 8 BY BEEEBAT

DUNIYARMU AYAU CHAPTER 8 BY BEEEBAT

                       Www.bankinhausanovels.com.ng 

*🔮DUNIYARMU A YAU* 🔮😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

 *Bismilahir rahmanin* *rahim* 

Allah yasa yanda nafara _Allah yasa nagamashi_ lfy _ameeeen_ summa Ameeen 

 *BAN RUBUTA LITTAFIN* *NAN DAN WANI KO WATA BA IDAN YAYI* *DAIDAI* *DA RAYUWARKA* *KO* *RAYUWARKI* *TO* *AKASI* *AKASAMU* 

BANYARDA A CHANZAMIN NOVELS TAKO WANI SIGABA 

 *DAGA ALKAlAMIN* *BEEEBAT* 

 *MARUBUCIYAR* 

 *SO KO SON ZUCIYA* 

 *JIKAN FATIMA TSIGAI* 

AND NOW

 *DUNIYARMU AYAU* 

 *LABARIN CIKE YAKE DA RIKICIN DUNIYA* *NISHADANTARWA* *SOYAYYA*

Uhm kumin uzuri pls ayyuka namin yawa shiyasa ngd da kulawanku

Jinjina ga aunty fatyzah da bro abdallah ngd sosai bazan manta da taimakon kuba I love u irin sosai din nan ❤️

 *page* 8️⃣

Alhaji ne ya kalli zee daga ina kike mamana suwaye suka saceki zee sai sannnan ta tuno dasu malam Kama hannunsa tayi bansan wanda suka saceniba Amman nasan wanda suka ceceni tarema mukazo dasu bude ido Alhaji yayi suna  ina baki fadi mana ba sai yanzu da sauri suka sauko daga sama nan suka taraddasu malam zaune 

Alhaji kuwa gun malam yanufa yamika masa hannu sukayi musabaha sannunku da zuwa dan Allah kuyi hakuri wallahi yanzu take gayamana DA baki tazo yana maganane yana washe fararen hakoransa inda zaka fahimci yana tsananin farin ciki a lokacin abbul ne ya tsugunna yana gaishesu cikin ladabi rufaida ma tayi maza ta zugunna tana gaisuwa Alhaji namikawa abbul hannu Amman yana kara tsugunnawa tuni yaji abbul yashiga ransa fiye da tunanin maizato yaji yanasan yaran kiran sallah ne yasa Alhaji yace suje masallaci na gidan 

Mai gadin gidan kuwa yakasa zaune yakasa tsaye yazaga bayan gida yafi biyar Alhaji nafitowa yake cemai yabar gate abude suje masallaci danya kira police suna hanya tuni yajuya hanyan dakinsa Alhaji na lafiya ina zaka bayan gida Alhaji zani gudawa nakeyi yaruga ciki ya kullo kofa yana shiga. yalalubo wayansa

Awaje kuwa Alhajine ya girgiza kai batare dayakawo komai ransaba yacema su Mallam sutafi abbul kuwa tunanin gateman kawai yakeyi akwai alaman rashin gaskiya a tattare dashi Amman zaisa ido akansa 

Nalami keta kutsawa daji da mashin gudu yakeyi sosai gashi dare ne ko tsoron hakan baiyiba 

Dije ne sanyin fanka tasa ta tashi lokacin nefa sunkawo wuta bude ido takeyi a hankali jikinta yamutu sosai batajin zata iya tashi ahalin datake jinta addu,a tahauyi Allah yakawo babban diyanta tahada Mata ruwan zafi nalami kuwa tsinuwan datamai yafi kwando

NAN ZANTSAYA KUYI MANAGE INADA UZURI KWANAN GA

PLS RED AND SHARE 

TAKU HARKULLUM 

BEEEBAT🖊️

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *