FAKON NUMFASHI COMPLETE BY Fatima A Imam (MRS SAIF)
Www.bankinhausanovels.com.ng
Suna shiga office dr yace”kai ne mijinta???
Yaca a’a ba shi bane.
Dr yace ina mijinta yake???
Mutumin gyara xama yayi sannan ya fara gaya masa yadda suka sameta ya qarashe da fadin “kaga kuwa ta yaya xan san mijinta??
Dr yace gaskiya ka kyauta don ynxu hk an samu nsrar tsaida jinin dake xuba dg jknta.
Nan da 3hrs insha’Allah ake sa ran farkowarta daga barci don an mata allurar varci.
Sai dai kafn lkcn a samamata abinci don tana tsananin buqatarsa,idan da hali ta fara shan abu mai ruwa2 kafin ta ci komai.
Mutumn yace”insha’Allah xa a kawo.
Bari na je gd na sanar kafin ta farka.
Dr yace yawwa.
Da fara’arta ta tari maigidan nata,sai dai yanayinsa yanuna mt akwai damuwa a tare da shi.
A qage ta fara tambayarsa”lfy kuwa abban islam na gan ka hk???
Hannunsa ya dora akan goshnsa sannan yace”bari ke dai nabeela wallahi wata yarnya ce……………..dafe qirji tayi ta xaro ido waje,hkn da tayi shi ya tilas ta masa yin shiru.
Domn dai nabeela akwai dan banxan kishi sam bata son abinda ya hada mjnta da wt mace
👎
Maman Twins😍
MRS SAIF
4⃣4⃣
Don tana ms biyayya matuqa,amma da anxo xance kishi anan ne xata xama mahaukaciya tuburan.
Da ta ji yayi shiru dole ta lalubo nutsuwarta,don ko banxa tana son jin mai ya hada su tace ina jinka mai yarnyr ta yi.
Ai na ga daga kadai nace yarinya xaki fara mun shirmen da kk saba.
Tace yi haquri don Allah mai ya faru da yarinyar???
Wata yrnya ce muka tsinceta a yashe a ckn wani hali;yanxu hk na kaita hosp.so shine nake so don Allah ki dafa mt abinci sai a hada da kayan tea nan da 2hrs nake son komawa hosp.
A xabure ta miqe tana fadin”tab!!!wallahi baxata sa6u va,ni xan dafawa wt er iska abinci???
Har kk wani samun lkci to wallahi ko xata mutu vaxan dafa va.
👎
Maman Twins😍
🙆phakon Numphashi😭
MRS SAIF
4⃣5⃣
Cikn mryr rarrashi yace”hava nabeela wannan fa tmkr jihadi ne kuma Allah ne xai biyaki.
Fuskrta ta juyar gefe tac”gskia ba xan iya va,ka je ka gayawa talatu ko ladidi su dafa mata alallai sai ni??
Yace”a’a tare da miqewa.
Bayan talatu ta kammala duk abinda ake buqata,yace da ita ta dauko kyn su je tare ko da xata yi wani amfani acan.
Basu fi 15mnts da xuwa va ta farka tana fadin”don Allah ku taimaka mun da abnci yumwa nk ji.
Da sauri Nuradeen ya bawa talatu umurnin ta hada mt tea,kafa kai kawai tayi sai cup suka gani.
Murmushi deen yayi sannan yace”talatu ta xuva mt abncn da sk xo da shi.
Nan da nan talatu ta xuba mata hadadden ta da kafada da ya ji hanta da kifi.
Shima dai bai kai lbri va don sai da ta cinye shi tas tayi hamdala.
A san nan ne ta qarewa gurin kallo tare da mtnen dk gurin,sannan tace”don Allah wa ya kawo ni nan???
Deen ne ya matso kusa da gadon da take ya xayyana mt duk abinda ya faru.
Tana hawaye take fadin”na gode da taimakon da ka mun.
Allah ya saka da alkhaieri.
Dr ne ya shigo yana fadin”jiki yayi kyau kenan
Deen ya amsa yace lallai kam don ga alama nan.
Dr yace”sai dai gdiar Allah,don Allah ya taimaka cikin dake jikinki bai yi komai va yana nan daram.
Dum3!!!Afif ta xuciyarta na harbawa,ina ma ace ckn ya xube ta huta.sai km ta saki wani kuka mai tsima xuciya.
Duk wanda ke gurin yayi mmkin kkan da afif ke yi,suna tunanin ita da xa tayi farin ciki sai kuma ta fara kuka???
Dakyar deen ya rarrasheta tayi shiru,sannan ta fara tmbyrta kukan me take don ance cknta bau xube va,ko akwai wata mtsala ne????
👎
Maman Twins😍
MRS SAIF
4⃣8⃣
Afif ba ta ce komai va,illah kukan da ta cigava da yi,da dai deen yaga baxa yi magana va yace”daina kukan ba sai kin gaya mn va tunda na fahimci ba kya son fada.
Yanxu ki gy mn unguwarku na je na sanarda en uwanki don su san haln da kk ciki.
Ckn kuka tace ni vani da kowa agarin nan
Ckn mmki deen yace to ina ne garinku???kuma mai kk xo yi nan garin???
Tirqashi afif ta fada a ranta don gskia ynxu ba xata kuma gywa wani sirrinta va.
Tace ni va er 9ja ba ce er qasar Oman ce,mijina ne yaci mutunci na sannan ya sake ni ya koereni va tare da ina da kudin komawa garin mu va.
Ajiyar xuciya ya sauke don har ga Allah ya yarda da mgnarta don.kana ganinta kasan bata ya kama da en 9ja va.
👎
Maman Twins😍
MRS SAIF
4⃣9⃣
Savoda hk yace”shike nan vari muga xuwa lkcn da xa a sallame ki sai ana nemi hanyar da xa’a turaki garinku.
Afif dai gdia kawai take xubawa.
Sai wurin 9pm suka koma gida,nabeela ta cika tayi fam don tunda suka fita ruwa ta kasa sha savoda baqin.kishi.
Yana shigowa ta fara xaxxaga ruwan bala’i,sanin hali shi yasa bai tankata va ya shige dakinsa.
Sai ta koma gurin talatu tana tmbyrta yanda aka yi.
Dama talatu akwaita da son gulma nan da nan hau gy mt qarya da gskia.
Ta qarashe mgnarta da fadin”hjia da kin ga yarinyar tab!!!ai kin sha mmki don tsabagen kyanta kmr ita tayi kanta.
Wai!!!xillaxiya kenan!!!
Shi kansa maigida idan ya kalli yarinyar sai na ga har wani rudewa yake kmr………………….
Wata irin tsawa ta dokawa talatu har sai da ta diro dg kan kujera.
Cikn tsananin 6acn rai tac ke talatu ki iya bakinki.
Ta gyada kai kmr qadangaruwa tace Allah huce xuciyarki.
A ranar nabeela ba ta yi barci sosai va tunanin hnyr da xata raba deen afif kawai take.
👎
Maman Twins😍
🙆Phakon Numphashi😭
MRS SAIF
5⃣0⃣
Yau aka sallame Afif daga hosp.gaba daya kan deen ya kwance savoda bai samu kudin da xai tura afif qasarsu va.
Savoda ginin da yake yiwa mahaifyyarshi duk kudin hannunshi ya qare.
Gashi yana tausayn afif baya son ya kyaleta don bai san hannun da xata fada va.
Daga qarshe dai abinda yake gudu shi xai faru don dole ya kaita gidansa har xuwa lkcn da xai samu kudin,matuqar yana so ya taimaketa.
Har ta miqe xata fita dg parlorn sai kuma ta tsaya jin tsayuwar motar deen.
Sallamarta ne ya sata juyowa ckn tsananin mmki,kaitsaye idanuwanta sk hango mt wata kyakkyawar yarinya a gefen deen,dakyar ta iya saita numphashinta,tayi kukan kura ta cafko wuyan Afif tana fadin”lallai yau akwai vala’i a gidan nan………
👎
Maman Twins😍
[22:02, 07/01/2016] Umma k: 🙆🏻Phakon Numphashi😭
Written by
MRS SAIF
5⃣1⃣
Cikin tsanani bacin rai deen ya fara magana”baki da hankali ne nabeela kashe er mutane xa ki yi???
Ckn tsiwa ta ba shi amsa aa gwanda na kasheta na huta,muddun xan ga mace ta ra6eka toh xan iya kashera har lahira.
Afif kuwa ko motsi ta kasa idanuwanta duk sun firfito waje don shaqar da nabeela ta yi mata bana wasa ba ne.
Da sauri deen yayi kansu ya fincike Afif daga hannun nabeela,sannan ya nuna ta yatsa yace”ki shiga hnklnki nabeela idan ba hk va xan yi mugun sa6a mk.
Kuma a gidannan xata xauna har xuwa lkcn da xan samu damar turata qasar su.
Gwanda ki yi haquri ki xauna da ita lfy tunda xaman na dan lkci ne.
Idan kk yi hk ke ma sai ki samu lada.Daga hk bai qara ce da ita komai va,yace da Afif ta taso ya nuna mt inda xata xauna.
👎🏻
Maman Twins😍
🙆🏻Phakon Numphashi😭
MRS SAIF
5⃣2⃣
Gurin talatu ya xarce da ita yace ta nuna mata dakin da xata xauna,shi xai je ya siyo mata kaya koda dogayen riguna ne kafin ta wuce don ta samu na sawa.
Afif dai godiya take amma tana jinjina yadda xamanta xai kasance a gidan,don ta tsorata matuqa da yanda taga yanayin matar gidan.
Ba kamar yadda ta xata va ya faru domin yau kusan 8wks da zuwanta,amma nabeela kwata2 ba ruwanta da harkarta abin ya bawa afif mmki.
Shi kan sa deen ya ji dadin hkn don ya dauka nabeela ta ji nasihar da yake mata,savoda hk har ya shirya tafiyar da yake yi duk qarshn wata.Ya kan je Sokoto don gaishe da mahaifiyarshi,don babansa ya mutu tuni.
Domin yanxu hk ita yake wa gini don xai dawo da ita kano gava daya.
👎🏻
Maman Twins😍
🙆🏻Phakon Numphashi😭
MRS SAIF
5⃣3⃣
Ya gama shirinsa tsaf sai tafiya,Nabeela ce riqe da jakarsa ta rakoshi sai fara’a take yi kmr wadda aka yiwa albishir da aljanna.
Deen ne yace”don Allah nabeela ki cigava da kula da Afif kmr yadda nake yi kin san mai ciki tana buqatar kulawa.
Jita yi wani mololon baqin ciki ya tsaya mata a maqoshi har sai da fuskarta ta nuna.
Yace ya dai nabeela ina magna na ji kin yi shiru.
Da sauri ta giegixa kai tana yaqe don gudun kar ya dagota.
Tace ni kaina yanxu yarinyar tausayi take bani da ban fahinceka bane sai yanxu.
Yace yawwa nabeela aqoqarta.
Tace ‘Allah ya kai ka lfy.
Yace ameen tare da shigewa mota.
Tana tsaye tana daga masa hannu har ya fice dg gidan.
Sannan ta saki wani murmushin mugunta .
Sai ta shige cikin gidan da sauri.
👎🏻
Maman Twins😍
[22:02, 07/01/2016] Umma k: 🙆🏻Phakon Numphashi😭
5⃣8⃣
Nabeela ta gaya masa qarya da gaskiya,wai Afif guduwa tayi sai da tayi2 ta xauna taqi,har da kiran talatu shaida,itama ta xo ta zuba qaryarta tare da shaidar xur.
Deen kam kwata2 bai yarda da xancensu ba,kullum addu’arsa Allah ya hada shi da Afif don ya taimaka mata.
3 mnths after,Afif cikinta har ya fara fitowa,duk ta rame talalace,skin din ta yayi wani yellow nd jaja2 kmr yadda farar fata yake yi idan yaxo 9ja ya ji gaashi😜😜
Duk ta wani ya mutse Allah sarki abin tausayi,kullum cikin aiki take kwata2 bata samun hutu,ga rashn sabo,duk dare da ciwon baya da ciwon mara take kwana.
👎🏻
Maman Twins😍
🙆🏻phakon Numphashi😭
MRS SAIF
5⃣9⃣
Kamar kullm sun sha aiki har sun gaji,ta kona gefe tana hutawa mararta ta ji tana mata wani axababben ciwo.
Sai kawai ta ji ana kwala mata kira da kyar ta yunqura ta taashi.
Tace gani hajiaa.
Haj tace kuloli xaku fito dasu za akai gidan abin.
Tace”toh
Tana zuwa da taga kular sai da gabanta ya fadi,va yanda ta iya adole ta cicci6i kular da niyyar dauka.
Mararta ta ji ta wani murda bayanta ya qage adole ta saki kular tayi baya tare da sakin wata qara ta fadi anan tuni jini ya wanke gurin tamkar an kunna bude famfa.
Karar da ta saki ne ya maido da hnkln sauran ma’aikatan dake gurin kanta.
Daya daga cikin su ta shiga kwalawa hajia kira,don duk sun rude ganin halin da Afif ke ciki.
Hajia kanta da ta fito sai da hankalinta ya tashi matuqa da sauri tace”wa daya daga cikin ma’aikatan ta fita ta samo mota akaita hosp.
👎🏻
Maman Twins😍
🙆🏻Phakon Numphashi😭
MRS SAIF
6⃣0⃣
Cikin sa’a tana fita ta samu taxi nan da nan aka daukota,aka sa amota.
Wani private hospital dake kusa dasu suka fara zuwa,suka ce gaskia vaxa su iya ba,kawai su wuce da ita AKTH don su kansu sun tsorata da yanayin da suka ga Afif.
Bayan sun isa asibitin doctors suka rufu akanta,don tayi miscarriage nemai tsanani,da taimakon Allah likitan ya samu nasarar kwaashe mata ragowar 6arin da tayi ta hanyar yi mata wankin ciki.
Amma kam Afif ta sha axaba ba kadan ba😰😰don har yanxu jikin nata sai a hankali.
Don likitan da yake dubata ya sanar da ita cewa sai nan da 2wks xa’a sallameta.
Sai dai farin cikinta daya da dr ya tabbatar mata da cikin jikinta ya xube.Don hk ta yi farin ciki ta miqa godiyarta ga Allah da ya yaye mata daya daga cikin damuwarta.
Yanxu babbar damuwarta shine hajia ta juya mata baya tace”ta gaji da kashe kudinta a asibiti,ga shi dr yace sai nan da 2wks xa’a sallameta.
Wasu zafafan hawaye ta ji suna bin fuskarta.
Daga hannayenta sama tayi tana addu’a
Tana cewa”ya Allah ka ga halin da nake ciki ya ubangijin talikai ya Allah ka kawo mun dauki ka kawo mun mafita mafi alkhairi a tare da ni YA ALLAH!!!
Sannan ta runtse idonta ragowar hawayen da ya cika mata ido ya samu damar gangarowa.😭😭
👎🏻
Maman Twins😍
[22:02, 07/01/2016] Umma k: 🙆🏻Phakob Numphashi😭
Written by
MRS SAIF
54***
Afif ce a xaune tana cin abinci,domn yanxu hankalnta ya dan kwanta don deen yana iya qoqarunsa akanta.
Musammn yake xuwa ya tambayi mai take buqata,data fada nan da nan yakw sawa akawo mata.
Hannu ta daga da niyyar kai loma bakinta,sai ta ji an kwa6e hannun abincn ya xube qasa.
Daga kanta ta yi don gani waye,Nabeela ta gani da wuqa a hannunta tsirara sai walwali take.
Gava daya hankalin Afif ya taashi;cikin rawar murya tace”aunty nabeela lfy???
Tsawa ta daka mata tace waye auntyn taki???
Kar ki kuma kirana da aunty.
Maman Twins
Phakon Numphashi
MRS SAIF
55**
Nabeela ta cigaba da fadin ki nutsu,ki saurari abinda xan fada miki.
Cikin biyu dole ki xa6i daya:
Ko ki bar min gidana ko kuma ki rasa ranki wanne kk so???
Jiki na rawa Afif tace xan bar miki gidanki yanxun nan.
Murmushi nabeela tayi tare da fadin miqe ki fita,yanda kk shigo hk xa ki fita,don va abinda kk zo da shi.
Dama Afif ba ta yi niyyar daukar komai ba hijabinta kawai ta saka sai takalmi tayi wa je tana xubar da hawayen baqin ciki.
Tana tunanin ina ta nufa kuma,wanne wacce irin rayuwa ce❓wani kuka mai sauti ya qwace matata cigava da rerawa.
A bakin gate din gidan suka hadu da ladidi tana dawowa daga aikin da nabeela ta yi mata.
Bayan ta shiga gidan take tambayar nabeela lafiya ta ga Afif ta fita kuma tana kuka???
Nabeela tace”korarta na yi,kuma saura idan ya dawo ki gaya masa,ke idan ma na ji maganar nan a bakin wani toh nasan ke kika fada,kuma ki tabbatar da qarshen xaman ki ya xo a gidan nan.
Ladidi ta qwalalo ido waje tana fadin”ba dai a baki na va kuwa.
Dama ni yarinyar haushi take bani.
Afuwan kwana biyu kun ji ni shiru avuvuwn ne sai aslow,buh Insha’Allah gobe ma zaku ganni.
Maman Twins
Phakon Numphashi
Written by
MRS SAIF
56***
Bayan fitar Afif daga gidan tayi ta watan garari a gari,don.neman wajen xama amma duk inda ta je sai ayi ta gudunta.
Idan abu ya hadata da namiji sai ya nemi ya kawo mata maganar banxa.
Dakyar ta samu wata mata ta hadata da wata hajia mai gidan abinci a unguwar gandun albasa.
Bayan matar ta gabatar da Afif a gurin haj.sai hajiyar tace “xan kar6eki xan riqa baki abinci da sha da kuma wurin kwana,shine ladan aikinki.
Domin ina da masu aiki da yawa xuwa suke yi suna tafiya,su ina biyan su,amma wadanda basu da galihu kmr ke bana biyansu ko ficika.
Domn ni na taimaka musu da muhalli hadi da ci da sha.
Afif girgixa kai tayi hawaye na xuva daga idonta tace”ta yarda.wai yau ita ake kira da marar galihu hmm rayuwa kenan.
Maman Twins
Phakon Numphashi
MRS SAIF
57***
Hajiya ce ta katse mata tunani ta hanyar cewa”amma daga ganinki ba kiyi kama da en qasar nan ba.
Afif tac eh ni ba erqasan nan bace.
Nan dai ta gayawa haj. Lbrinta kmr yadda ta gayawa deen.
Hajiya tace Allah ya kyauta.
Bayan deen ya dawo bai tarar da Afif ba,nabeela ta gaya ms qarya da gaskia.
Fakon Numfashi
Written by
MRS SAIF
61***
Qarfe 4pm agwogon 9ja cikin jahar kano,Adai2 lkcn mutane ke xarya acikin asibitin AKTH don alkcn aka vada damar fara xiyarar marasa lfy.
Deen ne da Nabeela suka biyo ayarin en dubiyar,sun xo duba matar abokin deen,ga shi sun rasa wurin da aka ce matar take.
Saboda hk tafiya kawai suke suna raba ido,ko da Allah xai saka su gane gurin da take.
Domin yayi ta kiran wayar abokin nasa taqi shiga.
Sun so dai2 labour room,Nabeela ta ga wata qawarta tace”da deen bari mu gaisa ina xuwa.
Bata jira abinda xai ce ba tayi gaba abinta.
Yafi qarfin 10mnts yana jiranta amma ko kallon inda yake ba ta yi,hirarta kawai take yi hankali kwance.
Maman Twins
🏻Phakon Numphashi
MRS SAIF
62***
Da ya ga hk sai ya yanke shawarar shiga postnatal ko xai dace da ganinta acan.
Yaxo daidai room5 kasancewa qofar dakin a budetake.
Karaf idonsa ya sauka kan Afif tana tsiyayar da hawayen da ya xame mata aboki.
Murxa idonsa yayi don ya tabbatar da gaske ne ko kuma idonsa ne.
Don ya ga kamar kama ce kawai,domin Afif ta fi wannan kyan gani.
Amma duk da hk bai yi qasa a gwiwa va,qarasawa yayi daf da gadonta yayi mata sallama.
A hanxar ce ta dago da fuskarta don ko bata kalleshi ba,ba xata manta mai murya ba.
Yanayin kallon da take masa shi ya tabbatar masa da Afif ce.
Qara matsawa in da take yayi yace”Afif
Sai da tayi qoqarin goge hawayen fuskarta sannan tace”na’am.
Deen yace baki da lfy ne???
Na ganki a asibiti??
Daga kai tayi alamar eh.
Yace mai ya sameki???
Bata iya ce da shi.komai ba sai kuka da ta cigaba da yi.
Yace don Allah ki daina kukan nan ki yi mun bayani.
Kuma mai yasa kk gudo daga gidana.???
Tace ba komai.
Yace da gaske guduwar kk yi kenan❓
Maman Twins
MRS SAIF
63***
Tace”a’a
Yace”toh ina so ki gaya mun duk abinda ya faru dake tun dg barinki gidana har kawo yau.
Cikin kuka ta xayyanawa deen duk abinda ya faru har xuwa xamanta gun hajia mai abinci.
Deen ransa yayi matuqar 6aci akan abinda nabeela ta yi.
A wanni 6angaren kuma tausayn Afif ne fal xuciyarsa.
Yana cikin tunani abin yi nabeela ta kira shi wai tana ta jiransa tun daxu bata ga inda yayi ba.
Ransa a 6ace yake ce da ita ta jira shi anan inda ya barta xai fito su tafi.
Afif kallonsa kawai take tana aikin kukan da ta saba.
Yace”please Afif stop cryn wai ke ba kya gajiya da kuka ne???
Yace kince nan da 2wks xa’a sallameki ko???
Gyada kai kawai tayi alamar aa.
Yace Insha’Allah b4 lkcn xan san yadda xa’a yi ki koma gida.
Cikin rashin fahimta abin da ya fada,
tace”yaya deen wallahi i will never return 2 ur home.
Murmushi deen yayi yace”l mean Oman not my home.
Afif ba ta san lkcn da ta tintsire da dariya ba.
Abin har ya bawa deen mamaki yana ta kallonta.
Yace da ita dama kina dariya haka
Maman Twins
MRS SAIF
65***
Tace”sosai ma kuwa,quncin rayuwa ne kawai ya chanxa ni.
Yace ok,Ni zan wuce sai dai Insha’Allah xan riqa xuwa dubaki b4 sallama.
Tace”toh na gode yaya deen Allah ya saka da Alkhairi.
Yace’ameen.
Bayan sun hadu da nabeela,tana son yi masa qorafi akan dadewar da yayi,amma yanayinsa kawai ta kallah ta kama kanta.
Daga qarshe ma cewa yayi su koma gida wata rana sa dawo don lkcn dubiyar ya kusa wucewa.
Don yayi alqawarin va xai kuma yi mata xance Afif ba,komai xai gabatar da abinsa ba tare da ta sani va.
Yau aka sallami afif daga asibiti,tun da sassafe deen yake shige da fice don ganin komai ya ta fi kmr yadda ya tsara.
Allah ya taimake shi komai ya xama ready,so direct hosp.ya wuce ya dauki Afif sai airport dama shi take jira don tun 10am aka bata sallama.
Afif kam murna ce fal cknta don ynzu ta fi mararin qasar haihuwan ummynta akan qasarta,don 9ja kwata2 ta fitar mata arai.
Deen kuwa ya sha addu’a a bakin Afif har sai da yace ya isah.
Qarfe jirginsu Afif ya daga sai qasar Oman.
Maman Twins
[22:03, 07/01/2016] Umma k: 🏻Phakon Numphashi
Written by
MRS SAIF
66**
Bayan sun isa qasar kaitsaye Afif taxi ta samu xuwa unguwr kakanninta.
Tana shiga gidan ya hade da ihun murna kmr xa a hadiyeta don so.
Sai dai sun sha mamakin ganin yadda ta koma,duk da cewa suna da lbarin duk abinda ya faru.
Don takanas Abu Athim da ummu Athim (kakannin afif)suka je 9ja akan maganar don kuwa Aby ya sha fada ba kadan va.
Suka ce”mai yasa bai turo musu ita ba,idan shi baya sonta to su suna sonta a hk.
Tun lkcn da suka dawo ummu athim ke rashn lfy yau ciwo gobe lfy.Domin tana tsanani qaunar Afif.
Afif na shiga wurin ummu athim da sauri ta taho ta rungumeta tana kuka ta fara cewa ina kk shiga ya sanyin idaniyata muna ta nemanki a 9ja ba mu sameki va,hk muka dawo ckn qunci da baqin ck.
Afif itama cikin kukan take cewa jaddy magana ce mai tsawo bari na huta sai na gaya miki duk abinda ya faru.(Duk maganar da suke ackn harshn larabci suke yi)
Maman Twins
Phakon Numphashi
MRS SAIF
67***
Bayn ta hutah tayi wanka ta ci abinci,alkn abu athim ya dawo da sauran en uwan ummyn afif,duk sun hallara a parlor Afif ta shiga xayyana musu yadda rayuwa ta kasance mata tun daga lkcn da Aby ya koreta har kawo yau.
Allah sarki kakanninta kam kuka suke yi sosai don tausayn er jikarta su,ummu athim ta qara rungume Afif tana cewa da yardar Allah daga yau kukanki ya qare don baxa ki koma 9ja ba kwata2.
Afif kam murmushi ta yi don ko ita idan xa ta samu ganin ummynta wa Abynta nd her brothers a duk lkcn da take so,ita kam va sai ta xauna a 9ja ba,domin ta fice mata a rai.
Babban abinda ke damunta don tun faruwa al’amarin da shi take kwana da shi take tashi shine da wace fuska Aufiq xai dauki avun da ya faru❓shin xai dauki qaddara ne ko kuma xai gujeta shima❓wannan tamvayoyin su suke mata yawo a xuciya duk tsawon lkcn da ta dauka ba sa tare.
Don dai tana tsananin son Aufiq sai dai shi bata san matsayinta a gunshi va yanxu.
Wasu hawaye ta ji sun gangaro akan fuskarta,tabbas duk wanda yayi sanadiyyr ruguxa farin cikin rayuwarta ba xa ta ta6a yafe masa.
Maman Twins
MRS SAIF
68***
A 9ja kuwa,kuma ckn garin Abuja,Aby ne akwanci a dakinsa duk abun dunia ya dame shi don tun faruwar al’amarin bai ta6a shiga tsananin nadama ba irin yanxu da yasan gaskiar abinda ya faru.
Wasa-wasa abin har ya xame masa ciwo,don ya bayar da sanarwa a News Media amma shiru ba alamar xa a ganta.
Tun ana yi iya Abuja har ya xama d whole country yi ake yi,duk News Media na 9ja duk inda ka kama abu daya dai shi ake yi wato sanarwar 6atan ‘yar Senate President wato Afif Nasir Mai Nasara(don yanxu shine akan kujerar.)
Har da maqudan kudi Aby ya saka tukwaici ga duk wanda ya ganta.(abinda bai sa ni va tuni Afif ta yiwa 9ja kwara)
Maman Twins
MRS SAIF
69**
Ummy kam yau ta tashi da tsananin farin ciki da tun tafiyar Afif ta kasa samu,domn sun yi waya da iyayenta sun sanar da ita afif na gurinsu,sai dai sun ja kunnenta akan kada ta kuskura ta sanar da Aby.
Tace ita kanta ba ta da niyyar gaya ms ta fi son ya qara dandanan irin axabar da ta sha na rashn afif.
2mnth kenan da komawar Afif Oman,ta yi kyau abinta har da er qiba ta yi kmr ba ita ce ta yi wannan kojalewar nan va.
Toh ba dole ba;ana kula da ita sosai ko tari tayi sai an tambayi mai take so.
Damuwarta daya Aufiq amma ta qudiri niyyar tmbayar jaddy yau domin ba xata rasa sanin wani abu ba.
Murmushi jaddy ta yi tace”ai na dauka kin manta da Aufiq shi yasa ban miki xancensa ba.
Ta cigava da fadin”Aufiq ya ji abin da ya faru dake amma kwata2 bai yarda ba don kuka ya riqa yi sai kace qaramin yaro yana cewa wai sharri akai miki yasan vaxa ki aikata abinda aka ce ba.
Kmr fa ya xautu hk ya koma,kullum yana zarya hanyar 9ja wai ko xai ganki.
Maman Twins
MRS SAIF
70
Daga qarshe sai da aka dage da addu’a kansa Allah ya taimaka ya dawo dai2.
Yanxu hk Abynsa ya tura shi qasar Paris don yana shirye2 bude wani company acan,kuma shi ya dorawa alhakin kula da komai.
Amma ya dade da tafiya nan va dadewa va xaki kanshi ya dawo.
Wasu siraren hawaye afif ta ji sun xubo mata,wanda ta kasa tantance na farin ciki ne ko kuma na tausayn hubbynta.
Aby dai jiki yayi tsanani don har yakai ga kwanciya hosp.Ummy ynxu kam tausayinsa take ji don dr yasanar da ita daf yake da kamuwa da ciwon xuciya.
Saboda hk ta yanke shawarar tuntu6ar iyayenta don su bata damar sanar da shi halin da ake ciki.
Basu yi musu va,suka ce ta gaya ms don sun girgixa da halin da aka ce ya shiga.
Aby ba qaramin farin ciki yayi ba,da ya ji cewa Afif na qarqashin kulawar kakanninta
Sai ya ji gaba daya ya warke.
Bayan 5dys aka sallame shi daga hosp.nan da nan ya shirya tafiya qasar Oman.
Su yaya Thauban,Thabit,Sabir,Abid duk sun hallara domin da su xa’a ya tafiyar.
Maman Twins
Phakon Numphashi
Written by
MRS SAIF
76
Kabeer ya cigaba da fadin”afif na kwashe tsawn lkc ina bibiyar rayuwarki don na samu mkmncyar rana irin wadda na samu.
Wadda ya kai ni ga duk wani motsinki na san da shi.
Idan ba ki manta ba akwai lkcn da na je mkrntr ku ina kyrwa to shine silar faruwar komai.
Wata rana xa a yi daurin auren daya daga ckn malamn mkrntr a garin katsina,mafiyawancn mlmai sun je har da shugaban mkrntr.
Ba mu fi 5 ba a mlmai wadanda ba su je ba.
Kwatsam ana ckn krtu akace mlmn da suka je daurin aure sun yi mummunan hadari duk sun mutu.
Akace wasu sai da aka riqa kankaro namansu dg jikin mota.
Maman Twins
77
Nan da nan mkrnta ta hargitse da koke2 ba shiri aka sallami dalibai,malamai ma kowa ya tafi.
Ina xaune ina jiran fitowarki don kullm sai kin wuce nk tafiya.
Shiru2 ba ki fito ba,hkn ya tilasta mn komawa ckn mkrntar na gani ko lfy?,?,?
Ina shiga direct class dinku na wuce,Ayashe na tarar dake kin fadi kmr ba kya numfashi sai da na yi naxarinki sosai na gane kina yi sai dai hankalinki baya jikinki.
Nantake shaidan ya qara qawata mun surar jikinki,yayi ta ingixa ni ya namun mummunar hudu va.
Va tare da 6ata lkci ba na cika burina akanki af…………..kuka ne ya kwace ms mai cike da tsantsar nadama.
Bayan nan na je nace da masu gadi ga ki can kin fadi su xo su taimaka a fito dake.
Abin mmki muna xuwa sai mk tarar kintashi.
Dakyar kk iya miqewa ku fito bakin gate.
Ckn sa’a muna fitowa drivernki ya xo kk tafi.
Maman Twins
MRS SAIF
Afif kuka take kmr ranta xai fita ta kuma qanqame ummy tana cewa”ummy kin tuna lkcn da na dawo dg sch.kika tmbaye lfy kin ganni wani iri nace bani da lfy kin tuna.
Ummy tace a,afif ta cigaba da fadin
Alkcn na dauka period nake har na daina sallah sai daga baya na yi wanka na cigaba da sallah.
Ummy tana dan bubbuga bayan afif alamar rarrashi tace duk na gane afif kiyi haquri hk Allah ya tsara miki.
Maman Twins
[22:03, 07/01/2016] Umma k: Phakon Numphashi
Written by
MRS SAIF
Ckn kuka kabeer yace Afif don girman Allah ki yafe mun,idan har ba ki yafe mun ba na je lahira ban san yadda xata kasance mun va.
Kalli yanda na xama duk akan haqqinki mun je qasashe kala2 an kashe maqudan kudi don duk na samu lfy amma a banxa.
Don hk na yanke shawarar gaya miki kuma na nemi gafararki don na gane haqqin ki ne ke dawainiya dani.
Afif vata ce komai va illa sharar hawayen fuskarta,
Daddyn kabeer ne ya tashi ya je har inda take yace”Afif don Allah ki yafe wa dana ya gane kuskuren da ya tafka kuma ya ga sakamakon abinda ya aikata.
Don girman Allah ki yafe ms.Takanas na ajiye ayyukana na biyo shi don neman gafararki don Allah ki yafe masa.
Afif baxa ta jure ganin babban mutum kmr sa yana mt magiya hk ba,saboda hk tace ta yafe masa.
Maman Twins
Aufiq ya dawo ya ji lbarin afif na qasar,murna kmr ya taka dan jariri,ko hutawa bai yi va,sai ga shi agidansu Afif.
Da ta fito kmr ya hadiyeta don so,don gani yayi ta qara kyau fiye da da.
Yake tmbyrta da gaske ne abinda aka gy masa ya faru tace”gaskia ne nan take ta gy ms duk abinda ya faru…………………
Aufiq ya tausayawa Afif sosai sai dai ya mt alqawarin kasancewa tare da ita har abada.
Shi da ita mutu ka raba,domn so na haqiqa yake mata mara algus son gskia kuma son Allah.
Kafin su bar qasar sai da aka kira ingantattun malamai suka yiwa Afif ruqiya aljanun jknta suka fita.
Sannan aka sa ranar bikinsu.
MRS SAIF
Suna komawa 9ja Aby ya shirya xuwa kano domn yace yana so ya gana da su yaya deen da Aunty suhaima kafin biki.
Motoci sun kai 10 hadaddu kuma tsadaddu wadanda duniya ke yayi suka dau hanyar garin kano.
Direct gidan aunty suhaima suka nufa,suna shirin fita ita da sageer(don tuni sun dai2 ta dan ya gyara halinsa)
Sai sk ga motoci na parkn qofar gidansu gaba daya sun tsorata dan daga ganin motocn kasan manyan qasa ne aciki.
Maman Twins
Fitowa suka riqa yi 1 by 1,har aka xo kan Afif da gudu Aunty suhaima taje ta rungumeta tana kkn dadi.
Sageer kuwa kunya kmr ya nutse duk wanda ke gurin sai da ya lura da halinda ya shiga.
Aby yace ya saki jknsa ya manta da abinda ya faru ya riga ya shige.
Anan ya nemi afuwar afif ta kuma yafe masa.
Aby ya rubatawa aunty suhuaima cheque na 3mllion yace asiyawa su bilal swt.(ka ji mnya)
Ummy wata danqareriyar sarqar gold ta kawo mata xata kai 1.5mllion tare da I.V na bikin Afif.
Aunty suhaima sai gdia take tare da alqawarin xa ta xo bkn.
Daga nan gidan deen sk wuce,ba su tarar da shi va sai nabeela.
Nabeela kam rudewa tayi ta diririce ta shiga borin kunya wai dama neman afif take ta bata haquri.
Ummy tace komai ya wuce kawai dai ko nan gaba kada ta kuma wulaqanta dan Adam,don Allah da kansa ya karrama shi.kuma ga aya nan kin gani akan afif don nasan xuwa ynxu kin fahimci waye ita.
Nabeela ta durqushe anan ta neman gafarar afif.
Afif tace ta yafe mt.
Ana ckn hk sai ga Deen ya dawo,bayan sun gaisa yake tmbyr afif mai yasa tata fi oman bayan iyayenta suna ta nemanta.
Anan dai aka warware ms duk abinda ya faru.
Shima yaya deen Aby ya ms yayyafn naira don cheque na 10mllion wai ya qara a ginin da yakewa mahaifiyarsa.
Yace kuma duk.lkcn da yake da wata buqata ya sanar da shi.
Allah sarki deen yana ta godia tare da alqawarin xuwa daurin auren.
Nabeela kam sai hawayen nadama take xubarwa.Rayuwa kenan.
Hk suka riqa bin wuraren da Afif ta xauna suna musu yayyafun kudi har gurin hjia mai abinci sai da suka je.
MRS SAIF
A yau saturday dubun dubatar al’umma dg sassa na duniya suka shaida daurin auren AUFIQ & AFIF wanda shugaban qasar 9ja ya kasance waliyan amarya,shugaban qasar Oman ya kasance waliyin ango wanda aka daura a central mosque dake Abuja.
Tsayawa fadar taron jama’ar da wannan daurin auren ya tara 6ata lkci ne.
Hk an yi events dff types,lyk Arabian events,indian nd namu na hausa.
Daga qarshe ummy ta hada mata qayatacciyr walima,inda xa’a yi using red & black wato a matsayn dress code din walimar.
Wasu hadaddun arabian gowns aka raba kyauta ga duk wanda ya samu arxiqin
Xuwa gurin. Suma red and black.
(Nima sai da na shiga na fita na samu damar kar6awa writters don tun da aka fara bikin da mu ake yi)
Imam’s Family ma ba abar su a baya ba don suma na samu nasarar kar6a musu nasu ankon don hk kowa xai je.
Guri ya sha decoration ba a magana,don amarya kadai ta isa ta qawata gurin.don fadar kyan da tayi ba abune mai sauqi va.
Don duk wanda ya kalleta sai dai ka ji yana tasbihi ga ubangijin da ya qagi kyakkyawar halitta irinta Afif.
Maman Twins
[22:03, 07/01/2016] Umma k: 🏻 Phakon Numphashi
Written by
MRS SAIF
WOW❗ka ga writters kayan kmr don su aka yi,kun san su ba dai iya daukan wanka ba.
Malamai da damna sun ba je kolin baserarsu don ganin sun fahimtar da amarya haqiqanin abinda aure ya qunsa.
An wa’axantu domin duk wanda ya je walimar ya qaru.
Daga nan malama Fateema(FAI) ta nemi a bata damar gabatar da lecture mai taken ILLAR SAKA BATSA A NOVEL.
Don ganin yadda writters suka cika gurin kmr ana bikin daya dg cikin marubuta.
Domn ta dade tana neman irin wannan damar bata samu va,sai yau.
Ta fara maganarta kmr haka”
Assalamu alaikum en uwana writters 1st of ol ina so na jinjina muku abisa qoqarin da kuke yi na rubutu,musammn authors on social media tunda babu wani benefits da kk samu,amma duk da hk kuke dagewa kuna shan wahalar typin,sai dai muce Allah ya saka mana da alkhairi.
👎🏻
Maman Twins😍
Amma abinda yake matuqar damu kai har da wasu dg cikn al’umma shine yanda wasu daga cikin Writters ke xagewa su rubutq batsa son ransu
Ko kunya basa ji.
Sun manta da duk abin da suke yi Allah yana jinsu yana ganinsu.
Kuma wannan rubutun da muke gani ba wani abu ba,toh wallahi tsaf xai kai mutum cikin wuta.
En uwana mu yiwa kanmu karatun ta nutsu domn rayuwar duniya dan lkci ne qanqani da aka ba mu don mu gina lahirar mu a ciki,idan kk biyewa rudun shaidan sai ya kaiki ya baro.
Sukan su wasu daga cikin readers sun fison buks da ake maganganun batsa a ciki,sai ki ga an fi rubibinsu anfi son karatunsu.
Saboda hk kar ki damu da irin wadannan domn a ckn su babu wanda xai tayaki kwanciyar qabari,only u nd ur deeds.
Wallahi akwai wani post da na gani yayi bala’in sosa mn xuciya.
Matar da tayi post din tace”don Allah adaina rubuta numberta a buk,domn an samu wasu buks idan an gama daga qarshe sai a saka numberta,kuma ga shi matar aure,sai ai ta kiranta har da maxa.
Wani da ya kirata wai sai yace gskia ta burgeshi domin ta iya luv idan yana karantawa har releasn yake ku ji fa en uwana wannan abun kaico ne ga duk xuciya mai imani.
Haba er uwa ke kuwa mai yayi miki xafi,kina nan kin saki baki wai ke kina writtn novel,Ashe ba ki san kina nan kina saka garada wani yanayi tare da diban kwando-kwando na xunubai.
Ko fa xina mutum ya aikaita a dalilin karatun novel dinki,kema fa kina da kaso a ciki domin ke ce sila.
Daga qarshe ina yiwa marubutanmu fatan alkhairi,Allah ya qara baseera da haxaqa,Allah kuma yasa mu gyra.👏🏻👏🏻
Er uwarku(ustaxiyar marubuta)
(Nima dai kam maman twins jikina yayi sanyi da yawan writters na ga jikinsu duk ya mutu,kun san mu akwai jin wa’axi.
Daga qarshe an ci an sha an yi brush da naman dawisu,an yi kuma guxuri, Aka watse kowa ckn farin ck da annushuwa.
MRS SAIF
Ranar sunday aka dauki amarya 4rm 9ja 2 norway(domin can Aufiq ke aiki)
Soyayyrsu suke yi mai tsaafta da tsantsar qaunar juna,ko motsi Afif tayi sai Aufiq yace mai kike so ne Qalbeenah.
2yrs after,Afif ta haifi ‘yarta mai suna Nasreen kyakkyawa tamkar an tsaga kara ita da Afif.
Saboda hk suka yi alqawarin kula da yarinyar bisa tafarkin addini.
Don sun ce idan Allah ya nuna ms girman yarinyar indai xata shiga mutane dole ta riqa 6oye kyanta ta hanyar sa liqab don kaucewa fadawa irin halin da Afif ta tsnci kanta a ciki.
Nasreen ce tashigo da er tafiyarta ta en koyo,saura qiris ta fadi Afif da Aufiq suka tashi da gudu su kai wurinta a tare suka dora hannu akan yarinyar sk dagota sai kuma suka rungumeta tare da sakin wani murmushi mai qayatarwa.
Tammat Bihamdulillah
Anan na xo qarshen wannan buk,fatan dai Allah ya sa saqon da nake son isarwa ya je gurin da ake son ya je,domn akwai abubuwan lura a littafn PHAKON NUMPHASHI Kamar hk:
llar korar yara wanda qaddarar rayuwa ta afka musu kmr afif,domin wasu ta wannan hanyar ne suke xama karuwai,su je sai ta haifar shegu suma shegun idan sun tashi sbd rashn cikakkiyar tarbiya da kulawa sai suma su tsumduma irin harka,daga nan sai a samu gurbatacciyar al’umma.
Ilar tsananin kyau domin kyau kowa na son shi amma idan yayi yawa yana xama musiba,musmmn ba abi da shi ta hanyar da shari’a ta amince va
Domn irin su Afif ne shari’a ta bawa damar saka liqab bayan sun suturce dukkan jikinsu domn gudun afkuwar fitina a ban qasa.
Allah ya yafe mana kurakuran da muka yi,abisa rashin sani ko kuma ajixanci irin na dan Adam.
SPECIAL THNX 2
➖Members ofHausa Novel’s Writters.
➖Members of my grp(ECLUSIVE LADIES)
➖My Fans a duk inda suke luv u ol
➖Nd mrym KB & mrym mashi.
Aysha A Bello(6ingel)
Khadija Umar kura…..
DEDICATED 2
-Amaryar gobe sis Mrym A Imam(Allah ya sa ayi lfy a gama lfy ya kuma ba da xaman lfy ameen
URS
Fatima A Imam (MRS SAIF)
KUMA
Maman Twins