GIDAN GADO COMPLETE BY ZEE YAR MAMA
Www.bankinhausanovels.com.ng
Zaune take ta zabga tagumi, ta tasa buta a gabanta, “Ummimi,!! Ummimi!! Firgigit tayi ta tashi ta isa falon nasu “Hajiya gani, “wai Sai yaushe zaki cire wannan damuwar a ranZiye kullum mutum ya zauna yayita tunani, “wlh Hajiya ni kaina ban sanin lokacin da TUNANIN nan yake zuwa mun ba, “to ga kunun ki nan a flask in kin gama, ko yau bazaki gurin aikin bane, zani mana Hajia Yaya, “ok to nidai na tafi Islamiya, “Sai kin dawo a dawo lpy,
Bucket ta dauka ta nufi kitchen din dake falon su don juye ruwan wanka, bayan ta juye ne ta shiga dakin Hajiya yayah Sai taga ashe ta kulle toilet dinta kuma bata san ina ta ajiye key din ba, shine ta fito don zuwa toilet din tsakar gida, kai ruwan ma yayi mun zafi, zuwa tayi bakin rijiyar da yake tsakar gidan nasu, ta dauki guga, “tab wlh Sai an bamu gugan mu cewan, baby kanwar Billy, da ita da fa’iza, “kai Baby dan sirka ruwan wankan da zanyi, sauri nakeyi zan tafi Asibiti ne fa nayi latti “Ahayyee wai gurin aiki Alhalin mun san komai an gama gantali a duniya wai Anje karatu, duka kuma bai isheki ba yanxu an dawo gida an cGADOa kara kwashewa sukai da dariya, wasu hawaye masu zafi ne ya zubo mata, Guggon yara ne taji hayaniya yayi yawa, ta fito ke Baby lapiyanku kuwa, kun tasata gaba kunata mata rashin kunya ina ce aunty ku ce, ke kuma kin zauna kina kallon su, dauki guganki ki surka ruwa ki wuce,
Sauri sauri takeyi ta fito, “Guggon yara, na tafi, “Sai kin dawo, “yau bazaki islamiyan bane, wlh kin san na dan fara waran siyarwan nan shiyasa, yanzu zuwa makarantar nawa Sai a hankali, ok na tafi,