HEEDAYA CHAPTER 33 BY By Khaleesat Haiydar

HEEDAYA CHAPTER 33 BY By Khaleesat Haiydar

Www.bankinhausanovels.com.ng 

Tafiya kawai Khaleel ke yi for almost 20mins kenan a motar Zayyad not knowing the particular direction he is 

heading to, he just can’t believe Heedayah is gone, ya ji hankalinsa yyi matukar tashi, bbu inda ta sani a Abuja snn 

ba hanyar gida ta sani ba balle yyi assuring kansa gidan ta koma duk da ya san he is just assuming don ba gidan xata 

ba tunda a dalilin yace xai kai ta gida ta gudu, but is she even alright, ba ayi mata komai ba tace baxata koma gida ba, 

who does that…. Parking yyi daga karshe ganin ko alamarta bbu, ya jingina da kujeran motar yana kiran Allah a 

xuciyarsa, yanxu a ina xai nemo yarinyar nan, where is he to start from…. Abba na office kiran Shuraim ya shigo 

wayarsa, ya dau wayar bayan ya daga ya kai kunne yace “How are you Shuraim” yace “Alhmdllh” Abba yace “Baka 

dawo Abujan ba har ynxu?” Yace “Eh” Jin yanayin muryar sa Abba yace “Are you alright?” Shuraim ya d’an yi shiru, 

Abba yace “Hello, are you there” Shuraim yace “I’m fine” Abba bai ce masa komai ba bayan few seconds yace “Ohk 

then…” Shuraim yace “I called to announce to you that Heedayah is missing” Abba ya ajiye takardan hannunsa after 

digesting the information yace “Ban gane ba, wace Heedayah?” Shuraim yyi shiru, Abba ya daka masa tsawa yace 

“Will you enlighten me more” Shuraim yace “She got missing yesterday at Abuja” lkci daya Abba ya mike yace “Me 

ta je yi a Abuja??” Shuraim yace “Sun yi tafiya da Farida xuwa gun yayar Faridar….. She is still yet to be found tun 

daren jiya” katse wayar Abba yyi ya koma ya xauna yana jin xufa all over him, can ya kalli agogon wrist dinsa dake

nuna karfe biyu, bai san lkcn da ya furta “Innalillahi wa Inna ilaihi raji’un, Heedayah missing??” ya sake mikewa ya 

dau makullin motarsa ya fita office din. Mumy na xaune main parlor tare da Sadiya kasancewar bbu kowa gidan, su 

Rabi’ah da Khadijah na can gidan Baffa tunda ba a koma makaranta ba, Hajiya Sadiya tace “Ni wllh shi sa bana son 

harka s?dake don kin fiye gajen hakuri Maryam….” Mumy tace “Uhm uhm ba gajen hakuri bane Sadiya dubu dari da hamsin fa a wnn marran, ai ko dole in damu, ance idan na barbada maganin a abinci kuma na tabbatar ta ci in koma 

in sanar, to na koma an bukaci uban kudin nan na bayar to har yau shiru kke ji kamar malam ya ci shirwa, ai dole in 

damu da zinarin xobe na siya da ba yanxu ina kallonsa a yatsa na ba” Hajiya Sadiya tace “Kai…. wllh wani sae yyi 

tunanin kudin ya kai wata biyu da kika kai, nan kuma ko kwana biyar ba a yi ba, amma har kin xaku, ke dai kawai 

idan an maki aiki lkci daya ki ga ya ci kamar yankan wuka, to ance maki haka ake yi? Su ma ba sai sunyi duk abinda

ya kamata na kafin aikin yaci, Komai ba d’an hakuri bane dama, ni dai idan kina haka sacce min gwiwa kawai kike 

wllh sae kace ba musulma ba sbda rashin hakuri” Mumy tayi tagumi tace “Ae baki sani ba Sadiya, wllh tun da na 

kyalla ido na gan Yarinyar nan gidan bikin su Jamila nake samun sleepless night, duk yarinya ta bi ta xama mace ta 

ko ina, wnn ai idan ba ayi hankali ba ma ‘ya ‘yan masu kudi ne xa su dinga tururuwa a kanta, wani d’an me kudin 

kawai ya aureta, ni kuma haka baxai min ddi ba ai, ta ma ci riban rayuwa da mu bayan tarwatsa nawa rayuwar da 

tayi knn, auren ne ni bana son tayi kwata kwata gwara ace ta kare a iskanci ma kawai, har yau fa Barrister fitowa fili 

ne kawai baxai yi ya gaya min ba haushi na yake ji tunda amaryarsa ta ki dawowa, don ma ban barsa haka ba, komai 

dai na tambayesa xai min kuma ko xan kwana ina masa bala’i baya tankawa, amma ba shi da walwala irin rayuwar 

mu ta da, shi dai gashi nan ne kawai, ke ni akwai ranan da na dau wayarsa na duba kusan kullum ashe sai yyi ma 

Rahinar text message, sae dai kawai ni banga tana reply ba, to kin ga kuwa ai bani da babban makiyiya kamar 

Heedayah” Shiru Mumy tayi da mugun mamaki bayan an bude kofa Abba ya shigo da sallama, Hajiya Sadiya ta 

amsa sallaman tana masa sannu da xuwa tana sissinne kai kamar munafuka, ya nufi parlonsa bayan ya amsa, Mumy 

ta kalli Hajiya Sadiya tace “Ko lafiya ya dawo da wuri haka yau, Allah ya sa kofa dai a rufe yake da na shiga uku, 

bari in je in ji ko lafiya” mikewa tayi ta wuce parlon Abba, Mumy na kallonsa a bedroom dinsa tace “Lafiya 

barrister?” Ba tare da ya juyo ba yace “Lafiya lau” tace “Ina kuma xaka haka?” Yace “I will be going to Abuja now” 

Tace “Ohk aiki?” Yace “Noo, ynxu aka kirani ba a ga Heedayah ba” Still Mumy tayi tana kallonsa da mugun 

mamaki, lkci daya tace “Innalillahi wa Inna ilaihi raji’un, ba a ganta ba kuma? Kamar Yaya? Ina ta je? Kuma me 

xaka je yi a Abuja ance ba a ga Heedayah ba a nan” Abba bai kuma ce mata komai ba ya dau abinda xai dauka ya 

fita dakin, Da sauri Mumy ma ta fito amma tuni har ya fita parlon, ganin Hajiya Sadiya bata parlon Mumy ta wuce 

nata parlon da sauri sanin cewar can ta tafi, kulle kofar parlon Mumy tayi tana kallon Hajiya Sadiya idanuwanta 

kamar xa su fito tace “Sadiya wai kinji ba a ga Heedayah ba” Sadiya ta mike tsaye tace “Ba a ganta a ina ba?” Mumy 

tace “Oho ynxu Barrister ke gaya min, ya kuma kiyi min gamsasshen bayani wai yanxu Abuja xai wuce, bari dai in 

kira Shuraim nasan kila uban ya kirasa” Gaba daya farin cikin Mumy a fili yake, tana neman wayarta tace “Allah 

ubangiji yasa guduwan tayi da gaske, kuma ta bar gida kenan har abada taje can tayi duniyanci, to ko dai a Abujan ta 

gudu Barrister xai je, to me ya kai ta Abuja kuwa” Dialing number Shuraim tayi bayan ta ga wayar, har ya katse bai 

dauka ba, ta kira ya kusa sau hudu snn ya daga, tace “Gidan uwar wa ka shiga nake ta kiranka no answer?” Gaisheta 

yyi ta amsa ta marairaice murya tace “Yanxu Barrister ke min bayanin da ban fahimta ba shine nace bari in kiraka 

nasan baxa ka rasa labari ba, Wai yanxu yake ce min ba a gaya Heedayah ba, wace Heedayar tukunna?” Shuraim yyi 

shiru har sai da tace “Hello” yace “Ehh ba a ganta ba” Mumy ta saki salati da karfi tana girgixa kai tace “Garin Yaya 

Shuraim, barin gidan tayi haka kawai ko guduwa tayi, innalillahi wa Inna ilaihi raji’un” Yace “Nima ban sani ba” 

tace “A gidan Rahinar aka nemeta aka rasa” Yace “I don’t know Mumy, Abba ke gaya min nima” Tace “Toh Allah ya 

kyauta, bari in shirya in tafi gidan Rahinar, ba a ga Heedayah ba kuma sai kace allura, yaran yanxu kawai ka haifesu 

baka haifi halinsu ba, to ina xata ni Maryam?? Ohhh” Shi dai Shuraim bai ce komai ba, ta katse wayar…. ta saki 

wani shewa da kabbara tana kallon Sadiya baki har kunne tace “Ta shiga duniya Sadiya, Alhamdulillah, 

Alhamdulillah, Alhamdulillah, Allah na gode maka, Allah nagode maka, bari in shirya in je gidan kar a xargi komai 

Sadiya, tashi mu je” A nan take M
umy ta bar gidan tare da Hajiya Sadiya a motarta xuwa gidan Mami, banda shewa 

bbu abinda suke cikin mota Mumy ta cika wakar gwanja suna bi a motar, kai kana ganinsu kasan duniya ta masu 

dadi, Hajiya Sadiya ta kyalkyale da dariya tace “Kai dole ki kara ma wnn mutumi kudi Maryam, yanda kika san 

yankan wuka haka fa aikinsa yake” Mumy tace “Ai ko na kara masa ban yi asara ba wllh, to ni ko me kudi 

Heedayah ta aura yarana basu samu haka ba duk da na rabata da barrister ai ci baya ne gareni hakan, amma kinga 

duk kyan mace tana duniyanci uban wa xai dubeta, ba ga Salima ba dai” Hajiya Sadiya tace “Wnn gaskiya ne 

aminiya” Mumy na parking ta sauka tare da Sadiya, nan me gadi ya sanar masu ai Mami na Abuja, cike da damuwa 

Mumy tace “Kawai sai aka nemi yarinya aka rasa, wai garin yaya hakan ta faru” Mai gadin yace “Wace yarinya 

Hajiya” Nan Mumy ta gane bashi da labari ta ja kawarta suka bar sa tsaye wajen, sai da suka hau saman titi Mumy 

tace “Bari mu je gidan Dakta nasan baxa a rasa labari a can ba, xa mu ji yanda komai ya faru in sha Allah” haka aka 

yi suka tafi gidan Baffa, Ko bangaren su Umma Mumy bata shiga ba ta wuce gun kaka, Kaka na wankin bandaki 

suka nemi waje suka xauna, ta leko jin alamar an shigo mata daki, ganin Mumy ta ajiye roban ruwan hannunta ta fito 

da sauri tace “Maryam dama turo Rabi’ah da kika yi gidan nan cewa kika yi ta xo ta dinga min rashin kunya tana 

xagin iyayena?” Mumy tace “Xagin iyaye kuma?” Kaka tace “Wllh kuwa, ni dai nayi mata koran kare nace ta tafi 

tunda ba ita ta haifa min Umarun ba, yanxu ma sauri nake in tafi in ga ko ta tafi din don wllh baxata kwana gidan d’a 

na yau ba, tana raina uwarsa uban me xata tsaya yi masa a gida banda ita shashasha ce, ke dai baki iya haihuwa ba,yara duk munana sai baki kamar hancin saniya, shi dai Shuraim Allah ya rufa masa asiri ya yo sa kyakkyawa 

sam6alele” Mumy da ba abinda ya kawota ba kenan ta dakatar da xancen kaka ta hanyar cewa “Ya muka ji da abinda 

ke faruwa kaka??” Kaka tayi shiru tana kallonta, can ta nemi kujera ta xauna tace “Me ke faruwa??” Mumy tace “Au 

wai baki sani ba dama?” Kaka da ta rikice tace “Wllh bani da labarin komai Maryam, me ke faruwa” Mumy ta mike 

tace “Atoh ba kya ji a bakina ba kaka, tashi mu je Sadiya, na xata ai kin sani ne muka xo jaje” kaka ta rushe da kuka 

tace “Ni dama ae ba bakin komai ba nake a gidan nan ba, bbu wanda yace min komai, asara aka yi ne bani da 

labari?” Mumy tace “Aa jita jita ake wai ba a ga Heedayah ba tun jiya da safe, na xata an sanar maki shi sa ma na xo 

ai” Mumy bata jira cewar Kaka ba ta ja Sadiya suka fita parlon, Kaka ta bi su da kallo kamar warce aka dasa a wajen, 

can a hankali tace “Wacece Heedayah kuma?” Shiru ta kuma yi na kusan minti daya, sai kuma kamar warce aka 

tsikara ta rafka wani uban salati tace “Ba a ga wace Deedayar ba kuma? Amma Maryam anyi matsiyaciya, fatan bata 

take ma yarinyar xata ce ana jita jitan ba a ganta ba, ke ba gidan Rakiya kike xuwa ba, ke bbu hadin ki da yarinyar 

nan, to meye na xuwa ki gilla karya kice ba a ganta ba kamar wata sakakkiyar akuya, to bakin ki ya sari danyen 

kashi, sai dai a nemi Salima a rasa ba Deedayah ba, a xo ma a kai ni gidan Rakiyar kwana biyu ban ga Deedayar ba, 

jiya Ina jin ma kamar nayi mafarkinta, Amadun ma a xo a kira min shi ban ji dadin wnn mugun alkaba’in na Maryam 

ba” Karfe uku ya wuce Khaleel ya iso gida tare da Zayyad a motar Zayyad din, Zayyad yace “Why don’t you just go 

to where u picked her from kaji ko ta koma gida Khaleel” Khaleel da gaba daya ya koma kamar wani mara lafiya ya 

juya yana kallon Zayyad, Zayyad yace “Yess, she can decide to just go back home at last, ka daina ba kan ka wahala 

haka, beside you need rest, don’t stress ur self much, u know ur condition Khaleel” Khaleel ya jinginar da kansa da 

kujeran motar yace “What will I say idan naje gidansu, and wnn sojan nan dama I’ve made a vow, it’s either I or him, 

nasan xai yi xargina idan na je gidan, contact dina da shi baxai yi kyau ba” Zayyad yace “Toh ni ka bani address din 

gidan, xan je, xan san kuma abinda xan yi, but I am exhausted sai na d’an watsa ruwa na ci abinci snn in tafi” 

Khaleel that have no other choice yyi accepting din abinda Zayyad yace, coz he trust him, 100% trust, Zayyad ya 

sauka motar ya bude gate din da suka bari a bude tun safe da suka fita, Khaleel ya shiga gidan da motar yyi parking, 

Zayyad ya nufesa bayan ya kulle gate din gidan yace “Mun yi asaran jam’i, ko in ce kayi asaran jam’i” Khaleel bai ce 

komai ba ya nufi entrance din shiga gidan, he feels like he is going to fall sick at anytime, yasan he is harming 

himself stressing din xuciyarsa da yake yi, Zayyad ya bi bayansa yana tausayin abokin nasa, dafa sa yyi yace “You 

know what Khaleel, ka kwantar da hankalin ka plss, in sha Allah I will try my best xa mu ga yarinyar nan, ynxu ka 

yi sllh ka ci abinci ka sha drugs dinka and rest…” Khaleel yace “Alright” Bude kofar parlon da shi ma din suka bari a 

bude tun safe yyi, tsaye yyi bakin kofar bai shiga parlon ba, Zayyad dake bayansa yace “What happen? Why are u 

still?” Khaleel ya kasa cewa komai, Zayyad ya bi gefensa ya leka parlon, kwance take saman dogon kujera tana 

bacci peacefully, daga kasa kusa da kujeran kuma darduma ne da tayi sllh a shimfide da Hijab din da ya bata da 

asuba, Khaleel ya karasa cikin parlon walking tiredly yana kallonta, kujeran ya nufa ya duka a hankali yace 

“Heedayah” Lkci daya ta bude ido ta mike xaune da sauri tana kallonsa, shiru yyi yana kallonta shi ma, Zayyad dai 

yyi wucewarsa sama yana imagining irin wahalan da suka sha kan yarinyar nan tun safe ashe gata nan tana ta 

baccinta hankali kwance, tana mitsika idonta a hankali tana kallon Khaleel tace “I am hungry” Yace “Ina kika tafi?” 

Tayi shiru bata ce komai ba, yace “Talk to me, yaushe kika dawo?” Tayi kasa da idonta tace “Tun daxu” xaunawa yyi 

saman kujeran da take xaune kai, ya jinginar da kansa da kujeran ya lumshe idonsa a hankali yace “You suffered me 

Heedayah, why did you leave, don’t you know….” sai kuma yyi shiru, ya bude idanuwansa yace “But tell me, me 

yasa baki son komawa gidan ku, sun maki wani abun ne da baki son gaya min??” Kamar xata yi kuka tace “Ni dai 

baxan koma ba….” Yace “To Ina kike son in kai ki yanxu?” Tayi shiru tana kallonsa, can tace “Ina son in xauna a nan, 

da kai” Da mamaki ya xauna da kyau yana kallonta, ya girgixa kai yace “Noo Heedayah, it can’t be, idan baki son 

xama nan gidan da ku ka sauka ne sai in mayar da ke Kaduna” tace “Kadunan ma bana son xuwa” Kallonta kawai 

yake bai ce komai ba, tace “Idan baxan xauna nan ba sai in tafi wani wajen” Da sauri yace “Aa xa ki xauna nan 

mana, kar ki tafi ko ina plss, kin ji” Jinginar da kanta tayi da kujeran bata ce masa komai ba, Yace “Me xa ki ci?” 

Tace “Rice and stew” yace “Ohk bari in yi sllh in tafi in siyo maki” Tv ya kunna mata ya kulle kofar da makulli don 

gani yake tana iya guduwa kuma, ya wuce sama yana waigota, sai da yyi wanka ya sauya kaya snn yyi sllh, yana 

xaune saman darduma yana kallon Zayyad dake kokarin kunna Cigarette yace “Hey pls not here Zayyad” Zayyad 

yace “Sbda budurwar ka na gidan?” Yace “No kawai kasan dai bana so” Zayyad ya saka a aljihu ya mike xai fita, 

Khaleel yace “Plss will you mind getting us food” Zayyad yace “Ohk” daga haka ya fita dakin, Khaleel ya mike ya 

bi bayansa, har sannan Heedayah na xaune parlon tana kallo, Zayyad yyi mata kallo daya ya nufi kofa, ita ko idonta 

na kan TV, Khaleel na daga stairs a tsaye yace “T
he keys” Juyowa Zayyad yyi, Khaleel ya jefa masa makullin kofar 

parlon ya cafke snn ya bude kofar ya fita, Khaleel ya karaso parlon ya xauna kujeran dake facing dinta yace “Wa ya 

dawo da ke nan gidan” Tace “Da kafa na dawo” yace “Ta ya kika gane?” Tace “kawai na gane” Yyi shiru yana 

kallonta bai ce komai ba. Flight Abba ya biyo xuwa Abuja coz baxai iya driving din ba kuma ba train, Mami dai a 

parlon Dinar ta yini, tayi kuka har ta gaji yau kam, abu uku kenan a rayuwarta da ya sa ta shiga tashin hankali da 

shock sosai, na farko kashe mijinta na farko a gabanta wanda shekaransu hudu da aure aka tafi da 3 years old sondinta wanda sai tashin labari, na biyu kuma rasuwan Mahaifinsu junaid, sae ynxu da aka nemi Heedayah ko sama ko 

kasa tun jiya, ita kanta ta rasa irin soyayyar da take ma Heedayah, tashin hankalin da ta shiga ko ‘yar cikinta sai haka, 

Junaid yyi kokarin danne nasa damuwar sosai ba kadan ba ganin halin da Mahaifiyarsa ta shiga, ya dinga kwantar 

mata da hankali with assurance na cewar xa a ga Heedayah idan Allah ya yrda, ganin Shuraim yana kan komai ya sa 

Junaid ya tsaya tare da Maminsa kawai, duk wani information da Shuraim ya so samu ko kadan ne a kan Khaleel bai 

samu ba, don Farida dai bbu abinda ta sani a kansa, ko sama ko kasa kuma ta duba wayar da ya ba Heedayah bata 

gani ba, wanda hakan ke nuni da cewar da shi ta fita, broadcast kawai Shuraim ya bada a duk gidajen Radio da ma 

talabijin, sai ma da yyi hakan snn ya kira Abbansa ya sanar masa abinda ake ciki. Abba bai iya ce ma Mami komai 

ba bayan Shuraim ya kai sa har gidan, don yana sauka Airport Shuraim ya daukesa suka wuce, Abba na kallon Dinar 

dake xaune kasa da Hijab dinta har kasa ita babban abinda ke daga mata hankali yake sa ta kuka sosai sai cewa da 

mutane xa su dinga yi ai a gidanta abun ya faru, “Tun karfe nawa ta fita a jiyan?” Cewar Abba kenan yana kallon 

Dinar, tana share hawayenta a hankali tace “Ba ayi isha ba, duk muna nan parlor a xaune ta shiga kitchen, ni ina ce 

abinci ma ko wani abu xata dauka, ashe bude kofar kitchen din da ke nan nafi shekara ban bude ba tayi ta fita, shi 

kuma me gadi be sani ba ya bude mata gate….” Tana kai wa nan ta kuma rushewa da kuka, Abba yace “Innalillahi 

wa Inna ilaihi raji’un” Mami dai bata cewa komai sai hawayen da take gogewa, Shuraim dai na tsaye bakin kofar 

parlon yana rungume da hannunsa, tun safe ko ruwa shi kam bai sha ba dama, Abba na kallon Farida yace “Ke 

kinsan inda ta san shi mutumin da ya bata waya” Cikin sanyin murya Farida ta sauke idonta kasa ganin no need of 

hiding anything again, ta shiga yi ma Abba bayani tace “Ranan mun je shopping Mutumin ya tare mu a hanya muna 

dawowa….” Shuraim ya sauke hannunsa yana sauraronta keenly haka ma kowa na parlon, nan ta bada labarin yanda 

Heedayah ta fara haduwa da Khaleel, ta kuma ce daga nan bata sake sanin suna haduwa ba har ya bata waya sai just 

of recent lkcn bikinsu Aunty Jamila, shi ma din Heedayah bata bari ta sani ba, Abba dake ta kallonta yace “Ya sunan 

hotel din da ku ka fara ganinsa” Nan Farida ta gaya masa, Abba yace “Xa ki iya tuna date, day, da time din da ku ka 

gansu bakin hotel din” Farida tayi shiru tana naxari, Abba yace “Relax and think calmly dear, the date, time and 

day….” Mami dai sai kallonsu take gaba daya. Khaleel na kallon Heedayah ta gama cin abincin gabanta ta matsar da 

plate din, yace “Kin koshi?” Ta gyada masa kai tana kallonsa tace “Why is ur frnd smoking?” Ya d’an bude ido yace 

“Where did you see him smoke?” Tace “Naji warin cigarette sae na leka window na gansa parking space smoking…” 

Shiru tayi ganin Zayyad na sakkowa kasa, Khaleel ya bi sa da kallo ganin ya nufi kofa, Zayyad yace “I’m leaving, 

enjoy ur self Kayy” Khaleel ya mike yana kallon Heedayah yace “Let me see him off” ta gyada masa kai, daga haka 

ya bi bayansa, Heedayah ta bi su da kallo har suka fita, Zayyad ya bude gate ya fitar da motarsa waje, Khaleel ya 

tsaya kusa da motar yana kallonsa kafin yace komai Zayyad yyi masa wani murmushi yace “But tell me, how was ur 

experience yesterday night, nasan baka ta6a ba” Khaleel yace “What experience?” Zayyad ya kashe masa ido yace 

“Sai na tona” kallonsa kawai Khaleel ke yi, Zayyad ya fashe da wani dariya, sae a snn Khaleel ya gane inda Zayyad 

ya dosa ya dinga masa wani kallo, Zayyad yace “Don’t bother her much, she is too young” Khaleel yyi ignoring din 

xancen yace “Plss I need a favor” Zayyad yace “All ears” Khaleel yace “Ko da yake mu yi waya kawai” daga haka 

ya juya ya koma cikin gidan ya kulle gate dinsa. Tun da aka yi Magrib Khaleel na masallaci har sai da Zayyad ya 

kirasa snn ya fito, Zayyad ya sakko daga motarsa rike da ledan fresh milk ganin Khaleel, yace “A ina ka bar visitor 

din taka?” Khaleel yace “Tana ciki” bude gate din yyi suka shiga ciki tare, Khaleel na kallonsa yace “Did u get d 

pill??” Zayyad yace “Sure…” A aljihu ya ciro pills din ya basa, Khaleel ya amsa yasa a nasa aljihun, snn suka shiga 

Parlorn, xaune suka Heedayah tana shan pineapple tana kallo, Khaleel ya amshi ledan hannun Zayyad, Zayyad ya 

wuce sama shi kuma ya wuce kitchen, glass cup ya dauka ya xuba milk din ciki snn ya ciro pill din 6alli daya ya 

saka, ya sa cokali sae da ya tabbatar ya narke snn ya fito parlor, xaunawa yyi kusa da ita ya mika mata, tace “What’s 

that?” Yace “Milk” tace “Na koshi” yace “Noo ki sha kadan mana, sai in shanye sauran” amsa tayi ta sha kusan rabi 

snn ta mika masa, ya sakar mata murmushi ya amsa ya ajiye, ta maida dubanta kan tv, yana ta xaune kusa da ita har 

ya ga ta fara hamma, ya kalleta yace “What?” Kanta ta daura kan kujeran a hankali tace “Bacci” ya mike yace “To 

kwanta” Ba musu ta kwanta ta lumshe ido, ya koma wani kujeran yana kallon kyakkyawan fuskarta ko kiftawa bbu, 

bayan kusan minti goma ya mike ya tafi sama sai gashi sun sakko da Zayyad, Zayyad yace “Toh wai idan mun je can 

din sai in ce me tukun?” Khaleel yace “You just explain ka ganta ne a bakin hanya, kawai dai kayi composing duk 

abinda xaka ce I trust you, I’m really disturbed Zayyad, nasan ynxu her guardians are very worried, ita kuma naga 

alamar she is serious ba komawa xata yi ba, I don’t know what came over her all of a sudden” Khaleel ya nufi 

Heedayah dake ta bacci, dukawa yyi yana kallonta ya dauketa a hankali kamar wata yar tsana ya nufi kofa ya fita 

Zayyad ya bi bayansa ya kulle gidan, a bayan motar Zayyad ya kwantar da ita still looking at her, Zayyad ya shiga 

maxaunin driver, Khaleel ya rufe motar daga karshe ya koma front seat, Zayyad ya tada motar suka bar layin, tafiyar 

kusan minti talatin suka yi suka isa street din su Dinar, Khaleel yace “Drop me here, gida na daya, na biyu na uku…. 

I think na biyar shine gidan da take, you just step down and knock the gate” Zayyad yace “Ohk” sauka Khaleel yyi 

da face cap dinsa da ya kafa a kansa ya rufe kusan rabin fuskarsa yyi wucewarsa walking calmly ya bar area din.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *