HEEDAYAH SHURIEM CHAPTER 11 BY Maryam sule koki {Maman khairiyya}
Www.bankinhausanovels.com.ng
Anty saudat ce tayi Ajiyar zuciya San nan taci gaba da cewa” Ni yan zu farga bata daya ce furu cin da Maman Meerah tayi shine tashin Hankalina” de_de Nan Sadiya ta shigo d’a kin tana kuka, do min taji duk Abin da muke fad’a.
Rungu meni tayi tana cewa” wallahi sistona ba Abinda suka Isa suyi miki face Abinda Allah ya tsare Miki,”.
Yaya taufiq ne ya shigo da sallamar sa kamar Abun Arziki Kan side Drower ya zau na, san nan ya kalleni yace”heedaya wai kije inji dan rainin Han kalin mijin can naki, wai ya dawo Yana part dinku”, Banza nayi dashi Nayi kamar ban ji me yace ba.
Anty Saudat ce ta kalleni tace” Heedaya wai ba da ke Ake magana ba, b’ata Rai Nayi saboda Nasan wayan ya dakeni ne wlh yace Ya ya shuriem ne, kukan Sha gwaba nasa nace Allah Anty ba wani Ya ya wai Dan na kaiwa Sadiya duka D’azu ban sameta ba shine yace wai Sai ya da keni kuma Ni Ai matar wansa ce ko Anty”, Nafada Ina tun tsuro baki.
Ran Ya ya Taufiq ne ya baci, yace” ke! Waye Yayan nawa momy ta Gaya Miki wata 2 na bawa mijinki Zaku rin ga Rai na ni”, Anty ce ta da karar dashi da cewa” Kai taufiq da gaske Shuriem din ne ya ke kiranta” Mur mishi Ya yi Wanda daga gani kasan na bacin Raine, waya ya d’auko ya Dan na wa Shuriem Kira, bugu 2 tayi ya d’aga, bro Taufiq ya Kira Shuriem daga can b’an gar’an Shuriem ya Amsa, san nan yaci gaba da cewa Kai kace Yarin Yar Nan tazo ko kuwa Eh, Meya faru kana Ina ne Taufiq ya tam Baya, cikin za fin Rai Shuriem yace” kaga malami bana san wulakanci in baza ka Gaya Mata ba kawai kabarshi” kiiiitttt ya kashe kiran, Anty ce Ta kalleni yace” maza tashi Heedaya daga ji Ransa Abace ya ke.
Ta shi Nayi Na tafi b’an garan mu Koda Na Isa Arufe na samu ko far babban falon Kwan kwasawa nayi Can Sai gashi Yazo ya bude, d’akinsa ya nufa Nima nabi bayansa muna shiga yace min naje hada Masa ruwan wanka, Amsawa nayi na wuce toilet, bayan na hada na fito na ce Masa Na hada, kallona yay yace” ki hada min Abinci ka finna fito kitcheen na wuce Abinci me sauki na dafa Masa san nan na D’auko ruwa na kawo Masa san nan har ya fito, Mai na sa meshi Yana shafawa, Ajiyewa nayi nace Masa zan tafi ko kallo ban ishe shiba balle yasa ran zai Amsa min, guri na nema na Zauna, bayan ya Gama yazo ya kwashi girkinsa ya Sha ruwa Sosai, sannan yace nakai na dawo, bayan na dawone nazo na tsugunna ga banshi nace mishi gani tashi yayi ya zaro belt jikin wandan daya cire.
Ban anka raba Sai jinayi duka ta ko Ina saboda ta kaicima kasa kare dukkan nayi Sai daya gaji Dan kanshi san nan ya kyaleni wuri ya nema ya Zauna san nan ya fara magana kamar haka” Heedaya wan Nan d’aya ne daga cikin hukuncin da na tana dar Miki kuma har Yan zu ban Gama yanke hukun ci Akanki ba Sai Mata ta ta warke san nan muyi shawar rar yadda za muyi da ke Amma kisani cikina bazai tafi Aban za ba wallahi”.
Kuma gobe da sassafe kitashi ki hadamin ruwan wanka ki hada min break fast kafinna tashi,san nan karki kuma fita daga part din nan, yana Gama fadin haka ya juya y kwanta.
Ni kuwa Agurin na kwana saboda b’acin Rai gashi ko Ina na jikina ciwo yake, wa she gari da safe haka nata shi ga ciwan da jikina yake min haka nai Masa break fast, na hada Masa ruwan wanka, wuri na nema na zau na sabo da Kar na kuma yin wani laifin.
Can naga ya motsa yatashi yay wanka break fast dinma saboda iko ni yasa na tsugunna Agabansa narike plate din harya Gama ci, har yasa ta kalmi yayi hanyar fita kuma Sai ya tsaya yace wai ta kalminsa yayi kura nazo na goge Masa haka na duk’a na shiga gugar ta kalmi kuma yaki cire wa daga kafar Sai da yaga dama Dan kansa yace” ya Isa” san nan ya fita.
B’angaran Meerah kuwa Koda ta farfad’o Abin da ya faru yadawo Mata daki_daki, kuka ta fashe dashi Nan Mamanta ta shiga kwantar Mata da Hankali Momy ma matso wa tayi gaban gadon tana yiwa Meerah sannu,
Meerah ce ta numfasa da kyar Tace ina Shuriem Momy ce tayi karfin halin cewa Nace yatafi gida Saboda yad’an huta, Ya yi zirga zirga da yawa, Maman Meerah ce ta Fara masifa “wato saboda ba yar’ki bace Abin yasamu shiya sa ki kace ya tafi, to wallahi Sai nayi maganinku Sai yar’ ki taji dama Bata zo Duniyar ba, momy data ji baza ta iyaba d’akin ta bar mata, Meerah ce ta Fara magana da kyar tana cewa” Mama me ya same nine ina cikin jikina saita fashe kuka”.
Yanzu ba lokacin kuka bane cewar Maman Meerah lokacin daukan fansane ta yarda ke da manufa saboda cikin jikin ki ya zube kuma ya zube saka makon haka Mahaifarki ta samu matsala indai muna so muga k’ wan ki A Duniya Sai dai Asamu wata mace da ban Ai Mata dashen Kwan halitta san nan ki samu d’a na kanki to nagama yanke hukunci ita Heedayar da suke jida ita, ita za’a yiwa da shen kuma ta haihu mu kwace D’an dama namu ne Alokacin kisan Shuriem baze Mana wahala ba……..
7:00am dai_ dai Shuriem ya fito daga part dinsa gurin Abba ya nufa da sallama ya shiga dakin tsugun nawa yayi ya gaisheshi, Abba ne ya Amsa Masa cikin fara’a sannan yace” Dama inaso muyi magana dakai Akwai Abinda nakeso Naga ya maka Abinnan Daka ga ya faru jarrabawace kayi hakuri karkace zaka yiwa Heedaya wani hukuci itama ba’a San ranta hakan ya faruba Kaka sance me Adalci cikin gidanka idan kasake naji wani Abu Saba nin Abinda na Gaya maka zanyi fushi da Kai fushi me tsananin Dan haka ka kiyaye Allah yay maka Albarka ita kuma Allah ya Bata lafiya.
Da Ameen ya Amsa sannan ya Mike yacewa Abba yatafi wurin Ayki Albarka ya kuma sa Masa sannan ya shiga cikin gida gun Anty Saudat A falo yasa meta tanata shirya kuloli da su plates cikin basket.
Anty Saudat ce tace” ka shiryane? Asibin zaka wuce? Eh Anty to b’ara nace Taufiq muhadu Acan kawai Sai mu tafi waya ta Ciro takirashi Tace Masa base yazo ba ya wuce Asibitin kawai sa hadu Acan.
Katse Kiran tayi ta kalli shuriem tace” Muje basket yadauka ita kuma ta dauko ragowar kayan suka fita Ahara bar gidan suka ga ummy ta shirya da’ala itama fita zatayi gai sawa sukayi da Anty Saudat Shima shuriem Dan Dukawa yayi ya gai sheta kin Amsawa tayi, tayi gaba saboda ita yanzu haushin kowa takeji, motarsu suka shige Anty Saudat Addu’ar shiriya tayi Mata sannan yaja suka Fara ta fiya cikin siga tasu ta manya Anty Saudat ta Fara Jan shuriem da hira.
Acikin hirar tasu ne tagano cewa wani Abu be tab’a shiga tsaka ninsa da Heedayaba duk da be Gaya mataba Amma tunda ita babbace ta fahimci komai.
SHURIEM takira sunansa Na’am Anty ya Amsa idansa nakan titi magana taciga ba dayi Rayuwa daka ke ganinta me sauki ce Shuriem inaso kayi hakuri ka fuskanci heedaya Ni Aganina Bata da wata makusa Gata Fara gata kyakykyawa ga Aji, meye Ake bukata Ajikin mace Wanda Bata dashi.
Inaso kayi tunani baka sani bane ko Akwai wani boyayyen Al’amari A tsakaninku ko itace kake da rabon samun hai huwar daga gareta.
Sosa kansa yayi sannan yace cikin kunya ” Anty nin raini kawai banaso yarinyarce Akwai raini Inna sake nai wani Abu da ita girma nane zai fadi, Murmushi tayi san nan Tace gaskiya ya ro dai shi har kullum yarone cigaba tayi da bashi shawar wari har suka Isa Asibitin kayan yakai Mata d’akin san nan yace bari yaje yanasan zega Dr. Suhail.
SHURIEM yarigata shiga saboda ta tsaya Amsa waya harta Kama handle din kofar zata Murda tajiyo magan kamar cikin Fada Fada Akeyinta haba malam Akashemin ita nadena ganinta ko Hankalina ze kwanta shiru taji Anyi da Alama nadayan b’an gar’an ne yake magana can kuma Tace to ka rufemin bakin shuriem din yadda shi ba zai man musuba yayi Aikin A sirrance Bata reda yay mana Garda ma shiru taji Anyi can kuma taji ance to shikenan hakanma yayi dashen da kansa kuma Ahaife mu kwace mu kasheshi ita kuma mun Mata tabon da har ta mutu bazata mantaba, nagode malam Sai munyi waya katuro da Account number kawai duk sakon daza ka bayar kabawa rahanatu ta taho dashi nagode Sai Anjima.
Dan Jim tayi San nan Murda kofar shiga tayi maman Meerah tana ganinta duk Sai Tai wani iri Amma da yake yar’ zamanice saita maze saboda tunaninta be kawo taji wayar da takeba, gaisawa sukayi sannan ta Duba jikin Meerah, Ina Momy Anty saudat ta tambaya, yatsina fuska Maman Meerah tayi jin An Ambaci momy sannan Tace” kunyi sab’ani Bata Dade da tafiyaba tace zataje gida ta dawo, Nima Bari naje gidan yanzu zan dawo Anty Saudat ta Fada tareda ficewa kwaji dashi dai da muna funcinku fansa dai Sai mun dauka cewar Maman Meerah.
Anty Saudat na fita Taufiq na tsayawa Amota, karasawa tayi gurinsa Tace muje ka mayardani, suna ta fiya Amota tanata zabga uban gumi lafiya dai momma Naga kina ta gumi ko wani Abune yasa mu matar shuriem din hmmm tace sana Nan ta Dora ku yan zamani ne Ana ga yaki kuna ga k’ura duk Abinda za’a nuna muku Wanda zai cutar daku Nan kuka fi nacewa, Taufiq dai murmushi Yayi duk da besan inda ta nufa ba sannan yace ki gayamin da muwarki Mommana kinsan banaso naganki cikin da muwa Ahankali ta shigawa bawa Shuriem labarin tun daga farko har zuwa kisan da Dasu Momy za suyi da kuma wayar da taji yau A Asibitin Shuriem, Shiru yayi yana Jin jina Rashin imani irinnasu.
Wani Murmushi yasaki Wanda shi kadai yasan ma’anarshi yace Momy kibar min komai Ahannuna Ni zanyi maganinsu batareda sun saniba Ai hausawa nace wa” MAILAYA KIYAYI MAI ZAMANI, KUMA MAGANIN BIRI KAREN MAGUZAWA.
Kuma Dan Allah na rokoki karki gayawa Momyn Heedaya wayar da kikaji sunayi hankalinta ne zai tashi nidai kibarmin komai Shima shuriem din zanyi maganinsa kisamin Ido kawai.
Hirar su suka cigaba dayi Anty saudat na jadddada Masa bataso Asamu matsala Koda suka karaso Anty saudat Bata cewa Momy komaiba gameda wayarsa dataji.
Bayan kwana 5 yaune za’a sallamo Meerah daga Asibitin Mamant ta dage ita yar’ta gida zata wuce da ita Momy itama dagewa tayi tace indai zata tafi da ita to wallahi shuriem baze kuma Zama da yar’taba sujira kawai Abasu ta kardai su wuce ga Baki daya……⁵³ ⁵⁴