INAAYA CHAPTER 5
Tunda ta tashi asuba bata koma bacci ba sabon wayanta ta dauko tana ta transfering komai nata from the old phone sai 10 tagama sannan tacire kayan dake jikinta ta sa towel inta navy blue ta fada bathroom tayi wankanta sannan ta fito tana ta kamshin sabulan ta masu dadi closet ta nufa taja stool tazauna gaban wani mirror tafara rubbing mai a jikinta a hankali kaman batasan taba fatan nata har ta gama sannan ta jawo comb tafara taje gashin nata mai tsawon gaske gashi wani irin baki sai shining yakeyi tagama tayi parking nashi ta feshe jikinta da sprays da turaruka sannan taje wurin kayan nata ta tsaya a tsaye tana kallonsu takasa deciding me zata saka can ta hango wani boubou na material blue da ash tasaka shi da wani veil nashi blue ta daura a kanta sannan ta fito daki sai lokacin taga intee ta tashi sai inteesar tace mata “lafiya ina zuwa da sassafen nan kikayi kwalliya” smiling tayi tace “babu inda zanije fa nakasa bacci ne shiyasa tun bayan subh” ohh kawai inteesar tace sannan ta sauka daga bed din tayi hanyan closet ta bar inaaya zaune kan bed da wayanta a hannu tana ta kallon stories da posts on Instagram a explore kawai ta kara ganin picture din da ta gani weeks back wanda wasu mata ke so har fada sukayi kan shi a picture din ya dan duka kanshi ba sosai ake gani ba da sauri tayi zooming picture din a ranta tana cewa wannan ba ya aliyu ne ba sai tayi sauri ta koma page din da ta kara ganin post din picture din ya fito sosai nan tayi confirming ta gane shine sai ta kara shiga comments din tana karanta wa kowa da irin abunda yake fadi some good some not wata na cewa “wannan daka ganshi zayayi girman kai fa” sai wata tace “exactly abunda na gani nima kenan” wata kuma tace “ni wlh duk girman kan nashi in ma yanada shi inaso ya shiga raina” wata kuma tace “I wish he’ll be my hubby but sai nake ganin kaman baza ya rasa mata ba” different comments har ta gaji da karantawa bata san inteesar har ta fito ba kawai sai ji tayi an fisge wayan a hannunta inaaya tace “haba intee give my phone back mana” ita kuwa intee batace mata komai ba tana duba taga abunda inaaya take kallo da tazama lost tayi mata magana bataji ba saida ta karanta few comments sannan ta fita wurin comments din dan ganin waye zare ido tayi tace
“laaa ya aliyu ne fa baki gani ba” gyada mata kai inaaya tayi sai inteesar tace “kai! Ladies ba wayau ko ina suka sa mo pic dinshi nasan he’s not on Instagram dai only twitter kuma wannan pic din ya dan dade ma” inaaya dai kawai cewa tayi “Allah kadai yasan inda suka samu, let’s go and eat am hungry” kai ta gyada mata sannan tace “but idan mun gama zaki rakani gida cux duk banida kaya zan canza su” inaaya tace mata “ohhk sure but baza muje wurin sultaana or mimi ba” sai inteesar tace “bari mugani dai idan zamu iya zuwa” ok kawai inaaya tace sannan sukayi hanyan kofa a tare suka sauka kasa.
+
Bayan asuba aliyu ya koma bacci sai 11 ya farka yana tashi yaji kanshi yayi nauyi yana wani irin ciwo da kyar ya samu ya tashi ya daura towel din shi a waist sannan ya nufa bathroom yayi wanka ya shirya cikin wani black trouser da brown riga sannan yayi hanyan kofa ya fita ya nufa cikin gidan, ammah da abba ne ya tarar a parlour ya gaishe su cikin girmama wa Ammah tasa shi yayi breakfast nan suna zaune suna dan fira kadan sai abbah yake ce mishi yaushe zaya komai aiki yace sai nan da three weeks sannan yace ma abbah “abbah ni gaskiya na gaji da london din nan inaji switzerland zan dawo nasamu aiki saboda can baya mun dadi ko kadan” Murmushi abbah yayi sannan yace “aliyu kenan dama ba kai ka kai kanka ba sai ka fara duba wa idan zaka samu a switzerland din sai ka dawo” amsa wa yayi da “toh abba InshaaAllah” Murmushi ammah kawai tayi sai kuma tace “ya dai kamata da na yadawo kusa da ni sannan ni nagaji fa inasan ganin jikoki tun ina da rai Aliyu it’s high time for you” cewa yayi “ai komi lokaci ne ammah InshaaAllah zaki gani” smiling sukayi itada abbah sannan sukace “toh! Allah yayi maka albarka” amsa wa yayi da amin sai wayanshi ya fara kara duba wa yayi sannan ya dauka yace “hello ya” sai kuma yace “ohhk gani nan zuwa” dagowa yayi ya kalla su ammah yace “ammah fareed ne yazo zamu fita tare zaiyi taking dina nakara ganin places” smiling tayi tace “toh! Allah ya kiyaye amma shi fareed din baya shigowa” ce mata yayi “Ammah yace zai shigo sai mun dawo” da to ta amsa sukayi masa Allah ya kiyaye itada abbah sannan ya fita, yana fita waje ya tarar da motan fareed budewa yayi ya shiga gaba sun fita titi sai aliyu yace “ina zamuje ne?” Kallonshi fareed yayi sai yace “ohh I’m going to see Khadija she finally agreed after begging like more than 100times” wani kallo aliyu yayi mishi sannan yace “you’re not serious kawai sai kazo ka daukeni kaje wurin khadija zakaje habaa mana she’s my younger sister for that matter ta ya zatayi respecting di na gaskiya ka ajiye ni wani wuri kai ka tafi kai kadai” smiling fareed yayi yace “ai can ma gidane kana iya shiga ka gaishe dasu baffah ni kuma I’ll call her muyi maganan daza muyi idan na gama sai ka fito mu tafi” shiru aliyu yayi ya kyaleshi har suka isa, suna zuwa ya bude kofa ya rufe da karfi ya shiga cikin gidan yana zuwa ya tarar da ummi da ammi parlour ya gaishe suka gaisa sannan ya fita ya nufa part din abby can ya tarar da abby a part din nashi abby yace “doc! Ne a gidanmu to what do i owe this visit” smiling aliyu yayi yace “uhmm wlh dole tasa da baka ganni ba ma kawai fareed ya wani zo ya daukeni akan zamu je places naga gari sosai kawai ya wani kawo ni a nan wurin wai yazo wurin khadija” dariya abby yayi sannan yace “ina yasan khadija shi kuwa” aliyu yace “uhmm! Ranan da akayi dinner din nan ya ganta fa duk ya wani rude wai shi he likes her nagaya mishi she’s just 19 ya girmeta dayawa but no! Baya ji” dariya abby ya sake yi yace “ahh kace fareed siriki na zaya zama besides shekara 10 yabata kawai wane irin girma” dan tsaki aliyu yayi yace “habaa wlh ta mishi karama fa 19years fa ina laifin ace ta kai 23 kaman su aleena da aleesha” smiling abby yayi yace “kaidai aliyu kar kazo ma ka aura yar 17 kana wani ta mishi karama” cewa aliyu yayi “Allah ya kiyaye Aa bazan yi ba da yardar Allah” smiling kawai abby yayi yace “to shikenan”. Tunda aliyu ya shiga fareed ya kira Khady sai da tayi kusan 30minutes sannan ta fito shiga tayi gaban motan kaman an mata dole ta gaishe shi ya amsa mata da fara’a yace “Khadija am sorry idan ina takura ki but wallahi I can’t help it shiyasa tun ranan dana ganki wurin family dinner dinku I couldn’t stop thinking about you I’ll just be straight forward i love you Khadija wallahi I really do just a chance is all i need from you I’m begging you please just a chance if you want me to kneel down a gabanki before you give me the chance i will gladly do it in just two days of seeing you I’m feeling like yeah you’re the one for me, please just do me this one favor please khadija” bata ce komai ba for few minutes shi kuma sai kallonta yakeyi ita kuma tayi shiru tarasa me zatace but she can feel his intense gaze on her da kyar ita ya bata tausayi ma sai tace mishi “give me some time I will think about it” nan yayita
mata godiya sai tace mishi zata shiga ciki yace to shikenan ya gode he’ll call her later, tace mishi to ta bude motan ta fito kenan sai ga motan baffah ya tsaya wurin gate driver na horn jiki a sanyaye ta karasa baffah ya bude glass din yana kallonta yace “khadija motan waye kika fito” muryanta na shaking tace “baffah abokin ya aliyu ne” baffah ya ce mata “abokin aliyu to mi ya kawo shi nan har kika shiga motan shi” duk hankalinta ya tashi tace “uhmm uhmm baffah dama wurina yazo” daga cikin mota fareed na ganin abunda ke faruwa yaga yanda duk hankalin khadija ya tashi sai ya bude mota ya fito ya tako a natse ya karaso wurin motan ya dan duka yana gaishe da baffah murmushi baffah yayi ya amsa sannan yace “fareed ko, dama kaine” a dan kunyace ya amsa da “eh baffah” sai baffah yace “to madallah ina aliyun yake” yace “yana ciki daman” sai baffah yace “ohhk kasameni ciki yanzu kaida aliyu zamuyi magana, ke kuma khadija wuce cikin gida” sum sum kaman muna fuka ta shige shi kuwa fareed ya shiga dialing numbern aliyu tayi ringing har ya kusa daukewa sannan aka dauka sai yace “hey man umm umm dama baffah yace mu sameshi a parlour zayayi magana da mu” dayan bangaren aliyu yace “what!! Me kaje ka ce mishi ne” fareed yace “wallahi bance komai ba kana ina kazo muje” yace “part din abby” bai amsa ba ya kashe wayan sannan ya nufa part din abbyn ya samesu a can tare su uku suka nufa parlourn baffah suka tarar dashi a zaune already gaishe shi aliyu yayi sannan ya mashi nuni da su zauna sai kuwa suka zauna kasa su duka baffah ya gyara murya yace “dama fareed inaso ne naji ko da akwai wani abu tsakaninka da khadija yana dan sosa kai yace “umm! Eh baffah dama na ganta ne ranan family dinner din da akayi to shine nasama number dinta inaso mu daidaita ne” shiru baffah ya danyi kaman yana nazari sannan yace “toh! MashaaAllah naji dadi hakan ma yayi kaje ku daidaita kuma na maka izinin ganinta amma ka dinga shigowa ciki idan har kazo ba waje ba sannan ka bani numbern mahaifinka zanyi magana dashi” amsawa yayi da toh! Sai baffah yace “to shikenan su tafi Allah yasa a dace” Amin sukace su duka sannan suka fita sallama sukayi ma abby suka tafi. Cikin mota duk shiru kakejin su sai da fareed yace “ina kakeso muje ne?” Idanun aliyu na rufe yace “anywhere just a silent place” gefe daya fareed yasamu yayi parking sanan yace “Aliyu what’s wrong with you duk idan ka nemi a kaika silent place something is definitely wrong” idanunshi a rufe yace “man, I don’t know what to do jiya wurin family meeting I nearly fainted abbah…. he brought everything back I thought I’ve moved on but when abbah talked about it everything came back my heart it hurts so much and they want me to present the girl I want to marry in two months and if I refuse they will get me married to some random girl I’m so confused I don’t even know how to start I can’t look at any girl talk more of talking to her and having a relationship that’ll lead to marriage by Allah I can’t” ajiyar zuciya fareed yayi yace “am so sorry man have faith if you can’t present anyone then just leave everything to god and keep praying ka bar su baffah su zaba maka InshaaAllah it’ll be the best idan kuma you don’t want to get married to there choice you can just close eyes and bring out any girl ehen! Where is that Amnah she loves you kana iya ka hakura kawai kayi presenting nata” bai rufe baki ba aliyu ya harareshi yace “god forbid it’s better to let them hook me up with any girl than presenting amnah at least they’ll choose a decent girl that amnah you’re talking about allah ya tsareni da ita she’s just a spoilt child kullum tana club kaman ba diyan musulmi ba kuma iyayenta sun saka mata ido no! Never” kafada fareed ya daga yace “so kaga just keep praying ka bar ma su baffah suyi maka zabi” shiru yayi sannan ya kada kai alamun yaji sannan fareed tada motan suka nufa hanyan gidansu dan mum nashi nata cewa bai kawo mata aliyu ba the drive was silent har suka is Asokoro gidansu fareed.
After breakfast gidansu inteesar suka nufa bayan sun gaya ma mamii da mommy da suka tarar a parlour, suna shiga suka tarar da ammah da abbah suka gaishe su ammah tace “uhmm sai yau yaran nawa suka ga daman zuwa ai ina ce kun manta da ammahn taku” Murmushi abbah shima yayi sannan yace “ai nima dai nazata sun manta da ni sun tafi abunsu basa gidan baffah basa gidan daddy” dariya sukayi inaaya na cewa “habaa yaza ayi na manta da my only Ammah and Abbah” inteesar tace “exactly inaaya ya zaa yi mu manta dasu” Murmushi sukayi ma yaran nasu nan suka zauna suna dan magana jefi jefi har Abbah yake ce wa yayi extending stay dinsu zasu kara another two weeks dadi ga inaaya da inteesar kaman suyita rawa sunji dadi sosai sai kuma Abbah yace day after tomorrow they’ll be going to yobe kasa containing happiness din nasu sukayi suka tashi suna tsalle abbah ya daure fuska yace “miye haka kaman wasu yara ku ba ku girma ne” zama suka koma sukayi inaaya na cewa “sorry abbah wlh I’m so happy I’ll see my old daada and old Baaba nayi missing nasu sosai” abbah yace “lallai ma iyayen nawa ne old ko” dariya sukayi duka sannan suka tashi suka nufa dakin inteesar suna ta jin dadi suna shiga dakin inaaya ta kira mimi tana cewa “Aminatuuuuuuuu usman abubakar geidam guess what” mimi kuwa cewa tayi “ke kuma lafiyan ki daya kuwa what is with you and calling my full name meya faru” dariya inaaya tayi tace “first of all ya sa’id got me a new phone iPhone xsmax golden just the one i wanted” bata jira inaaya ta gama ba tayi ihuu tana cewa “inee please tell me da gaske kike wow wow!!! Kuna ina I’ll meet you guys yanzu yanzu” dariya sukayi inaaya tace “at abbah’s kuma baki ji second abun ba kin manta” mimi tace “what next” da dariya inaaya tace “baffah surprise yake shirin yi muku nima da Abbah bai fada mana ba bazamu sani ba we’re going to yobe day after tomorrow” ihuu mimi ta saki hade da cewa “please don’t kill me with joy fadimatu Umar abubakar geidam wow seriously you just made my day yanzu yanzu zaku ganni I’m waiting for ya habeeb he said he’ll come now so sai nace mishi ya kawoni” sai da tagama magana sannan tayi realizing me tace dariya sukayi mata intee dake sauraron su tun dazu tace “yayi matan ya habeeb” tsaki mimi tayi tana cewa “don’t start intee” inaaya kuma tace “ni dama kice mishi yazo mana da sultaana” sai mimi tace “ohhk let me ask him first” sukayi dariya kafin suka kashe wayan. Inteesar ce zaune a closet dinta ta rufe kofan sai da ta tabbata inaaya bata ganin ta sannan ta shige da paper bag din da ya sa’id ya bata ta bude wani box ne farko ta jawo shi a ciki chocolates ne different kinds su bounty,mars,snickers,twix,dairy milk,galaxy,toblerone duk a ciki sai wani dark pink shirt anyi printing pictures din inteesar a jiki tana yarinya sai wani teddy dan karami milk and red color da wani heart an rubuta “baby intee ya sa’id’s favorite sis” smiling tayi tana kallon teddy din sai wani card shima pink sai shining yakeyi da picture din su a jiki ya rike hannunta tana tsaye bata wuce 2years shi kuma 10years dariya tayi tana kallon picture din sai wani bracelet da tiny silver necklace na cartier sosai taji dadin tsaraban nata har cikin ran ta she love it maidasu tayi a box din tasa a cikin wani drawer tasa key ru fe drawer din ta boye key din sannan ta fito, har ta iso bakin gado ta zauna inaaya bata sani ba tana ta kallon wayanta kawai inteesar taji shirun yayi yawa ta fisge wayan taga batuul dai take karanta wa a wattpad tace “mimi was riight bakida aiki sai karanta batuul” sai tace “you guys won’t understand i so much love their love story kuma it’s an arranged marriage” inteesar tace “ehh kema ko shi za ayi miki sai kije kiyi irin rayuwan batuul din” smiling tayi tace “eh mana da zaiyi irin nata komai ya zama perfect da sai nace eh ayi mani but this days arranged marriages don’t work out sai dai a kare da divorce so, bana so Prince Charming will come” dariya inteesar tayi mata tace “to yayi cinderella wait for Prince Charming kinji” wayanta ta karba kawai ta cigaba da karatu bata ce komai ba.
Duk kowa yana cikin mota they were all se
t for tafiyan nasu zuwa garin Yobe wannan lokacin mimi da khady da inteesar ne a mota daya saboda sun riga inaaya fitowa ita ko da ta gama shirin na ta fito duk motocin sun cika sai mota daya ne ya rage wanda driver din gidansu zaya tuka motan shiga tayi ta zauna a sit din baya ita kadai tana gaishe da driver din she wasn’t happy taso a mota daya zata tafi da aminnan nata but ba yanda zata iya mamii tace tunda ta bata masu lokaci ta tafi can ta shiga ita kadai ai dayake babu abunda zaya ci ta tunda convoy ne zaayi , tana zaune ta kwantar da kanta a jikin seat taji an bude sit din gaba zaa shigo dagowa tayi taga waye kawai sai ganin aliyu tayi ya sha wani yadi mai kyaun gaske irin na mazan nan wani navy blue dinkin kaftan da matching hula ga shades baki yasha yayi kyau sosai ba na wasa ba tayi kusan two minutes tana kallonshi ta zare ido gashi heart dinta na beating sosai ta rasa natsuwa kawai taji an rufe kofan da karfi hakan yasa ta dawo daidai tafara contemplating ya zata ce mishi ya zata gaidashi kawai ta daure tace “ina kwana” cikin muryanshi deep but cool yace “lafiya kalau” ba yabo ba fallasa. Sun kama hanyan tafiya ji takeyi kaman tayi ta ihu cikin motan ita kadai sai aliyu gashi duk wani iri takeji ga heart dinta na beating bata saba dashi ba nan ta kunna data nata taga messages dayawa a group nasu su hudu ita da mimi da inteesar da sultaana, sultaana ce ta fara magana a group din tace
~sultaana hello babies I’m already missing you ya kuke and hanya
~mimz heyy babe we’re missing you too eh Alhamdulillah mun kama hanya
~inteesar. 👀sulty!! Haa far
~sultaana. MashaaAllah Allah ya kiyaye my inlaw😉😅
Oww intees fine wlh how’re you
~inteesar I dey fiiine fa
~mimz. Mtsww useless who’s your inlaw abeg pack well👊🏻😅
~sultaana. Great intees so miye labariii
You naw, ni naga kaman mutumen naki fever ke damunshi na missing din ki
~mimz. What🥺 you’re joking right kar ki ja hypertension dina ya tashi please dama I called him baiyi answering ba i missed boo❤️ so much please take care of him sulty!
~inteesar. Awwwn! Love one tin tin, I’ll get myself a boyfriend gaskiya very soon this one that you’re showing us you love him ko kunya.
~sultaana. Wow! Mimi gaskiya kin kone dayawa this love ahhh🙆♀️ and get ready he must see this let me go to his room now self.
~mimz. 🙈now you guys are making me feel shy, sulty habaa mana ba ma haka dake please don’t show him.
~sultaana. Lol! To naji BTW where’s inee ko har ta fara baccin nata na mota
~inteesar. 😭Allah sarki inee waya sani ma tayi late wurin shirya wa data fito kowa ya shiga mota mamii tasa ka ta tashiga separate car ita kadai tunda ba kowa so sai daga baya ashe ya aliyu ma bai samu space ba sai ya shiga motan so separate car suke
~sultaana. Eyya poor inee i feel so bad for her gashi it seems to me da taga ya aliyy din nan she’ll start shivering kaman zaya daketa remember dazamuje kd din nan
~inteesar. Yess ikr nima na kula fa maganan ke banyi ba kawai
~mimz. Poor inee guess she’s scared of him or something else
~sultaana. To! To! See ba miye wani something else with your corrupted mind👊🏻😂😂
Dan smile tayi kadan ganin chats din kawayen nata sai itama tayi magana a group din
~inaaya. Hey wicked souls!
~Sultaana ineeeee just in time dama maganan ki mukeyi how’s the journey
~mimz. Inee I missed you dama intee ce aka tura separate car
~inteesar. Bestyy me haba sorry sorry wlh it’s not our fault
~inaaya. Sulty! Alhamdulillah so far ya gida
Uhmm mimz don’t sweet talk me oo
Intee bawata besty after abandoning me
~inteesar sorry babe wlh babu yanda zamuyi ne
~sultaana fine oo gida is good ya sarah is coming back today ma
~mimz no this no be sweet talk oo
~inaaya. Oww just kidding it’s ok
MashaaAllah wow! Allah ya dawo da ita lafiya
Ok mimz habeeb😉😂
~inteesar goood girl how’re you coping with him
~sultaana amiin amiin how’s journey with ya aliyy
~mimz awwn🙈❤️ where’s the ya aliyu
~inaaya ikon Allah what’s with you guys and asking about him call him and ask him useless girls I’m sleepy now bye!
~sultaana uhhm ineeee😉😂😂 bye
~mimz later babies
~inteesar aurevoir(bye)+
STORY CONTINUES BELOW
Smiling tayi a ranta tana cewa my friends are crazy haka ta dan fara bacci after like sometime da yin baccin kawai cikin bacci ta dunga jin pain a lower abdomen dinta ba shiri ta tashi daga baccin nan tana jin yanda ciwon ke qaruwa ta dafe cikin tana ta karanto adduo’i cux tunda taji ciwon tasan definitely it’s her period amma rokon Allah take tayi Allah yasa ba shine ba batasan ya zatayi ba ko a cikin trolley nata bata dauka pad ba gashi bata dauko pain reliever din ta ba hawaye ne ya silalo mata a hankali ga ciwo sai qaruwa yakeyi har take jin kaman bazata iya jurewa ba wayan ta ta jawo tana yi wa inteesar message “innalillahi wa inna ilayhi rajiun inteesar I’m having menstrual cramps and it’s really bad it’s getting worst please help me and I didn’t bring pad nor pain reliever😭😭” taci saa tana rike da wayan nata inteesar na ganin message din taji tausayin kawar ta ta amma bata san me zata mata ba kawai sai tayi mata reply “inee am so so sorry you have a doctor in the car tell him and he’ll help am very sure” tsaki kawai tayi ta wurga wayan a ranta tane cewa this girl is not serious haka ta dan kwanta tana ta juyi cikin motan ta rasa abunyi ga ciwo sai qaruwa yakeyi sosai. A bangaren aliyu kuwa tunda ya zauna yasa AirPods a kunnenshi ya kunna karatun qurani ya lumshe idonshi ya kwantar da kai a seat shi ba bacci ba shi dai kawai ya rufe ido sai da ya gaji da jin shasshekan kuka da nishi ya bude idon shi saboda haushi da niyyan yi mata fada ta takura ma mutane idanunshi ne ya fada kanta ta kwantar half a kan seat ta na rike da cikin ta ga idanunta sunyi jajjawur hawaye sai silalowa sukeyi ita kadai tasan azaban da take ji gashi kanta sai juyawa yake tana feeling nauseous hankalinshi ya tashi ganinta a haka bai san sanda ya furta “subhanallah meya sameki” shiru take ta kasa magana tana dai dafe da cikin nata kallon driver din yayi cikin tashin hankali yace bata lafiya baba ina muke yanzu bazamu samu asibiti ba amsa mashi yayi da “gaskiya bansan wani asibiti nan kusa ba saidai mun shiga kano mun kusa kano nan da 30minutes” aliyu yace mishi “to DanAllah baba ka kara sauri tana jin jiki nagani fa” juyawa yayi bayan yana kallonta yanda take kwance ta dafe cikin nata sai numfashi take wani sama sama kara tambaya yayi yana cewa meya sameta shiru batace komai ba hannunshi ya kai ya kamo hannunta da ta dafe kai dashi sai da yaji wani shock yabi jikinshi daya rike hannun nata very warm ita ma kuma duk da halin da take ciki bai hanata jin shock din daya bi jikinta ba tattabawa yayi yaji lafiya lau ya saki hannun. Koda suka shiga kano dama zasuyi sallah a kano din saida suka jima basu isa asibitin ba saboda hold up gashi zuwa lokacin ta galabaita sosai ko hannunta bata iya dagawa suna isa asibitin aliyu ya daukota da kanshi saboda bata iya takawa yana shiga yayi office din doctor din da ita yayi mashi sallama ya mika mishi hannun suka gaisa sai yace “I’m doctor mujaheed how may i help” aliyu ya nuna mishi inaaya dake kwance kaman wacce ta suma yace she’s sick and weak also baisan me ke damunta ba cux bata ce komai ba observing dinta doctor din yayi yaga yanda take rike cikin ta sai ya dago ya kalla fuskanta duk ta galabaita yace me ke damunki ne? Fita aliyu yayi ya basu wuri yana fitowa office din yaga drivern yazo yana bashi wayan inaaya yana cewa “ga wannan sai kara takeyi kiranta akeyi ina ji” karba aliyu yayi yace to ya duba wayan sai yaga 5missed calls from “MY LOVE❤️🔐” tabe baki yayi ganin sunan dake jiki sai wani call ya shigo same number din ne bai dauka ba sai da aka kara kira ya dauka ya kai a kunne yayi tunanin zaiji muryan
namiji kawai sai yaji muryan inteesar tana cewa “inee you made me worried ina ta kiranki bakiyi picking ba and i told you ki gaya ma ya Aliyu he’s a doctor he can help please don’t be stubborn you know how bad your menstrual cramps can get just tell him and you said you didn’t bring pad with you he can help with that also” bata gama maganan ba aliyu ya katse kiran ya koma dakin yaga doctor din nata tambayan ta amma shiru sai aliyu yace “sorry doc! Actually it’s menstrual cramps a very bad one” Murmushi kadan doctor din yayi yace oww thought as much wayan inaaya dake hannunshi ta shiga ringing inteesar ke kira silent ya maida wayan gaba daya nan doctor din yace zaya mata allura sannan zaya rubuta mata pain reliever but taci abinci before taking the medication gyade kai aliyu yayi kawai saida ya hada alluran yayi mata sannan yayi wa aliyu nuni da kujera ya zauna, cikin few minutes bacci ya fara neman daukanta wayan aliyu yayi ringing abbah ke kiranshi fita yayi ya dauka ya sanar mishi sannan abbah yace gasu nan zuwa suna kusa da asibitin me ya sameta cewa yayi “abbah kawai ciwon ciki ne kuma anyi mata allura ta fara bacci” da to abbah ya amsa sannan ya katse wayan ya gaya ma sauran yan uwan nasa duk suka nufa asibitin.
STORY CONTINUES BELOW
A hankali aliyu ya tura kofa ya shiga office din doctor din ya zauna kan kujera opposite na doctor din sai doctor mujaheed ya kalleshi yace “how old is she” amsa mishi aliyu yayi da “she’s 16” sai yace ok yana rubuta mata magunguna sannan ya mika wa aliyu paper din yace “I’ll like to speak to you about something how are you related?” Sosa kai aliyu yayi sannan yace “I’m her brother” smiling doctor yayi yace “Ohhk good! So, you should be glad she didn’t faint her condition seems too serious with all this medications the pain will go away but it’ll be destroying her womb slowly and if it’s said that she must be taking injections and medications every month during her period she might not be able to conceive. Kallonshi aliyu yayi sannan yace” yess i know doc!” Kallon mamaki yayi wa aliyu sannan yace “so another doctor told you this before?” Girgiza kai aliyu yayi alamun aa sannan yace “I’m doctor Aliyu Ibrahim geidam” smiling mujaheed yayi yace “wow! So why didn’t you tell me you’re a doctor your self maybe my boss ma” smiling sukayi a tare sai sukaji an turo kofan office din baffah ne da abbah da daddy suka shigo a tare fuskansu da damuwa abbah ya ce “aliyu ina take” nuni aliyu yayi masu da inda take kwance tana bacci peacefully suka nufa suka ganta sannan hankali ya kwanta sai baffah yace ma doctor din “me ya faru doctor?” Mikewa aliyu yayi yace “bara naje ya siyo maganin dazata sha idan ta farka” fita yayi sai baffah ya zauna kan kujeran daya tashi yana kara tambayan doctor din sai yayi Murmushi sannan yayi mashi duk bayanin da yayi wa aliyu sannan ya kara da cewa “baba gaskiya as a doctor advisingly you should get her married as soon as you can cux I think it is the only solution to her problem and if not every month she’ll be suffering dole sai anyi mata allura da medications which is affecting her” murmushi baffah ya kakalo sannan yace ma doctor din “to madallah mun gode doctor”. Aliyu yana fita ya tarar da su Ammah suka tambaye shi ya take yace ta samu sauki zayaje pharmacy siyan magani sannan ya wuce ya tafi pharmacy din ya siya magungunan har zai fita kaman wanda ya tuna wani abu ya dawo yace a bashi pad sai mutumen yace wane iri sai kawai aliyu yace ya bashi kala biyu different types ya dauko lady care da virony ya sa mishi a bakin leda sannan ya biya kudi ya wuce ko da ya koma duk sun fito baffah yace “a motan da kuke aliyu an kwantar da ita a baya tasamu bacci babu hayaniya kar a tada ta sai mu cigaba da tafiyan mu har mu isa in Allah ya yarda amma yanzu a saya mata abinci saboda idan ta tashi taci sannan tasha magani” amsawa aliyu yayi da to! Sallama hade da godiya yayi wa doctor mujaheed wanda har numbern aliyun ya karba sannan suka tafi. Bayan sun tsaya sun ci abinci sama sama sukayi sallah sannan akayima inaaya packaging abinci mamii tace bazataci komai ba sai sandwich don tasan diyar ta ta sandwich akayi mata packaging da hollandia yoghurt na strawberry big size din sannan suka kama hanya. Sai bayan kusa 1hour 30minutes da kama hanyan inaaya ta farka daga baccin data yi taji wani irin ciwon kai da kyar ta tashi zaune tana tuna abunda ya faru last lokacinda aliyu ya shigo yace ma doctor menstrual cramps ne nan duk kunya ya kamata tana zama aliyu ya juyo ya kalleta yaga ta tashi kallo daya yayi mata ya dauke kanshi yace mata “sannu” gyada kai kawai tayi sai tayi shiru ta rasa yanda zatayi gashi tanaji ta fara staining da kyar ta daure tasamu courage tace “ya Aliyu please I want to use the bathroom” gyade kai yayi kawai sannan yayi ma drivern magana sai yace “akwai wani masallaci nan gaba kadan sai mu tsaya basufi 20minutes ba suka zo wurin masallacin na maza daban na mata daban a hankali ta shiga bude kofan motan ta fita tana tunanin ita ya zatayi ma ko taje toilet din batada pad har ta fara tafiya aliyu kaman wanda ya tuna wani abu yace “heyy” juyowa tayi alamu yayi mata tazo da hannu tana zuwa har zata shiga motan sai taga ya miko mata wani abu cikin bakin leda a hankali tasa hannu ta karba ta nufa hanyan toilet din sannan ta duba ledan taga pad ne ciki kaman kasa ta bude ta shiga haka ta dinga ji virony din ta bude ta dauka daya ta saka ta zauna nan kusan 5minutes ta kasa tashi tunanin na yanda zatayi facing din aliyu bayan duk abun kunyan nan, haka taga zama bazayayi mata ba ta tashi ta dauka ledan ta tafi a bayanta ta dan boye ledan ta nufa wurin motan a kunyace ta shiga ta aje ledan pad din gefenta wurin kafa, tada mota drivern yayi suka ci gaba da tafiya sai taga aliyu ya miko mata ledan sandwich kaman yasan yunwa takeji kuma abunda ta fi so Idan she’s on her period hannu tasa ta karba yana ce mata “eat” sai tace “thanks” sai da taci har ta koshi sannan ta bude hollandian tasha kadan sai taga ya ciro magunguna da pen hannunshi yana rubuta mata yanda zata sha a jikin kowane sannan yabata wanda zatasha a lokacin , da kyar babu yanda zatayi tasha maganin dan kar yayi mata fada.Bayan ta gama sha ta shiga dudduba wayanta bata ganshi ba batace komai ba tayi shiru ta jawo tsohuwan wayanta tana buga game the rest of the journey to yobe was fast har suka isa family house dinsu gidane wanda aka tsara sosai mai girman gaske kowa cikinsu baffah da part dinshi duk a cikin gidan.
Da gudu yaran suka sauka suka nufa cikin gidan suna ihu suna kiran daada,baba suka shiga wani parlour mai girma kan kujera suka tarar da wata tsohuwa kyakyawa baka cewa ta haifa su baffah saboda batayi irin tsufan nan ba daka ganta kaga bafullatana da Murmushi kan fuskan ta tace “jabbama jabbama(welcome welcome)” rungumeta sukayi sannan sukaji wanda ke zaune gefenta a kasa yana shan furan dake gabanshi shima tsohone kyakyawa daka ganshi kamar daddy dan yafi daddy tsufa ya ce “yaran nan yanzu ni baku ganni ba sai daadan ku ko to dillu yasi(go outside) yanzun nan” dariya sukayi suna cewa “useko daada”murmushi yayi sannan shima suka rungumeshi sai a lokacin iyayensu suka shigo da sallama da farin cikin tadda mahaifan nasu cikin koshin lafiya suka gaishe su da murna da jin dadi baba sai dadi yakeji ganin duka zuri’ar tashi cikin kwanciyan hankali da so da kauna sai bayan sun iso da 20minutes su inaaya suka iso tare suka shigo gidan da aliyu kowa na zazzaune a parlour da sallama suka shigo duk suka juyo suka kallesu da sauri inaaya ta je tana rungume baaba sannan ta gaishe shi sai daada tace “uhmm takwara ta manta dani fa” dariya inaaya tayi tace “aa goggo” rungume ta tayi itama hade da gaishesu sai sannan goggo tace “wani nake gani kaman mijin nawa daya kyaleni shekara 16 baya zuwa ya ganni” Murmushi aliyu yayi sai tace “ahh gorko am lale jabbama jabbama waru nder, jodu(ahh my husband welcome welcome come inside, sit) shigowa aliyu yayi ya gaishe da kakannin nashi da girmamawa da farin ciki . Suna tare su duka har dare yayi bayan isha su inaaya,mimi, da inteesar sun shige daki daya a part din su daada inda zasu zauna acewar su dak
insu inaaya nacewa “you guys are wicked wlh wai intee i texted you shine zaki ce na gaya wa ya aliyu ko ki taimaka min” inteesar tace “sorry inee gashi kuma da kika gaya mishi he helped” inaaya tace “what! Ni babu abunda na gaya mishi kawai yaga bana iya ko motsi shiyasa” inteesar tace “sorry dear shine dana kiraki inata faman magana kikayi mun shiru” inaaya tace “what! Ni yaushe kika kirani tun bayan danaga reply dinki na aje wayan ban sake ganinshi bama har yanzu” bude baki tayi inteesar sai tace “da gaske! But someone picked ohh no! Kila kam ya aliyu ne” zaro idanu inaaya tayi tace “definitely but hope you didn’t say something stupid and embarrassing cux I’m already more than embarrassed” inteesar “tace uhhhm i just said “inee you made me worried ina ta kiranki bakiyi picking ba and i told you ki gaya ma ya Aliyu he’s a doctor he can help please don’t be stubborn you know how bad your menstrual cramps can get just tell him and you said you didn’t bring pad with you he can help with that also” inaaya tace “OMG! you fucked up intee so you were the reason behind my embarrassment” shrugging shoulders inteesar tayi tace “i helped atleast” hararanta inaaya tayi tace “you have no idea what you caused” mimi dake fitowa daga bathroom ta tambaya me ya faru nan inaaya duk ta gaya musu abunda ya faru and how embarrassed she was dariya sukayi mata sai mimi tace “so you are just getting scared of him for nothing see, he’s that caring” bugu ta kai ma mimi sannan ta nufa bathroom tayi wanka ta fito tasa pj’s dinta navy blue sweat pant da riganshi shima navy blue kaman sweater haka rigan yake harda hulan sweater an rubuta “shut the fuck off” da white a jikin rigan duk sun gama shirun kwanciya sai ga ammar ya shigo dakin shi da ayman da gudu inaaya zata fara musu fada sai ammar yace “ya inaaya uncle aliyy is calling you” tanajin abunda ya fada saida zuciyan ta ya buga wani kallo mimi da inteesar suka shiga yi mata muryanta na shaking tace “what! Me? are you sure” suka gyade mata kai wani hijab dogo ash ta dauka tasaka sannan ta kama hannun yan biyu suka nufa part din baffah dayake yana can suna shiga parlour ta tarar da farhaana da ya naseer as usual doing their zance tana ta blushing sai suka burge inaaya ta wuce tana murmushi inda aliyu yake su ayman suka kaita dakinshi ne amma harda parlour daga parlour sai daki a ciki yana zaune parlourn suna shiga tana tsaye bakin kofan su ayman sukayi ficewan su suka barta sai ji tayi aliyu yace “idan kin gaji then you find a place to sit down a hankali ta zauna kan kujera saida ya gama latse latse a wayanshi sannan ya dago ya mata kallo daya ya kauda kai ya mika mata leda maganin ta yace “make sure you take them on time and eat before taking them it’s for your own good” karba tayi a hankali tayi mishi godiya ta juya zata tafi taji yace “your phone” ajiye mata yayi kan centre table ya shige dakinshi ya barta tsaye nan tana kallon shi sannan ta dauka wayanta ta fita ta koma dakin nasu, tana shiga mimi da inteesar suka fara mata kallon tuhuma kan bedside drawer ta ajiye maganin ta cire hijab din sai tace masu “lafiya” mimi tace “no we need explanation” inteesar tace “yes we need explanation when did ya aliyu even start talking much talk more of calling you” kallonsu ta tsaya yi da mamaki sai mimi tace “is their something we don’t know that we need to know” tsaki inaaya tayi tace “see your lives he called me to give me my phone and meds useless girls mtsww” dariya sukayi sukace owww bata ce masu komai ba ta juya ta kwanta saboda baccin datake ji na gajiya nan da nan bacci ya daukesu su duka.