KADDARA KO SAKACI CHAPTER A

 KADDARA KO SAKACI CHAPTER A

Tsaye take a bakin titi tana jiran abun hawa,da ganinta za ka san tana jin ranar da ake zabgawa baya ga wani uban zafi da ake yi,wanda yasa fuskarta yin wani irin maik’o,but hakan ba zai hana a kasa gane kyaun da Allah yayiwa wannan matashiyar ba,budurwace da duka shekarunta baza su wuce 20 ba,yanayin fatarta yana da duhu sai dai ba can ba,ta kasance irin chocolate color d’in nan ce,kewayayyiyar fuskarta mai d’auke da pointed noise,bakinta yayi dai² da tsarin kyakykyawar fuskarta da Allah ya halitta mata,a yanayin tsayi kuwa za’a iya sakata cikin middle class,sam ba ta da k’iba irin sune idan ana iska za kayi zaton iska za ta iya d’auke su saboda rashin nauyin su.

        Tun  daga nesa da ta hango napep d’in yana tahowa,addu’arta d’aya Allah yasa ya d’auketa,saboda yunwar da take k’wak’ularta,yana karasowa da taga babu kowa a ciki kafin ta tsayar da shi ya dakata yana kallonta,tayi ajiyar zuciya mai sanyi tace “Malam sheka varenda zaka kaini”,tayi masa kwatancen inda take so ya kaita,ya amsa mata,tunda ta shiga ta fara raba  kamar wacce ta yiwa sarki karya,har suka zo dai² inda za ta sauka,bayan ta sauka ta biyasa and ta ci gaba da tafiya,kanta a k’asa harta kai k’ofar wani gida,da kana kallonsa za kasan gidan ya jima shekaru da yawa.

     Da sallama ta shiga gidan,mahaifiyarsu dake zaune a d’aki ta amsa mata ” Mamanah kin dawo?” Ta lumshe ido a hankali tace “Eh ummah” Ummah dake cikin d’aki tace “Sannu da ganin kin sha rana” tace “wallahi kuwa ummah,jama’a ne basu son taimako a wnn rayuwar,daga ‘yan uwan har wanda ba jinin kaba sai d’ai d’aiku,kowa bak’in cikinsa ya taimkawa wanda bashi da shi.”,”Allah ya kyauta!” abunda ummah ta fada kenan,saboda ta san ba’a dace ba  a aiken da ta yiwa ‘yar tan.

    “Ummah!!!  Ina aunty,bata dawo ba har yanzu? Allah sarki auntyna Allah yasa a dace,tana kammala karatunta idan ta samu aiki wallahi ummah babu wanda za mu sake bi ta kansa akan ya taimaka mana,saboda kowa da bokon nan yake mana tak’ama,ni yanzun ma ummah wallahi makarantar nan da nake zuwa har na fara gajiya baka san wahalar karatuba sai ka fara,Allah yasa mugama a sa’a”,”ameen ya Allah” ummah ta fada tana fita daga d’akin,while ita kuma ta tashi tayi hanyar kitchen d’insu tana dubawa ko anyi abinci ranar,da murnarta ta k’arasa shiga ta bud’e ‘yar cooler d’insu,tana ganin abincin a k’asan cooler,tasan sai sun lallab’a wannan d’inma zai kaisu dare,saboda ta san auntynta tana k’ok’ari da su kullum kafin ta tafi skul ita take bada kud’in da ake auno abunda suke dafawa,idan tana da shi kenan idan babu kuma hakur’i ne kawai za suyi a ranar,sai dai su wuni suna shan ruwa,tunanin hakan da tayi ya sata goge wasu hawaye masu zafi da suka zubo mata,wannan wace irin rayuwace da kowa yake kyamar talaka? Bayan ta gama kukan ta d’an deb’o abincin a kan plate had’e da deb’o ruwa a jug d’in robber dake kitchen d’in,ta fito ta shiga d’akinsu,tana ci tana ‘yan tunane²,a haka ta gama ta sha ruwa and then ta fita da kayan,tana dawowa ta kwanta akan motsatsiyar katifarsu ta bacci daga haka baccin gajiya yayi gaba da ita.

     Ba ita ta farka ba sai da ana kiran sallar asr,fita tayi ta d’auro alwala ta  tada sallah,tana idarwa ta sake fita taje toilet tayi wanka,ta shiga d’aki tana saka kaya ta jiyo muryan auntynta ta dawo daga skul had’e da kiranta, *”Ruqayyah! Ruqayyah!!”* daga ciki ta amsa “na’am aunty gani nan a d’aki” ta fad’a tana k’ok’arin fita,while ita kuma ta shigo “Aunty Ne’eemah sannu da dawowa” tayi ajiyar zuciya tace “Yawwa lil sis ya skul d’in naku?” Tace “Wallahi aunty babu dad’i” tana bata rai,aunty Ne’eemah tace “Allah sarki kowa haka yake fama,Allah ya bamu sa’a” ta tab’e baki tace “Aameen aunty.”

Story continues below

#REAL SMASHER.😘

*🍂KADDARAH KO SAKACI?🍂*

BY.  HAWWA MUH’D USMAN

{REAL SMASHER}.💕   

    *_This page also dedicated to my friends,AMINA SALISU MUSA (meineeh) & HABIBA IDREES (hubbeeyy)_* 😘

*Page 6-10* 

    Zaunawa suka yi here suka fara hira kan matsalolin da suke fuskanta a rayuwa,tun daga kan familynsu,’yan unguwa da sauran jama’an gari masu kawo musu farmaki da bakunansu masu kamar razor,”jama’a! Akwai magulmata a duniya especially na wannan zamanin,baka musu komaiba amma idan suka saka disc d’inka saika tsotse tamkar kud’in guzuri.Sannu a hankali suke firan basu san lokaci na tafiya ba,duba da zamanin da muke ciki yanzun babu wahala gari zai waye amma sai kaga har dare yayi,lamarin duk babu wuhala,Ruqayya tayi ajiyar zuciya tana kallon y’ar uwarta tace “aunty kin san me ya faru?” Tace “A’a! mene ne?” Ruqayya tace “wallahi lamarin duniya tsoro yake bani,baka yima mutum komai ba amma sai kiga babu wanda yake son ganin ya tozarta sama da kai” Aunty Ne’eemah tace “Uhmmm! Ruqayyah kenan ai garama ya daina baki mamaki,saboda ko mu nan mun isa example a rayuwa,me muka tsarewa mutane da har ake mana haka? Duk saurayin da zai zo gurinmu to k’ok’ari ake aga bai dawoba,burinsu bai wuce mu tozarta ba har kullum,ammafa da sanin Allah duk wannan abun da yake faruwa haka tamu *K’ADDARAR*,take Allah ya bamu ikon cin jarabawarsa,amma abunda yake min ciwo wallahi ba ya wuce  kiranmu da ake yu da ‘yan iska! Karuwai!” Ruqayya tace “Haka ne,amma aunty kada ki manta da cewa sun latsa sun ga ba irin tasu hajar bace shi yasa suke blaming d’inmu” tace “Allah yayi mana maganin damuwarmu”,Ruqayya tace “ameen thumma ameen auntyna!”

        Kiran sallar Maghreb shi ya katse musu hiran nasu,ba dan haka ba tabbas zasu iya kaiwa dare sosai suna abu d’aya duk da cewar tare suke kwana kullum,but hakan sam ba ya hanasu yin doguwar hira da junansu,bayan sun idar da sallah d’akin Ummah suka nufa dakin domin duk lokacin da ba suda abun yi,suna zuwa su sata a gaba,suna hira tana gefe tana jinsu,but ba za tayi magana ba kasancewar ta ba mai son haniya bace,a times hiran sun yana yi mata dad’i sai dai ta kallesu tayi smiling,a duk lokacin da suke firan tana jin dad’in kasancewar kan yaran nata a had’e,wannan ma kad’ai yana sata farin ciki,duk da ma su 5 ne ‘y’ay’a a gurin mahaifinsu 2 maza 3 mata,itama nata yaran 5,but tana da 2 data haifa kafin su,sai dai hakan baisa sun bar wahala akan abincin da za su ciba a kullum.                                                                                        

     Misalin karfe 9:40pm suka yima ummah sallama,while ta bisu da fatan tashi lafiya and cikin salama togather with kwanciyar hankali,saboda bata son a samu wata baraka a rayuwar su,even though ‘yan uwansu sun watsar da rayuwarsu,saboda wani banzan maganarsu da suke fad’a *Su ba dolensu bane* wannan magana ko kad’an ba tada dad’in ji. Wannan dalilin yasa Umman take son suyi karatu badan komai ba sai don su taimaki rayuwarsu ko bayan ba ta raye.                                                                                                                          

      Gari yayi shiru tamkar babu d’an adam d’in dake rayuwa a duniyar,saboda kowa a zuciyarsa akwau abunda yake damunsa,yayin da a gurin Ruqayyah ba haka ya kasance,tana zubarwa da hawaye tana rok’on Allah mafita a rayuwarsu,fatan da take yi shi ne ace Allah ya rufa musu asiri su fi k’arfin komai na rayuwa,but duba da yadda take a zahiri za kayi tunanin bacci take yi,kasancewar a cikin duhu take a kwance.

*🍂ASALIN LABARIN🍂*

*2 Year’s ago…* 

       Kwance take tana waya da saurayinta *Ahmad* yadda take magana cikin nutsuwa da sanyi idan ba kulawa mutum yayi sosai ba da wayar a kunnen ta  ba lallai ne  ya gane ba saboda yadda take mgn in a very low tone,tana yi tana murmushi,a haka suka k’are wayar fuskarta k’unshe da fara’a,saboda maganar da suka gama yi yace yana so a tsaida ranar aurensu tunda ta kusa kammala secondary school.

                                                                         #REAL SMASHER.😘

🤞🏻*🍂KADDARA KO SAKACI?🍂*

Story continues below

BY.  HAWWA MUH’D USMAN

   {REAL SMASHER}.💕

*Page 11-15*

      Tunawa da hakan da tayi ba k’aramin nishad’i ta tsinci kanta a ciki ba,saboda a rayuwarta tana masifar son tayi aure,badan komai ba sai dan itama ta kasance boss d’in kanta,tayi abunda taga dama gidan tane babu mai takurata. 

      Cikin kankanin lokaci magana taje kunnen mahaifanta yayin da aka tsaida maganar aure immediately after her graduation,while a gefe d’aya kuma soyayyah gami da shakuwa na k’ara shiga tsakaninsu,za su d’auki tsawon lokaci suna waya,without hakan ya isar musu.                                  

      Wata rana suna zaune labari yazo cikin gidan su,wani makocinsu dake zaune a line,wanda idan lissafi za ayi a k’iyasin shekuru zai haura shekara 70 zuwa,a girma kuwa ba ‘ya kawai ba har jika zai iya yi da Ruqayyah,wai yace yana sonta,duk gidan babu wanda bai yi mamaki ba,abunda duk ya same su kuma bai wuce ganin tare da shi aka karb’i kud’in auren ita Ruqayya ba har sa ranar aurentan tare,but abun tsoron d’aya ne, shi wannan mutumin mai suna *LAWAN* ya kasance malamin zaure ne,wanda da farko ya kasance yana harkar malinta ta tsakani da Allah,daga baya abun sai ya zama na *TSAFI,BOKANCI,SIHIRI DA SURKULLE* sun rinjayi wancan aikinsan na farko,and babu wanda yake sanin me yake k’ullawa sai Allah,saboda shi kadai ne shaheed.                                                  

    Lokaci ya fara tafiya,sai dai al’amura sun fara canja salo,yayin da a b’angaren Ruqayyah ya kasance a yanzun ba tada wani burin da ya wuce ta wulak’anta Ahmad,kullum yazo sai sun yi fad’a,ba tare da sanin musababbin faruwar hakan ba,saboda idan za ka tambayi d’aya daga cikin su zai ce maka babu komai,ko yace bai san dalili bab.

      A wani dare bayan sallar Maghreb,Lawan suna zaune da abokinsa hira tayi dad’i,ya saki baki yana fad’awa abokin cewa a halin yanzun babu wacce yake so a duniya face Ruqayyah! Duka kuma a lokacin ko kad’an hankalinsa ba ya kan hanya duba da cewa a waje suke maganar and mutane suna wuce,but a lokacin  sai Allah ya kawo aunty Ne’eemah ta zo wucewa,suna ta maganarsu without sun gane ta,yake cewa abokinsa ai wllh ko ta wane hali sai na aureta,idan ba zasu bani ta arziki ba wallahi sai dai tayi auren mu gani! Wannan mgn da aunty Ne’eemah taji yasa hankali a tashe take sanarwa da Ummah but bud’ar bakin Ummah sai cewa tayi “Allah shi yake tsara komai a rayuwar bawa,dabara ko k’arfi ba ya tab’a baka abunda Allah bai nufin ka samu ba,mun mika lamarinmu ga Allah shi zai isar mana akan komai.

   Ku ci gaba da biyo ni sannu a hankali dan jin yadda zata kasance.

*May Almighty ALLAH see u through,wish u a very  quick recovery dear sis 😓*

#REAL SMASHER.😘

*🍂KADDARA KO SAKACI?🍂*

BY.  HAWWA MUH’D USMAN

     {REAL SMASHER}.💕     

*Page 16-20*

     Lokaci na tafiya al’amuran gidansu Ruqayyah ya fara canza salo,duba da munanan dabi’u da suka fara b’oye kyawawa,but duk da hakan ‘yan gidan basu yi zargin komai ba,duba da kasancewarsu masu saurin yarda da mutane,shi yasa babu wanda ya kawo komai a ransa na cewa mak’ocin nasu zai cutar dasu,kowa yana rayuwarsa yanda ya saba,babu wanda ya kula da wani sauyi na daga halayyen Ruqayyah da suke rikid’ewa.

    Wata rana da yamma Ruqayyah na sauri ummah ta aiketa,tafiya take kanta a k’asa,daga bayanta taji an ambaci sunanta,ta juya da niyyar ganin mai kiran tan,ba kowa bane face Lawan mak’ocin su,tsayawa tayi ta gaisar da shi ya amsa yana bud’e yellow teeth d’insa,tayi saurin sunkuyar da kanta while tana ji gabanta yana fad’uwa,yana yi mata wani irin kallo yace “uhn! Ruqayyah karb’i wannan ki kaiwa ummanku,dan Allah ta gyarasu farfesu nake so,ga k’udi a siyo duk abunda za ayi amfani dashi idan ta gama ki kawo min” Ruqayya ta amsa bayan ta karba,tana shiga gida ta isar da sak’o ga Ummah,and then ta fito da nufin zuwa aiken da aka mata,yana zaune a k’ofar gida ta fito ta wuce,bai ce mata komaiba har ta wuce lokacin da yake binta da na mujiya har ta b’acewa ganinsa,murmushi yayi lokacin da ya tuna manufarsa akanta,wanda Allah shi kad’ai ne masani akan abunda yake k’ullawa a ransa,and then shi.

     *Some hours left…*

       Ruqayyah ta fito d’auke da kwanuka,ta wuce kaiwa Malam Lawan sak’onsa,har za ta tafi ya kirata yana cewa “Ruqayyah! Nace kun d’iba koh da aka gama?” Ta kad’a kai tace “A’a” yace “to zo ki karb’a har kwanukan” tana tsaye ya shiga ya d’iba ya fito da kwanuka ya bata,hade da cewa “ki cema da Umman taku na gode sosai Allah ya bar zumunci na ga harda abinci” Ruqayya tace “To” ta karb’a ta juya,tana shigowa gida ta kaiwa Ummah sak’on da aka bata,Ummah tana kallon kwanukan tace “shi kuma dan an masa girki sai ya bamu? An gode to Allah saka da alkhairi” Ruqayyah tace “Ameen” lokacin tana fita daga d’akin,Ummah ke cewa kizo ki d’auki naki mana kika fita” tace “ina zuwa Ummah zan zo na d’auka” haka kowa ya ci ba tare da tunanin komai ba,yayin da a gefen Malam Lawan shi yaci gaba da amfani da wannan damar yana kawo abubuwa iri² ana girka masa,ko ya siya ya aika musu,su karb’a su ci,ko idan yayi tafiya haka zai zo da tsaraba ya basu.

    Kwanaki sun ci gaba da tafiya,yayin da aka fara samun chanje² daga kan Ruqayyah har gidansu,suka sake sakin jiki sosai ba kamar daba,zuwa wannan lokacin har ya kai ko da ya ce zai aiki Ruqayyah kai tsaye take kai masa sak’on har cikin gidan da yake,ba tare da shakkar wani abu ba,kuma ko a gidansu ma babu wanda yayi tunanin yi mata magana akan hakan,kasancewar gidan da yake zaune akwai mutane da suke haya,d’akinsa na zaure,wannan dalilin yasa ko a unguwar babu wanda ya kawo  kmai cikin ransa.

*Muje zuwa 🏃*

#REAL SMASHER.😘

*🍂KADDARAH KO SAKACI?🍂

  BY.  HAWWA MUH’D USMAN

     {REAL SMASHER}.💕

    *These page also dedicated to all GEOGRAPHERS STUDENTS across the world. 😍*

*Page 21-25*

     Wata rana bayan Ruqayya ta dawo daga aiken da Malam Lawan yayi mata, tana k’ok’arin tafiya gida,taji ya rik’o hannunta surprisingly ta juyo,but me zai faru tana juyawa taji jikinta yayi wani irin mutuwa,kamar yadda bakinta ya kasa furta komai,a hakan ya jata jikinsa,even though Malam Lawan baya iya mik’ewa tsaye sosai but ya had’a jikinsu guri daya,b’angaren Ruqayyah ba’a cewa komai,Allah sarki baiwar Allah mai kamun kai da sanin ya kamata,wanda a da ko zancen banza mutum yayi mata sai ta fad’a masa magana mai zafi,but yau sai gata a jikin namiji,wanda ba muharramin ta ba ta kasa furta komai,hab’arta ya d’ago yana kallonta,tayi saurin rufe idanuta,yayi murmushi ganin ya fara samun nasara.

     Hannunsa na rawa ya d’aga hijab dake jikinta,ya saka cikin riganta ya fara wasa dana shanunta,duk da Ruqayyah ta kasance kyakykyawa a fuska da kyan jiki wanda Allah ya bata,ta kasance irin matanan da suke da,coca cola shape,but ko kad’an ba tada manyan boobs,a hakan ya dunga jagwal-gwalata,sai da yayi mai isarsa sannan ya kyaleta,ta d’auki hijab d’inta tasa,tana k’ok’arin fita ya dakatar da ita,gefen tabarma ya d’aga ya d’auko k’udi yasa mata a hannunta,tayi masa godiya and then ta fita,ya bita da kallo yayin da ya bita da murmushin mugunta.

     Kwanaki na ci gaba da tafiya,while a gefe d’aya wannan tsohon najadu ke neman hanyar rusawa baiwar Allah rayuwa,kusan kullum ne sai ya aiketa idan ta dawo,ba zai barta ta tafi sai ya tabbatar ya samu satisfaction,duk wannan budurin da ake yi ko sau d’aya bai taba k’ok’arin yin sex da itaba,tunda har fad’a mata yayi,wannan gurin idan na shiga yanzun zan ji miki ciwo,sai kin k’ara girma,sannan a gida za’a iya ganewa saboda haka na kyaleki amma badan haka ba da tuni labari ya canja salo.

     Haka yake kasancewa kullum,sai dai idan bai kirata ba,wata rana bayan ya aiketa ta dawo ya janyota ta kwace hannunta tana a,yace “mene ne ya faru?” Tace “Ni ka sakeni na wuce gida” ya zaro ido saboda tsananin mamaki,ya saketa yana kallonta,ya fara tambayarta,tace idan bai kyaletaba wallahi sai ta fad’awa ummanta,yayi dariya sosai yace “idan za ki iya ki fada mata” Ruqayya ta bisa da ido,shi kuma yana ta dariya.

     A kullum haka take masa biyayya duk lokacin da yake so yayi amfani da sassan jikinta,ba tare da musu ko gardama ba,wani lokacin har da safe idan zata tafi skul sai ta biya gurinsa ya bata kud’in makaranta sannan zata wuce,a haka aka share shekaru ba tare da kowa ya sani ba a gidansu,haka za taje gurinsa wani lokacin ya hanata zuwa skul d’in ya sata a d’akinsa,ba ita za ta fito ba sai dai² lokacin da take dawowa,idan ya tabbatar babu kowa a line,sai ya barta ta fito ta shige gida tana narke fuska,babu wanda zai ganta yayi tunanin bata je skul ba sbd face d’in da take wearing irin na wanda suka gaji ne.

     Rayuwa taci gaba da gangarawa,yayin da gefe d’aya wannan tsohon banza yake shek’e ayarsa,ba tareda tunanin wani abu zai faru ba a gaba,har ya kasance kai tsaye Ruqayyah za taje idan tana buk’atar k’udi,ya d’auka ya bata ta kashe uzurin gabanta ba tare da tunanin makomarta ba,wani lokacin kuma kai tsaye za taje ta d’aga gurin da yake ajiye kud’in ta d’auka ta k’ara gaba abunta.

     Kwanaki,zuwa sati ka,sati zuwa watanni sun yi ta zuwa suna wucewa,duk da kasancewar mahaifinsu Ruqayyah baya tare da su,ya watsar da su but hakan baisa mahaifiyarsu ta yi watsi da yaran taba,duk da manyan ‘ya’yanta suna jin haushin kasancewarsu tare su ta barsu a gidan mahaifinsu,burinsu  a kullum bai wuce ta kyale k’annen nasu ba duba da yadda mahaifinsu yayi watsi da rayuwarsu ya koma garinsu da zama,wanda tunda suka yi aure da mahaifiyarsu Ruqayyah bai tab’a kaita ba,haka har suka haifi yaran ya bar mata d’awainiyarsu,duk da cewa tana k’ok’arin gwada sana’a daban² sai dai rashin dace kasancewar duk abunda ta fara ba ya d’orewa sai a k’i siya tamkar wacce ta kulla guba.

     Kullum tana hakuri da dad’i da rashinsa tana tare da yaranta,wani lokaci idan babu abinci haka suke samun shinkafa ‘yar hausa abunda aka tsince,bak’i²n da na cikin kwanson su tarashi,idan babu yayi musu yawa su surfa,shi za su girka su ci,ranar da ya k’are a haka wuni suke yi a kwance,duk ranar da suka yi tuwo basa tab’a zubawa tukunyan ruwa,haka za’a barta akan wuta idan ya gasu,aka kankare sai a dana,duk ranar da babu abinci shi za’a kwad’a aci,fuska babu annuri,zuciyoyi  a cunkushe saboda damuwa,kowa haka zai wuni da abunda yake sak’awa a zuciyarsa,a haka suke rayuwa cikin k’unci da talauci,a irin kud’in da Ruqayyah ke samu daga Malam Lawan take siyan wani abun su dafa su ci,idan akwae aci idan babu kuma a zubawa sarautar Allah ido.

Zaunawa suka yi here suka fara hira kan matsalolin da suke fuskanta a rayuwa,tun daga kan familynsu,’yan unguwa da sauran jama’an gari masu kawo musu farmaki da bakunansu masu kamar razor,”jama’a! Akwai magulmata a duniya especially na wannan zamanin,baka musu komaiba amma idan suka saka disc d’inka saika tsotse tamkar kud’in guzuri.Sannu a hankali suke firan basu san lokaci na tafiya ba,duba da zamanin da muke ciki yanzun babu wahala gari zai waye amma sai kaga har dare yayi,lamarin duk babu wuhala,Ruqayya tayi ajiyar zuciya tana kallon y’ar uwarta tace “aunty kin san me ya faru?” Tace “A’a! mene ne?” Ruqayya tace “wallahi lamarin duniya tsoro yake bani,baka yima mutum komai ba amma sai kiga babu wanda yake son ganin ya tozarta sama da kai” Aunty Ne’eemah tace “Uhmmm! Ruqayyah kenan ai garama ya daina baki mamaki,saboda ko mu nan mun isa example a rayuwa,me muka tsarewa mutane da har ake mana haka? Duk saurayin da zai zo gurinmu to k’ok’ari ake aga bai dawoba,burinsu bai wuce mu tozarta ba har kullum,ammafa da sanin Allah duk wannan abun da yake faruwa haka tamu *K’ADDARAR*,take Allah ya bamu ikon cin jarabawarsa,amma abunda yake min ciwo wallahi ba ya wuce  kiranmu da ake yu da ‘yan iska! Karuwai!” Ruqayya tace “Haka ne,amma aunty kada ki manta da cewa sun latsa sun ga ba irin tasu hajar bace shi yasa suke blaming d’inmu” tace “Allah yayi mana maganin damuwarmu”,Ruqayya tace “ameen thumma ameen auntyna!”
        Kiran sallar Maghreb shi ya katse musu hiran nasu,ba dan haka ba tabbas zasu iya kaiwa dare sosai suna abu d’aya duk da cewar tare suke kwana kullum,but hakan sam ba ya hanasu yin doguwar hira da junansu,bayan sun idar da sallah d’akin Ummah suka nufa dakin domin duk lokacin da ba suda abun yi,suna zuwa su sata a gaba,suna hira tana gefe tana jinsu,but ba za tayi magana ba kasancewar ta ba mai son haniya bace,a times hiran sun yana yi mata dad’i sai dai ta kallesu tayi smiling,a duk lokacin da suke firan tana jin dad’in kasancewar kan yaran nata a had’e,wannan ma kad’ai yana sata farin ciki,duk da ma su 5 ne ‘y’ay’a a gurin mahaifinsu 2 maza 3 mata,itama nata yaran 5,but tana da 2 data haifa kafin su,sai dai hakan baisa sun bar wahala akan abincin da za su ciba a kullum.                                                                                        
     Misalin karfe 9:40pm suka yima ummah sallama,while ta bisu da fatan tashi lafiya and cikin salama togather with kwanciyar hankali,saboda bata son a samu wata baraka a rayuwar su,even though ‘yan uwansu sun watsar da rayuwarsu,saboda wani banzan maganarsu da suke fad’a *Su ba dolensu bane* wannan magana ko kad’an ba tada dad’in ji. Wannan dalilin yasa Umman take son suyi karatu badan komai ba sai don su taimaki rayuwarsu ko bayan ba ta raye.                                                                                                                          
      Gari yayi shiru tamkar babu d’an adam d’in dake rayuwa a duniyar,saboda kowa a zuciyarsa akwau abunda yake damunsa,yayin da a gurin Ruqayyah ba haka ya kasance,tana zubarwa da hawaye tana rok’on Allah mafita a rayuwarsu,fatan da take yi shi ne ace Allah ya rufa musu asiri su fi k’arfin komai na rayuwa,but duba da yadda take a zahiri za kayi tunanin bacci take yi,kasancewar a cikin duhu take a kwance.
                
*🍂ASALIN LABARIN🍂*
*2 Year’s ago…* 
       Kwance take tana waya da saurayinta *Ahmad* yadda take magana cikin nutsuwa da sanyi idan ba kulawa mutum yayi sosai ba da wayar a kunnen ta  ba lallai ne  ya gane ba saboda yadda take mgn in a very low tone,tana yi tana murmushi,a haka suka k’are wayar fuskarta k’unshe da fara’a,saboda maganar da suka gama yi yace yana so a tsaida ranar aurensu tunda ta kusa kammala secondary school.
                    Tunawa da hakan da tayi ba k’aramin nishad’i ta tsinci kanta a ciki ba,saboda a rayuwarta tana masifar son tayi aure,badan komai ba sai dan itama ta kasance boss d’in kanta,tayi abunda taga dama gidan tane babu mai takurata. 
      Cikin kankanin lokaci magana taje kunnen mahaifanta yayin da aka tsaida maganar aure immediately after her graduation,while a gefe d’aya kuma soyayyah gami da shakuwa na k’ara shiga tsakaninsu,za su d’auki tsawon lokaci suna waya,without hakan ya isar musu.                                  
      Wata rana suna zaune labari yazo cikin gidan su,wani makocinsu dake zaune a line,wanda idan lissafi za ayi a k’iyasin shekuru zai haura shekara 70 zuwa,a girma kuwa ba ‘ya kawai ba har jika zai iya yi da Ruqayyah,wai yace yana sonta,duk gidan babu wanda bai yi mamaki ba,abunda duk ya same su kuma bai wuce ganin tare da shi aka karb’i kud’in auren ita Ruqayya ba har sa ranar aurentan tare,but abun tsoron d’aya ne, shi wannan mutumin mai suna *LAWAN* ya kasance malamin zaure ne,wanda da farko ya kasance yana harkar malinta ta tsakani da Allah,daga baya abun sai ya zama na *TSAFI,BOKANCI,SIHIRI DA SURKULLE* sun rinjayi wancan aikinsan na farko,and babu wanda yake sanin me yake k’ullawa sai Allah,saboda shi kadai ne shaheed.                                                  
    Lokaci ya fara tafiya,sai dai al’amura sun fara canja salo,yayin da a b’angaren Ruqayyah ya kasance a yanzun ba tada wani burin da ya wuce ta wulak’anta Ahmad,kullum yazo sai sun yi fad’a,ba tare da sanin musababbin faruwar hakan ba,saboda idan za ka tambayi d’aya daga cikin su zai ce maka babu komai,ko yace bai san dalili bab.
      A wani dare bayan sallar Maghreb,Lawan suna zaune da abokinsa hira tayi dad’i,ya saki baki yana fad’awa abokin cewa a halin yanzun babu wacce yake so a duniya face Ruqayyah! Duka kuma a lokacin ko kad’an hankalinsa ba ya kan hanya duba da cewa a waje suke maganar and mutane suna wuce,but a lokacin  sai Allah ya kawo aunty Ne’eemah ta zo wucewa,suna ta maganarsu without sun gane ta,yake cewa abokinsa ai wllh ko ta wane hali sai na aureta,idan ba zasu bani ta arziki ba wallahi sai dai tayi auren mu gani! Wannan mgn da aunty Ne’eemah taji yasa hankali a tashe take sanarwa da Ummah but bud’ar bakin Ummah sai cewa tayi “Allah shi yake tsara komai a rayuwar bawa,dabara ko k’arfi ba ya tab’a baka abunda Allah bai nufin ka samu ba,mun mika lamarinmu ga Allah shi zai isar mana akan komai.
   Ku ci gaba da biyo ni sannu a hankali dan jin yadda zata kasance.
Lokaci na tafiya al’amuran gidansu Ruqayyah ya fara canza salo,duba da munanan dabi’u da suka fara b’oye kyawawa,but duk da hakan ‘yan gidan basu yi zargin komai ba,duba da kasancewarsu masu saurin yarda da mutane,shi yasa babu wanda ya kawo komai a ransa na cewa mak’ocin nasu zai cutar dasu,kowa yana rayuwarsa yanda ya saba,babu wanda ya kula da wani sauyi na daga halayyen Ruqayyah da suke rikid’ewa.
    Wata rana da yamma Ruqayyah na sauri ummah ta aiketa,tafiya take kanta a k’asa,daga bayanta taji an ambaci sunanta,ta juya da niyyar ganin mai kiran tan,ba kowa bane face Lawan mak’ocin su,tsayawa tayi ta gaisar da shi ya amsa yana bud’e yellow teeth d’insa,tayi saurin sunkuyar da kanta while tana ji gabanta yana fad’uwa,yana yi mata wani irin kallo yace “uhn! Ruqayyah karb’i wannan ki kaiwa ummanku,dan Allah ta gyarasu farfesu nake so,ga k’udi a siyo duk abunda za ayi amfani dashi idan ta gama ki kawo min” Ruqayya ta amsa bayan ta karba,tana shiga gida ta isar da sak’o ga Ummah,and then ta fito da nufin zuwa aiken da aka mata,yana zaune a k’ofar gida ta fito ta wuce,bai ce mata komaiba har ta wuce lokacin da yake binta da na mujiya har ta b’acewa ganinsa,murmushi yayi lokacin da ya tuna manufarsa akanta,wanda Allah shi kad’ai ne masani akan abunda yake k’ullawa a ransa,and then shi.
   
     *Some hours left…*
       Ruqayyah ta fito d’auke da kwanuka,ta wuce kaiwa Malam Lawan sak’onsa,har za ta tafi ya kirata yana cewa “Ruqayyah! Nace kun d’iba koh da aka gama?” Ta kad’a kai tace “A’a” yace “to zo ki karb’a har kwanukan” tana tsaye ya shiga ya d’iba ya fito da kwanuka ya bata,hade da cewa “ki cema da Umman taku na gode sosai Allah ya bar zumunci na ga harda abinci” Ruqayya tace “To” ta karb’a ta juya,tana shigowa gida ta kaiwa Ummah sak’on da aka bata,Ummah tana kallon kwanukan tace “shi kuma dan an masa girki sai ya bamu? An gode to Allah saka da alkhairi” Ruqayyah tace “Ameen” lokacin tana fita daga d’akin,Ummah ke cewa kizo ki d’auki naki mana kika fita” tace “ina zuwa Ummah zan zo na d’auka” haka kowa ya ci ba tare da tunanin komai ba,yayin da a gefen Malam Lawan shi yaci gaba da amfani da wannan damar yana kawo abubuwa iri² ana girka masa,ko ya siya ya aika musu,su karb’a su ci,ko idan yayi tafiya haka zai zo da tsaraba ya basu.
    Kwanaki sun ci gaba da tafiya,yayin da aka fara samun chanje² daga kan Ruqayyah har gidansu,suka sake sakin jiki sosai ba kamar daba,zuwa wannan lokacin har ya kai ko da ya ce zai aiki Ruqayyah kai tsaye take kai masa sak’on har cikin gidan da yake,ba tare da shakkar wani abu ba,kuma ko a gidansu ma babu wanda yayi tunanin yi mata magana akan hakan,kasancewar gidan da yake zaune akwai mutane da suke haya,d’akinsa na zaure,wannan dalilin yasa ko a unguwar babu wanda ya kawo  kmai cikin ransa.
   
*Muje zuwa 🏃*

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *