KINA RAINA CHAPTER 2
Lokaci guda duk annurin fuskanta ya dauke zare hannunta tayi daga na marwan ta dan ja gefe gyaran murya tayi kafin ta daga kiran “momy!” Murmushi momy tayi daga dayan gefen tace “yar gari ina kika shiga nazo gidanki har so biyu babu ke sannan har zuwa lokacin nan baki dawo ba and kar kice min makaranta kike dan yau saturday in tuna miki.” Wani irin duka kirjin maimunatu yake yi ta shiga uku kallon agogon hannunta tayi taga tara sauri. Wani kakkauran yawu ta hadiye dan lokaci guda taji bakinta ya bushe.1
“Hello baki jina ne eyee?” Momyn ta fada calmly wanda haka ya kara tsorata maimunatu cikin rawar baki tace “momy gani dawowa yanzun nan.” Tayi saurin kashe wayar ba tare da ta jira amsanta ba tafiya ta fara dan shap ta manta da wani marwan tsabar kidimewa jikinta sai faman rawa yake.1
Da sauri marwan yasha gabanta ganin zata wuce ta barshi a dan tsorace ta tsaya hannunta dafe da kirjinta. Wani tausayinta ne ya ratsa zuciyarsa ko ma waye ya kirata ba karamin dagula mata lissafi yayi ba tashi daya.
Cike da tausayawa yace “lafiya dai ko?” Ya mata nuni da wayarta da idonsa ajiyar zuciya ta sauke tace “that was momy wai tazo bana nan,so i need to get going.” Sai lokacin hankalinsa ya dan kwanta ya lura ita me yawan tsoro ne though dole ta tsorata iyayenka su zo basu sameka ba a inda suka turaka sai duk bai ji dadi ba ya san da bai ja ta yawo ba da babu inda zata.1
“Lemme drop you” da sauri ta girgiza kai tace “ah ah zan tafi ni kadai in ta ganka za a sami matsala.”
Dan tattare gira yayi yace”matsala kuma? Wani irin matsala” watsa hannayenta tayi fed up da maganar tace “at this time kaga kanwarka da namiji wani action zaka dauka me zai zo brain dinka?” Kara hade giransa yayi yace “i dont know cos bani da kanwa.”3
Gyada kai tayi ta fara tafiya dan ta lura tsayawa yi mishi bayani is pointless ba ganewa zai yi ba da alama yahudanci ta bi jininsa da yawa to him is normal amma ita tafi kowa sanin halin da zata shiga in aka gansu tare.1
Taxi ya tsare mata ta shiga tare da daga mishi hannu cusa hannunsa yayi cikin aljuhu yana tunanin thats not how he planned end of today matsalar maimunatu shrgen tsoro he have to find a way da zai cire mata wannan tsoron.1
Maimunatu kam gani take yi tamkar driver din baya tafi ji take kaman ta amshi tukin a haka suka isa gidanta da sauri ta fita inda ta sami wata bakar mota kofar building kokarin shiga cikin gidan take momy ta fito daga cikin motar cikin shiga ta alfarma yawun wahala maimunatu ta hadiye ta fara takawa zuwa inda momyn ke tsaye jikin mota ta harde sai kallon maimunatu take yi sama da kasa.1
“Wato akuyar daure ta samu sake,iskancinki kawai kike yi? Wasu hawaye ne suka taru a idanun maimunatu. A hankali ta girgiza kanta tace “ba haka bane momy, ni ba iskancin da nake yi asalima babu inda nake zuwa dan yau birthday dina ne yasa ma na fita.”1
“Mmm yau birthday dinki yasa kika ce ba ri kema kije club ko?” Waro idanu tayi tace “club kuma momy? Ni dai wallahi ban ma san hanyan club.” Ta karasa maganan cikin matsanacin kuka tana kare running nose dinta da bayan hannunta.2
Wani murmushin satisfaction tayi ganin ta sata kuka tace “toh in ba club ina kika je da daren dressing like this.” Ta fada tana nuna ta da hannu.
Maimunatu bata ce komi ba sai kuka take yi kawai.1
“Ni ban ce ki sani a gaba ba kina min kuka ba mahaifinki ya sani in zo in duba halin da kike ciki kuma na gani saboda haka ni zan wuce a cigaba daga inda aka tsaya. Babu abinda kuma zan tsaya in maki.” Daga haka ta bude kofar motanta ta shiga
Driver yaja nan suka bar maimunatu nan tsaye tana kuka daga tsayen nan har ta kai ga durkusawa sai rusan kuka take yi ba komi take yiwa kuka ba sai makomar makarantanta bata san me za a je a cewa daddy tunda daman bakin ciki take yi da zuwan wannan kasar karatu ta san sai tayi wani abu a kai. Haka taci kukanta a durkushe a wajen ta lallashi kanta ta tashi ta shiga gida.2
Duk abinda ya faru a kan idon marwan sai dai bai jin me suke cewa abu kadan kawai ya tsinta yana labe gefe inda ya saba tsayawa ya ga fitanta kullum.1
Sosai tausayinta ya ratsa zuciyarsa tunani yake anya wannan mahaifiyar ta ce wacce ta haifeta? What kind of a mother is this? Da kyar ya iya hana kanshi zuwa wajenta yana nan tsaye har ta shiga ciki.1
Motarsa ya koma ya zauna yana tunanin yaje gareta ne ko ya kyaleta?1
Yafi awa a zaune cikin mota yana sakawa yana kuncewa daga karshe dai ya budr murfin motarsa ya fita lifter ya hau ya kaishi apartment dinta door bell dinta ya danna, sai da ya danna kusan sau uku sannan tazo ta bude har lokacin kuka take tana ganin shine bata san lokacin da ta fada jikinsa ba.1
Rungumeta yayi tsam tare da shigewa cikin dakin ya turo kofa kara volume din kukanta tayi jikinta na shaking a hankali yake shafa bayanta amma ya rasa me zai ce mata.1
Daga da fuskanta da yayi jage jage da hawaye tayi tace “i dont wanna go,ina son karatuna i dont want to leave you” hannunsa yayi yana goge mata hawaye ita kam sai fadi take ” ban son a hanani makaranta bana so.” Sam zuciyarsa bata yi masa dadi saboda gani yake fitan nan ne ya janyo mata matsala whoever thought ranan da aka farashi cikin farin ciki zai rikide a karshensa.1
Ganin sambatunta yayi yawa ne yasa shi dukar da kanshi ya hade bakinsu waje guda dip kukan nata ya dauke saboda yanda jikinta ya amsa kiss din a hankali yake tsotson bakinta yana tasting hawayenta a jiki lumshe ido tayi tare da kara zagaye hannunta a wuyansa tafukan hannunsa da ya rike fuskanta dashi ya sauke yana shafa gefe da gefen cikinta zuwa gefen kirjinta tuni jikinta ya dau kerma tana ji tsigan jikinta na tashi.2
Kara manna jikinta da nashi yayi sosai yanda boobs dinta suka mannu da kirjinsa wani irin nishi tayi can cikin makogoronta wanda yayi dai dai da bugun da aka yiwa kofarta.1_I can’t thank this girl maimunerh enough i follow up her comments kaman yanda kuke bin post dina my character really deserved ur name dear. Love you xoxo read to ur heart content the whole book is dedicated to you._
2
Cak numfashinta ya dauke haka shima yayi freezing a tsaye a wajen je just hope he didnt course more problems kara danna door bell din da aka yi ne ya sashi sakinta da sauri itama tureshi ta yi tare suka aikata hakan kaman wanda aka saka musu shocking.1
Jikin kofan ya nufa da sauri ta rikoshi hannu yasa mata a leb’e sannan ya leka ajiyan zuciya ya sauke sannan ya sa hannu yana kokarin bude kofar kara rikoshi tayi tana pleading kar ya bude. Unlucking kofar yayi sannan ya bata wuri jikinta a mutukar kidime ta karasa bude kofar wani ajiyar zuciya ta sake har sai da taji iska na shiga kofofin jikinta tsaban relief ganin delivery man ne dan tattare gira tayi ganin bata expecting komi.3
Dan basket ya mika mata tare da mika mata biro tayi signing sai da amsa tayi mishi godia ta koma dakin inda ta samu marwan zaune yana sipping fruits juice da alama a fridge dinta ya dauka.1
Zama tayi a gefenshi tana kokarin kunce ribbon din jikin basket din ido ta zaro ganing contents din cikin basket din tun kafin ta bude card din dake attach to basket din da ganim kayan ciki ta san daga inda ya fito dan kallonshi tayi yana ta danna wayarsa bai ma kallon inda take1
A hankali ta fara fito da abin ciki daya ba yan daya na farko single rose flower ne sai wani frame da ke dauke da hotonta tana zaune bakin wani ruwa sannan gefenta garden ne na dahlia bata san lokacin da ya dauki hoton ba da alama da wayarsa ya dauka.1
Tsurawa hoton ido tayi she look so lost a zaune a wajen tana kallon ruwan amma inka lura sosai hankalinta bai kan ruwan yayi nisa but hoton yayi kyau sosai murmushi tayi ta ajiye tana karanta kalaman dake rubuce a jikin frame din a zuciyarta wani karamin box ta fito da, wrist watch ne me dan karan kyau wanda aka zagaye gefenshi da kananan diamonds haka tayi ta fito da su turare post clip na kama gyale dariya tayi da ta ga clip din ta manta da duk wata matsalarta marwan ya iya sata a farin ciki daga karshe cake ta fidda a cikin wani dan karamin box dim an rubuta HBD tattarasu tayi ta ajiye a gefe sannan ta matsa kusa dashi tare rungume gefen hannunsa tace “thank you sooo much naji dadi sosai.” Ajiye wayarsa yayi kan hannun kujeran kafin ya juyo ya dauketa ya aza bisa cinyarsa.3
Kumatunta ya dan ja yace “ure wlcm but dont ever thank me again in nayi miki abu ok?” Gyada kai tayi tana murmushi shi kuma ya tsurawa happy face dinta ido shi ya manta shap ma da wannan gifts din dama dabararsa na cewa a delivering da dare ya san by time din sun dawo he is glad gifts din ya dawo mata da farin cikinta.1
Boye fuskanta da tayi a gefen wuyanshi ne yasa ya san cewan he has been staring gyaran murya yayi tare da gyara zamanta a cinyansa he can still feel her smiling shima murmushi yayi yace “am happy ur smile is back.” Dip ta dauke murmushin sannan ta dago face dinta daga jikinshi.1
Haushin kanshi yaji da ya tuno mata da damuwarta what could it be shifa bai son shiga private life dinta amma bai son ganin ta haka.1
“I dont know what she will do or what she will tell my dad.” Ta fada cikin karaya kara riko kugunta yayi yana shafa bayanta yace “who? Who is she?” Ajiyan zuciya ta sauke sannan ta daura kwayan idonta akan comfuse face dinshi tace “my mom, ko kuma ince my step mom” bata taba addressing dinta da step mom ba sai yau shi yasa taji kalman tayi mata nauyi a baki.3
“Step mom dinki ne tazo ta daga miki hankali?” A hankali ta gyada kai “what the fuck?” Ya furta da karfi tare da mikewa tsaye yama manta tana zaune a jikinshi kafin tayi magana yace “but why? Me yasa take saki kuka she is supposed to be ur mom,she is ur fucking mom” ya fada cikin tsawa ita kam tana zaune sai da ta firgita she wonder me ya saka shi zama haka lokaci daya juyowa yayi gareta yace “wait! Where is you biological mom?” Sunkuyar da kai tayi tana wasa da hannunta tace “she is late.” Rufe idanu yayi yana salati a ranshi lallai they are meant to be together they have almost the same story at the same time a far different story Allah daya gari bamban kenan.1
STORY CONTINUES BELOW

Ya dade idonsa a rufe yana tunanin duniya a hankali yake calming kansa dan ya san mutuniyar tasa akwai tsoro yanzu haka ta gama tsurewa ganinshi haka har yanzu bata san shi waye ba kullum yana kokarin controling kanshi a kanta saboda yarinyan ta shige mishi rayuwa da yawa bai son ya korata da hargaginsa.1
Ji yayi an taba hannunsa a hankali kaman ana tsoro aranshi yayi murmushi wa yace ba miemiensa ba ce sarauniyar tsoro a hankali ya bude idonsa da ya dan sauya kala saboda bacin rai kallonta yayi tana kyafkyafta ido hannunta rike da glass cup dake dauke da ruwa murmushi yayi yasa yatsunsa ya rike natan da yake rike da cup dun ya kai cup din bakinsa idonsa cikin nata sai kokari take ta saukar da nata idon amma bai bata wannan damar ba.1
Sai da ya shanye ruwan dake cikin cup din tass sannan ya janyota jikinshi hade goshinsu yayi yana kallon trembling lips dinta dan dago habbanta yayi ya tsotsi bakinta slightly sannan ya saketa.1
Kallon agogon hannunsa yayi itama ta leka ta gani zaro ido tayi ganin dare yayi sosai 12 saura kafin tayi magana yace mata “good night angel make sure kinyi wanka kinyi sallah before u sleep kinji.” Gyada kai tayi tana murmushi he kissed her one last time sannan ya tafi.1
Limshe ido tayi tana murmushi tare da jingina jikin kofarta this is one of her happiest day her best birthday banda ma momy da ta so ta bata mata ranan a hankalinta furta “momy!” Can kasan makoshinta.1
Bathroom ta shiga tayi wanka tare da dauro alawla ta fito sallahn ishha tayi sannan ta daura nafila da shafa’i da witiri ta dade zaune tana adduar Allah ya shiga tsakaninta da momy ya sa marwan ya cigaba da sonta haka lol.1
The following morning baccinta ta sha sai kusan noon ta farka missed calls ta gani na daddy da marwan da sauri cikin faduwar gaba da tsoro ta kira daddyn.1
Abin mamaki muryarsa cike da farin ciki yace “baby ya kike ya karatu?” Gyaran murya tayi tace “lafiya lau daddy ya aiki? Kayi hakuri naga sako ban kiraka ba.” Tana jiyo sautin murmushinsa yace “no dont worry ai ni labarin da naji na kina karatu ya sanyaya min zuciya munyi magana da momynki ta fada min yanda kike mayar da kai kiyi karatu so kar ki wani damu duk abinda kike buqata ki gayawa momynki kinji? Yanzu ma tace tana hanya zaku je shopping ki dauki duk wani abu da kike ao kar ki damu da batun kudi kuma kar ki taba kudin da na turo miki momynki zata yi miki komi kina jina ko?” Cikin sanyin jiki tace “toh dady na gode Allah ya kara budi.”2
“Ameen ameen mamana Allah yayi miki albarka.” Wani sanyii ne ya ratsa zuciyarta when last tayi magana na nutsuwa haka da mahaifinta har ya saka mata albarka lallai in yin karatunta shi zai sashi farin ciki ya shi mata albarka dole ta zage damtsa tayi karatu ko zai yi alfahari da ita.1
Me momy take nufi da wanketa wajen daddy? Wallahi ta sani ba don Allah tayi hakan ba dole tana da wata manufa tsoro ne ya kama maimunatu dan ta san momy rahina kaman yunwan cikinta this only means she is planning something bigger ta gwammace da ta gayawa daddynta bata sameta a gida ba da wannan karyaryakin dan ta san outcome dinsa ba me kyau bane ta sani jin dadinta na lokaci kadan ne kafin momy ta tarwatsa shi.2
Pacing ta fara yi a cikin dakinta tana tunanin mafita toh ina ma zata samu mafita alhalin bata san me ye shirinta ba mafitan kenan ta mayar da hankali tayi addua.1
Vibrating wayar ta tayi murmushi tayi kafin ta picking lumshe ido tayi dan in har zata ji muryarsa sai ya ratsa mata kwanya.1
“Sleepy head” ya furta in a husky voice murmushi tayi tace “good morning.” A nutse suka gaisa dukkansu suna jin shauki cewa yayi yana son ganinta tace “ka manta momy na nan sannan yanzu dady yace min wai zamu shopping da ita so kaga ba time.” Bata gama rufe baki ba door bell dinta ya kada dan waro ido tayi tace “i think she is here.” Yaji tsoro a muryanta yace “okey calm down and play it cool ko me zata ce miki promise me ba zakiyi kuka ba. Gyada mishi kai tayi kaman tana gabanshi tace “ba zanyi kuka ba.” Yace “good be strong dont ever let her get to you kinji.” Kara gyada kai tayi sai da ya kuma maimaitawa sannan ta tuna baya kallonta tace “eh” yana shirin sake magana aka kara matsa kararrawa da sauri tace mishi “gotta go i love you.” Kit ta kashe wayar kirjinta na sama da kasa na abu biyu kalaman da ta gaya mishi da wacce ke tsaye tana jiran ta bude mata kofa kaman wacce tayi race haka taje ta bude kofar tana nishi.2
Marwan kam kurawa wayarsa ido yayi yana mamakin jin abinda tace can kuma sai ya fashe da dariya yes! She is coming out of her shell 1
Kallon kallo suka yi kafin maimunatu ta bata hanya ta wuce dakin take karewa kallo yeah ta dan ga changes which means yarinyan na jin dadin rayuwar kasar kenan idonta ne ya sauka kan tarikican basket din jiya ganin inda take kallo ya sa maimunatu zuwa ta tattara wajen ta shiga dasu dakinta dan ma ta ajiye cake din a fridge.2
Murmushin gefen baki momy ta yi ta dago cewa someone was here bayan zuwanta she is going to have a perfect plan.1
Maimunatu ko wanka bata yi ba ta saka kaya ta fito saboda bata son zaman matan nan a gidanta.1
A motar da tazo jiya ta kuma zuwa tare suka zauna a baya ba wanda yake cewa kowa uffan bayan gaisawa da suka yi.
Sai da suka yi nisa da tafiya momy tace “ba zaki gode min rufa miki asiri da nayi jiya ba.” Yawu maimunatu ta hadiye bata ce komi ba amma zuciyanta na so ta furta ai ba karya kika yi ba ina karatu sosai amma bakinta yayi mata nauyi saboda tsoro. Limshe ido tayi tana maimaita kalman be strong a ranta.1
Murmushi momy tayi tana kallonta tace “au bama zaki ce komi ba? At least ai ko introducing din mu kya yi saboda nuna gratitude.” Sharply maimunatu ta jiyo tace “introducing dinku ke da wa?” 1
Dariya momyn tayi ganin ta samu tabbacin abinda take nema amma sai ta basar tace “relax….. Da kawayenki mana i mean sabbin kawayen da kika yi ko baki yi kawaye ba.?” Ajiyan zuciya ta sauke tare da tabe baki tace ‘ai ni kin san bana kawaye.” Gyada kai tayi tace “toh shi saurayin naki fa dan na san kina saurayi tunda kika yi da me shago ma.” Kallonta tayi ido cikin ido tace “momy! Na san kin sani but bari in kara gaya miki yah khalid ba saurayina bane bai taba cewa yana sona ba babu abinda yake tsakaninmu so na rokeki ki daina yi mana sharri wai ke kam ma baki gajiyane…..?
Baki da hanci bude momy ke kallonta cike da mamakin liver din maimunatu yayin da a bangaren maimunatu zuciyarta ke lugude cikin kirjinta tana jiran taji ta ina da momy zata fara amma da yake momyn makira ce sai ta saki wani murmushi tace “oh so sorry diyata ni kullum mantawa nake yi kince shi me shagon ba saurayin ki bane.” Wani boyayyen ajiyar zuciya ta sauke duk da deep down ta san momy bata bar maganan nan ba.1
Shiru suka yi duk su biyun babu wanda ya kuma wata magana sai dai lokaci lokaci momy ta saki murmushi maimunatu ta sani ba alkhairi ta ke kullawa ba ta san tana kiyarta yanda zata ci mata uwa ne haka ne yayi ta gudana har suka isa wani dankareren shopping mall.1
Ko da suka shiga ciki maimunatu ta kasa sakewa ma tayi wani siyayya sai momyn ce ke ta faman lodan kaya abu biyu zuwa uku maimunatu ta dauka sai wata riga ja me dan karan kyau rigar doguwa ce har kasa tana da hannu dogo amma tsukakke wato pencil hand bata da wani ado a jikin sai gaban rigar da yake a wawuke sannan kasan rigar budadda ce sosai ko da maimunatu taga rigar babu wanda ya fado mata a rai sai marwan ta san sosai zai so ganinta a rigar saboda rigar tayi kyau ganin murmushi ta saki ta karasa gaban rigar tana zuwa daidai lokacin gefen wuyan rigar ta reflecting ashe diamonds ne kanana a jikin rigar ta gefe waro ido tayi ganin hakan da sauri ta kalli tag din rigar kusan 500 dollars.2
Shiru tayi tana kiyasta ta ina zata fara daukan rigar gashi rigar ta shiga ranta gashi tayi tsada tana nan tsaye gaban rigar wasu emmatan turawa suka shigo mall din dan dube dube suka fara can idonsu ya fada kan rigar dayar ce ta tabo sauran tayi musu nuni da rigar duk sauran ukun zaro ido suka yi tare da daura hannunsu kan bakinsu can kuma suka fara giggling ganin sun nufo inda rigar yake yasa maimunatu saurin cire rigar ta nufi counter dashi.1
Wani kallon banza suka watsa mata ita kuma ta daga musu kafada irin oho din nan.1
Duk draman da ake yi a idon momy wani murmushin ta saki sannan ita ma ta nufo counter din da tulin kayan sa ta picking.1
Dai sai lokacin matar dake tsaye a wajen tanawa maimunatu murnan samun rigar ganin kudin rigar ya sa momy yin kicin kicin da fuska ganin haka ya saka maimunatu ciro card dinta ta biya kudin rigar kasancewar tana da sauran kudi ga kuma kudin da daddy ya turo mata bata ko taba ba kusan 5000 dollars ne cikin acct dinta.1
Ganin ta biya kudin kayan ba ko dar ya sa momy shan jinin jikinta wato an mayar da ita hamago ya turo yar sa wata kasar yana sakar mata kudi kawai har da ma kara mata kudi wai tayi mata shopping ko toh duk zata yi maganinsu da wannan haushin ta biya kudin kayanta ba tare da ta hada da sauran abubuwan da maimunatu ta siya ba itama maimunatun ko a jikinta duk da ta san daddy ya ba da kudi ayi mata shopping.1
Haka suka rabu ran momy na suya sai da zata fita ne ma ta ce mata gobe zata koma ba zata dawo ba.1
A gajiye likis maimunatu ta shiga gida ga bakar yunwa dan duk wunin ranan bata ci ko mi ba banda orange juice a bed room dinta ta watsa abubuwan da ta siya wanda bai fi a kirga ba ta fito ta shiga kitchen chocolate tea ta hada mai kauri da zafi ta zauna a kan kicin stool tana kurba a hankali har sai da ta shanye ai lokaci guda ta hada uban gumi ganin haka ya saka ta fara stripping kayanta kaman yanda ta saba ta tattara tayi bathroom dasu.1
Wanka ta fara yi tana cude jikinta da sabon shower gel dinta tana gogashi akan shoulders dinta zuwa kirjinta lumshe ido tayi tana tunanin wai marwan ke shafa mata haka da sauri ta gwalo idon tana mamakin inda tunaninta yaje how naughty of her.2
Wai ita kam yaushe ta dawo haka son marwan na son zautar da ita yana sa mata mugayen tunanin omg! Yau tace mishi tana sonshi ya zata yi da kayan kunya ta yaya zata iya kallonsa?1
Marwan yayi wunin ranan cikin farin ciki he cant believe miemie tace mishi tana sonshi yau he just couldnt believe it he cant wait step mom dinta ta tafi su fara asalin soyayyansu zai nuna mata ita mace he will make her feel loved yanzu ne zata san tana rayuwa.1
Da yamma bayan la’asar yaje wani african kitchen ya siya mata abinci dan ya san da kyar in taci abinci.
Allah cikin ikonsa yana shirin shiga titin anguwansu yaga wucewar motar momynta murmushi yayi tare da fadin yes! Da sauri ya kara taka mota ya shiga anguwan.1
Kwaso duk abinda ya siyo yayi ya haura apartment dinta luckly ya samu kofar a bude a hankali ya shiga tare da locking kofar yana girgiza kai he cant believe ta bar kofa a bude duk tsoronta yanzu da wani ne ya shigo fa yana ajiye paper bags din hannunshi yaji alamun an bude kofarbathroom da sauri yaje ya buya sai da ya bari ta kai tsakiyar sitting room din ya fito tare da fadin “surprise!” Ihun tsoro ta tsala da sauri ya cabkota tana shirin goduwa jikinta sai kerma yake yi yace “ke nine!” Kallon fuskarsa tayi idonta cike fal da tsoro sannan ta saki ajiyar zuciya lakace mata hanci yayi yace “kin san kina da tsoro kika bar kofa a bude yanzu da wani ne ya shigo bani ba fa.1
Shiru tayi tana kallon yanda bakinshi yake motsi tana tuno tunaninshi da tayi a bathhroom ganin yanda take kallonshi kaman ba a cikin hayyacinta ba yasa shi dukowa tare da kama lip dinta daya da hakorinsa wani irin shesheka tayi hakan ya bashi daman hade bakinsu gaba daya ya kara rungumota tare da zagaye hannunsa a kugunta kissing dinta yake passionately a hankali kiss din ya fara komawa wild daukanta yayi ya rabata da kasa zuwa kan sofa dinta.
A hankali ya cigaba da kissing dinta hannunsa na yawo a jikinta a hankali ha saki bakinta ya gangaro zuwa habanta zuwa wuyanta yana tsotsa kaman wani sabon maye towel din dake jikinta ya warware tare da cupping boob dinta a cikin hannunsaCupping one of her full firm breast yayi a cikin hannunsa a tare suka sauke ajiyan zuciya maimunatu ji tayi kaman ana mata wiring a jikinta saboda taji feelings din da bata taba ji ba.
Tana cikin wannan fitar hankalin marwan ya dora bakinsa kan nipple dinta yana nibbling wani shesheka ta fara tana tureshi ita kanta bata san tana yin hakan ba sai da ya dawo da lios dinshi ga nata yana cigaba da fondling boobs dinta hannunshi daya ya fara gangarawa zuwa cikinta dai dai lokacin da ya danna hannunsa a cikin ramin cibiyarta taji wani fitsari yazo mata.
A hankali ta bude idonta dai dai lokacin da yake kokaring dipping hannunshi cikin pant dinta.+
Waro idanu tayi waje da mugun sauri ta ingizashi kasancewar babu wani kuzari a tattare dashi ya sa shi faduwa kasa ya zauna da duwawunsa ta mike tsaye da gudu ta shige bedroom dinta kullo kofan tayi tare da sa key ta dafe kirjinta innalillahi wa inna ilaihir raju’un shine kalmar dake ta fita daga bakinta daga baya kuma ta janyo kalmar istigfari ta fara yi hannunta biyu ta saka ta rufe bakinta saboda wani kuka da ya kubce mata “na shiga uku innalillahi me nake shirin aikatawa?” Shine abinda ta furta a hankali gaban mirror dinta ta je ta tsaya tana kallon kanta daga ita sai pant ga flush skin dinta nan duk shatin inda marwannya tsotso ta “na banu!” Ta daura hannu a kai “yau nice namiji ya ganni a haka? Innalillahi,rabbi ka rufa min asiri Allah kar ka tona min asiri.” Ta fada tana kara rufe bakinta da hannunta daya.
2
Marwan kam binta yayi da idanunsa da suka koma kaman na me jin bacci gyara zama yayi ya mike kafarsa daya sannan ya lankwasa daya ya daura hannunsa akan guiwansa yana mai da numfashi kallon erection dinshi yayi ya ja tsaki tafukan hannunsa dukka biyu yasa ya shafe fuskarsa yana tunanin what he had just done ya salaam this girl is too innocent for his liking yana sonta da gaske amma gashi nan he is scaring her away rabbi help me ya zan yi da wannan hormones din da suke sani behaving kaman kwarto?” Ya tambayi kanshi ya sani he is always in control of his feelings amma akan maimunatu abin ya ci tura Allah kadai ya san halin da take ciki yanzu.5
Shi karan kanshi kunyan kanshi yake ji balle ita wani haushin kanshi yaji wani uban tsaki ya saki kafin ya mike ya nufi fridge dinta ya ciro ruwan sanyi ya kafa a bakinsa sai da ya shanye gora daya sannan ya yar yana muzurai,kallon kanshi yayi erection dinshi ya sauka ajiyar zuciya ya sauje tare da yin hamdala.
Kofar bedroom dinta ya kalle da yake rufe ya girgiza kai, he will give her time to cool down ya san yanzu babu abinda ba ya yawo a brain dinta ba kalan zargin da bata mishi.2
Fita a gidan yayi tare da rufe mata kofa gaba daya yanayinsa a hargitse, wani mutun ya gani yana shirin shiga elevator din tare suka shiga shi da mutumin haka kawai yaji zuciyarsa taki amincewa da mutumin yana irib feelings yake ji game da mutumin.
Gaskiya in a building din yake zai advising maimunatu ta bar gidan kwata kwata mutumin doesnt look dangerouse amma haka nan marwan yaji zuciyarsa bata kwanta da shi ba da wannan tunanin ya shiga mota kallon kansa yayi a mirror gaba daya duk ya susuce buttons din rigarsa ma half a bude suke gashin kansa a hargitse murmushi yayi tuna da duk aikin maimunatu ne wannan he will have to do something about their situation dan ya tsiratar dasu dukka.
Ya subahana ya zo dan yaji kalmar i love you daga bakinta yana kallon fuskanta amma duk ta rusa mishi plan with that look she gave him duk ta susuta shi, she was clearly inviting her to kiss him shi kuma yaje ya zarce mai zai faru da bata dawo hankalinta ba girgiza kanshi kawai yayi dan shi kadai ya picturing abinda zai faru da haka ya yiwa motarsa key ya bar anguwan da zumman anjima ko zuwa safiya ya kirata.1
Maimunatu na jin fitarsa ta mike daga kan gadonta ta zira doguwar riga kara kallon face dinta da ta sha kuka tayi hmm wato ma fita yayi without apologising cikinta ne yayi kugu ta tuna babu abinda ta sakawa cikinta yinin ranan gaba daya banda tea djn da ta sha tana fitowa sitting room din taga ledojin da ya shigo da su hamdala tayiwa Allah dan ba karamin yunwa take ji ba tana tunanin me zata da fa da sauri sauri.1
Janyo ledan tayi tuwon shinkafa ta samu da miyan yauki murmushi tayi sanin da tayi african kitchen yaje ya samo mata hade rai tayi tunowa da tayi kilan duk abinda yake yi mata dan ya samu ya rabi jikinta ne in ba haka ba meye nashi na ganin mata tsaraici har ya kusantata da zina she thought a kiss kawai zasu tsaya why zai wuce gona da iri.
Tsaki taja ganin da tayi zata bata ranta a banza har ta loosing apetite tashi tayi taje ta juye abincin a plate ta zauna ta fara ci tana regretting fadawa marwan kalman so watakila shi ya bashi karfin guiwan yi mata abinda yayi mata (ni kuma nace abinda suka yiwa juna dan sai bango ya tsage …….)
5
Marwan bai samu ya kira maimunatu a ranan ba sai washegari wanda ita kuma hakan ya kular da ita ta alaqanta rashin kiranta da rashin samun hadin kanta ne ya sa bai kirata ba sosai hankalin marwan ya tashi ganin da yayi bata picking calls dinshi text ya fara tura mata na ban hakuri da kalaman soyayya tuni mutuniyarku ta saukk sai murmushi amma deep down tace sai ya horu kaman yanda ta horu dan sai dai bata kwanta shiru ba sai taji alamun hannunshi ko lips dinta a jikinta ya sa tana zabura ita kadai buqatuwa da sha’awa ya dameta sai dai tayi ta kuka tana blaming dinshi ya sanar da gangan jikknta da zuciyarta abinda basu sani ba.2
Wani rana tana fitowa school taji mutum ya rungumeta ta baya kafin tayi yunkurin wani abu ya fara mata magana a kunne yana marairaicewa murmushi ta saki tana shirin juyowa marwan ya saketa ganin mutumin ranan da yayi yana daukan su a hoto.1
Gadan gadan ya bi mutumin ganin haka mutumin ya sa ya taka a guje shima marwan din ya bishi a guje zuwa parking lot…….1Baki bude maimunatu ta bi su da kallo marwan da iya karfinsa yake gudu dan ya cimma mutumin nan shima mutumin ba wai sanya yayi ba gudun tsira daban yake da na kamu ganin da yayi tabbas in bai yi da gaske ba marwan na iya kamashi kuma in ya kamashi ya san ba zai danganta shi da ko ina ba sai hannun jami’an tsaro ya sashi cire cameran dake wuyanshi ya wurgar dan ya san in har ya samu hotunan yana iya kyalesa duk da ya san zai so ya san wanda ya aiko shi.1
Shi kam marwan ko da ya wurgar da cameran bai hanashi bin shi dan ko ta kan cameran bai yi ba sai da yaga ya hau bike din shi ya tsere tukun ya slow down yana mai da numfashi.1
Komawa baya yayi ya dau cameran yana tsaye ya kunna girgiza kai yayi ganin hotunan da cameran yake dauke dashi koma waye ya tura wannan mutumin yana neman hanyan tozarta maimunatu ne kuma zai komi dan yaga hakan bai faru ba da taimakon Allah zai daukaka rayuwarta zai mai da rayuwarta abin kwaikwayo.2
Ganin tana tahowa inda yake ya sa ya kashe cameran kallonshi tayi fuskarta dauke da alaman tambaya murmushi yayi tare da jan kumatunta ya daga camera din tare da ce mata “ya dauke min wannan ne tun kwanaki nake nemanshi.” Murmushi tayi tare da girgiza kai tace “shine kuka zuba wannan uban gudun kaman wanda ya dauke maka mata ko y’a.” Dariya ya kyalkyace da yana nuna ta yace “kin ganki ko? Kema kin iya magana in ya dauke min mata ko ya ai harbe shi zan yi.” Tabe baki tayi ba tare da tace komi ba.2
Numfashi ya ja ya fesar sannan yace “am i forgiven?” Kau da kai gefe tana motsi da bakinta amma ba tace komi ba kallon idonta da ta saukar da eyelids din ta tana kyafkyaftawa yayi yace uhumm?” Gyada kai tayi muryanta na rawa tace “yes but promise me u wont repeat that.” Hannunsa ya hade waje daya yace “i cant promise that but ba zan taba yin abinda baki so the only thing i can promise is i will never take ur virginity outside wedluck.” Ya fada out of breath praying Allah ya bashi ikon cika wannan alkawarin da ya dauka.
5
Kau da kai tayi cike da kunya tana kara sussunkuyar da kai shi wannan mutumin me ya sa bashi da kunya ne? Katse mata tunani yayi da kinji? Gyada kai kawai tayi tana adduan Allah ya sa bata making mistake ba tana son marwan shi yasa take yi mishi uzuri who will ever thought wai ita maimunatu ne take bari wani namiji na taba ta haka so intimately Rabbi ka yafe min ta fada a zuciyarta.3
Ajiyar zuciyabya sauke yace “thank you love.” Bata ce komi ba sai kara kasa da tayi da kanta dan bata rai yayi ya sa hannu ya dago habbanta har lokacin bata iya hada ido dashi ba “why are you not smiling? Baki yafe min bane? Ko kin dai na so na ne?”1
Girgiza kai tayi dan shagwabe fuska yi yace”ummhnmh ni dai smile and talk to me.” Dan murmushi tayi tana boye fuskanta saboda yanda yayin ya bata dariya sosai sai kace wani baby2
Murmushi yayi dan dama ya san haka zai bata dariya a hankali yace “maimunatu i love you!” Tafukan hannunta ta saka ta rufe idonta dan waiwaigawa yayi sannan ya saka hannunsa ya banbare hannunta daga fuskanta.1
Sadar da kai kasa tayi dan wani irin kunyanshi ne ya lullubeta duk ta kasa sakewa shi kuma ganin haka ya fara takalanta yana tsokananta he didnt press na cewan sai ya kara jin kalman so a bakinta ba dan ya san ko zai mutu da kyar ta iya fada mishi hakan a gabanshi sai dai a wayar.
1
“Bullshit!” Ta fada da karfi tare da wurgi da glass cup din hannunta tana huci dan kara matsawa gefe mutumin yayi yana gyara zaman glasses din shi.” Cikin harshen turanci yace “nayi iya kan kokarina dan ganin na tsere mishi amma hakan bai yi ba sai da ya kwace hotunan ni kuma ganin zan iya shiga matsala ya sa na gudu na bar mishi hotunan.”2
Rintse ido tayi ta daga hannunta cike da takaici tace “ya isheni haka! Ban son jin wata kalma daga bakinka dan duk abinda zai fito daga bakinka bana murna dashi ka dauki kudinka ka bani waje i dont need you anymore.”3
Da sauri ya dau envelope din ya nufi hanyar fita har ya kai kofa yana shirin murdaa handle tace “wait!” Dakatawa yayi tare da juyowa yace “yes?” Murmushi ya gani kwance a fuskarta kaman ba ita ce ta gama huci yanzu ba kujera ta nuna mishi alaman ya zauna kallonta yayi ya kalli kujeran ya sani this woman can be very evil dan ya lura babu alamun imani a tattare da ita.2
Zama yayi cikin dardar itama waje ta samu ta zauna tare da crossing legs dinta tace “can you hack her phone?” Dan jim yayi kafin yace “i can’t but i have a frnd who can.” Murmushi ta kara yi tare da fadin great.1
Gyara zama yayi yace “if i may talk,hacking her phone is very risking cos ana iya tracing why not hack her social media acct?” Shiru kadan tayi ta dora yatsanta daya kan habanta tana tunani tace “eh hakan ma is a good idea hacking her social media accts matsalar shine yarinyan kidahuma ce but i will see what i can do about it, i will be leaving tonight but we will keep in touch.” Gyada kai yayi tare da mikewa tsaye godia yayi mata sannan ya sa kai ya fita.
1
Hannunta biyu ta harde sannan ta saka a kasan habbanta tana murmushi “maimunatu daddy’s girl in love hahaah lallai love at this tender age? Mmmm yanda baki barni na ji dadin love life dina ba kema ba zaki ji dadin naki ba its soon gonna end zan jefi tsuntsu biyu da dutse daya zan rabaki da mahaifinki da shi masoyin naki i cant believe wai maimunatu is havig PDA how i will love to see those picturea mtswww i wish kaima zan san ko kai waye siriki na hhhh mmm maimunatu i will ruin so very soon