KINA RAINA CHAPTER 3
Zaune yake yana kara kallon hotunan da mutumin nan yayi musu a cikin system dinshi,he couldnt bring himself to delete it saboda hotunan sun yi kyau kaman wasu pre wedding pictures yanda ya zagaye hannunshi a cikinta ta bata rai da wanda yake mata magana a kunne tana sakin murmushi,da wanda ya dago lokacin da ya hango mutumin nayi musu hoto kenan a takaice dai hotunan sunyi kyau saving dinsu yayi a cikin system dinsa cikin folder din da yayi wa maimunatu in ya dauketa ya bata sani ba sai yazo ya saving.2
Maimunatu ta damka amanan rayuwarta ga Marwan,he is her everything domin ita yanzu ji take bayan bautar Allah saboda shi take rayuwa yayi mata alkawarin ba zai taba kusantarta ba amma tayi masa alfarma daya ta barshi ko yaya ne ya dinga tabata,bata yi masa gardama ba cos itama tana jin dadin yanda yake yi mata she love his posessiveness over her duk lokacin da ya tabata jikinta burns with his touches(bai kone ba tukun in baku daina ba zai kone a jahannama) haka nan in ta tuno tsigar jikinta sai yayi ta tashi tun tana jin kunya har ta sake jikinta whenever he kisses her she responds back.3
Now he choose what she wears tun wani rana da suka fita tare ta saka fitted gown da ya fitar mata da figure dinta sannan ta nada gyale a kanta groceries shopping suka je wani ya dinga binta da kallo ita bata ma sani ba tana ta zaban abinda suke buqata amma marwan na ankare dashi,sosai ya shaka amma bai ce komi ba ita dai ta ga yana wani ciccin magani,wayarsa ce tayi kara ya excusing kansa dan yaje ya ansa wayan.1
Dan gefe yayi yana ansa wayan amma hankalinshi na kan miemie da guy din dake admiring mishi ita he was so close to her,kaman ance ya dauke kwayan idonsa dawowar da zai yi da idonsa yaga abinda ya kusan tarwatsa mishi kwakwalwa ass cheeck dinta guy din ya matsa da ya zo wucewa ta gefenta.1
Kaman wanda yayi flying ganinshi kawai yayi gaban yaron janyo shi yayi ya flinging dinshi cikin shelves din dake gefensu bai barshi ba ya bishi yana punching fuskarsa kara maimunatu ta saka da ta dawo hayyacinta dan tun lokacingbda baturen ya grabbing duwawunta hankalinta ya tafi hutu wucin gadi dan ta san she is doomed in marwan ya gani shi yasa bata dauki action ba dan kar ta jawo hankalinshi bata san cewan it was too late ba.2
Securities din wajen ne suka zo suka rabasu tare da damka su hannun hukuma maimunatu babu abinda take yi sai kuka haka ta shiga motan marwan ta bisu.1
Statement suka bada marwan ya biya kudin asarar da yayiwa super market din,bayan yayi musu bayanin harassing girlfriend dinsa mutumin me suna molly yayi,tambayan maimunatu aka yi ko tana so ta pressing charges girgiza kai tayi tace “no,ni bana son komi just release my boyfriend.” Kada kai police din yayi sannan yayi rubuce rubuce aka sake su.1
Har lokacin marwan was in rage saboda da ya rufe ido babu abinda yake gani sai hannun baturen a jikin miemiensa sannan ta pressing charges tace ah ah,tsaki ya saka ya shiga motarsa hamdala yayi ganin ta bar key din a jiki ko kafin ta bude motar ta shiga ya figi abarsa ya tafi.1
Kuka ta kuma fashewa tana tsaye a wajen she cant believe ya tafi ya barta a wajen nan ga purse dinta na cikin motar.1
Tsaye tayi a wajen tana kuka fushi yake yi da ita kenan? Toh ita meye laifinta? Ita ta janyo hannun mutumin jikinta ita yanzu ya zata yi ina zata tafi gidanshi ko nata?1
Wani kukan ta kuma fashewa dashi not knowing what to do kananan shekarunta yasa ta kasa tantance me zata yi ta barshi ya huce ne ko taje ta bashi hakuri.2
Gunjin kukka take yi tare da yarfa hannunta na rasa abinyi tana tsoron komawa gidanta ta barshu kar yaji haushi ta share shi ya zama ta kara yin wani laifin,sannan tana tsoron zuwa kusa dashi dan yanayinsa ya bata tsoro bata taba ganinsa a irin wannan yanayin ba gaba daya ya sauya mata.1
Wayarta ta dago tana kallon time,map ta bude taga anguwan da take zuwa gidanshi babu nisa,a hankali ta fara tafiya tana yi tana goge hawayen idanunta.1
Marwan kam yana isa gidansa fadawa yayi kan kujera yana mayar da numfashi jikinsa har rawa yake yi saboda bacin rai tashi yayi yana sintiri tare da mayar da numfashi kifa kansa yayi a jikin bango saboda yanda yaji yana sara mishi naushi ya kaiwa frame din dake gefenshi a jikin bangon sai da glass dinsa ya fashe ya tsaga mishi hannu,bude kofa yaji kamar wata barauniya haka ta shigo.3
A hankali ta karasa kusa dashi ganin hannunsa na digar da jini,kokari kamo hannun tayi ya janye “babe pls i am sorry?” Ta fada muryanta na rawa.2
Kallonta ya dan yi yace “sorry? Sorry for? U let that asshole touched you and refused to press charges yanzu kizo kina ce min sorry? Kinyi shawara before saying No? You know damn well you belong to me u are my very own property,a jerk touched you and u think i will be okey with it? He was mentally stripping you and you were there swinging ur hips more.” Ya karasa maganan cikin karaji.5
Cikin kuka tace “ya salaam baby…ni….ni…. Ban….ban…. San yana kallona…..ba….fa!”1
“The fuck you dont know!” Ya buga mata tsawa tare da wucewa cikin bedroom dinshi durkusawa tayi a wajen tana kuka ta kai fifteen minutes zauna wajen tana kuka da kyar ta ja jikinta zuwa bakin kofan cike da tsoron abinda zai biyo baya ta fara knocking kofan a hankali tana rokansa “baby pls ka bude kofan you are bleeding pls ka bude ka sa magani baby i am so sorry.” Tana yi tana kuka ita damuwarta ciwo da yaji a hannjnta bata taba sanin haka yake da zafin rai ba sai yau.2
“Baby dan Allah mana pls kayi hakuri pls open up i am sorry,baby pls let me explain.” Yanking kofan yayi ya fito kaman wani zaki sai da ta tsorata ta dan ja baya kallonta yayi yace “now explain….”10Piki piki ta fara yi da ido na rasa abinda zata ce shi kam sai wani huci yake yi yana hura hanci yace “i said speak!” Ya daka mata tsawa nan da nan ta kuma fashewa da kuka tare da rakubewa a gefe tsaki ya ja ya koma dakin tare da bugo kofar sulalewa tayi a kasan wajen nan bakin kofan tana kuka.4
Shi kam bathroom ya shiga ya sakarwa kansa ruwa,yafi awa daya tsaye a karkashin ruwan,ruwa na sauja a kansa har sai da na zafin ya kare ya koma ruwan sanyi sannan ya yi alwala ya fito pyjamas ya saka sannan ya ta da sallah.1
Maimunatu ma ta dade zauna a wajen tana kuka sai da hawayenta ya daina fitowa sannan ta tashi ta shiga guest room din gidan tayi alawla ta fito taje praying corner dinshi luckly akwai hijab dinta a wajen wani rana da suka zo gidan tare lokacin sallah yayi kayan jikinta ba zai yi mata sallah ba a take yayi mata order din dogon hijab yace wannan na gidansa ne. Time din dariya abin ya bata gashi yanzu zai mata amfani.1
Sallah tayi ta na ta addu’an Allah ya huci xuciyar marwan ko kadan bata ji haushin abinda yake yi mata ba dan ta san ko me yake yi is out of love dan ta san baka son mutum ba zaka yi kishinsa ba and ta san ai ba haka yake ba tunda bai taba yi mata irin wannan fushin ba sai yau da aka tabosa and ta gane inda tayi laifi by dressing the way she did bayan ta san tana da curves masu daukan hankali sannan kuma bata pressing charges ba ai dole yaji haushi (thats love for you,in kana son mutum wallahi duk uzurin duniya zaka kwaso ka dora mishi saboda baka son ganin laifinsa ga abu kiri kiri kana gani before you eyes but sabida so sai kace ai abu kaza ne ya sa yayi/tayi abu kaza. Allah ya sa mu dace ameen)5
A nan kan darduma bacci ya dauketa for the first time ta kwana a gidan marwan shima a zaune a kasa jikin gado bacci ya daukeshi duk cikinsu babu wanda yayi bacci cikin dadin rai sai gabannin asuba marwan ya farka his neck was so stiff saboda rashin kwanciya hannunsa ya sa a bayan wuyansa yana dan juya kansa saboda yanda wuyan ya rike yanzu he feel a little bit ok.1
Kishin ruwa yaji yana ji ko da ya bude mini fridge din cikin dakin it was empty dan rintse ido yayi ya bude tunowa da yayi he run out of many things shi ya sa ma suka fita shoppin mikewa yayi dan ya je ya dakko a kitchen
A dukunkune ya hangota a kan praying mat wani iri yaji a ranshi sai yaji sam bai ji dadin yanda ya treating dinta ba so she waited,she sleep in his house haukan shi bai koreta ba.
Ji yayi kaman a kama zuciyarsa an squeezing the feeling is unbearable wani irin sonta ne yake kara hauro mishi maimunatunshi his own miemie a hankali ya taka yaje inda take with her hijab and everything ya sukunceta.2
Bedroom dinshi ya kaita a hankali ya kwantar da ita ya koma ya kwanta a gefenta katon ajiyan zuciya ta sauke tare da shesheka wani tausayinta da kunyanta ne ya kamashi janyota yayi jikinsa ya rungume. A haka bacci ya kara daukanshi.1
Washegari da safe ita ta fara farkawa ganinta da tayi a jikinsa ya sa taji dadi hankalinta ya kwanta dan ta san adduan ta ne ya karbu ya huce cikin dare kara lafewa tayi cikin jikinshi tana murmushi.1
Sai da ta ga sallah na iya wucesu tayi kokarin zame jikinta cikin muryarsa da ta kara kaurara saboda bacci yace “ina zaki je?” Sai da gabanta ya fadi da taji muryarsa cikin rawar baki da in ina tace “amm sal sallah!.” Gyada kai yayi sannan ya ware hannunsa dake rike da ita ta zame jikinta a hankali kanta a kasa ta shiga bathhroom din.1
Wani irin emptiness yaji da ta bar jikinshi yana kallonta ta kasan ido sai wani sunsunewa take ya lura gaba daya a tsorace take dashi har ta shiga bathroom dan tsaki yaja. Duk yabi ya tsoratar da ita why cant he control himself around yarinyan nan karan bude kofar bathroom din da tayi ne ya dawo dashi zamowa yayi shima ya shiga bathroom din ita kuma ta fita.1
Duk wani iri take jin ta kwata kwata she is not comfortable na farko ta kwana a gidan namiji duk da babu abinda suka aikata but its still weird for yar musulma to do that. Na biyu fushin da yake yi duk da ta lura ya sakko amma ta kasa sakewa.2
A tsaye ya sameta kan praying mat amma ba sallah take ba tayi nisa cikin tunani an baya raba dayan biyu tunanin sabon halin shi da ta gani yammacin jjiya take yi.1
Dan gyaran murya yayi yace muje ko yana kallon yanda ta dan firgita da jin muryarsa bai ce komi ba ya tayar da sallah shi ya ja su suka yi sallah tana kallo ya janyi al’qur’ani ya fara karatu tun tana sauraronsa tana gyangyadi har bacci ya kwasheta.1
Sai da gari yayi haske ya idar da karatunsa sannan ya kuma daukanta kaman daren jiya bude ido tayi ya sakar mata murmushi
_Assalamu alaykum ina so in making wani abu clear naga duk sakonninku a kan gyara tubutuma ma’ana akan dabi’un taurarin cikin labarin nan. Da farko dai na gode da gyara i really appreciate masoyinka ne zai ga kana abu ya gyara maka ba yaje yana aibantaka ba, amma ina so ku sani da yawanku kun san wannan abinda na ke rubutawa kadan ne daga cikin abinda matasa suke aikatawa suna karkashin iyayensu balle ace wanda basu gaban iyayensu sannan duk yar da taje ta aikata haka kanta tayiwa ba wani ba tunda dai ta mallaki hankalin kanta ya sa ta san ta dau waya tayi karatu so i dont think gaba daya wai rubutuna zai influencing wata taje tana sakarwa wani kato jiki in kinga yarinya tayi haka toh ra’ayinta ne ba rubutun sawwama ba. Na gode ainun_
2
Mai da idanu tayi ta rufe yayin da ya kara fadada murmushin shi tare da girgiza kai miemie kenan abinda ya fada a zuciyarsa kenan.
Kan gadonshi ya direta tare da zama a bakim gadon yana karewa fuskarta kallo yayin da kwayan idonta ke rawa ta saman fatar idonta.4
Murmushi yayi yace “toh tashi ki zauna tunda ba baccin zaki yi ba.” Bai ko gama rufe baki ba ta mike hannunsa da yake dauke da ciwo ta sauke idonta ajiyar zuciya ta sauke lura da tayi ya dressing hannun dan kau da kanta gefe tayi tana tunanin ya kamata ta bar gidan nan.2
A hankali can kasa kasa ya kira sunanta cikin nutsuwa ta dago kwayar idonta ta sauke a fuskansa ba cikin idonsa ba dan har yau bata iya kallon kwayan idonsa1
“Miemie i am sorry for what i did jiya kiyi hakuri ki yafe ni ina mai tabbatar miki da inshaaAllahu hakan ba zai kara faruwa ba ido na ya rufe ne i was just seeing red na kasa jure kallon wani namijin na tabaki haka dan Allah maimunatu dont let them touch ke tawa ce ni kadai u belong to me alone,i own you.”2
Dogayen yatsunta ta saka a kan lips dinshi dan dakatar dashi daga magana murmushi ne a dauke a fuskarta tace “na fahimceka and i am also sorry for not doing what you want na yanke hukunci ba tare da nayi shawara da kai ba knowing that you own me (is she for real? Duh!) But ka sani ba zan taba barin wani namiji ya rabeni ba i belong to you alone.3
Marwan jinshi yayi kaman yana yawo a sama road kusa da gajimare junction lol matsota yayi suka sealing promises dinsu da hot kiss.1
Dan zare jikinta tayi daga nashi shi kuma yana kara matsota so yake ya mayar da bakinsa kan nata ta dan kau da kai tana cewa uhm uhm instead sai ya fara kissing wuyanta short beard dinsa ne yake tickling dinta nan da nan tsigan jikinta ya fara tashi da dan karfin da ya rage mata ta dan ture shi ta mike tsaye.1
Kallonta yayi da jajayen idonsa yace “what?” Hade hannayenta tayi tana wasa da shi tace “uhm i need to get going.” Kallon agogon dake zaune kan side drawer dinsa yayi yace “is just 7am for god sake.” Gyada kai tayi tace “eh akwai abinda zan yi ne.” Kallonta yayi for some seconds sannan ya saki tsaki tare da fadin “ki fi ruwa gudu.” Daga haka ya kife kanshi a cikin duvet yana sauke numfashi1
Dan dim tayi tana tunanin ta tafi ne ko ta tsaya dan ta ga har gogan nata ya haura ita kam tana mamakin saurin fushin shin nan these days.1
Zame hijabin dake jikinta tayi cikin karfin hali ta kwanta a bayanshi tare da sakale hannayenta a wuyanshi dan jim yayi dan ya tabbatar ita din ce kuwa murmushin gefen baki ya saki kafin ya mirgino da ita ta zamo ta kwanta a gefen shi kallon fuskanta yayi wanda idanunta suke rufe ya san kunya take ji.1
Bai damu ba ya fara bata hot hot kisses tana ji tana gani ya zare mata rigar dake cikinta ya rage daga ita sai pant and bra.
Jikinta yake ta bi da wet kisses tun tana tsoro har ta saki jikinta bra din ma tuni an cillar dashi ya rage daga ita sai pant shima din duk nacinsa da magiyarsa na cewa ba zai mata komi ba he just want to feel her all naked san taki yarda ya cire mata pant haka ya kyale ta but boobs dinta kam sun sha matsa da tsotso haka yayi ta jagwalgwalata daga shi sai boxers ita kuma pant for ther very first time he came while romancing her ita kam ba zata ce ga halin da take ciki ba ta san from the begining dai she enjoyed his romance amma da abin yaki karewa duk sai taji ta gaji.3
Tashi yayi ya shiga bathroom dan yin wanka yayin da ya barta a kwance tana mayar da numfashi dafe nonuwanta da suke mata zafi tayi tana tunanin maitan marwan dan mirginawa tayi dan ta duba time ta ga sun kwashi fiye da awa suna abu daya girgiza kai tayi tace “Allah ka yafe mana”1
Bai dau lokaci a bathroom din ba ya fito daure da towel dan kau da kanta gefe tayi murmushi yayi ya koma cikin bathroom din ya dakko mata bathrobe dinsa ya wurga mata da cuku cuku da komi ta saka ba tare da ta fito daga cikin duvet din ba dan hararar wasa ya watsa mata yace “dallah malama meye kike rufewa me ye ban gani ba?” Ga mamakinsa sai yaji tace “da yawa” tare da mikewa tsaye tana kara rufe jikinta da kyau waro ido yayi can kuma ya saki murmushi yace “iyyyeeee yarinya tayi baki wato bakinki ya bude aiko yanzu zan ga abin da ya rage ban ganin ba sai inga karshen surutu da cika baki da gudu ta shiga toilet tana dariya dan ta san karamin aikinsa ne ya biyota bayan gida hakan ya sa ta murda key1
Girgiza kai yayi a zuciyarsa yana fadin wasa wasa miemie na da baki rashin samun waje da sake ne ya saka ta dawo so silent she was locked inside ya gode Allah da ya zama yana setting dinta free…..Haka rayuwa ta cigaba tsakanin marwan da maimunatu sun mayar da juna tamkar muharraman juna wasu lokutan ta kwana a gidan shi wasu lokutan ya kwana a gidanta har yau sex bai shiga tsakaninsu ba amma they always romance soooo deep wani sa’in abun na damun maimunatu in tayi complain sai yace mata ai shi zai aure ta daga nan kuma sai ta watsar har ma gaba daya ya zo ma bata damuwa cos she enjoy every bit of it har wani lokacin ma tana considering bashi kanta tunda me ya rage? (Toh shi daman illan sabon Allah kenan tun kana yi kana regretting har ya bi jikinka kaji ai ba komi bane. Allah yasa mu dace ameen) a haka har maimunatu ta kammala aji daya suka yi hutu,hutun ma gaba daya a gidanshi tayi dan ma dai lokacin bai cika zama ba yana wani aiki da bata san na meye ba.3
Wata rana maimunatu da course mate dinta suna wani project da aka pairing din su tare sai taji fitsari ya matseta kallon yaron me sunan jason tayi tace “bari in jeni ladies room yanzu zan dawo ka cigaba da bincika mana.” Gyada kai yayi yana me ci gaba da rubutu a nan ta bar wayanta da jakanta ta ta fi.1
Bata dade da ta tafiya ba wayarta ta fara ringing kusan iphone users kusan duk ringing tune daya suke using ba tare da jason ya dago kansa ba ya sa hannu ya dau wayar tare da picking without checking the caller id dan duk a tunaninsa wayarsa ce.1
“Hello jason marshal on the line.” Tafiya marwan yake amma sai da ya ci wani uban brake a tsakiyan titi kadan ya rage ya ja accident.
Cikin karaji yace “who the hell gave you the right to ans my gal’s phone?” Cire wayar yayi daga kunnansa tare da dubawa zaro idanu yayi ya fara fad’in “oh my God! Oh my God!” Kafin yayi wani magana maimunatu ta iso wajen da sauri ya mika mata wayar yana wuri wuri da ido dan har cikin kwanyarsa ya jiyo ihun da yayi masa.1
Karban wayar tayi cikin taraddadi ta sa a kunnanta har lokacin yana jaraba a hankali tace “hello” tsaki ya ja jin muryarta tare da kashe wayar.1
Kurawa wayar ido tayi tana tunanin yau jason ya ballo mata ruwa bin bayan kiran tayi, amma bai picking ba ta kira wajen so uku bai picking ba sai kawai ta ajiye wayar tare da cewa Jason su cigaba da aikin su.1
Cike da damuwa cikin harshen turanci yace mata “am so sorry wallahi ban san wayarki bace na picking duk a tunanina ina ce nawa ne,hope ban jawo wata matsala ba?” Murmushin yake tayi mishi tace “babu damuwa,mu cigaba da abin da muke yi kawai. He will come around.” Gyada kai yayi ya fara mata bayanin bincikensa jinshi kawai take amma sam bata fahimtan abinda yake cewa hankalinta ya tafi can wajen marwan ganin haka ya sa jason cewa su daga karatun nasu zuwa gobe.1
Godiya tayi mishi tare da tashi ta sakala jakanta a baya ta fito tana kara gwada kiran layin marwan amma har lokacin bai picking bata san cewa yau jason ya ballo mata august gashi ba ya gari balle taje gidan ta san bashi hakuri physically shi yafi mata sauki akan ace ta waya.1
Text ta tura mishi kaman haka
_babe ya kake ya aiki? Pls i am sorry it was a misunderstanding jason never intend to pick your call wayar mu ce tazo iri daya,pls pick my call i love you!_1
Bai replying dinta ba bai kuma dauki kiran nata ba haka tayi ta tura masa ire iren texts din ko a whatsapp in tayi mishi magana zai viewing amma ba zai replying mata ba.
Gaba daya duniya tayiwa maimunatu zafi haka aka kwana aka wuni marwan na azabtar da ita lokaci daya ta rame ta zabge.1
A kwana na biyu ne yayi dai dai da sunday ta tashi da kewarsa bayan ta gama gyaran gidanta ta deciding taje ta duba gidansa kasancewar ranan an tashi da zafi ya sa ta dauko karamar riga sky blue ta saka sannan ta saka tommy skirt royal blue ta rolling fuskarta da veil shima royal blue sai tombs da ta saka sky blue in ka ganta dai gwanin sha’awa ta fito tana taku dai dai.
Gidan marwan taje kasancewar tana da keys din shi. Tana shiga ta sameshi zaune akan resting chair yana shan juice yana latsa waya gabanta ne ya fadi dan bata yi tsammanin ya dawo ba dago manyan idanunsa yayi ya zuba mata na dan wasu seconda sannan ya dauke kwayar idonsa a hankali ta ajiye jakanta da keys dinta sai kuma ta tsaya cak tana tunanin ta yanda zata tunkare shi yanda ya hade giran sama da na kasa haka to top it up tayi shigan daukan hankali ta san laifinta ya karu goma da ashirin.1
Bata ankara ba taji hawaye na zubo mata sai shesheka kukan not knowing what to do wannan wacce irin soyayya ne me zafi haka .1
Marwan bai ankara ba ya fara jin sheshekan kukanta a dan razane ya dago ya zuba mata idanunsa lallai ma wannan yarinyan kukan me toh take yi,tun ranan da ya kirata ya ji namiji ya dauka ya kasa samun sukuni ya kirata cike da doki zai sanar da ita dawowan shi sai wani kato ya dau kiran a maimakon ita,sakarai ta daukeshi ko me? Akan wani dalili zata bari wayarta ta shiga hannun namiji har ya samu daman ansa mata kiran and yanzu kuma tazo ta tisa shi gaba tana kuka,for what? ajiye glass cup din hannunsa yayi tare da wayar sa a dan nitse ya mike ya nufi inda take tsaye kaman an dasata tana kuka hannayensa ya zura cikin aljuhu a hankali cikin nutsuwa ya kira sunanta “miemie!” Lumshe ido tayi tana jan hanci yawu ya hadiye ya kara kiran sunanta for the second time.1
Dago da rinannun idanunta tayi tana kallonsa tsoro karara ya hango a cikin kwayar idonta sai yaji duk wani fushi da haushinta da yake ji ya kau
“Kukan me kike yi miemie?” Bata amsa mishi ba sai ma kumshe kukan da take kokarin yi tare da rufe bakinta da hannunta.1
Nashi hannun ya sa ya zare hannunta kara maimauta tambayan yayi “miemie why are you crying?” Dan yatsanta ta saka ta nuna shi rolling idanunsa yayi yace “ni kuma? Toh me nayi ni kuma?” Cikin kuka da in ina tace “ba kai bane kake fushi kuma kuma zaka yi min fad’a shine nake tsoro coa na san yanzu you will spark on me bayan kuma you promised not to hurt me you promised that you will always make me happy but in nayi abu kadan sai ka fara yi min fada ko ba laifina bane you never give me any chance to explain myself” waro idanu marwan yayi yana kallonta cike da mamaki amma kunya yafi yawa dan tabbas duk abinda ta fada gaskiya ne amma Allah ya sani ba niyyansa bane na sa mata tsoronshi a zuciya shi wani irin mutum ne me hot temper sannan ga bakin kishi in ranshi ya baci baya ganin komi da kowa ya manta wacece maimunatu ya manta cewan maimunatu na buqatar soyayyarsa ne ba possessiveness dinsa ba maimunatu deserves more.1
Kama dayan hannunta yayi ya rike dukka hannayen tare da fadin……….Miemie har kullum kalmar hakuri zan gaya miki i am so sorry for duk abinda nake yi miki it was a never my intention ki sani soyayyarki shi yake harzukani matsawar naga wani namiji na kusantarki,ki yi min addua Allah ya yaye min wannan bakin zafin ran da kishin.”1
Dafe hannunshi dake rike da fuskanta tayi da nata hannun hawaye na kan sintiri a fuskanta cikin dashewar murya tace ” ba komi Marwan na san duk abinda kake yi dan kana sona yasa kake yi so i understnd”1
Rasa abinda zai ce yayi dan dadi me yayi ta deserving maimunatu ne sai kawai ya hade goshinsu tare da kamo lip dinta yana tsotsa a hankali,taste din lip balm dinta da na hawayenta yaji a kan halshensa limshe idanu yayi yana savouring taste din a bakinsa tare da kara zafafa kiss din zagaye hannayenta tayi a wuyansa tare da moaning can kasan makoshinta lifting dinta yayi tare da tattare skirt dinta zuwa cinyanta ya zagaye legs dinta waist dinshi.1
Kankameshi tayi yana tafiya da ita a hakan har suka isa kan resting chair din da ya tashi ya zauna tare da daurata bisa cinyarsa yana me cigaba da kissing dinta wildly tare da shafa bayanta dan zare bakinsa yayi daga nata but still lips dinsu na manne yace “i really really miss you.” Daga haka ya kara hade bakinsu waje daya ya cigaba da kissing dinta.
Tashi yayi tsaye still kafafunta na zagaye da kugunsa bata ankara ba taji ya hadata da bango yan humping on her kaman wanda yake fucking dinta zare bakinta tayi tana dariya tace “what are you doing?” Wuyanta ya cigaba da kissing tare da fadin “keep calm babu abinda zan miki just practicing how i am going to screw you in muka yi aure.” Boye fuskanta tayi a wuyanshi tana murmushi
1
Kan sofa ya mayar da ita tare da yi mata rumfa daga riganta yayi yana sakar mata kisses a ciki. Numfashi taja me karfi dan ji tayi kaman ya sakar mata electric shockimg a hankali ta lumshe ido knowing her best part is coming wato sucking boobs dinta.
Sai da suka gama jagwalgwalansu yana rungume da ita duk sun hada zufa kaman wanda suka yi aiki tsaki ya dan ja yana kallon kirjinsa yanda zufa ke gangarawa dago da kansa yayi yana kallonta yanda ta nannanede nakedness dinta cikin duvet kaman bata jin zafi ya san tsantsan kunya ne kawai murmushin gefen baki yayi yace “babe ji yanda nake zufa kaman wanda ya kwashi awanni yana making love.” Rufe fuskanta tayi da duvet din tana murmushi tace “kai baby dan Allah.” Dariya yayi tare da mikewa ya shiga bathroom.1
Tashi tayi zaune tare da jaeo kafafunta ta hada da kirjinta har kullum after she had a moment with marwan sai tayi tunanin nauyin zunubinsu wani nau’in zina suke aiwatarwa duk da bai kusanceta ba and har yau bai ga kalan private part dinta ba tana tsoron ranan da zata kaisu ga haka.
1
Watsa mata ruwan dake jikin hannunsa yayi ganin tayi zurfi a cikin tunani he wonder what she is thinking of dan firgicewa tayi ganin shi ne ya sa ta sakar mishi murmushi zama yayi a bakin gadon yana daure da towel yace “miemie tunanin me kike yi?” Kaman zata ce mishi zunubin da muke aikatawa sai ta share tace “kawai ina tunanin yanda na missing dinka ne these days.” Kashe mata ido daya yayi yace “mmm mmm miemie ke dai fadi gaskiya missing me ko missing touches dina da kisses dina the magic i do to your body.”
Dan turo baki tayi tare da kawar da kai gefe ta shagwabe fuska tace “ni dai Allah ka bari nace na missing dinka shine zaka fassarani.” Dariya yayi tare da kamo kumatunta yace “toh sorry ni kika missing ba magic dina ba.” Turo baki ta kuma yi tare da bashi keya. Murmushi yayi yace “oh oh! Bana ce i am sorry ba,haba emmatana .” Ba tare da ta so ba murmushi ya kubce mata dariya yayi tare da nuna ta da dan yatsa yace “gotcha.” Itama dariyar ta kyalkyale da.
STORY CONTINUES BELOW

Serious face ya mayar tare da kiran sunanta dan dimm tayi ta sha jinin jikinta da jin tune din muryarsa gyara murya tayi ta amsa da na’am.
Hannunsa ya saka cikin duvet din tare da lalubo nata hannayen yana kallon kwayar idonta yace “kin san na gama program dina ko?” A nitse ta amsa knowing what is coming next dan gyaran murya yayi ya hadiye yawu kafin yace “tohm ya kamata inje in fara running company dina da hospital dina.” Zaro idanu tayi tace “you mean zaka hada aikin duk biyu kayi?” Daga kafadu yayi yace “i dont have a choice.” Nan da nan idanunta ya ciko da hawaye tace does this mean you are going to leave me here? All alone.” Ta karasa maganar hawayen da ya cika idanunta ya zubo babban yatsansa ya saka yana goge mata hawaye tare da fadin “shshsh dont cry kin san ba zan taba barinki da son raina ba and akwai phone zamu yi waya zamu yi skype kullum zamu rinka ganin juna,kullum you will show me what you wear before going out kinji?” Gyada kai tayi tana jln wani kukan na zuwa mata sosai rungumeta yayi a jikinshi yana rocking dinta a hankali tare da assuring dinta yana tare da ita and ba zai taba rabuwa da ita ba and in ya sami lokaci zai dinga zuwa yana dubata and tana dawowa zasu yi aure.1
Kallonshi tayi fuskanta jike da hawaye tace “yanzu fa nake shekarar farko.” Dariya ya saki yace “miemie na son yin aure da wuri.” Rufe fuskanta tayi tare da tura baki tace “when are you going?” Ajiyar zuciya ya sauke yace “next week.” Bare baki tayi tare da fashewa da kuka me karfi baki marwan ya bude yana kallon ikon Allah yanda ta zage tsakaninta da Allah tana kuka rufe bakinsa yayi da nata yana juya harshen shi cikin bakinta baka jin komi sai gunjin kukanta da gunji ya koma nishi a hankali ya zare bakinsa yana kallon wet lashes dinta dake kkwance saman fuskanta.1
“Miemie i am sorry but i have to do this for you,for me,for our kids,for our future.” Bude idanunta da ya rine tayi ta zubawa fuskarsa ido ba ko kyaftawa tana tunanin yanzu zata rinka daukan watanni bata ganshi ba kila ma shekara tunanin hakan ya saka ta kara fashewa da wani kukan me karfi.
Ranan da kyar da sudin goshi marwan ya lallashi maimunatu ta daina kuka shi ya rakata gidanta ta karo wasu kayayyakinta ta koma gidanshi dan shi da kanshi ya nemi su spending week din tare bata musa ba cos ta san da ga wannan week din kuma sai dai ta ganshi a waya lokaci lokaci yana lura da ita tana share hawaye kafin su zubo mata,shima dauriya kawai yake yi but deep down he is hurting zai rabu da abinda ranshi ke so dole ma in yaje ya settling a nigeria tayi mishi iso wajen daddynta a mallaka mishi ita wata kila zai samu sukuni his greatest fear shine kar ya tafi wani ya hure mata kunne da ko an gama da rayuwarsa.1
Maimunatu kam tunanin duniya ya dameta ta yaya zata fara rayuwa babu marwan a kasan nan ya san zai tafi ya barta ya saba mata da soyayyarsa? Da ta tuno wannan zata fara kuka haka shi kuma zai yi ta lallashinta week din gaba daya bata je school ba ta kira wai bata da lafiya sai ya kasance duk aikinta a gida take yi tana nan like da marwan gani take any moment yana iya bace mata.1
A cikin week din ne kuma marwan ya kara sabawa gangan jikinta da nashi wasu sabbin kalan romance yake kara koyar da ita masu tafiyar da hankalin wanda ake yiwa,babu dare babu rana kullum suna like da juna1
Ana gobs zai tafi ne suka tafi deepest romance dinsu for the first time marwan ya ga tsaraicin maimunatu not just that ya taba da hannunsa da bakinsa ya fitar da ita cikin hayyacinta amma duk da fitarta cikin hayyacinta taki ta bude ido ta kalleshi ta kuma ki ta taba shi duk yanda ya so ta jiyar dashi kalan dadin da ya jiyar da ita sam taki sabida kunya da tsoron abinda zai je ya dawo.1
Shi kanshi marwan din ba karamin yaki yayi da zuciyarsa da gangan jikinsa ba wajen ganin bai keta mata haddi ba (na nawa kuma? Allah ya kara tsare mu da zuriyar muameen)
Washegari da safe sam ta kasa kallon kwayar idonsa saboda kunyan ihun da ga zabga mishi lokacin da ta reaching climax dinta sannan gaba daya jikinta a sanyayye yake knowing yau ne rana ta karshe da zata ganshi gaba daya ranan mage ta zame mishi dan tana manne dashi idanunta ko duk sunyi luhu luhu shi kanshi mamakin irin son da take mishi yake tabbas ya san tana sonshi but bai san tana sonshi this much ba.2
Kasancewar flight din dare gareshi ya sa shi tayata tattara kayanta sai dai wanda ba a rasa ba suka mayar gidanta dan yayi yayi ta zauna cikin gidan shi taki tace tana tsoron kar daddynta ya tambayeta gidan waye but time to time zata rinka zuwa tana kwana.
Da yamma ta raka shi airpot tun a cikin mota take kuka har suka isa kuka take yi na sosai kaman wacce za a cirewa rai marwan din kanshi idanunsa sun yi ja yana jin ina ma shima zai iya yin kukan ko zai ji sanyi.1
Cikin kuka da shesheka tace “Marwan kar ka tafi ka barni pls marwan dont leave me,in ka tafi yaya zanyi.” Riketa yayi ya na dan waigen mutanen wajen da attention dinsu ya fara dawowa kansu.1
Shhhh miemie please kiyi shiru ki daina kukan nan haka i promise i will never leave you ba zan taba rabuwa dake ba duk inda nake kina raina maimunatu ke tawa ce kuma inshaaAllah sai na mallake ki i promise ba zan taba barinki nayi miki wannan alkawarin maimunatu.1
Cikin kuka tace “kayi alkawari?” Yace nayi alkawari maimunatu zaki kasance a cikin raina ko da bana tare dake toh hakika kina raina.” Daga haka ya slipping hannunsa tare da daga mata hannu yana mata bye bye….