KUDA WURIN KWADAYI🐝 CHAPTER 3 BY FATEEYZAH MBS

 KUDA WURIN KWADAYI🐝 CHAPTER 3 BY FATEEYZAH MBS

Www.bankinhausanovels.com.ng 

*ALHERI WRITERS ASSO.* 

          *A.W.A* 

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

 *KUDA WURIN KWADAYI🐝*

 *_Na Fateeyzah mbs✍️_*

 _*Marubuciyar*_👇

 *_Gidan nagoggo_* 

 *_Doctor zahrah_*

 _Tukwucine ga ‘yar mallawa(haseena bammali), marubuciyar jarababban namiji🥰_

 *_Bismillahir rahamanir rahim_* 

 *__________________________*

 *Page3*

    Juyowa yayi hade da cewa “meye kuma?,  me aka miki da kike kuka?”.

Cikin shagwaba da tabara tace “ba kai bane nace maka jna jin yunwa, kuma kaki bani Abinci”, ta karasa magana tana shassheka cike da tabara.

“saboda  Allah Sarah ni ya kamata na baki abinci, ko kuwa ke ya kamata ko bani, haka aka ce miki ana aure, ni ai nawa inyo cefane ne in kawo miki, kuma nayo na kawo, kice wai sai weekend zaki ringa girki, ko can dana barki a hakan ai naga cikin amarcin mune, amma maganar gaskiya ni yanxu banzan dauki haka ba, tun wuri ki canza tsari, don haka yanxu ki tashi ki shiga kitchen kdo indomie ne ki dafa mana kafin in fito wanka, don wallahi nima yunwa nake ji, an bani abinci gidan hajiya naki ci saboda ina tunanin kin girka”, ya karashe dogon zancensa  fuskarsa dauke da dana sanin  rashi tsayawa yaci.

Bai bari ta yi wata magana ba ya shige bedroom dinsa don watsa ruwa, yayin da ita kuma ya barta zaune cike da mamaki, wai yau ita sa’eed yake ma fada haka, abunda tun da suka fara soyayya har aurensu da yanxu suka dauki wata daya bai taba daga mata murya wurin magana ba balle ya mata fada.

(gimbiya sarah wannnan ne fada, daga maganar gaskiya sai kice an miki fada).

Wallahi ba zata taba daukan hakan ba, ai ba haka taga matan manya nayi ba, ita da tazo ta wuta tunda itama ta samu tayi wuff da babban yaro, talk of the town, amma kuma ta bige da wahala, Allah sai dai ya nemo mai aiki, ko kuma shi ya ringa shiga yana yi da kansa.

Tashi tayi ta nufi hadadden kitchen dinsa, wanda ya tsaru kamar na turawa, ga different engines nan na aiki, wani hadadden bowl ta dauko ta zuba golden morn hade da madara da sugar, sannan ta bude flask ta dan tsiyayya ruwan dumi,  daga nan ta dawo hadadden dinning dinta wanda yake iri daya da kujerun parlourn ta zauna tashan golden morn dinta hankalinta kwance.

……………………………………………

Cikin hanzari ta karasa wurinsa domin hanasa bude kofar, sai dai kuma tayi late, domin ya riga ya bude, hakan yasa cikin sauri ta jingina da ginin dake gefen kofar tana mai rufa bakinta, hade da sauke numfashi a hankali.

Su ukune  tsaye a bakin kofar, sanye da kayan ‘yan sanda,bakin wando da sky blue din riga, daga can farkon lugun kuma wani hadadden guy ne jingine da mota, yana sanye da milk suit, yayin da yake ta bude hanci yana basarwa, jin karar bude kofar ya saka shi mai da kallonsa wurin sabanin wayar hannunsa da yake latsawa, kallon kallo suka shiga yi tsakaninsu, wanda yake mai cike da manufa, sun dauki kusan minti biyar a haka sannan ya dauke kansa yana mai amsa gaisuwar da ‘yan sandan suke masa.

“Allah gafarta malam, dama wata hatsabibiyar yarinya muka biyo sai dai daga shawo kwana muka nemeta muka rasa, hakan yasa har mun wuce muka dawo, don nan ne kadai dan tsukun da har zata iya  boyewa”. cewar wani dan siririn dan sanda da yacu uban zanzaro har cikinsa.

Kallonshi yayi hade da lumshe idanunsa mai kama dana mai jin bacci, sannan yadan kallo gefen da take tsaye ta ciki, wanda ya sata saurin hada hannunta alaman rokon, hadiye yawu yayi sannan yace “me ta muku ne haka, da kuka kwaso uban motoci” ya karashe tambayar yana mai nuna saitin inda suka yi parking wanda hadadden  guy dinnan ke tsaye a bakin daga daga cikin motocin.

“Gidan oga omar ta shiga ta masa sata, sannan har da yunkurin kashesa, sai dai Allah ya kyauta bata ida nufinta ba” wannan dan sandan dazun ya fadi yana mai nuno wannan guy din cike da alhini.

Zaro ido yayi cike da mamaki sannan yace” inalillahi, gaskiya bata shigo nan ba, don kofar ma tunda na dawo sallah a rufe take”.

…………………………………………….

Ko daya fito parlourn  ya tarad da ita kwance akan 3 sitters, hannunta dauke da wayarta samfarin iphone 12 tana chatting tana murmushi, hakan ya kuma bata masa rai, don ga dukkan alamu bata yi abunda ya saka taba, don kan dinning din babu komai, karasowa yayi wurinta cikin hanzari ya fisge wayar yana mai cewa ” wai Sarah wani irin rashin mutuncine kike ji yau?, ina indomien dana saka ki dafawa?” Yayi tambaya yana mai watsa mata idanu.

Mikewa zaune tayi ciki hade rai sannan tace “ban yiba, bazan kuma yi ba, ka kalleni da kyau ni ba kalan wahala bace, kasan kana son mace mai maka girki daily kuma ka auroni, an fada maka mata basu kyau don wahala ake aurensu, to ka bude kunnanka kaji da kyau, mata masu kyau don kyansu ake aurensu, saboda kwalliyarsu, shiga taro na kece raini, sannan don zama a gaban mota, kallonmu kadai In kayi zai saka ka cikin farin ciki, haka kuma duk inda kayi damu ana kodaka tare da matarka, don haka tun wuri kasan mai wahala maka, don ni Sarah ba don in maka wahala na aureka ba”. Ta karashe zancenta tana mai nuna kanta da yatsa hade da yamutsa fuska.

Kallonta yake cike da mamaki, domin gaba daya ji yake kamar an maka masa guduma akansa, wanda ganin hakan ya sata  tashi ta warce wayarta a hannunsa ta wuce zuwa bedroom dinta tana mai tafiya tana girgiza, wanda tun daga kan boobs dinta har buttocks girgiza suke.

Zubewa yayi inda ta tashi hade da ambaton “inalillahi wa’ina ilaihir raji’un, na debo ma kaina ruwan dafa kai”.

(Ni ko fateeyzah nace kwadayinka ya jaza maka, ba dai mai kyau ba, gimbiya Sarah🤔🤣).

……………………………………………

    Tun a  parlour suka fara cire kayansu suna watsar wa, yayin da yakai mata wata runguma cike da sha’awa, yana sakin mata kiss ta ko ina a jikinta.

Salma kenan wacce ake ma take da mai kyau, kyakkyawace ta ajin karshe domin hatta so ta zarce gimbiyar sa’eed kyau, tsaye take zindir abunta, yayin da manyan boobs dinta suke a tsaye tsam, tana wani girgiza su, shi kuma kwarton nata yana ta wani binta da kallo yana zubar da yawu tamkar wani sakarai.

Ganin hakan yasa ta kuma matsowa gareshi, shi kuma ya sunkuceta yayi bedroom da ita, ya ajiyeta akan hadadden italian bed din da ya mamaye rabin dakin sai kuma sauran tarkacansa irinsu walldrop, mirror da su shoe rag.

 jawo sa tayi ta hade bakinsa da nata, ta fara masa wani French kiss wanda ya saka shi tsumuwa, hakan yasa shi kuma ya kai lallausan hannunsa kan manyan boobs dinta ya fara murzawa yana sakin nishi, saurin turo masa kirji tayi saboda yanda dadin yake kai mata har madigan kanta, ganin hakan ya sashi kuma birkicewa ya ciro bakinsa anata, ya maida kan boobs dinta yana mulmulawa da halshe yana ciccizawa, wani irim nishi ta saka tare da fadi “hoooo, asssshh, yawwa sha mini da kyau, murzamin wayyo dadi, hibba kara shansu”, yayi da dai² nan kuma wani abu yazo mata rai, saurin turesa tayi tana mai fadin”ina phone dina in kira hibba ko lafiya, naga har yanxun bata dawo ba” ta karashe magana tana mai sauka ta nufi parlour zindir.

Binta yayi da ido hade da sakin tsaki yana mai ji haushinta dana hibba, wanda take tsanar hibban ta kama shi, saboda yanda dalilinta aka katse masa ji dadi, rike manhoode dinsa yayi da ta fara mikewa yana mai fadin “wasssh daddiiiii”🙈.

…………………………………………………..

Zaune take kan kujera one sitter yayi da ta zuba masa ido yana ta zagaye ido, dai² nan idonsa ya sauka kan kayataccen agogon dakin, ganin har goma ta wuce ya sashi mai da idonsa kanta yana mai zama akan kujera, sannan yace”ina saurarenki, me ya hada ki dasu har suka biyoki”.

Muskudawa tayi hade da share hawayen idonta sannan ta bude baki ciki zakakkiyar muryarta tace “awa sha uku baya…….”.

 _Da akayi me?_

 _Yaya Sarah zasu kwashe da sa’eed_

 _Team sarah kuna ina?_ _wai hakanne abunda tace akan mata masu kyau?_ 

 _Team sa’eed_

 _Team salma_

 _Duk ku biyoni a next page_

 *Comment*

 *Like*

 *Share*

 *_Fateeyzah mbs✍️_*

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *