MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 11 BY MAI_DAMBU

MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 11 BY MAI_DAMBU

                 Www.bankinhausanovels.com.ng 

“Toh Madam”

seveeaeee Busar da gashin katna nayi sannan na saka dogon riga kirar bahann, bayan na yafa gyale na fita dan har lokacin yana kwance, sai zare min ido yake.

“Ni dai ka bar zare min ido,” Murmushi yayi sannan ya sauko daga gadon ya nufo Ni, da sauri na ficce daga d’akin dan ba abu me wuya bane ya mai dani ruwa. Www.bankinhausanovels.com.ng

kke Ukshe a gidan tsofaffi, idan ka ganshi sai ya baka tausayi, dan duk ya motse, da Uzaif yazo yaga yadda ya koma, farin ciki yayi babu 1zza babu mulki, sai tsoron Allah tare da tsoron duniya, da Uzaif ya so sukoma gida yace. “A’ah a nan rayuwata take, kay) tafiyar ka kawai”

Haka Uzarf ya bar shi a gurin, amma yana kawo mishi ziyara. see A gefen Sarki Ammar kuwa yana gudar da mulkin shi crkin Adalci da gaskiya, kuma yana kokarin sosai akan haka, sat dai sha’anin mutane baka iya musu.

kkk Watanni mu uku aka saka bikin Batul da Fahad, Bilal da Sandia. Duk da Artah yayi wayo, amma sai da Ashraf yay! ta mita shifa baya son aye a kwasowa dan shi sanyi. Babu yadda na iya dole sai da na lallaba shi. Www.bankinhausanovels.com.ng

Kayan d’akin anan Rasha na saya musamman Ashraf ya kaini naje na zabo mata abinda take so, bayan kwana muka je muka kuma sayo kayan kitchen, tare da Suba’aya matar Ghantyu.

saesseees Duk abinda aka saka mishi lokaci toh zai karato, bikin su aka fara gabatarwa, duk wani hidima na daukar hoto Ashu yaki shiga har aka daura auren sannan muka dibo jiki tare da wasu dangin muka dawo Rasha nda aka cigaba da bikin a nan din.

Sai da akayi kwana biyu sannan suka dawo gida, daga nan nake aika mata da abinci da kuma abin bukata,

Tsakanin bikin da nasu Bilal sati biyu, dan haka muka je har jordan amma Ashraf yaki zuwa, kuma sai da suka tambaye shi, dan sun shirya bikin har dashi, haka akay! komai laflya sannan muka dawo gida.

teeeee A yanzun na fara fahimtar waye Ashraf, dan burin shi a duniya ya kyautata alakar shi da kowa, musamman na kusada shi.

Muna nan bamu san abinda ya faru ba, Ashraf an damfara sun damfari, Abba inda samu karayar arziki ga kuma bashin banki, kusan mililyan saba in, an b’oye sabida mu. Ya san halina da shiga damuwa, dan haka sai yaki gaya min, sai da ya gama dai daita koma, dan abin ya bani mamaki. Tafiyar da yayi tay) zuwa Nigeria, koda na tambaye shi, ce min yay! ba kome.
Www.bankinhausanovels.com.ng
A gefen guda bazan manta taron alkhairin shi ba, sabida yay: amfani da dukiyarsa gurin farfado da mahaifina, banda Khalil da ya brya mish kudin makaranta a Spain, sai Khalilah da take nan ya maida ita Novena can niger Delta, a can take karasa karatunta, sai sauran yaran gidan mu da yayi kokarin sanya musu hannu musamman Abba lawan.

Mijina kenan wanda yafi kowa sanin wacece SAFINAH. kik Da karfe biyu na rana muka sauka, a garin Oman daga nan muka wucce mota , muka nufi

gidan sarautar Oman din, mun same tarb’a me kyau a gurin. lyayen Natashah, inda suka bamu kulawa na Musamman, Amir yana ganin Baban su ya shiga mika misht hannu, murmushi nayi hawaye suka zubo min, nice na rigarshi daukar yaron, na fashe da kuka. Ina kara rungume yaron a kirjina.

Suma lyayenta sai da Mutuwarta ya dawo musu sabo.
Www.bankinhausanovels.com.ng
Sai da ya amshi yaron yace. *Sai da nace ban da kuka amma kika bude baki kina min kuka, Don Allah bana so” Gyad’a kai nay) sannan muka, ga’sa da tyayenta kana nayi musu ta‘aziyar rashin Natashah.
… Bayan mun huta muka wucce gurin Nannah, yana rike da Artah Ni kuma ina rike da Amir, muka nuft part dinta, tunda mukayi sailama, fuskar ta a safe ganin D’anta. Tana gani na tab’a tai, a dararre na zauna. “Sannu Ammyna ya jikinki? Mun same ki lafiya!” Can kasa kasa tace. “Laflyal Me yasa baka gaya min tare da Fatimah Khatoon zaki zo ba, nasaka a nimo mata kayan ciye.” “Toh zuwan ba nawa bane Zuwan SAFINAH ce tazo ganin D’anta kuma ina kyautata zaton zata koma da shi, taje tayi hidimar su tare. Shiru tayi kafin tace. “Nima zan biku, na gay! da zaman nan .” Ji nayi zuclyata kamar zata fado dan tsoro.

Amma haka na b’oye abin a raina, na cigaba da kallon ta.

Koda muka shiga d’akin shi na shashin ta, kin kallon shi nayi na cigaba da bawa Artah nono, murmushi yayi sannan ya zauna kusada Ni, yasaka hannun shi ya shaft nonon sannan yace.. “Daga Ammyna tace zata bimu shine kike fushi?”

Sunkuyar da kai nayi, muryana yana rawa nace. “A‘ah”” “Toh meye?!” “Kawai tsoronta nake ji,!” “Wannan ba hujja bane! SAFINAH mahaifiyata ce kuma aljanna ta tana kasar kafarta, me zai hana ki tayani nasamu shiga” Shiru nayi kuma Na rasa tacewa. “Aljannah mace yana kasar mijinta, Aljanna namiji yana kasar kafar Mahaifiyarshi Don Allah Safinah ki taimaka min na samu shigewa® Gyad’a mishi kai nayi dan bakina bazai iya furta komai ba.. se. Kwana shida muka yi amma kamar akan k‘aya muka yi shi, dan wulakancin Nannah bata tashi yin sa, sai mun kwanta zata buga mana kofa, har zai fita yaje ya mata abinda take So ya dawo. Dan haka nayita
Www.bankinhausanovels.com.ng
kokarin mubar Oman, ashe wasa farin girki. Dan muna dawowa da ita ta tsiro da wannan halin, haka na zuba musu ido ban ce komat ba. Haka lokaci yayi ta tafiya, ina kuma kokarin na shanye iskancin Nannah, wacce sai da suka yi fada sosai da Umman Bilal, tace mata. “Wallahi zaki koma Inda kika fito bazata sabu ba, ki baro can kizo zaki d’agowa yarinya hankali ba, me zaki yi da danki idan ta bar miki shi, ke ko kunya baki ji ba, baki ga Bilal ba yadda na wofantar dasu saboda bana son reni, kuma Yarinyar nan tana bakin kokarin ta, karki janyowa kanki abinda zai dame ki.”. Hmm nace a saina Allah yasa taji fadar ki Umma, tunda ta mata komai yayi sauki. Bayan kamar sati biyu ne, da dare fa muna tsaka da raya daren, wallahi Nannah yazo ta buga mana kofa. Haka ya mike a kaina ina ji ina gani, ban san lokacin da na rike shi ba, Muryar ta muka kuma ji dole ya zare jikin shi ya…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *