MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 8 BY MAI_DAMBU

MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 8 BY MAI_DAMBU

Www.bankinhausanovels.com.ng 

banda jikine yasa haka oho, amma a kwana biyu nan nayi kina har tdanuna inn na yan Chinese ya koma ciki. Tabbas nima ina zargin cikin ne dani, sabida kuwa robar bakin mahaifa suka saka min, kuma ba. Kafe shi nayi da ido, nace. “Please Dr Fu’ad zaka kira.” “Toh muje muyi wanka.” Kamar na saka kuka haka nake ji, dakyar na mike ya tallabe Ni, muka je wanka tuna fitowa yakira Dr Fu’ad, yazo duba Ni sosai. 

Sannan ya tabbatar ina dauke da cikin wata uku (_shashanci irin na SAFINAH ba ita daya ba mata dayawa haka suke fama dashi sai ayi tsarin iyali da zaran rabo yazo Alkur’an sai dat wata tayi hathuwa kawai, sabida Ni naga haka da idona) Www.bankinhausanovels.com.ng 

Kamar mara gaskiya haka nake ji, dan Ni nasaka a raina na gama haihuwa, shi kam murna zai sake samun haihuwa a gidan shi, Ablah zan iya cewa shekarunta bakwai, sai Amir me Shekara shida, sai Artah me shekara biyar, kuma kana ganin su kasan yaran kwakwa ne, koma nace kunika. 

Kuma mazan basu da Fitina kamar Abiah, wallaht bata ji ga shegen taunn kai da kafiyar bala‘i, idan tayi haka zaneta nake muyita mgima da Ubansa har yace nice na lalata mushi Y’a da rashin ji. Sai dai fatar shirya. 

kkk 

Kwanci tashi aran me sai, har za ayi bikin Khalilah, Ni ban samu zuwa ba Amma _ Ashraf ya 

tafi, harsu Ghaniyu nice dai Ashraf ya hana. 

Kwanansu uku suka dawo dama abokin Dudu ta aura Dr Muhsin. 

Sun dawo suka same Ni nayita fushi dasu, da zasu zo ne aka tawo da Hajja nace shikenan Aljanun batsa sun zo naga takaina. «ww. Sha’anin rayuywa sosai Nannah ta zubawa alamarin mu ido, har cikin ya shiga wata tara wannan karon zan haifu yan wata tara. Www.bankinhausanovels.com.ng 

Wasa wasa sai da na shige wata tara, sannan na haifo yan mata na biyu, masu mabanbantar kama, dan mun rasa da suwaye suke kama, a ranar da na hathu nasaka aka juya mahaifar, 

Har muka dawo gida kallon Yaran yake, sannan yace.. “Wani sunaye ya kamata su ct” Juya idanuna nayi nace. “Me ban purple sunanta Amatul Islam Me ban pink Amatullah” 

Oa haka yayi musu hudubar, ranar da yaran suka cika bakwai aka fadi sunan sai da naga rashin jin dadi Nannah a fili dan taso a mata takwara Ni kuma naki yarda dan tun kafin na haihu nake tanadin sunan yaran. 

Watanmu biyar muka zo naija har da tazuje na, wato Ashraf kat jama‘a ina ganin bibiko yoh ko jela sai haka. 

Munyi yawon cikin yan uwa da dangi sannan muka dire Maiduguri dan maida Hajja, Www.bankinhausanovels.com.ng 

A jitgi muka hadu da Dr inda ya nemi yafiyata baki kula shi sai da Ashraf yasaka baki sannan na yafe mishi, munyi kwanaki sannan muka baro Abuja Zuwa jordan, tunda Allah ya nufa a can zanen Kaddararmu take. 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *